Sashe 16
Sign Marriage Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Samha bayan Muryarsa da yanayin dariyarsa da kuma kama ta zahiri dana gani hatta tsayinsa da fa
insa irin nasa ne, Jany bata kama dani but daya
auke kasa bambamce bambancin tsakaninsu nayi, kince Jany tana
iban kama da Deen shi kuma wannan me Jany takeyi dashi?" Kama hannunta Samha tayi tace
Ba kama bace gaurayar jini ce, wallahi azza wa jallah badon nasan komai game da Jany ba babu yanda zaayi naga mutumin nan
auke da Jany naki bada shaidar shine ubanta, saidai karki manta duniya tanada fa
i kuma dukkanmu Allah
aya ne ya haliccemu sannan inaso ki rin
a tuna abu guda
aya nasabar gari
aya ma tana bin jini, Batool kince Kakar Jany ammana mahaifiyar Daddynta itama Sudanese ce kuma kince Ma'eesh da mahaifiyarsa yake kama Kinga kenan maybe ko sun ha
a wata ala
a ta jini ta nesa ma bata kusa ba, wannan dai
anin angonki me jiran gado ne nan da 10 days Kinga kenan bashida ala
a da Ex-husb
inki a cewarki"
Komawa tayi ta zauna tana sake dage kanta tace
Idan ko ya zama haka maganar gaskiya zan sanar da Deen banason wannan
anin nasa a sashina saboda zai rin
a firgitani Samha Ni ka
ai nasan me nake gani a tare da yaron nan kuma na fahimci ya gane yanda na ru
e da ganinsa har wani zolayata yake yi" dariya Samha tayi tace
Wannan ango yana ganin rayuwa tun yanzu za'a fara kafa masa dokar wanda zaizo da wanda bazai zoba" bayi ta shiga ta sakarwa kanta ruwa tana wankan taji shigowar Janah fitowa tayi suka rungume juna tace
Kaga manyan mata ke batool kiji tsoron Allah wannan uwar
iba da kikayi me kikeci ne a Turain"
Murmushi tayi taci gaba da shafa manta tana gamawa ta zura riga Janah tace
Ba kwanciya zakiyi ba kitse Sarkin bacci tashi zakiyi muje ga motarki can ta rigaki zuwa ki jamu ki kaimu inda angon namu ya ce zamuje gyaran jiki na kwana takwas" kallonta tayi tace
Wai ina kikasan Deen ne Janah?" Dariya tayi sosai tace
Taya bazan san Deen ba bayan kusan koyaushe yana gidannan"
e baki tayi ta
auki wata kananna
iyar hula ta
ora saman sumarta data baje saman bayanta ta yafa mayafin a kafa
a ta zura takalmi suka fito sai yanzu ta gaisa da danginta da suka cika gidan yan uwan Inna da
annen mahaifinta Inna tace
motoci ne guda biyu aka kawosu jiya yace saboda zirga zirgar da zakuyi yanzu key
in wacce za'a baki?" Murmushi tayi tace
ki bani na tawa Inna girgiza kai tayi tace
Aa bazaayi haka dani ba Ta Manzo yaba kyauta ai tukuici ki hau tasa don Allah"
Cikin za
uwa tace
Shikenan bani key
in" remote
in Inna ta mi
o mata duka ukun ta fita compound na gidan ta latsa na farko wata hamsha
iyar mota ta amsa mata ta nufeta gabanta yana fa
uwa ta shiga ta zauna Janah da Samha suka fara baza mata hoto suna mata kirari Janah tace
Wannan amaryar tafi kowacce amarya a shekarar nan Capacity" dariya tayi data sanya kyawawan ha
oranta suka bayyana yar siririyar wushiryarta ta bayyana Janah tayi maza ta baza mata hoto ta shiga motar suka tafi.
Wani katafaren gurin kwalliya da gyaran jikin amare ne me suna MB Bridal Beauty nan Janah tace su tsaya suka tsaya Batul ta tsaya tana
arewa wajen kallo iyakar ha
uwa tun daga haraba gurin ya ha
u ta sauke ajiyar zuciya wani sihirtaccen
amshi na tashi a gurin, suka taka suka hau saman kamar yanda Janah tace musu, suna shiga taga ma'aikatan suna zubewa suna gaisheta tare da wata irin girmamawa ita dai bata fahimci komai ba ta
auka dabi'arsu ce girmama customer.
Wata kyakkyawar mace ce ta fito da ganinta kasan ba tamu bace cikin hausarta da bata fita tace
Barka da zuwa Hajiya mu shiga daga ciki" babu musu sukabi bayanta a parlour tace su Janah su zauna ita kuma suka shiga ciki matar tace
Ranki ya da
e sunana Nuriyyah Surukarki ita ta bani damar yi Miki gyaran da ba'a ta
a yiwa wata amarya irinsa tace ke
in ta musamman ce"
asa tayi da kanta batare da tace komai ba, tun daga wannan lokaci suka fara gyaran jikin wannan amarya taga masifa yanda ake durzar jikinta da ha
in dilka saida tayi kamar tace ta shiga uku ta lalace" iya gyaran na rana
aya tayi wani fitinannen kyau da haske, sai yamma Hajiya Nuriyyah take sanar da ita gidanta zasu wucce akwai abubuwan da bazasu yiwu a shagon ba da tayi tunanin zuwa gidansu to kuma aikin baya bu
atar hayaniy.
Saida su Samha suka shiga maganar sannan ta yarda suka tafi can
in Jany kam da Jalal a Inna suka barsu a takaice Saida aka
auki sati guda ana wannan gyaran jiki ita kanta Batool bata gajiya da kallon kanta tayi wani fitinannen kyau ga wani zaunannen
smshi daya zauna daram a jikinta ko wuccewa tayi sai guri ya haura sama da 1 hour yana
amshinta duk wannan abinda akeyi tsakaninta da Deen sai test ko kuma Muhsin yazo ya kawo mata sa
o baya
aga wayarta sosai abin yake
ular da ita amma ya zatayi da tayi masa complain ma cewa yayi da ita haka al'adarsu take idan biki ya rage saura sati biyu amarya da ango basu
ara magana sai a gidansu, sannan yace mata tayi ha
uri da duk wani Event susa ayi musu saukar Kur'ani suyi sadaka su taimaki marasa
arfi da miskinai yafi su kashe ku
e a Event.
Matu
a ta shiga mamaki da wannan sauyin lokaci
aya da take fuskanta gurin angon nata Duk yanda taso fahimtar dashi tanada mutane da zasuzo mata wa
anda sukayi zama dasu a Austaralia ya barta tayi Event ko
aya ne fir ya nuna rashin amincewarsa yace shi albarkar aurensa yake nema da samun dawamamme zaman lafiya da zuri'a
ayyiba ranar taci kuka tasha takaici gashi duk wanda ta nemi shawararsa sai yace to ta ha
ura mana ai yafita gaskiya.
Haka ta ha
ura ranar Event ta zama
ur'ani day haka suka shirya cikin wasu manyan hijjabai harda ni
af sukaje gurin, tabbas Zuciyarta ta gas
ata ba babu bace ta sashi soke mata Event da gaske albarkar aurensa yake nema domin duk wanda yazo sai an ha
a masa complete tea basket madara Milo Nescafe Lipton da Envelope me
auke da Dala
ari da hamsin bayan kyautar
ur'ani da sallaya da casbaha da hisnul Muslim da kowa yake samu, anci ansha an
arya kasusuwan kaji an tauna tsokar raguna, karfe tara taro ya tashi wanda ya zama na farko daya kafa tarihin bam mamaki a birnin Kano.
Suna komawa suka tarar an kawo kayan lefen da ya tashi kan kowa, goma saura amma dangin amarya da dukkan yan unguwa kowa a tsaye yake cirko cirko saboda al'ajabin wannan lafe iya akwatuna guda
ari biyu ne banda iyayen akwatunan kaba suma guda hamsin Wasu kalar akwatunan ma tunda Allah ya halicce ta ko a film bata ta
a ganin irinsu ba saboda girmansu da
awatuwarsu, Itadai amarya tsoro ne ya kamata na wannan abu me kama da saida rayuwa, zuwa yanzu ta fara dasa ayar tambaya akan Deen ta fara tantama akansa, shi
in waye ina yake samun ku
i in kuma yi masa ake shin iyayen nasa su waye da basajin asarar barnar da ku
i haka?.........
*Paid book 500 VIP 1k via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay.*
*Contact me*
*09013718241*
[7/11, 11:42
AM] Oum Hairan: *SIGNED MARRIAGE*
*_(Kalma
aya)_*
*Oum Hairan*
*____________________________________*
*Book 2 page 23-24*
*____________________________________*
Washegari ta kama ranar juma'a a tsarin bikin ranar yini ce washegari asabar a
aura aure hakan ce ta faru sunyi yininsu ba
arya ankar uwar ku
i a kuma ranar ne akayi kamun amarya, ranar amarya taga al'ada su irin nasu kamun ma na masu hannu da shuni daban yake dana yaku bayi a iya dangi ma da sukazo kamu sun ha
a ku
i bana wasa ba wai ku
in Lipton nasu na buzaye, suka rin
a hotuna da amarya wata baturiyar tsohuwa tazo ta rungumeta aka rin
a kafta musu hoto matasan dangin suna tsokanar tsohuwar suna cewa
Granny ta rungumi kishiyarta Granny tayi mubaya'a" yanda kowa ke nuna mata
auna da kulawa a wannan ahli ya tashi kanta batasan sanda ta kama hawaye ba, gsky ta aminta Deen
an gata ne babu
arya, kowa murna yake tayashi na samunta matsayin iyalinsa duk da cewa kuwa ta samu na
asu amma babu kyara babu tsangwama haka suke nuna mata soyayya, sunata carafke da Jany da kamar sune suka ra
a mata sunan suna cewa da Granny ga Namesake
inta dama sunanta yace zaisa indai aka haifa masa baby girl to gashi ya cika al
awari, da suka tashi komawa ne Granny tace yace a tafi da Jany ta fara shiga danginta kafin Mom
inta ta biyo baya.
Haka aka tafi da Jany yarinyar tanata yima mamanta baybay itadai don anfi
arfinta ne but tafison tilon
iyarta a jikinta ko yaushe, bayan sun gama bidi'arsu sun tafi ne suma suka fara shirin kwanciya kasancewar dare ya shiga a lokacin ma 11:30pm zare kayan jikinta ta rin
ayi
aya bayan
aya tana ajiyewa fa
uwar gabanta na nunkuwa ninkin wanda take fuskanta kusan sati biyu kenan, kwanciya tayi a gadon kanta yana kallon sama Zuciyarta na
ara hargitsewa, tayi nisa sosai a cikin tunani taji wayarta tayi
ara alamar shigowar sa
o ta
auka da sauri zuwa yanzu ta matsu taji daga gareshi.