← Book details Sign Marriage Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 22

Sashe 11

Sign Marriage Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Wani irin rikicewar
walwa take samu lokacin da yake mata komai sai takejin salon Ma'eesh hatta
umin harshensa bai sa
a dana Ma'eesh ba da sauri ta sake tureshi ta rintse idanunta tace
Wayyoh ka bari don Allah Noor!" Cikin sar
ewar murya yace
Sai yaushe?" Da sauri ta bu
e idanun ta tar a kansa tana masa kallon tsaf brand
inta na yamutsawa tana
ara shiga bala'i hatta sautin nasa na yanzu sautin Ma'eesh ne, hannun da yasa yana zagaya idanunta shine ya dawo da ita hayyaci yi firgigit tace
Kaine Noor?" Da rashin fahimta yake kallonta yace
Nine mana Fateemah na canza ne?" Dirowa tayi daga saman motar tace
Zamuyi waya Noor"
Tana fa
in haka ta shige gida ya bita da kallo yana murmushi tare da addu'ar Allah ya nuna masa ranar da zata tabbata tashi forever, tana shiga gida ta fara watsi da kayanta tun daga kan mayafi har zuwa dankwali zuwa awarwaro da komai ta zube a saman simintin ta fasa
arar data fito da Samha da Inna da yaran daga
aki da gudu suka nufota ta fa
a jikin Samha tace
Waini Samha anya Ma'eesh ba aljani bane Meyesa duk sanda nake tare da Deen yakemin gizo"
Sake rushewa tayi da kuka tace
Wlh har
anon yawun bakinsu iri
aya ne hatta
umin jikinsu Samha kodai bazai bayyana kansa bane yake zuwar min a siffar Noor?" Dariya sosai abin ya bawa Samha Inna kam ficewa tayi domin maganar ba Tata nace, Samha tace
Mutum ne kamar ke kawai kin
wallafashi a ranki ne shiyasa Deen yake Miki kama dashi a wannan fannin but ai har yanzu baku kai
arshen wasan ba da Deen sai anan ne zaki bambance" wani kallo takewa Samha tace
Kina
aukar kamar wasa ko wlh tallahi da gaske nakeyi Deen Komansa yanamin kamar na Ma'eesh ne" cikin fusata tace
to wai meye ne inma yayi Miki
in ai dama abinda kike nema kenan kuma kin samu kuma naga shima Ma'eesh
in kince mamansa Yar Sudan ce to kika sani ko sunada relation ta wani fannin ko kuma ha
in country yaja musu gamayyar Yanayin halitta"
Ganin Samha bata fahimceta ba ya
ata tashi ta nufi bayi tayi fitsari tayi alwala iya
an ta
atan da yayi har ta ji
e itakam ta rasa irinta ko ya namiji ya ra
eta sai yaji shau
in son kusanci ya kamata duk kuwa da kokarin dannewa da take yi da kuma hana abin tasirantuwa ga yanayinta, sallah tayi sannan ta kwanta yunwa yakeji amma ta kasa cin komai sai bayan komai ya lafa ne take bawa Samha labarin abinda ya faru tsakaninta da Mustapha da kuma hukuncin dasu baba me Gari suka yankewa Deen but yace babu gudu babu ja da baya zai Turo manyansa Azo ayi magana
aya ko su bayan ko kuma su fa
i me sukeso ayi musu ya amince zai yi".............
*Paid book 500 VIP 1k via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay*
*Contact me*
*09013718241*
*OUM HAIRAN*
[7/8, 8:12
PM] Oum Hairan: *SIGNED MARRIAGE*
*_(Kalma
aya)_*
*Oum Hairan*
*___________________________________*
*Book 2 page 15-16*
*___________________________________*
Washegari da safe suna kwance a
aki Mal me gari yazo gidan da kansa yasa akayi masa iso Inna tace ya iso ciki haka ya iso Inna ta shimfi
a masa taburma ya zauna suka gaisa yace
Ina ta Manzon ko basu tashi ba" fitowa Batul tayi tace
Gani Baffa na tashi tun subahi ban koma ba" amsawa yayi da cewa
To to ta Manzo hakan yana da kyau dama komawa baccin safe Na mara rabone ai" gaisawa sukayi ta nufi bakin mafitar ruwa ta tsugunna tana brush.

Mayar da hankalinsa ga Inna yace
Dama duba da cewa kinada ha
i akan
iyarki ta Manzo yasa nace zanzo da kaina na sanar dake hukuncin damu waliyyanta munka yanke game da amrenta Duba da abinda ya faru tsakaninta da yaron nan Mustapha
an wajen Lame yasa muka fahimci idan anka amra mata shi ma bassu zaman lafiya shiyasa mukaga tunda dama wannan yaron Anwarr ya nuna shima yana da soyuwa gareta a massashe da amren kansa, to Alhmdllh mun kira Alh Khamilun mun gumtsa masa kuma shima yayi fatan alkhairi yanzu dai an tsayar da lokaci
ai da amren su Ladiyo da Jumme sai ki fara shiri kema"
Batul da tunda ya fara maganar tayi zaman dirshan a gurin ta
ago da sauri tace
Amma Baffa saboda kar hakan ta faru nikkawo maku za
ina jiya kuma yace zai turo uwayensa cikin satin nan...." Da
uwa Inna tayi mata tace
Ungo nan ta Manzo ince dai Maigari shine madadin ubanki dukkuwa duniyar nan shine ya fa
a kike maida masa?" Dur
ushewa tayi gaban Inna tace
Wlh Inna bana fatan wannan dalilin yasa na
ara maki nisa ban iya auren kowa a duniyarga inba Deen ba, Meyesa zaku yimin dole, bayan baku sabarmin da hakan ba
ai wollah bani amren Anwar saidai kowa ya ha
ura wahala tau ce bata shu
e ba"
e bakinta Inna tayi tace
Bakiyin shiru ke nan" cikin fusata Baffa Maigari yace
Yo in batayi haka ba ya za'ayi mu gane Ita wacece Laure ai hakan shine yake tabbatar mana da irin nonon da ta tsotsa da irin tarbiyyar da ta samu to dama barewa tayi gudu
iyanta yayi sassarhwa ai Idan batayimin haka ba bazan tabbatar da itan jinin
ahirun Inna Yaure da Lauren Buban Bugaje bace mutanen da suka za
i fita daga danginsu don su rayu babu me sanya musu idanun su tsula tsiyarsu son ransu, Laure sai Ta Manzo tayimin hakan zan tabbatar da ita ce yarinyar nan da aka cire mana Zakka a dangi ta shiga duniya har ta kawo mana
iyan shege cikin ahlinmu ba, banji haushi ba ko ka
an Laure irin tarbiyyar data samu kenan saidai kuma ihun kurwa baya hana ruhi motsi tunda na riga na zartar sai an aiwatar in ba haka ba to saidai ta koma inda babu
ar taci gaba da rayuwar da shi farkan nata data kawo mana wai har yana ce mana shi amrenta zaiyi yo wanne aure ne bayan gashi har
iya sun haifa dashi gashinan yarinyar haske ne kawai tayo na uwarta amma kama da komi daka ganshi kasan shine yayi cikinta da rana ma domin in dare ne da an samu cu
in kamanni"
Kuka sosai Batul takeyi haka ya tsallaketa ya bar gidan yana jaddadawa Inna sati Uku saura bikin don haka su fara shiri Niamey za'a kai amarya Anwar ya riga ya gama gininsa daganan zasu wucce France tunda acan yake zaune" Samha ce ta kama hannunta suka koma ciki ta zube a katifar tana wani irin kuka me gunji tace
Anwar fah Samha wlh bazan aureshi ba saidai su kasheki"
Murmushi Samha tayi tace
Mukam zuwa cikin wa
annan bau
un mutane baiyi mana rana ba munyi gudun Gara mun haikewa zago wai dama duk dangin uba haka suke ne Teemah ko namu ne a haka?

Shin
iyansu Ladiyo da Jumme suma amren dolen za'ayi musu ko kuwa sai ke da bakida gata?" Cikin kuka tace
Samha mubar garin nan" da sauri tace
ina zamu Batul da ranar auren wani a kanki?" Ta mi
e ta fara ha
a kayanta tace
Ban shirya zama ajalinsa ba ban kuma shirya
aura kambun mutuwa ba shiyasa nace Miki mu bar musu garinsu sai suyiwa wata amren dolin but wlh duk duniya namiji
aya ne za
ina da ban sameshi ba na riga na ha
ura a barni na rayu da wanda raita ta kar
a take fatan ya zama madadinsa"
Murmushi tayi tace
Kar muyi gaggawa Batul mu jira zuwan Uwayen Deen muga irin kar
ar da zasuyi masu daganan kuma sai muyi abinda ya dace" bata kuma cewa komai ba ta zauna tana yamutsa sumarta tace
Oh God!

Samha Meye laifin Deen ne da zasu
ora masa abinda babu ruwansa Samha wlh shima ba sonsa nakeyi ba na za
eshi ne da fara koyawa Zuciyata sonsa don mafitar rayuwar Jany kamar yanda kika bani shawara, taya ma wai zan yarda nayi aure a wannan bau
en dangin?

Waini ko bazanyi farin cikin bane na ha
ura"
Cikinsu babu wanda ya kuma magana sun
auki lokaci a zaune ko break sun kasa daga
arshe suka shirya samun shiga gari suyi shopping suna fita suka ha
u da Anwar daga kallon da yaga Batul nayi masa yasashi sanin lallai sa
o ya isheta yayi murmushi yakai hannu zai
auki Jany ta janye
iyarta ta
agata tayi gaba sai Samha ce sukayi magana yace su jirashi yazo ya kaisu amma fir Batul ta
i haka dole ya
yalesu ransa babu da
i shikam baisan meye yasa Batul ta
i kar
arsa ba, duk kyansa duk gatansa ace a cikin danginsa ne mace take nuna masa tsana bayan duk matan da ke bibiyarsa.
Chapter 11 · 0% Book details