Sashe 10
Sign Marriage Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fa
owarta cikin
akin ne yasa Su Inna mi
ewa suna tambayarta
menene?" Tsayawa yayi jikin
ofar
Bafa wani abu bane Inna kawai don na ro
eta alfarma ne shine take wannan abin Wlh Inna Inason Batul kuma ina raye bazata tafi dangin wasu ba"
Murmushi Inna tayi tace
Anwaru kenan ba laifi bane don kaso
ar uwarka amma kasan
ura zaka tayar idan maganar nan ta fita sanin kankane uwayenku basasona bare su so halwata, ta yaya kake tunanin zasu yarje maka auren ta Manzo?" Sosai zuffa take keto masa amma dake Buzun gaske ne sau cewa yayi
Nifa Inna zata soni to kowama ya barni bana neman tallafin kowa wajen kula da iyali na" da
yar Inna ta lalla
ashi ya tafi sannan itama ta fito suka dubi juna da Samha, Samha tace
Ke kiji wata lukutar masifa Teemah wannan Anwar
in da gaske ga
o ne daga ganin Sarkin fawa sai miya tayi za
i kuma fah akwai
ura wlh don jiya da mukaje gaida Inna Yaure Tayi wata magana dana kasa gane me take nufi lokacin da take cewa
Tunda Allah yasa kin dawo cikinsu basu kuma bari kiyi nisa dasu zasu sama Miki Samrayi cikin Samarinsu buzaye su amra miki kin tuna lokacin kuma kinsan lokacin Anwar da Mustapha suna wajen suma har sun kalli juna kallon dana kasa gane wanne iri ne inda Mustapha yayi saurin cewa
Inna Inaso nikam in za'a bani shi kuma Anwar yayi
wafa ya fice kin tuna?"
Numfashi ta sauke tace
Ina sane Samha duk wannan abinda sukeyi ai babu wanda ya Isa goge zanen
addara Ni har yanzu fa banjin akwai mijina a cikinsu kawai dai suna abinsu ne in banda haka Ni yanzu yama za'ayi ace za'a min aure a zaunar dani a
ar kuka suma sun san bazai yiwu ba, ke nifa gaba
aya Niger ma ba ta
amarsu Niamey ba to Ni batamun a zama ba"
Wayarta ne ya shiga ruri tana dubawa taga number Deen ta kalli Samha tace
Deen ne kije gareshi ki shigo dashi" fita tayi iya kuma ta koma
akin Inna ta
auki awarwaronta ta saka tana fitowa suna shigowa idanunsa a kanta tayi saurin janye nata tana murmushi, ya sauke ajiyar zuciya ya shiga inda aka saukeshi bayan sun gaisa da Inna ya zauna itama ta shigo da sallamarta ya amsa idanunsa na kanta tana shirin zama ya ri
o hannunta tare da zaunar da ita a gabansa ya saki wata ajiyar zuciya me
arfi yace
Alhmdllh Fateemah ranar da za'a kaiki gidana irin wannan dressing
in zakiyimin wlh kin tashi kaina kin ji
amin aiki ji nake dama abani dama yau
in nan!"
Cike da kunya ta zame hannunta ta zauna tana sunne kai kamar wata muminar gaske tace
Noor kasha hanya, ya gajiya" lumshe idanunsa yayi yace
Bangaji ba sai yanzu dai kike gajiyar Dani" Sosai sukayi masa sauka me kyau shayinsu na buzaye shine yafi komai burgeshi yasha shayi babu
arya a
arshe yake fa
a mata Sudan zai wucce ya dawo ya tarar Mom da Dad duka suna can daga can kuma zasuyi waya da ita a basu lokacin da zasuzo ayi komai a gama a tsayar musu da lokacin bikin.
Itadai batace masa komai ba haka Inna tace ta rakashi ya gaisa da uwayenta suna tafe cikin garin cike da shau
in juna zuwa yanzu da gaske zuciyar Batul ta fara bu
ewa a hankali ta fara koyawa kanta soyayyar Deen, yanda hadari ya lullu
e sararin samaniya ya
arawa yinin masoyan armashi suna tafe suna hirarsu ta
auna har suka isa gidan me gari sukayi Sa'a yana zaune a fa
a shida yan uwansa suna ganinta suka washe baki Baffa Lame yace
Aa ta Manzo yanzu muke tamtamnawa akanki sai gaki dama
iyan halak ya
i ambato kice ba
o kikayi daga birni" zama tayi cike da kunyar iyayen nata suka gaisa da Deen tayi
asa da kai sunason tayi masu bayani ita kuma kunya ta hanata.
Sai shine yayi
arfin halin gabatar da kansa sukayi shiru na lokaci kafin daga bisani Mal me gari yace
Ta Manzo bamu guri ko?" Cike da girmamawa da kunya ta tashi ta fice tana fita Suka ha
u da Almustapha a
ofar fada yace
Yawwa amaryata dama yanzu nake shirin zakkuwa gareki ance kinyi ba
o daga Nigeria cikin
iyan iskan da sunka
ata mani rayuwarki ko?
To maza ki dakatar dashi zowa gareki ki hwa
i masa niya ammijinki yanzu haka ta
i yaje gaba ga manya kinjiya"
Wani mugun kallo ta watsa masa tayi gaba abinta Zuciyarta na rawa ita kam bata yarda da wannan zama da akace Deen yayi ba to me zasu hwa
i mashi da sai batta gurin?" Ji tayi an dam
i hannunta ta juya taga Mustapha ne yake mata wani kallo yana washe mata baki takaicin yanda yake mata kallon ne yasa batasan sanda da zuba masa wani mari ba, ta ja da baya da sauri tana huci idanunta ya kawo ruwa tace
Mustapha tun ranar da na shigo garin nan nasan akwai irinku da yawa marasa tarbiyya marasa
a'a kuma marasa manner ta furuci, don Allah kar mu
ara gauraya dakai a gonata zan keta alfarmarka....."
Cikin bala'i yayo kanta Anwar dake tsaye nesa dasu yayi saurin janyeta hakan ya kara fusata Mustapha yace
Har kece zaki cewa wani bashida tarbiyya shin ke waye ya baki tarbiyyar Sallamamen Uban naki da shima bai isa ba gurin gyatumarki ko kuwa ita Laure idon Naira
in ce ta baki tarbiyyar da saboda kin kwankwa
i ta har kikayo
iyan dakan kuka a gantalin barikin naki yo bandama anason taimakonki mi zaayi dake Ni aggareki balle ki bani guri duk an rarakeshi......"
Wani marin Anwarr ya zabga masa daya sanyashi zubewa a
asa yana tashi kuwa ya zare takobin dake rataye a jikinsa yayi kan Anwar ya
aga zai buga masa tayi kukan kura ta shiga gabansa Aikuwa Allah ne ya kiyaye ya sauke mata ita a allon kafada a Anwar
in yayi mata daukar jaririya ya kauce da ita daga gurin shima ya zare tashi takobin yayi kan Mustapha yana huci abinda ya sanyata fasa
arar data sanya uwayen nasu fitowa daga zauren Mal me gari da
yar suka raba rigimar suna muzurai suna cin
wafa kowa aka janye shi inda ita kuma Deen yazo ya kama hannunta suka bar gurin duk jikinta yana rawa.
Inda motar data kawo shi take nan suka nufa har yanzu kuka takeyi wannan shine karo na uku a zamanta na sati
aya a garin nasu da akayi mata gori akan
addarar da bata za
eta da kanta ba sosai ranta yayi kunci takejin bazata yafewa duk wanda yayi silar
ata mata Future ta rayuwa ba, dur
ushewa tayi ta saki wani marayan kuka daya
ara tashin hankalin Deen da
i da wanda yake ciki ya tsugunna gabanta yace
Sunce bazasu bani aure ba Ni bare ne, sunce sunada samari a wannan dangi da yawa marasa aure ciki ma akwai biyu da suka nuna suna son aurenki Fateemah na fito da wannan ra
in tashin hankalin me maimakon ki kwantar min da hankali sai ki
ara jefani a tashin hankali meye yasa zasu hanani ke bayan na riga na gama lissafa rayuwata dake Fateemah don Allah kar su rabani dake kome sukeso xanyi musu in sunaso na dawo rayuwa a cikinsu ne ma na yarda a nemamin fili xanyi gini zansai ra
uma zanyi na
i Wlh Fateemah har yawon tallan kanwa in sunaso zanyi inda akanki ne"
Sake rushewa tayi da kuka tace
Meyesa
addarata ta zama mummuna Deen ban za
i rayuwata ta zama a haka ba, ban shiryawa
addara me muni ba amma ya zanyi an gina rayuwata da tubalin toka yayi kyau amma daga
arshe bai
arko ba Nuraddeen banta
a riskar rayuwa me
unci irin rayuwar da nayi da Daddyn Jany ba duk kuwa da na soshi banta
a tunanin gujewa muradansa ba duk kuwa da nasan gaba zasu
alubalanceni, Nuraddeen Meyesa bazasu barni nayi nesa dasu ba zasuce a cikinsu zasuyimin aure bayan duniya bata ta
a yimin goron
addarata ba Saida na dawo cikin dangina,
aryane Nuraddeen bazan iya aure a wannan ahlin ba ko kowa bazai fahimceni ba ni zan fahimci kaina so nake Jany ta rayu kamar kowa taya zan yarda da rayuwa cikin mutane masu
abilanci irin DANGINA"........
Idanunsa da suka ka
a sukayi jawur ya
ago yace
Yaushe zaki koma Austaralia?" Girgiza masa kai tayi tace
Bana burin sake barin
asata batare da aure ba ina gudun
addarar da tafi wacce ta gabata muni ta fa
o rayuwata don Allah Nuraddeen don Allah ka yarda duk wuya kace saini nima zance sai kai bayan iya kar
ayan wa
anda suke shirin za
amin ba"
Share mata hawaye yayi yace
Ba gudu ba ja da baya sai sun bani rabona da ya ratso ta hannunsu ko suna so ko suna
i Fateemah ke
in tawa ce" ha
e bakinsu yayi guri
aya Saida numfashinta ya
auke saboda wani sinadari da
ano da bazai ta
a gushewa a
walwarta ba ta janye da sauri tana gwama numfashi yayi mata murmushi yace
Special gift ne My Zumata yau sai nayi wanka idan naje masauki na ko zaki rakani ki
arasa ladanki!?" Ya
arashe maganar yana narkar da murya ta rufe idonta da hannunta tana masa dariya ya shammaceta ya
agata cak ya azata saman motar ya sake
ora bakinsa saman dokin wuyanta yasa harshensa yana lasar wuyanta yana sakin wani numfashi me tada mata hankali.