Sashe 12
Sign Marriage Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Komawa yayi gidansu ya shige
akinsa ya kwanta yini sur bai fito ba shirun Inna Hari taji tayi yawa ko abincin rana bai fito yaci ba, hakan ya sanyata shiga
akin ta iskeshi kwance a
asa ya zubawa selling idanunsa da suka ka
a sukayi jawur ta zauna a gefensa yace
Anwar Kai baka iya sanya abu a ranka ba kaima irin ubanka ne Ni wlh banga abinda zaisa ka damu ba bayan dai gata nan ta kusa zama taka" zuba idanunsa yayi kan Inna Hari ya mi
e zaune yace
Da gaske takeson Guy
in tunda na fahimci ba don farin cikinta sukeson rabata da za
inta ba don wata manufa ne sai naji Gara na ha
ura na barta ta za
eni da kanta nasan nafisa cancanta"
Numfasawa yayi yaci gaba da cewa
saidai kuma bakin al
alami ya bushe Mamee sun
ara rura wutar
iyayyata a zuciyar Batul banta
a son abinda nakejin zan iya
aukar kowacce kasada akansa ba sai akan Batul amma Mamee hakan zai faru ne idan bata
aukeni a yanda ta
aukeni yanzu ba Inason na rayu da ita ne rayuwa me da
i saidai ita tanamin kallon takobin dayake shirin sare farin cikinta garata Mamee inajin kamar na ha
ura banson amsa sunan azzalumi tun a neman amre zataci gaba da kallo na a haka ne har cikin amren"
Shafa kwantacciyar sumarta tayi tace
Meye kuma Azzalumi Anwaru bakai ne azzalumi ba uwayenta ne kuma kasan Hwa
uwar gaba asarar namiji ka dake idan ka
auka zata sauko itan
iya mace ce Anwaru (Hal jaza'ul ihsanu illal Ihsan) sakamakon me kyautatawa a kyautata masa inada tabbacin idan da irin mu'amalarka zaka mu'amalanci Ta Manzo wlh sai tasoka fiye da son da takewa wannan Sudanies
in kaidai ka wasa zuciyarka ka
arfafa
addararka Ni wlh tamsayi kaka bani wannan bazaurar
iya duk ta susuta mana samarinmu Ni har yanzu banga irinta ba......"
A Hassale yace
Zaki fara ko Mamee bazan
auki ta
a martabar Batul ba, ko mece inasonta a haka haba don Allah Bama dole ta
ini ba tunda tazo wannan garin kujera jifanta da munanan kalamai wai mutum yakan iya canza
addara tai ne?" Murmushi tayi tace
Aa Anwaru ayi ha
uri Ni ban
in Ta Manzo kawai dai yanda ka susuce ne yake bani mamaki cikin kyawawan buzayen
iyoyin dake wannan gari an baka ka
i yau kuma gaka kwance kakai kanka inda baka da gurbi" bathroom ya shige itama ta mi
e ta fice daga
akin ta kawo masa abinci bai ci na kirki ba yanayi yana duba agogo.
Sukuwa suna fita suka nemi abin hawa ya fitar dasu cikin garin Damagaran tare da kiran Deen sukaji inda yake suka karasa suka gaisa sun jima tare dashi sannan ya shirya suka fita kasuwar sukayi siyayyar Samha ce tayi musu siyayyar suko guri suka samu suka tsaya ya dubeta sosai yace
Wani abu ya kuma faruwa ne My Zumata?" Ajiyar zuciya ta sauke tace
Yaushe zaka tafi?" Murmushi yayi yace
Munyi magana da Dad yace na zauna gobe zai shigo Niger zasu taho da yayansa sai suje garinku su nemamin aurenki" ajiyar zuciya ta sauke tace
Naji da
in hakan saidai Allah yasa su amince" nan ta sanar dashi abinda suka yanke, yayi ajiyar zuciya yace
Basu canza hukuncin Ubangiji Fateemah mu barwa Allah shi yasan me yake rubuce a allon
udura" da wannan sukayi sallama suka nufi gida shi kuma ya koma masauki.
Tunda suka koma ko a ido ta
i yarda Anwar ya sanyata in ya kirayi wayarta ma bata
agawa haka suka cinye kwana biyun da rana kuwa Noor ya kirata yace ta fa
awa su Baffa Maigari ga ba
insu nan, haka ta sanar da Bana Haladu shine ya sanar dasu zuwan ba
in suka shigo garin da jiniyarsu suka parker tar
a sosai suka samu gurin su Baffa Maigari sannan suka zayyana musu abinda ke tafe dasu sukayi shiru na tsayin lokaci kafin daga bisani Baffa Maigari yace.
Munyi tunanin zai sanar daku gskyr abinda muka sanar dashi da bai wahalar daku ba Alh wato wannan yarinyar mun riga munyi mata miji yanzu haka bikin ma saura sati biyu da yan
oriyar kwanaki kuma kunsani bisa ga al'ada in ba dole ba yarinya ta rasa masoyi cikin dangi mu Bama kai iri waje gonar gida bata shuku ba saboda haka muke baku ha
uri wahalar daku da wannan yaro yayi yarane na zamani kai haifesu baka haifi halinsu ba, itama haka muke fama da ita shiyasa ma mukaga Gara mu bada ita a gida a rin
a kwa
arta ana mata tsawa"
Duk yanda Abbuh da
an uwansa zasuyi sunyi abin yaci tura haka suka tashi jiki babu
wari sukayi musu sallama suka tafi basu sanar da Deen abinda ke faruwa ba Saida suka ha
u a Sudan suka zaunar dashi sukayi masa nasiha tare da nuna masa ya ha
ura ya nemi wata tunda sunce bazasu bawa bare ba inda shi kuma yakejin duk kalmarsa ta ya ha
ura kamar suna watsa masa dalma a zuciyarsa haka ya tashi jikinsa a mace ya shige
akinsa yaja bargo ya
udundune zazza
i ya sauko masa wannan lamari yayi kama da neman rayuwarsa wa
ancan bau
un buzayen sukeyi, shiru har dare har wayewar gari bai fito ba har rana ta kuma
agawa hankalin Mom ya
i kwanciya ta tashi ta nufi
akin nasa ta bu
e ta shiga tare da isa gadon da sauri tace
Nuraddeen kashe kanka zakayi akan mace haba Deen Meye yake damunka da zaka kwanta a
aki kayita rawar sanyi" cikin ciccijewar murya yace
Mom.....
Mutuwa zanyi...." Da sauri ta haura gadon tana danna masa
irji tace
Ka rufamin asiri Deen wlh bazaka mutu akan mace ba ka kwantar da hankalinka nayi maka al
awarin indai nice mahaifiyarka sai sama maka wadda tafita" cikin azabar ciwo yace
bazan samuba Mom please"
Yanda jikinsa yake rawa yasata kiran likita yayi treatment
insa Dad ya shigo
akin ya mi
a mata waya yace
Tun
azu Junior yake kiran wayarki" karawa tayi a kunnenta tace
Babana ya Austaralian?" Cikin mutuwar jiki yace
Not Lucky Mom still banganta ba ance tana Cairns duk inda nake tunanin zan iya samunta naje babu wani bayani Mom inajin tsoron wani abu ya faru da ita" Hamm ta sauke ajiyar zuciya itakam tana ganin jarabawa duk akan mata
anta suke neman zaucewa.
wallar idanunta ta share tace
Indai ana nema za'a dace Junior
addararku ce nidai banji a raina Batul ta mutu ba ta
uya ne saboda tsoron sake maimaituwar abinda ya faru a baya Insha Allahu soon zata bayyana gareka" lumshe idanunsa yayi tare da kwantar da kansa saman pillow yace
Kuma zata soni Mom tun kusan sati
aya gabana yake fa
uwa" murmushi tayi tace
Bazata ta
a daina sonka ba" ajiyar zuciya yayi yace
Yaushe Bobbo zai dawo?" Kallon Deen tayi tace
Shima yana kwance ciwon soyayya ne yake damunsa yanason wata buzuwar yarinya da suka ha
u anan Austaralian Su Dad
inku da Shaikh Muhammad Saleem sunje nema masa aurenta iyayenta sun wula
antasu sunce bazasu bawa bare aurenta ba, shine yake kwance tun jiya babu ci babu sha gashi ma suna shirin auradda ita.
Murmushi yayi ajiye wayar tare da shafa sumarsa ya zubawa
aton hoton Batul idanu dake ajiye a duk wani guri da yake zama hatta office na ma'aikatun da yake jagoranta kowanne sai ya sa
ala wannan hoto.
Juyawa yayi ya kafama hoton idanu yana mayar mata da martanin Murmushinta yace
Nayi mafarkin kina rayuwa dani a zuciyarki Bea ki dawo mu gyara rayuwarmu muyiwa Jany gata nasan yanzu tanason ganin Dad
inta Batul ke rayuwata ce"
Tashi yayi ya fara goge hoton tare da kissing lips
inta yace
Bakisan komai game da mijinki ba nasan zaki karemin kanki ki adanamin da
ina ko?" Dariya yayiwa kansa tare da shafa kwantacciyar sumarsa yace
Soon zan baki
anin Jany naga kina tashi da
yar na tsokaneki muyita zagaya compound na gidanmu kinaso ko?"...............
*Paid book 500 VIP 1k via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay*
*Contact me*
*09013718241*
[7/9, 11:02
AM] Oum Hairan: *SIGNED MARRIAGE*
*_(Kalma
aya)_*
*Oum Hairan*
*____________________________________*
*Book 2 page 17-18*
*____________________________________*
Komawa yayi ya kwanta tare da bu
e wani hotonsu da yayi musu ranar darensu na farko bayan komai ya kammala lokacin da Dad ya kirasa yake masa hannunka me sanda akanta ashe shima rayuwar farin cikinsa yake nema, sosai yayiwa Allah gdy lokacin da ya samu labarin abinda ya faru a
ungiya lokacin da Daddynsa yayi
arin haikewa da
insa ashe zata iya kare kanta itama?
Murmushi yayi tare da
aukar cup
in Wine
in dake samen bedset ya kur
a ya ajiye tare da yamutsa sumarsa cikin shekaru biyun abubuwa da yawa sun faru shi kansa karfin addu'ar mahaifiyarsa ce da kuma nisan kwana ya kawosa wannan lokacin.
Sake zubawa hoton idanu yayi as emerging ace yanzu ne suke cikin wannan rayuwar yasan zasu rayu cikin kwanciyar hankali, babu wani tarna
i da zai shigo rayuwarsu bare ya hana musu farin ciki.
Lumshe idanunsa yayi tare da
aukar wayarsa ya fara kiran layin Batul na Nigeria ya kira sau ba adadi baya shiga kamar ko yaushe sake yamutsa sumarsa yayi ya tashi zuciyarsa nayi masa zafi ya zubawa
asan gidan nasa idanu yana kallon
aikun mutanen da suke kai kawo ya busar da iska me zafi tsayin lokaci zuciyarsa har nauyi takeyi masa kullum tsammani yakeyi na ganinta bai rabo da Melbourne a tunaninsa ko nan ta koma da zama shine har Sydney but kullum amsar tasa shiru ce ya gaji da yawo tsakanin
asashe zuciyarsa kullum tana fa
a masa Bea
insa tana kusa dashi to amma mene yasa ta kasa nemansa?
Lumshe idanunsa yayi ya kwantar saman garun yace
Dole zata nemeni to ta ina?" Bu
e idanunsa ya sakeyi, lokacin da yace mata gashinan zuwa Australia Bayan ya shigo Austaralia a hanyarsa ta zuwa gidan da yake tunanin Lateef zai yi camping nata komai ya faru da ya zamo silar
acewa junansu gashi yanzu komai ya wucce ya zama tarihi babyn da suke burin hallakawa wadda ta dalilinsa suke son su jefata a
ungiyar asiri, yau tanada shekara kusan biyu a duniya.