← Book details Sign Marriage Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 22

Sashe 13

Sign Marriage Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yanajin duk wani motsin gudan jininsa a cikin nasa jinin yana rayuwa da kewarsu kullum da wannan damuwar yake kwana a mafi yawan darare takan hanashi bacci, yana tsoron halin da zai riske Batul a ciki duk da cewa baya zargin faruwar wani abu domin kuwa masifar da aka
ora mata ta feeling kafin mutuwar Lateef ya sanar dashi ya karyata wannan ma shine dalilin da yasa
ungiya tayi Allah wadarai dashi tare da janye masa tallafi a
arshe suka bayar da jininsa ga dodon tsafi wannan ya faru ne ranar da Batul ta haifi Jany ranar ne duk wani
ulli da aka shafe shekara sama da 30 ana kullawa ya rushe, ranar ne al
aluman tsafi suka
wacewa dukkan wani wanda ya dogara da kungiyar Emenisty ranar ne kuma ruhika suka rabu da gangar jiki da yawa, still dai a ranar ne asirin
oye ya fito fili haka dai a ranar ne jinin wasu manyan hadiman
ungiya ya halarta ga dodon tsafi ciki harda Daddy da Lateef da shi kansa Ma'eesh
in, a wannan rana ne a gaban idanunsa akayiwa Amininsa a farko ma
iyinsa a
arshe Lateef dandatse aka cire gabansa da marainansa aka gasawa wasu manyan jakadun
unguya a cewarsu saboda jin da
in kansa da burarsa ya rusa musu shirinsu na shekara sama da 30 shi kuwa Dad tik sukayi masa suka jorner masa wani abunsu na tsafi ya rin
a zu
e jini da ruwan jikinsa Saida ya
afar dashi
af sannan ya fa
i matacce.

A lokacin da suka juyo gareshi ne suka nemeshi suka rasa gashi shi kuma a gurin yana kallonsu duk yanda sukaso ganinshi ta cikin madubin tsafinsu ya gaza nuna masu shi and end ma idan suka cika binciken madubin tarwatsewa yakeyi ko kuma wanda ya dage wajen gano shi ta cikin madubin kawai aji ya saki
ara ya fa
i matacce, a wannan halin Saida ya kwana uku babu ci babu sha gashi a
aure shidai baisan ya akayi ba kawai ya wayi gari ya ganshi a kwance a wani
aki ya bu
e idanunsa yana
arewa
akin kallo can yaga wani mutum
aure da wani abu me kama da ganye a gabansa irin dai shigar nan ta arnan daji shidai daga haka ya kuma fita daga hayyaci ya kuma farkawa ne ya gansa a gefen titi a tashe mutane sun zagayeshi da
yar cikin tambayoyin da ake ta yi masa ya iya amsar wayar wani yasa number Mijin mahaifiyarsa, daganan Saida ya shafe wata shida baisan komai dake faruwa dashi ba a duniya yake a lahira yake oho.

Bayan watanni shida ne ya farka cikin wani gigitaccen yanayi Allah yasa
aninsa Bobbo da Mijin mahaifiyarsa Alh Hakeem suna tare dashi suka rirri
eshi tare da fara tofa masa duk addu'ar da suka san zata zama waraka gareshi kusan awa guda sannan ya dawo hayyaci ya sauke idanunsa kan Mahaifiyarsa yace
Kin ganta can tana kallo na nace tazo ta
i zuwa Mom ki fa
a mata ba raayina ne yasani zama cikin matsafa ba gadarmin kukayi Mom ki fa
a mata itan haske ce ga rayuwata itan itace
addarata kar ta gujeni Ni
im don ita ka
ai aka halicceni Mom Batul tanason rabani da
ata idan ita ta gujeni ta bani
ata....."
Rufe masa baki tayi ta kalle Abbuh Hakeem tace
Har yanzu yaron nan bai dawo hayyaci aci gaba da basa kulawa" jinjina kai yayi Bobbo yace
Mom a
ara sauke masa Kur'ani zai samu relief sosai sun rikita masa
walwa ne ta yanda bazai iya tuna komai ba but anyi nasara tunda ya farka da hoton Budurwarsa da
iyarsa akwai yiwuwar komai ma zai dawo masa a
walwa saidai kuma dole ne sai an saka tsaro akansa fah kinsan bai saba zaman guri
aya ba, nasan zuwa yanzu sunsan bai mutu ba kuma zasuci gaba da bibiyar sa don ganin bayansa kamar yanda sukaga bayan Lateef da Daddyn Junior"
Jinjina kai tayi tana share hawaye duk ita ta jawa
anta shiga wannan masifar daga bijirewa maganar iyaye taje ta jefa kanta a masifa shima ta jefashi gashi ya cinye rabin rayuwarsa bai amfana da komai ba sai kaico da kaucewa tafarkin addinin Muslunci kullum kokawa suke ita da mahaifinsa akan ganin yabi addinin kowanne ita tayi nasarar jansa zuwa musulunci amma kuma Daddy ya juya mata tunanin yaro da tsari na addininsu na yahudanci yanzu ita ina zasu fara neman Batul tana tsoron kar taje tayi aure kan aure, koda yake abin zai zama me sau
i tunda a cikin Musulunci suke dukkansu to amma shima auren yarjejeniyar da sukayi ita da Ma'eesh
in yanada asali a Addinin yahudanci tunda shidai ta fahimci addini biyu yake bi abinda yayi masa da
i a Addinin Musulunci shi yakeyi addinin Ubansa ma yahudanci za
a yake daga ciki ya
auki wanda yayi masa da
Sosai aka dage masa da magungunan Islama
arshe ma gidan Shaikh Muhammad Saleem ya koma da zama inda basu barshi ya
ara fita daga
asar ba Saida suka tabbatar da samun lafiyarsa, tashin farko Kano yaje inda ya samu mugun labarin Inna ta Saida gidanta ta koma Lagos koda ya koma Lagos ya gama bulayinsa bai ganta ba haka ya
auki hanyar Austaralia inda kai tsaye Melbourne ya sauka ya nufi gidan Daddy wanda akayi camping na Batul a ciki abun mamaki dukkan komai na gidan ya daskare ya zama gunki hatta mutanen dake hidima a gidan dukkansu sun zama kwarangwal domin an tsafacesu ne ta yanda bazasu iya guduwa ba.

Shidai zuciyarsa na rawa haka ya shiga gidan ya fara Ratsa faluka da
akuna har ya kai
akin
arshe na gidan inda anan aka ajiye Batul ya shiga ya fara bincikensa abu biyu ya samu a
akin daga wayarta sai zoben diamond daya sanya mata daren da zai tafi South Africa
auka yayi yana juya zoben a hannunsa kafin ya
auki wata takarda da ya gani a yashe a
asa cikin wani bushasshen jini sai yanzu ya lura da tarin Glass
in dake
akin da kuma kwarangwal
in dake kwance cikin
ura da jini bushasshe, haskawa yayi sosai tsutsa duk ta gama cinye mutumin dake kwance mace ce ko namiji bai sani ba da
yar cikin tashin hankali ya
auki takardar rubutune akayisa da rashanci da jini.

Zaka Sameta a duniya ne bayan ruhina ya mutu soon Matarka tana Cairns ta kashe gangar jikina amma ruhina zaici gaba da bibiyarta har sai na cika burina, nasan zakazo bayan ta haihu an kashe gangar jikina ta biyu a gabanka......"
A tsorace ya rin
a kallon kwarangwal
in tare da ja da baya ganin yana wani irin motsi tare da wata irin curewa waje guda wannan bushasshen jinin ya zama
anye ya rin
a ha
ewa yana curewa
arshe ya zama kamar
wai wannan kwarangwal
in ya
auka ya ma
ala a zuciyarsa take saiga wata hallita ta tashi tana
yala dariya ta cafki wuyansa tana
arin kashe shi cikin wata murya wannan dodon ya fara cewa
Ma'eesh jiran zuwanka mukeyi dama munsan dole zaka biyo Matarka da
iyarka hahaha dole mu shanye jininka tunda ka hanamu na Matarka da
arka sai mun kasheka!

Hhhhhh sai mun kasheka.....

Jini.....zansha jini.....

Hhhhhh jinin
ana zansha....."
Cikin fitar hayyaci ya rintse idanunsa ya fara karanto wata addu'a da Muhammad Saleem ya bashi yace saboda tsaro domin har yanzu ana biyar rayuwarsa wa
ancan matsafan da aka sadaukarwa dashi tun yana cikin uwarsa sunanan sun sake shiri a kansa, addu'a yakeyi sosai yana ri
e ma
ogwaronsa inda daga baya yaji an saki wata
ara an sakeshi wuta ta kama
akin ganga ganga take yaji wani hucin zafi yana neman narkar dashi haka ya fita a guje daga gidan da ashe gaba
ayansa ne ya kama da wuta yana fita ya nufi tashar jirgin
asa ya shiga na Sydney Saida yayi sati biyu yana kar
ar magani sannan ya fara fita inda a sati na uku ya nufi Garin da yafi rayuwa inda ya baza kasuwancinsa da duk wasu halattatun ku
e dake hannunsa wato Cairns garinsa na haihuwa kenan nan ne state origin nasa domin shi ba haifaffen Rasha bane kuma ba haifaffen Sudan bane, lokacin da dangin Mom suka koreta bayan tsira daga kaidin Dad da yayi masu
aryar musulunci ya nemi aurenta iyayen suka
i ita kuma ta kafe saishi
arshe sukaje aka
aura musu aure batare da amincewar iyayenta ba ya
auketa ya tafi da ita Rasha.

To bayan iyayenta sun koreta sunce bazasu raini
anta na shege ba Shine ta yanke shawarar barin yankin gaba
aya nan zuciya ta raya mata ta tafi Austaralia, acan ta samu wani gidan abinci ta fara da wanke wanke da shara bayan ta haihu ne kuma ta samu miji
an kasarta ne ta Sudan mazaunin Austaralian
an kasuwa sukayi aure dashi anan ne kuma ta haifi Nuraddeen sannan Nuwairah da Muhsin ta ha
a kan yaranta hu
u harda Ma'eesh wanda yanada shekara biyar ne Mahaifinsa ya gano inda take yaje ya sace
ansa a lokacin mijinta ya gina mata katafaren gurin cin abinci na yan Africa a
asar Austaralia, a haka suka raineshi idan Nazhan ya sace shi sai ya
auki shekaru baya tare da ita, haka itama idan ta samu dama ta sace shi sai ta
atar dashi ta tura shi Nigeria gidan yayanta Muhammad Saleem don ya samu ilimin addini, shidai a haka ya girma tsakanin
arya da gaskiya.
Chapter 13 · 0% Book details