Sashe 9
Rayuwa Da Macijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Parking space direct hajiya Sakina ta nufa tare da tsayar da mota. Sannan ta cire makullin mota ta maida kallon ta kan Du'a tace. "Du'a ki zauna hanan zan je na dawo yanzu kinji".
Girgiza mata kai kawai Du'a ta yi. Hajiya Sakina na kaiwa nan ta fice daga motan tare da barin Du'a kaɗai a cikin motan.
Kamar kullum yauma shigowa yayi da ƙerarriyar motarsa yayinda yake gudu tamkar yana tseren mota. Gaba ɗaya ɗalibai na ganin sa kowa ya nufi department ɗinsa da sauri, yayinda mata suka fara gyare-gyare don su birge sa.
Kai tsaye parking space ya nufa, ganin hanyi parking a inda ya saba ajiye motarsa yasa mamaki ya kama shi.
Tabbas yasan da cewa babu wani ma'aluƙi daya isa yin parking a inda yake ajiye mota a makarantar nan.
Fitowa ya yi cike da ɓacin rai ya nufi inda motar da Du'a ke ciki.
COMMENTS & SHARE🙏🙏🙏
ALKALAMIN ✍️
A'ISHA M.B
(Zinariyar Jajirtattu)
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/D80k1puBPBn6uJhojKKhK5
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
🌹BISSMILLAHI RAHMANI RAHIM🌹
*🌸RAYUWA DA MACIJIYA* 🐍 🐍🐍
*PAID BOOK ₦400 complt*
kacal babu tsada
*9043687746 Hassana Aliyu Opay bank*
*Evidence of payment*
09130398321
FREE PAGE ️1️⃣1️⃣➡️1️⃣2️⃣
WRITTEN & DIRECTED ✍️ BY A'ISHA M.B💞
(Zinariyar 🪙 Jajirtattu)
*_______________________________*
Kai tsaye inda motar ta ke ya nufa, babu bata lokaci ya fara bubbuga glass ɗin motan.
Du'a dake cikin mota taji hana bubbuga mota yasa tayi zaton koh hajiya Sakina ce, batare da wani tunani bah ta buɗe kofar motar.
Zololo taga mutum a tsaye a kanta, tun da ga kasa har sama ta bishi da kallo sannan ta dora dara-daran idanuwan ta akan nasa.
Babu zato yaji gaban shi ya yi mummunar faɗuwa, a yayinda hannunsa ya fara karkarwa. Damƙe hannunsa ya yi, tare da cije leɓen sa sannan ya watsa mata wani banza kallo cikin lion voice ɗin sa yace.
"Waya baku izinin parking a nan wajan?, shin bakusan da cewa bayanni Ahmard babu wanda yake parking a wajan nan?, toh maza_maza ki ɗauke a kori kura nan. kafin na ɗauki tsatsaurar hukunci akanki".
Murmushi Du'a ta yi tare da mai da kallon ta kan sa tace. "Malam nidai da muka zo wajan nan banga an rubuta cewa kai kaɗai ne aka bawa umarnin ya ajiye mota bah, sannan ai guri na kowa ne, dan aka saimun gadama zamu ɗauke motar mu daga wajan nan, kaji dai na fada maka". Ta ƙarashe maganar tare da jan dogon tsaki.
Mamaki ne ya yi marukar kama Ahmard, yayinda yake ji kamar bashi bane Ahmard bah. Cikin ɓacin rai yace da ita. "Kin san waye ni?". Ya faɗa tare da nuna kansa.
Dariya Du'a ta sakar masa sannan tace dashi. "Kwarai mah kuwa nayi maka farin sani, nasan waye kai sosai mah, kaiɗin mutum ne mana kamar kowa ɗan birni mai ji da kuɗin haram".
Babu zato taji saukar mari a fuskarta, hatake jama'a da ɗaliban makaranta suka fara taruwa. Dafe kuncin ta tayi yayinda take jin zuciyarta na tafarfasa.Cikin huci ya kalle ta tareda nuna ta da ɗan yatsa yace.
Har ke wacece da zaki faɗi aka akaina?, kina yar ƙauye kuma yar talakawa kike gaya min magana son ranki, toh wallahi ba'a ja dani ', ki kiyayi fushi na, idan kika ce zaki shiga gona ta a makarantar nan baza ki taba samun kwanciyar hankali bah, zaki sha bakar wahala ne, kuma yanzu aka fara wallahi zaman ki a wannan makarantar saina saka ya gundureki, saina saki kinji kamar ki bar duniya, muzuba mu gani".
Yana kaiwa nan ya juya da zimmar tafiya, daga sama yaji tace. "Dakata".
Tsaya wa ya yi batare da ya motsa koda yatsar sa bah. Takawa ta fara yi har ta isa gaban sa.
Ɗora idanuwan ta tayi akan sa sannan tace. "Kwarai kuwa nida kai ɗin mu zone daga duniya biyu mabanbanta, ni yar kauye ce kai kuma ɗan birni".
"Kace na kiyaye kada na shiga gonar ka Koh?, toh idan na shiga me zaka yi, wato kai kana jin kai wani ne koh, toh kasani duk zuciyarka ba zata taɓa kai tawa bah, domin mu idan aka taɓo mu bamua ragawa dan aka na riga na shigo makarantar nan, kuma babu wani ma'aluƙi daya isa ya hanani sukuni a makarantar nan, idan kuwa mutum ya kwatanta yin aka, toh ya jira yaga abin da zan yi masa ".
Tana kaiwa nan ta koma jikin mota tareda shige wa ciki. Idan ran Ahmad ya kai dubu toh ya baci, tun da uwar shi ta haife shi babu wanda ya taɓa faɗa masa magana kamar aka.
Girgiza kai kawai ya yi yayinda idanuwan sa suka kaɗa suka yi jajir. Kallon ɗaliban makaranta yayi, Kamar haɗin baki gaba ɗaya suka bar wajan.
Hajiya Sakina da yarta Maryam ne suka fara nufa inda motar su yake, yayinda Maryam ta shiga yin mamaki ganin motar su a inda Ahmad yake parking motarsa.
buɗe kofar mota hajiya Sakina tayi, tare da dora idanuwan ta kan Du'a.
Murmushi tayi tana mai cewa. "Maryam ga yar uwar ki Du'a kuma ina fatan zaki ɗauke ta ramkar yar uwa a gare ki".
Murmushi Maryam tayi tace. "Kuma gata kyakyawa tabarakalla, in sha Allahu umma zan riƙe ta tamkar yar uwa kuma kawa, bazan taɓa barin wani ya cutar da ita a makarantar nan bah".
ganin gaba ɗaya ran Du'a a ɓace yasa Hajiya Sakina ta ce. "Du'a lafiya naga ranki a ɓace?, me aka yi muku? Koh makarantar ba tayi miki bah?.
Tamƙe fuska Du'a ta yi tace. "Wallahi wani banza ba'amage ne yazo wajan nan wai shi sunan sa Ahmad, dan kawai kin hajiye motar ki shi ne wai waya bamu izinin faka mota a nan wajan, da yake ubansa ne ya gina makarantar".
"Nashi ga uku!". Suka ji Maryam ta faɗa. Sannan ta kara da faɗin. "Tabbas kin aikata babban kuskure Du'a, kin san waye shi kuwa? Shi ne fa shugaban ɗalibai na makarantar nan, Gaba ɗaya ɗaliban makarantar nan sha yin sa suke, hatta ƴan cultism na makarantar nan da malamai tsoron sa suke. Me yasa bakiyi shiru bah sanda yake magana?".
"Wallahi na tabbata ba zai kyale ki bah, saiya muzguna miki harkiji makarantar nan ya fara gunduranki, mata da dama sabo da shi suka bar wannan makarantar domin ba za su iya jure wulakancin da yake musu bah".
Bin Maryam Du'a tayi da kallo tace."wallahi bai isa yasa wannan makarantar ta gundureni bah, bai isa ya koreni daga makarantar nan bah, shi ɗin banza shi ɗin wofi, wallahi dana san aka birni yake da ban wahalar da kaina nazo bah".
"Kuma yanzu tun da na shigo na shigo kenen babu fita saidai wani ikon Allah Wallahi".
Ajiyan zuciya hajiya Sakina ta sauke tace. "A'a Du'a wannan duniyar da kike gani karama ce, kuma duniya makaranta ce fah, rayuwar nan bata da tabbas".
"Kada kice dan yayi miki ba dai-dai bah kice saikin dau fansa koh akasarin akan, kamar yadda Maryam ta faɗa kuje yanzu ki bashi haƙuri, sabo da ki zauna cikin salama a makarantar nan, bana so ace daga zuwan ki kina faɗa kunshi?'".
"Akan me zan bashi haƙuri, shin dukan sa nayi koh me?, shin ubansa na zaga koh mamarsa, taya za'a ce mace ce zata je ta bawa namiji haƙuri bayan kuma shi ne da laifi ".
"Dana bashi haƙuri na gwammace na haƙura da karatun". Du'a ta ƙarashe maganar tareda kauda kanta gefe.
Murmushi hajiya Sakina tayi tace. "Wallahi Du'a da a ƴar sarakuna kika fito da anga izza, daga gani ba zaki so raini bah".
"Koma dai mene ne ki same shi ki bashi haƙuri, dan bakisan me zai iya aikata bah, kada kice zakiyi sa'insa da ɗa namiji domin akan ba abu bane mai kyau".
Yanzu dai ki tashi ki Maryam ta tayaki ɗaukar kayanki, saiku tafi hostel, dan yanzu na gama yi miki komai, inda department ɗin ki yake ne bansani bah ".
Ɗaukar ɗaya daga cikin jakarta Du'a ta yi, yayinda Maryam ta daukar mata ɗayan jakan.
"Yauwa Maryam na tura miki wasu ƴan kuɗaɗe wanda zai isheku yin duk abin da kuke so kafin month ya kare,kuma sannan inason ki siyawa Du'a duk abin da ta ke buƙata Please and please ".
"In sha Allah umma zan siya mata duk abin da take so kamar yadda kika buƙata ".
"Toh shi kenen Allah ubangiji ya yi wa rayuwar ku albarka, Allah yasa Du'a ki fara makarantar nan a sa'a, ki samu ki taimakawa ƴan ƙauyen ku da ilimin ki ".
"Ameen" gaba ɗaya suka furta, daga bisani suka nufi hanyar hostel.
Saida hajiya Sakina ta tabbatar dasun tafi sannan ta tayar da mota tabar harabar makarantar.
Tun da suka fara tafiya Du'a ke kalle_kalle, yayinda maza da mata na makarantar suka bita da kallo ganin irin tsananin kyau da Allah ya bata.
Babu zato suka ga an sha gabansu. Gaba ɗaya su ukun babu wacce shigarta yayi kama da ƴa musulma bah, a yayinda baƙin kowannen su ke ɗauke da ke cewgum, yadda suke tauna cewgum ɗin kai ka ɗauka karuwai ne.
Rai a ɓace Du'a ta kalle su ukun tace. "Mene aka zaku zo ku wani sha gaban mu, ku matsa zamu wuce dan Allah".
Wacce ke gaba a cikin su ukun ce ta matso daff da su Du'a, da alama ita ce shugabar su. Kallon Du'a tayi a kaskance tare da hura mata iskar baƙin ta a fuska sannan ta saki wani murmushin mugunta tare da nuna ta da ɗan yatsa tace.
"Kada ki kuskure ki shiga gonar da ba ta ki bah, idan kuwa kika ce zaki shiga gonar da ba taki bah toh wallahi ba zaki taɓa jin daɗin abin da zai biyo baya bah. Ahmad na ni Jennifer kaɗai ne, babu wacce ta isa ta faɗa masa magana mara daɗi na kyale ta, idan har ƴar talakawa zata ji kanta tamkar wata, Toh mu kuma yan masu kuɗi fah?".
Murmushi Du'a tayi tace. "Kafin komai maza_maza sauke wannan kazamin hannun nan naki, kafin raina ya ɓaci".