Sashe 13
Rayuwa Da Macijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Umar ya ce. "In sha Allah ranka shi daɗe zan bi abin dalla-dalla, ta yadda babu wanda zai gane ni ɗin ɗan basaja ne ba".
"Shi kenen ka bi komai a sannu sannan ka kula da kanka". mutumin na kaiwa nan ya katse wayan.
Ganin a kan ya sa Umar buɗe bayan wayan sannan ya cire sms ɗin wayar gaba ɗaya tare da saka wa a aljihu.
Miƙe wa ya yi tare da karkaɗe jikin sa sannan ya nufi office ɗin head of department.
"Hello sir, har yanzu ina kan mission ɗin ne, na saka sauran wanda suke tare dani su karaɗe koh ina su nemo shi duk inda ya ke. Kuma na tabbata duk inda ya ke zasu zaƙulo shi".
"What! Mutumin ya faɗa. Sannan ya kara da faɗin. "This is not the first time da ka ke faɗa min aka? yanzu fah kusan four good year's kenen baka samo makashin da ake nema bah, wannan mutumin fah is a big criminal, gaba ɗaya police da su soldier's aka bawa aiki domin a nemo sa, kasan nawa za'a bawa duk wanda ya samo sa kuwa?".
"Koda ya ke kai bah lallai kuɗin su dame ka bah, sabo da already kana da kuɗi kana da dukiya kana da duk abin da ɗan adam ya ke so na more rayuwa dole ba zaka damu bah".
"Ni ina wanann aikin ne dan kawai muyi nasara mu samu wannan kuɗin, but kai naga alamun kuɗin ba su ne a gaban ka bah. Ni banga ma amfanin aikin da ka ke yi bah, dan da ni ne Allah ya ɗora a matsayin da ka ke wallahi da babu wani aiki da zan yi a duniyar nan, domin Allah ya ruga daya wadata ni da komai na rayuwa, kawai zan baka shawara ka ajiye aiki".
Murmushi ya yi ya ce. "Ni ba dan kuɗi nake aiki na ba, ina yi ne domin kare al'ummar kasa ta, ina yin aikin nan ne sabo da shi ne buri da fatan marigayi Bello, dan aka shi ya sa kawai na shiga wannan aikin ".
"Kuma wanda ake nema nayi maka alƙawarin cewa nan bada daɗewa bah zan nemo sa duk inda ya ke wannan alƙawari na ne".
Yana kaiwa nan ya kashe wayar sannan ya fito daga cikin mota tare da cire hular da ta rufe fuskarsa tare da buɗe gate ɗin gidan.
Wow! Na ce sakamakon harba dana yi da gidan. Tabbas wannan gidan tafi ƙarfin a ce na talaka ne, domin kana ganin gidan kasan kuɗaɗe sun yi ku ka wajan gina gidan, sai ka rantse cewa gidan ba'a Nigeria ta ke bah, koh kuma ba ƴan Nigeria ne suka gina ta bah, gaba ɗaya motoci ne a jere wajan parking space kowacce da kalar jikinta.
Gaba ɗaya kasan interlock na gidan grass carpet ne, gefe guda kuma swimmin pool ne a chan nesa kusa da garden. Sosai gidan ya yi matuƙar tsaruwa dan tsayawa faɗa muku yadda gidan ya haɗu ɓata lokaci ne.
Taka wa ya soma ya yi, saida ya isa baƙin kofa sannan ya dauki remote tare da danna remote din sannan ya saka babbar yatsar sa tare da fuskar sa a jikin kofar.
Sai da kofar ta yi scanning ɗin fuskarsa sosai sannan kofar ta wangale. Saurin ja da baya nayi sabo da harba dana yi da cikin parlourn, gaba ɗaya kayan furniture's din parlourn gold ne, ya yin da babu abin da parlourn ke yi sai sheƙi da kamshi, ya yin da ƙaran Ac ya cika parlourn, gaba ɗaya babu abin da ka ke gabi sai kayan halatu da na more rayuwa.
Zama ya yi kan ɗaya daga cikin kujerun sannan ya girgiza kai tareda furzar da iska mai zafi ya ce. "har ni wata zata ci wa mutunci, saina nuna mata ɗanyen kaina, ba ta san koh ni waye bah, kuma sannan ba ta san me zan iya aikata bah, mun din ina wannan makarantar toh farin ciki da walwala sun ƙare miki".
Murmushin gefen baki ya yi ya ce. " Mene ne zan yi domin sa yarinyar nan ɗanɗana kuɗar ta?".
A ta ke ya ji wani dabara ya faɗo masa. Babu zato ya ji wayarsa ta fara ringing kallon wayar ya yi ya ga baƙuwar number.
Katse wayar ya yi sanann ya kwanta a kan kujera. Sai da aka kira ku san ten missed call bai ɗaga bah, ya yin da aka ci gaba da kira ba tare da wani gajiya wa bah.
Ganin abin ya ƙi ƙarewa ya sa shi ɗaukar wayar sannan ya ce. "Who is on the line?".
Daga ɗayan ɓangaren aka ce"ni ce nan".
COMMENTS & SHARE PLEASE 🙏 🙏
ALKALAMIN ✍️
A'ISHA M.B
(Zinariyar Jajirtattu)
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/D80k1puBPBn6uJhojKKhK5
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
🌹BISSMILLAHI RAHMANI RAHIM🌹
*🌸RAYUWA DA MACIJIYA* 🐍 🐍🐍
*PAID BOOK ₦400 complt*
kacal babu tsada
*9043687746 Hassana Aliyu Opay bank*
*Evidence of payment*
09130398321
FREE PAGE 1️⃣3️⃣▶️1️⃣4️⃣
WRITTEN & DIRECTED ✍️ BY A'ISHA M.B💞
(Zinariyar 🪙 Jajirtattu)
*_______________________________*
"Kece wa?". Gyara muryan ta Maryam ta yi sannan ta ce. "Maryam ce ke magana. ina ɗaya daga cikin ɗaliban northwest university".
Tsaki Ahmard ya ja sanann ya ce. "Wane taimako zan iya miki? Fatan dai komai lafiya?".
"Komai lafiya lau, dama na kira ka ne akan abin da kawa ta ta yi maka wanda samm akan bai dace bah. Shi ya sa ta ce min dan Allah idan babu damuwa tana so ta baka haƙurin abin da ta aikata maka". Maryam ta ƙarashe maganar gabanta na faɗuwa.
Murmushin gefen baki Ahmard ya yi sannan ya ce. "Shi kenen na ji babu damuwa gobe ku jira ni a laboratory room idan na zo makaranta gobe da kanta na ke so ta bani haƙuri a wajan. kuma sannan akwai abubuwan da za ta yi min domin wanke kanta sannan na yafe mata". Yana kaiwa nan ya kashe wayan.
Ajiyan zuciya Maryam ta sauke. Du'a da ke ta kai kawo acikin ɗaƙin ce ta juyo ta kalli Maryam. Kallo ɗaya za ka mata kasan cewa hankalin ta a matuƙar tashe ya ke.
Da sauri ta nufi inda maryam ta ke ta ce. "Maryam me ya ce? Shin ya ce ya yafe min koh A'a?".
Furzar da iska Maryam ta yi sannan ta ce. "Gaskiya Du'a bai kama ta a ce daga zuwan ki makaranta kin fara faɗa da mutane bah, samm akan mai bai dace bah".
"Kin san kuwa bah ƙaramin halin Ahmard bane ya sa a kore ki daga makarantar nan? Wallahi ni na san tun da ya ce sai kin yi masa wani abun tukun nan zai ƙyale ki toh abin da ki ka masa bai wuce a zuciyarsa bah".
"Wallahi Maryam ban san da cewa aka za ta faru bah, da na san aka za ta faru da ban kula shi a wan can ranar bah".
"Idan na koma ƙauye da wane ido zan kalli mutanen ƙauyen na ce musu an kore ni? Bayan ni ce na ce ina buƙatar zuwa jami'a, yanzu idan suka ga an kore ni na tabbata ransu zai yi matukar ɓaci sosai".
"Ni na yarda koma mene zai yi ya yi, indai har zan ci gaba da kasan cewa a wannan makarantar toh alhamdulillah". Du'a ta ƙarashe maganar kamar zata yi kuka.
"Ki kwantar da hankalin ki Du'a, ba ya ce mu haɗu a laboratory room bah gobe? toh Allah ya kai mu lafiya sai ki bashi haƙuri, dama sai da na fada miki kada ki samu yi takun saƙa da Ahmard. Kin san mene abin mamaki a tattare da shi kuwa?"
Amsa Du'a ta ba ta da cewa. "A'a sai kin faɗa".
Maryam ta ce. "A makarantar nan har yau har gobe ba'a san waye shi bah, ba bu wanda ya san daga ina ya fito, an dai san da cewa shi ɗin ɗan attajirin mai kuɗi ne amma ba'a san daga wane jaha ya ke bah".
"Kuma kwata-kwata bai yi kama da student bah, ya fi kama da irin sojojin nan koh jami'in boye, shi ya sa yan matan makarantar nan ke mutuwar sonsa ni kai na da ki ke gani sai da nayi daƙon sonsa amma daga baya na cire sonsa a raina sabo da koda na ci gaba da daƙon sonsa toh wahalar da kai na kawai zan yi.
Shi ya sa na fauwala wa Allah ko mai".
Ɗan jimm Du'a ta yi ta ce. "Gwanda ma da ki ka cire sonsa a ranki, ni Allah na tuba kwata-kwata bana son namiji ya fiye kyau da yawa, sabo da idan na je na aure sa hankali na a koda yaushe zai kasance a tashe ne. Dan aka ki gode wa Allah da ya cire miki son wan can jarabbaben a ranki".
Nannauyan ajiyan zuciya Maryam ta sauke sannan ta ce. "Wallahi har yanzu ina jin sonsa a raina, ban taɓa jin dai-dai da rana ɗaya sonsa ya ragu a zuciyata bah, kawai dai ina danne zuciyata ne akansa sabo da ire-iren abubuwan da ya ke yi wa mata Waɗan da suka ce suna sonsa".
Kwanciya Du'a ta yi akan gado tare da yin mi ƙa sannan ta kalli Maryam ta ce. "Kinga kizo mu kwanta gobe muna da darasi karfe tara bana so na maƙara".
"A'a ki kwanta kawai ni ba yanzu bah sabo da bana jin bacci". Cewar Maryam.
Girgiza kai Du'a kawai ta yi ta ce. "Allah ya ya ye miki yar uwa". Tana kai wa nan ta ja pillow tare da kwanciya a kai sannan ta fara lumshe idanuwanta alamun bacci na san ɗibanta. Babu ɓata lokaci barcin barawo ya sace ta.
Ƙarfe ukun dare.
Ganinta ta yi a tsakiyar daji mai matuƙar abin tsoro, a ya yin da ta fara waige-waige tana neman hanyar kuɓuta, chan ta hangi wani ƙaramin halitta a gaban ta. Ba ta re da jinkiri bah ta nufi inda halittar ya ke.
Gaba ɗaya wajan zagaye ya ke da macizai kala-kala masu matuƙar girma. Ya yin da ta ke tafiya macizai na mara mata baya.