Sashe 16
Rayuwa Da Macijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ɗaya daga cikin lectures ɗin ne ya ce. "Haka ne ne Ahmad maganar ka gaskiya ne, amma naga ko za'a kowa to wacce ta cancanta ita ce Jennifer koh kuma Amina, kuma sannan sai sun cika ka'idoji da kuma ɗaukar alƙawarin cewa za suyi duk abin da ya kamata ba za su taɓa tauye haƙkƙin wani bah".
Ɗan jimm Ahmad ya yi sannan ya fara waige-waige. can ya hango Du'a wacce ta yi zuru -zuru tana kallonsa, murmushin mugunta ya saki sannan ya ce. "Akwai wacce nake so ta zama assistant ɗina, kuma wacce kane magana akai bah kowa bace illa Du'a".
Zaro idanuwa gaba ɗaya ɗalibai da su Du'a suka yi. Ɗaya daga cikin malamai ne ya ce. "Ta ya ya zamu bata assitan bayan ita new comer ce, wa enda suka yi shekaru a makar nan ba'a basu bah sai ita za'a kalla ace za'a bawa. Ita me ta sani a fanin kula da karatun ɗalibai? Ba zai mau yiwu a ce mu bata bah, saboda har yanzu bata gama sanin dokokin makarantar nan bah, kuma kasan dole sai an yi voting kafin a bata assistant".
Kallonsa Ahmad ya yi ya ce. "Ita nake bukata in bah aka bah zan yi withdraw daga makarantar nan. Sai ku zaba koh a saka ta a cikin waɗan da za'a yi voting ɗinsu Koh kuma na bar makarantar nan baki ɗaya".
Shugaban makarantar ne ya miƙe tsaye sannan ya ce. "Shi kenen toh Indai har aka yi exam na zaɓe sannan dalibai suka zaɓe ta toh za'a bata mataimakiyar ka, amma kuma indai ba ita taci ba toh sai dai kayi haƙuri, ƙa'ida kuma shi ne".
"Zama jami'ar ƙungiyar ɗalibai yana ba ku damar kawo canjin da ku ke son gani a makarantarku. Haka nan yana da ban sha'awa akan CV ɗinku".
"Dan aka dole tun da ita ka ke so ta ci sai ka kasance koda yaushe kana bata shawarwari kuma sannan saika dage ka nuna mata hanyoyin da za ta bi. Dan aka Amina jafar, Jennifer David and Du'a Muna so gaba ɗaya ku kasance cikin shiri, in sha Allah next month za'a fara voting, ta yadda kowa zai zabi kuri'ar sa".
"Yanzu muna so kowa ya kowa ya koma department ɗin sa". Babu bata lokaci dalibai suka fara watse wa.
Sauko wa Ahmad ya yi daga wajan sannan ya riƙe hannun Du'a tare da nufan cikin laboratory room da ita. Ganin akan da Maryam ta yi ya sa ta yi saurin bin bayan su.
Shiga cikin wajan suka yi, ganin Maryam na ƙoƙarin shigowa ya sa ya dakatar da ita da faɗin. "Kada ki kuskure ki shigo wajan nan. Babu jayayya Maryam ta bar wajan.
Zaunar da Du'a ya yi. Jikin Du'a na kakkarwa ta ce. "Me yasa ka kawo ni wajan nan? Koh kayi tuannin ni yar iska ce kamar.....
Bata inda karasa maganar bah taji ya ja mata leɓenta da mugun karfi. Ƙara ta saki! Yayin da taji bakin ta na mata raɗaɗi.
Sai da yaga ta jigata sannan ya saki leɓen ya ce. "Waya ce ke yar iska ce, ke wallahi ki kiyaye ni, ni bah kamar sauran mazaje ba ne da zaki min abu na kyale ki ni tattaka ki zan yi a banza a wofi".
"Yanzu dai na kawo ki nan ne badan komai bah sai dan na faɗa miki abubuwa game da voting, dan aka ki nutsu ki saurare ni".
"Lokacin shirya jawabi don zaɓen Shugaba Koh assistant, yana da mahimmanci ki mayar da hankali kan nuna halayen jagoranci, hangen nesa ga makaranta".
"da ikon ki na wakiltar ƙungiyar ɗalibai yadda ya kamata. Anan akwai wasu shawarwari zan faɗa miki abubuwan da za ki iya yi don haɓaka damar ki na cin nasara".
"Farko dai, Gabatar da Kanki. Fara da gabatar da kanki da kuma raba kaɗan game da tarihin ki, abubuwan da ki ke so, da kuma dalilin da ya sa kike takarar assistant of head of students".
Miƙe wa Du'a ta yi cikin ɓaci rai ta ce. "Mene ne akan? Shin ni na bukaci a bani takara ne a makarantar nan? Kuma ma wai mataimakiyar ka, na rasa wanda zan yi wa bauta sai kai, shin kana cikin hayyacin ka kuwa?. Toh yanzu a ta ke a wajan nan ka yi maza ka koma ka sanar da waɗan da ka faɗa wa zan shiga takara cewa, bakaso bani ka ke nufi ba in bah aka bah.....
Tasss taji ya tsinka mata maruka har guda biyu. Cike da ɓacin rai ya shaƙe mata wuya sannan ya ce. In bah aka bah mene zai faru? Shin kashe ni zakiyi koh kuwa za ki dake ni ne?, kin san da wa ki ke ja kuwa? Kin san waye ni? A yanzu da ina so zan iya sa a batar min dake daga kasar nan baki ɗaya".
"Ki kiyaye ni in bah aka bah zaki sha bakar wahala". Yana kaiwa nan ya ture ta ta faɗi a kasa. Tari Du'a ta fara yi yayin da idanuwanta suka fara sauya launi, yayin da hawaye ya fara sauka kan kunci ta.
Ba bu bata lokaci aka fara yayyafi mai haɗe da iska mai karfi. Saurin dafa kanta ta yi yayin da ta rintse idanuwan ta cikin kunan zuciya ta saki wani irin razannaniyar ƙara".
COMMENTS & SHARE PLS 🙏 🙏 🙏
ALKALAMIN ✍️
A'ISHA M.B💞💞💞
(Zinariyar🧝♀️Jajirtattu)
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/D80k1puBPBn6uJhojKKhK5
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
BISSMILLAHI RAHMANI RAHIM🌹
*🌸RAYUWA DA MACIJIYA* 🐍 🐍🐍
*PAID BOOK ₦400 complt*
kacal babu tsada
*9043687746 Hassana Aliyu Opay bank*
*Evidence of payment*
09130398321
*LAST FREE PAGE*
️️1️⃣5️⃣➡️1️⃣6️⃣
WRITTEN & DIRECTED ✍️ BY A'ISHA M.B💞
(Zinariyar 🪙 Jajirtattu)
*___________________________________*
Babu zato ya ji jikinsa ya fara kakkarwa, yayin da idanuwansa su ka daina gani gaba ɗaya.ja da baya ya fara yi yayin da ya gigice tamkar wanda ya sha maye.
Ganin akan da Du'a ta yi ya sa hankalin ta ya yi matukar tashi. Tattaro nutsuwar ta ta yi sannan ta nufi inda ya ke cikin halin tsaka mai wuya.
Ganin tana tunkaro inda ya ke ya sa ya yi saurin dakatar da ita sannan ya ce. "Kada ki kuskure ki karaso inda na ke, in bah aka bah duk abin da ya biyo baya ke ki ka ja".
Tsaya wa Du'a ta yi tana kallonsa cike da tsoro da fargaba ta ce. "Ka yi haƙuri da nasan aka ne za ta biyo baya da ban ja da maganar ka bah, ka yi haƙuri ba zan sake bah".
"Maza-maza ki fita kafin kija wa kanki masifar da zai yi miki wahala kafin ki fita daga ciki". Ya faɗa yana mai ƙara ja da baya.
"Shi kenen zan fita amma dan Allah kasa a janye maganar zaɓen dan nidai ba zan shiga wani zaɓe bah". Cewar Du'a.
Rintse idanuwansa ya yi sannan ya buɗe su a hankali ya ɗora su akanta ya ce. "Wannan shi ne zai zama na farko da na ƙarshe da zan gaya miki cewa ki fita daga wannan wuri. Idan ba haka ba za ki sha wahalar da har numfashin ki na ƙarshe ba za ki taɓa mantawa da ni ba. Wannan shawara ce ba gargaɗi bah".
"Kuma daga yanzu bana son sake ganin fuskarki har abada, yanzu ki fita daga wurin nan in ba haka ba, zan ba ki mamaki da har ki mutu ba za ki taɓa mantawa da ni bah".
Cikin rashin tsoron abin da zai biyo baya, Du'a ta nufi inda ya ke sannan ta tsaya ta kalle shi ido cikin ido sannan ta yi murmushi ta ce.
"Har yanzu bakasan wace ce ni bah Koh?, domin naga alamin kana jin ka wani jan wuya a makarantar nan. Toh ka sani cewa ba zan taɓa mika wuya bah domin naga alamin kwata-kwata baka daraja ƴa mace kuma bakasan mahimmancin da ta ke dashi bah a rayuwar ɗan adam".
"Ka sani cewa, Wasu raunuka ba sa warkewa, komai nawa lokaci ya wuce. Yadda nake ganin ka ɗin nan, Zuciyata na ji kamar na wargaje ka zuwa gida miliyan".
Tana kaiwa nan ta fice ta barsa a cikin ɗaƙin gwaje-gwaje na makarantar.
Mamakin kan sa ya soma yi, gsnin mace ta faɗa masa magana bah tare da ya tanka mata bah. Girgiza kai ya yi sannan ya ce "dole ne na gyara mata zama".
Takun takalmin da ya ji ne, ya sa shi saurin juyawa. Mamaki ne bayyane kan fuskarsa ganin wanda bai yi zaton ganin bah.
A ta ke ta ƙara turnuƙe fuska sannan ya kalle ta a kasƙance ya ce. "Wai ke Amina sai kace mayya, aba dan Allah shin soyayyar nan dole ce koh me, na ce bana son ki amma kin wani na ce min kamar ƙuda".
Murmushi wanda ya fi kuka ciwo Amina ta yi sannan ta ce. "Me ya sa kullun ka ke watsi da bukatuna? Da alama kana kula da kanka ne kawai kuma batare da ka yi la'akari da yadda nake ji".
"Na cancanci zama fifiko a rayuwar ka Ahmad, baka taɓa tunanin wane irin hali zan shiga idan na rasa ka. Koda ya ke yanzu ka yi budurwa koh wancan yarinyar sabuwar zuwa, shi ya sa gaba ɗaya ka ƙi karbar soyayya ta Koh? Tsawon shekaru uku kenen ina daƙon sonka amma baka taɓa bani dama dai-dai da rana ɗaya na bayyana maka abin da ke raina bah".
"Akan ka, na zama tamkar wacce bata da gata koh kaɗan, duk girman kai na na sauke su duk dan na samu soyayyar ka Ahmad, kayi haƙuri kah bani koh da dama ɗaya ce kawai. Ni kuma ina mai tabbatar maka cewa zan........
Bata inda maganar ta bah ta ji ya ce. "Kina hauka ne? Akwai wani abu da ke damun kwakwalwar ki ne ban sani bah? ban faɗa miki cewa kada ki taɓa kusantar inda nake ba? Na yi kama da mutumin da bai san abin da ya ke yi ba? Na gaya miki sau da yawa Cewa ba zan taɓa soyayya da jahila mara hankali irin ki bah".