Sashe 10
Rayuwa Da Macijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rai a matuƙar ɓace Jennifer tace. "What will you do idan ban ajiye hannun nawa bah? Eh nace me zaki yi idan ban ajiye hannu na bah ".
Ganin abin nasu bana zuba wa ido bane yasa Maryam ta fara jan Du'a.
Wafce hannunta Du'a tayi daga na Maryam tace. "Martam ki rabu dani, bana son ki shiga wannan maganar".
Maida kallon ta Du'a tayi kan Jennifer ta ce. "Babu abin da zan yi miki, amma kisani idan baki ɗauke hannunki bah, jikin ki ne zai gaya miki ".
Ɗariyar mugunta Jennifer ta sakar wa Du'a sannan ta ce. "Toh barana yi mai gaba ɗaya saina ga mene ne zaki iya yi". Tana kaiwa nan ta saka hannunta na dama tsreda dungure wa Du'a kai.
Hatake Du'a ta saki wani irin razannaniyar ƙara! Wanda yasa gaba ɗaya ɗalibai da malamai fitowa daga aji.
Jikin Du'a ne ya fara kakkarwa, yayinda haƙoranta na sama da kasa na dukan juna, take idanuwan ta suka kara rinewa suka yi arsh sosai, yayinda ta zaro gaba ɗaya idanuwan ta tamkar za su fito waje.
Saurin ja da baya jennifer da sauran wanda suke mara mata baya suka yi, yayinda tsoron Du'a fal ya cika zuciyoyin su.
A hassale Du'a tayi kan Jennifer tare da shaƙe mata wuya.
Hatake daya daga cikin ɗaliban makarantar ta kwallah ƙara! Yayinda ta faɗi ta fara birgima a kasa, tare da kanka kwashe kasusuwan ta. Juyawa Du'a tayi ta sauke idonta akan wannan ɗalibar.
Sakin Jennifer tayi, yayinda Jennifer ta fara tari. Babu bata lokaci Du'a ta nufi inda ɗalibar ta ke wacce aljanun ta suka tashi.
Hatare suka haɗa ido da dalibar, saurin ja da baya ɗalibar tayi tare da haɗe hannayen ta guri guda baki na rawa tace. "Dan Allah kada ki kashe ni zan fita, nayi miki alƙawarin zan fita bazan sake shiga jikin ta bah, bana so ki karaso inda nake". Ta faɗa tana daɗa jada baya.
Mamaki lulluɓe a fuskar Du'a ta ce." Mene kike faɗa ne aka? me ya same ki? Ni bana cutarwa kuma sannan Ni mutum ce kamar kowa, meyasa kuma zaki ji tsoro na?.
"Karya kike ke ba mutum bace, babu abin da kika sani sai shiƙa, kece nan bazan taɓa manta wannan fuskar taki bah".
@@@@@@@@@@@@@@@@@@@
*TUNATAR WA......, Free page dai ya kusan kare wa, fan's a fara tara kuɗi don biyan kuɗin wannan littafin Naira ₦400 complt babu tsada, ki siya ki mori karatun ki cikin kwanciyar hankali*.
COMMENT & SHARE PLS 🙏🙏🙏
ALKALAMIN ✍️
A'ISHA M.B
(Zinariyar🪙 Jajirtattu)
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/D80k1puBPBn6uJhojKKhK5
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
BISSMILLAHI RAHMANI RAHIM🌹
*🌸RAYUWA DA MACIJIYA* 🐍 🐍🐍
*PAID BOOK ₦400 complt*
kacal babu tsada
*9043687746 Hassana Aliyu Opay bank*
*Evidence of payment*
09130398321
FREE PAGE ️1️⃣1️⃣➡️1️⃣2️⃣
WRITTEN & DIRECTED ✍️ BY A'ISHA M.B💞
(Zinariyar 🪙 Jajirtattu)
*_______________________________*
"Nifa ban fahimci abin da kike magana akai bah" cewar Du'a. A ta ke budurwar ta faɗi ƙasa sumammiya.
Ganin akan da Maryam ta yi ya sa ta saurin jan hannun Du'a sannan ta nufi hostel da ita.
Barin su keda wuya Ahmad ya kalli ɗaliban ya ce. "Me kuka tsaya kallo? Kafin na irga uku gaba ɗaya ku ɓace min daga gani, koh ba ku san da cewa kuna da aji bane?".
Kamar haɗin baki gaba ɗaya ɗaliban suka bar wajan, a yayin da suka cinciɓi wacce ta tada aljanu.
Ganin gaba ɗaya sun wuce classes ɗin su ya sashi shima barin wajan.
"Me yasa kika janyo ni nan Maryam?, ina da tambayoyi wanda nake so wacce ta tayar da aljanu ta amsa min, gaskiya banji daɗin abin da kika yi bah samm". Cewar Du'a.
"Aba Du'a ke baki ga shugaban ɗalibai na makarantar nan ya zo wajan bah? Na san idan ban riƙe ki mun tafi bah komai zai iya faruwa. sabo da kin ruga da kin ɓata masa rai tun farko, muda muke so mu ba shi haƙuri kuma kije ki kara aikata wani abin da zai sa ya kara tsanar ki".
Murmushin takaici Du'a ta saki sannan ta kalli Maryam ta ce. "Wallahi kina ban mamaki, wai shin wannan shugaban ɗalibai mala'ika ne Koh me? Me yasa a koda yaushe baki da wata magana sai nasa. Ni na

gaji da jin wannan maganar".
"Allah na tuba dan kawai an bashi shugaban ɗalibai shi ne zai dinga wani jijida kai, toh wallahi duk taurin kansa bai kaini bah, duk wannan izza da yake takama da shi duk saina sauke masa su".
"Da na san inda office ɗin principal ɗin makarantar nan ya ke wallahi da saina kaishi ƙara. kawai mu fuskanci abin da ke gabanmu bawai mu tsaya muna tuannin wani mahaluƙi wai shi Ahmad bah".
"Shi kenen yanzu dai ki tashi kiyi wanka sannan na ɗora mana girki mu ci mu gabatar da sallah, saina zo na nunnuna miki ɓangare-ɓangare na makarantar nan".
Girgiza kai kawai Du'a ta yi sannan ta ce. "Dan Allah na tambaye ki mana?". Kallonta Maryam ta yi tare da faɗin. "Allah ya sa na sani "
Du'a ta ce da ita. "Shin ba ki san inda macizai suke bah a makarantar nan dan Allah?".
Kallon Du'a maryam ta yi mamaki lulluɓe kan fuskarta ta ce. "Kamar ya bansan inda macizai suke bah?, ban fahimci maganar ki bah, ina so ki ganar dani".
Du'a ta ce. "Eh abin da de kika ji na faɗa, nace kinsan inda macizai suke da zama a wannan makarantar?".
Wani kallon baki da hankali Maryam ta bi Du'a da shi sannan ta ce. "Kin manta har girki da wanka nake musu. Wato sabo da rainin hankali irin naki kike wani tambaya na nasan inda macizai suke".
"Shin ni jinsin su ce da zan san inda suke da zama? Hanya Du'a kalau kike kuwa? Ta ya ya zaki tsare ni ki dinga yi min wannan tamabayar, duk wanda ya jiki ma sai ya ɗauka koh kina da mental problem wallahi".
"Aba Maryam, ni fah nasan me yasa nayi miki wannan tamabayar. Su ɗin da kike gani abokai na ne sosai, na shaƙu dasu tun ina ƙaramar yarinya. kuma sannan har yanzu muna abota dasu ".
"Abin da ma yasa kika ga na tambaya shi ne, sabo da na fara kewar su ne. Kin san ya nake dasu kuwa? Su kaɗai ne idan ina kuka suke rarrashi na, su suke ɗebe min kewa idan ina cikin kaɗaici".
"Basua so su ganni cikin kunci, damuwar su ke sani ɗimuwa, murmushin su kuma ke sani dariya. Idan har ban gansu bah, banajin cewa zan iya bacci yau".
"Tabbas kina buƙatar ganin likita Du'a". Cewar Maryam. Sannan ta ƙara da faɗin. "Hanya Du'a bakida shafar aljanu kuwa? Ta ya ya za'a ce mutum yana abota da macizai wanda suke da illa wa lafiyar mu? Ni wallahi kin fara bani tsoro ma, karna je kema macijiya ce".
Ɓata rai Du'a ta yi ta ce. "Kada ki ƙara ce min macijiya bana so ".
Maryam ta ce. "Toh kema in banda abinki ta ya ya nima bazan yi tunanin koh kema macijiya bace, kin san yadda nake matuƙar tsoron macizai kuwa? Na tsani macizai a rayuwata. Ke bama ni kaɗai bah, kowane ɗan adam a duniya bazai so dabbar da zata cutar da lafiyarsa bah".
"Ni dan Allah abar ma wannan maganar, ki tashi muje mu yi abin da zai finshe mu".
Cewar Maryam.
Miƙe wa Du'a ta yi tsaye ta ce. "Shi kenen kada kiji tsoro in sha Allahu daga yau bazan sake ambatar sunan maciji bah kinji?".
"Shi kenen". Kawai Maryam ta furta, daga bisani ta ja hannun Du'a suka fita don neman ruwan da za su gabatar da alwala.
"Saina saka ta gane kuskuren ta, tun da har ta sake ta yi sa'insa dani toh saina sa ta gane Allah ɗaya ne. Ba'a min na ƙyale .saina saka wannan makarantar ya gagare ta da zama".
"Aba Ahmad this is not fear, bai kamata a ce ka dinga faɗan kalamai marasa daɗi haka bah, koh ba komai duk ƙanƙantar mace uwa ce ".
"Kuma sannan kaima mace ce ta kawo ka wannan duni.....
Maganar sace ta dakata sakamakon tsawana da Ahmad ya daka masa.
Zumbur Ahmad ya miƙe daga kan kujerar da yake tare da nuna Abdul da ɗan yatsarsa sannan ya ce. "Idan har ban gasa magana da kai bah, toh bana so ka saka min baki ".
"Dame take takama a wannan garin?, shin kasan maganganu marasa daɗi da ta faɗa min, idan da kana wajan ba zaka tsaya kana faɗa min story bah, kasan cewa na tsani na ja magana a ja ".
"Tun da ta ruga ta ta yi musayar yawu dani, toh walwala da farin ciki sun ƙare mata, don saina gallazawa rayuwarta a makarantar nan ". Yana kaiwa nan ya shige cikin mota tare da tada motan sannan ya bar cikin makarantar.
Baki sake Abdul ya bishi da kallo, sannan ya ce. "Ahmad ina fatan Allah ya shirye ka idan mai shiryuwa ne".
*9: o'clock na dare*
Mata wajan kusan biyar zuwa shida na hango kwance akan bonch ɗin kwanciya. Kowacce tanada wajan kwanciyar ta. Gefe guda kuma su Du'a ne kwance akan gado wanda mafi yawanci student ke amfani da shi wajan kwanciya.
Gaba ɗaya idanuwan matan ɗaƙin akan Du'a ya ke, duk inda Du'a ta juya sai ta ga suna kallonta.yayin da suke ganin irin tsananin kyau na halitta da Du'a ta ke da shi.
Juyarda da kanta Du'a ta yi tare da mai da kallonta kan Maryam ta ce. "Me yasa matan nan suke kallo na ne? Shin na aikata musu wani abu ne?".
Murmushi Maryam ta yi sannan ta ce. "Kema in banda abinki ta ya ya ba zasu kalle ki bah, farko kina da kyau, ga gashi har baya, kina da idanuwa da matsakaicin hanci masu ɗaukar hankali, gaba ɗayanki ma baki yi zubin yan Nigeria bah".