Sashe 9
Raunin Macce Baya Hana Daukar Fansa Complete Hausa Novel · about 8 min read
Barrister kb yace" inason wannan koton mai Adalci datayi watsi da wannab banzar shari'a Hafse kecidasu ba Aiki takeba taya ƙuɗin ruwa kawai zasu cidasu? kenan dai itaɗin karuwace dama tasaba da karuwancinta kawai kotu tayi watsi da wannan shari'a kuma tabima Aufan d waɗannan mutanen batamusu suna da Akayi"".... ...........
.COMMENTS AND SHARE PLXXXXX
*(ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️)*
[21/10 9:33 pm] 🥰Mujaheedah🥰: *RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA!*
~~```page 48 to 49~~```
°•°```STORY AND WRITTEN BY✍🏼 MUJAHEEDAH°•°```
💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*
https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl
_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_
*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*
Thursday 21/10/2021 October
https://chat.whatsapp.com/FlS2HUHxpiIL2qpuk3Fqzo

```NARAINA COMMENTS ƊINKU WALLAHI🙁🙄😏```
÷÷÷÷÷÷¥¥¥¥¥¥¥÷÷÷÷÷÷
Miƙewa Hayat tayi cikin takaici tace"yamaigirma Maishari'a inason barrister yasani dik iyaye koda bana kirkibane bazasu Aika ƴaƴansu inda zasu lalaceba Inamamakin yadda barrister yadage Akan wannan inason kotu tasani nice wadda nakaita Asibiti sannan da idona nagansu lokacin harna bi bayansu dan ganin irin yanayinda suka fito dashi nasan basada gaskiya Amma irin gudun da suke nakasa samunsu koda naƙarasa sunriga sunshiga wani gida A dajin banida zaɓi naɗauƙi photuna kawai nadawo bayan dawowatane nahaɗu dasu Hafse cikin yanayi mara kyau saina taimaka Inason kutu tayi Adalci Anan kumataduba dika shaidunda nabayar nagode My lord"
Komawatayi tazauna
Bayan rubutunda yaɗau dogon lokaci yanayi
Sannan yaɗago yace" bisaga dogon bincike dakuma shaidannu damuka samu kotu tagane kune kuka Aikata laifin dan haka bisaga kundin tsarin penal cord Asashe na 281 Aharafin a,b,c kotu tayankemusu Hukuncin shekara 25/ 25 tareda Aiki maitsanani kowannesu kuma dole Abiya tarar naira dubu 1,0003 domin bawa wannan yarinyar dasuka nakasa
Wannan shine hukuncin Higher cort badamar ɗaukaka ƙara kuma kotu najinjinawa Barrister Hayat irin jajircwarta dakuma taimako dan Allah Sannan kotu nasan ganin mahaifinsa Alaji garba domin yafaɗawa kotu dalilin rashin xuwansa Kotu ta tashi"""
Gudumar yabuga kowa yamiƙe dan girmamawa
wucewa Akayi dasu Aufan kuwa tini yasuma Agun Mahayfiyarsa kuwa kuka kawai take tafice Akotun wata uwar harara Barrister kb yawatsamata sannan yaɗauki kayansa yanufi waje Hafsat kuwa tana gun iyayenta sai kukan murna da baƙinciki suke dasauri tafito waje ta tari gaban barrister tana Murmushi tace" gaskiya ɗayace kuma ita Ake kira gaskiya koda Anrufeta zata fito kuma Asunanta na gaskiya dik Aikinda zakayi kayi dan Allah kuma kariƙe gaskiya Fatan Alkairi saimun sake Haɗewa tana Murmushi tawuce""
Brr, kb kuwa maganganunta tamkar tawatsamai ruwan zafi Aransa yace"" wallahi sainakaiki ƙasa Watarana zaki haɗu da Makircina!''
Yanjarida sukayo gunsa Amma ko kallansu baiyiba yashige motarsa yawuce Afusace Hakan masu hajiya Marwa
Billy tarungumeta damurna tace" inafatan yadda Kikayi nasara kan ɗan Allah yasa kiyi ga Uban'
Ameen billy insha Allah sainaga ƙarshen Alaji garba Amma kesan me kawai naji tausayin Hjy Marwa mahayfiyar Aufa dama shikansa kuma inamamakin Abinda yahana ubansa Alaji garba Attending cort kodai yasan nice ƴar Hussain???"""""
Numfashi billy tasauke sannan tace"bana tinanin hakan Amma nafi yarda da Akwai wani dalili maiƙarfi daya hanashi wanda dalilin bisaga Alamu yana ɓoyeshine saura Ƙiris rezor yatona Asirinsa Sai brr, kb yahana"""
Hayat tagyaɗa kanta tace" gaskiyane Amma dole nacigaba da bincike koma mene zangano son''"
Dagudu hafsat tazo tarungumeta tace" Aunty kinmana Abinda koda ƴan'uwanmu najinj bazasu iyamanaba Aunty inafatan Allah yabaki ladan Abinda kika muna kuma Allah yacikamiki dik kanin burukanki na Alkhairi Allah yakawo miji nagari inzauna taredaku"""""
Dariya Hayat kawai keyi tana riƙe da ita
Billy kuwa tace" Ameen yarabbie Hafsat Aitanada miji fatiha kawai yarage mushafa taƙarsa maganar tanakashema Hayat ido ɗaya"""
Iyayen Hafsat suma sukafiti sai Addu'o'i sukema Hayat itako murmushine kawai nata billy ce ke Ƙarɓawa
ƴanjaridarne suka lura dasu Aiko sukayo kansu
Tanbayoyi sukafa jefama bubah baban Hafsat "mlm kozaku iyafaɗamuna irin farincikinda kuke ciki yanzu dik da ga fuskokinku sunnuna??? Shin ya Akayi kuka haɗu da brr, hartamuku tsaye haka ko kunbata wasu ƙiɗine??""
Murmushi mamar Hafse tayi tace"bamuda Alaƙa ko dangantaka kawai ta taimakemune Akan Abinda kowa yakasa taimakonmu mubamuda ƙuɗin bata kawai saidai mumata fatan Alkhairi ita tanayi dan Allah ne bata buƙatar komai sai Addu'a shiyasa takesamun cigaba Arayuwa"""
Ko mezaki iyacewa brr, Akan wannan shin bakya tsorone Akantsayi harkiga Anyankewa yaron gwamna hukunci?? shin kinada daliline na taimakonsu'??""
Murmushinta maikyau tayi sannan tace"kodashine gwamnan idan yataka doka to doka dole ta takashi rashin yankewa manya hukunci ko ƴaƴan manya shike ƙara kashe ƙasarmu Nageri'a idan kaleƙa waje shuwagabanni tsoron Aikata laifi suke saboda sunsan no one is the Above the low ƙasar waje Anabin ƙa'ida Amma nan komai batsari shiyasa kodayaushe muke ganin yadda bamuso
Tsoro kuma??? da inajin tsoro dabanzo Aikin low ba
bana ƙarɓar shari'a dan ƙuɗi koneman suna dik wanda Akazalunta yafito yayi ƙorafi insha Allah zantsayamai muddin yanada gaskiya banason neman suna kawai inason kowa yayi farinciki kuma kowa yasami Adalci Allah yazaunarda ƙasarmu Nigeri'a lafiya"""
Tanagama faɗin haka tace" kushiga mota muje......................................
````SHIN MEYAHANA ALAJI GARBA ZUWA KOTU???
SHIN WANE MATAKI ALAJI GARBA ZAIƊAUKA IDAN YAGA LABARAN YAU TAREDA AIKINDA HAYAT TAMASA????
SHIN MUTANE ZASUFITO DANKAWO ƘORAFINSU??? IDAN ANWAR YAGA LABARAN WADDA ZAI AURA YAZAIJI??? SHIN WANE HALI HJY MARWA TAKE? ZATA ƊAU FANSA KO HAƘURA ZATAYI AKAN HAYAT??? MEZAI FARU TSAKANINSU MARWA DA GARBA AKAN RASHIN HALARTAR KOTU???? SHIN INA LABARIN MAHAIYAR HAYAT DA YAYANTA DAYAƁACEWA GANINTA SUNA RAYE KO SUNMUTU????????```
*DOMIN SAMUN DIKA WAƊANNAN AMSOSHIN KUKASANCE DANI MUJAHEEDAH YARBAEEWA A NEXT PAGE PLXXX SHARE AND COMMENTSSSS*
```°°¥±•• JAN HANKALI
(((munasane daku masuma marubuta mugun kallon da mummunar fassara cewa muna ɓata tarbiya faɗar irin hakan Rashin tinanine koda wasu nayi mubama cikinsu kodayaushe faɗakarwa shine burinmu dan Allah kudaina muna mugun zato idanko kunamuna kallo kozaginmu to munbarku da Allah bazamu yafeba domin bamu Aikataba.. Amma nasan Akwai wasu marubutan sam buk ɗinsu baida ma'ana bawata ƙaruwa Acikinsa saiɓata tarbiya dama janyomuna dikanmu Marubuta zagi, wllh kuji tsoron Allah dik Abinda kika rubuta gobe ƙiyama saiketsayu kinyi bayaninsa to mutsaya mufaɗakar munishaɗartar kada musaka ɓatsa ko kalamai marasa kyau ma'ana A buks ɗimmu Kuma kuma readers kuji tsoron Allah ku kiyaye karanta irin waɗannar banzar buks ɗin basuda Amfanin komai wllh saitarin xunubi, ALLAH KABAMU IKON AIKATA MAIKYAU🤲🏽 ALLAH YASA MUGA MAIKYAU🤲🏽 ALLAH YAKAREMU DAGA RUBUTA MIYAGUB KALMOMIN A BUKS ƊINMU🤲🏽 ALLAH KATSAREMU DAGA FAƊAWA HALAKA🤲🏽 MASU IRIN WANNAN BUKS ƊIN YA ALLAH KASHIRYASU🤲🏽 MUKUMA DABAMAYI ALLAH YADAƊA KAREMU🤲🏽 MASU MUNA ƘUƊIN GORO DAMASU ZAGINMU AKAN ABINDA BAMUJIBA KUMA BAMUGANIBA YA ALLAH KASAKAMUNA🤲🏽🤲🏽 AMEEENNNN💓))))))))```°°°÷•••÷÷
My WhatsAss numbers
09030835117
ko 07031012948
*(ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️)*
[22/10 12:38 pm] 🥰Mujaheedah🥰: *RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA!*
```~Page 50 to 51~```
``` STORY AND WRITTEN BY ✍🏼 🥰MUJAHEEDAH (HEEDAH) HAYDAR OSTHMAN```

{{{HAPPY JK TO ALL MUSLEEM UMMAH🥰🙏🥰}}}
```Friday 22/10/2021 OCTOBER```
~~~~~~~~~~~~~
Sannu Ahankali labarai ketawatsuwa A medi'a kosai faɗar Albarkacin bakinsa yake kan Hayat
Anwar nahanga zaune cikin rashin kuzari yayinda Muhseen ke gefensa zaune sai faman kwantarmasa da hankali yake
Idansa dik sunriƙiɗa saboda ɓacin rai
Yace" Haba muhseen dantaga inasonta dayawa shine yasa takemun haka?? kaduba dika medi'a itace ke yawo kowa yasan fuskar matar da Zan Aura? wannan ai zubda mutunci ne wai harnakirata nafara magana da ita tayankemin call tanafaɗin itabatasan takura Aikin shine burinta dan haka saita ƙarasa Imaging She can tell me this word shin bata tinanin zai iyasa Aɓatarda ita gabaɗai??""
Muhseen yace" kanada gaskiya haka itama tana da tata, kasan wannan ne burinta tinfarko Amma kace zaka iya to baikamata yanzu kasareba domin yanzu Askin yariga yakawo bakin goshi dik da nasan idan yakawo gaban goshi yafi zama amma daurewa zakacigaba dayi Kuma itama zamuyi magana ta fahimmata da ita maganar shigarta medi'a ba laifi bane domin batashiga dan tallata surar jikintaba kowani Abu makamancin haka idan kaduba da kyau shigar kayan ƙwaraine Ajikinta km ga wannan rigar ta Aikin kasan tanada kauri kuma ga hijab tasaka dik da have ne Amma ba inda jikinta yake waje kuma ta tsayune dan samun Adalci kai Abin Alfaharinkanema idan kanatsu kaduba kasami mata maikyan hali zuciya tagari kunya ga jajircewa tabbas zata sauya daga ranarda tayi nasara kuma ka Aureta kaine zaka chanzata hakan tanafaruwane saboda bata rayu da Uwartaba kaga RASHIN UWA! Wallahi babbar masiface ga rayuwarmu musamman ma macce Tokatsaida hankalinka sannan kabata goyon baya da ƙarfin gwuywa kafara shiri nanda kwana 2 idab karage Aikin gabanka kuma kahuce itama tahuce saimu je dannaga Alama dikanku kunɗau zafi yaƙarasa maganar da murmushi yana duba wani file"'"
.
""""""(((( WANNAN GASKIYANE RAYUWAR WANDA YATASHI KUSADA MAHAIFIYARSA WLLH TANADA BANBANCI D WANDA BAIYI TAREDA ITABA WASU AKAN RASHIN UWA KESAKASU LALACEWA DIK YADDA UBA XAIKULA DA ƳA KO ƊA WLLH BAXAI IYA REFESENCE KO REPAIRING KAMAR UWA BA UWA JIGON RAYUWACE BA KAMAR UWA ALLAH KA SAKAWA IYAYENMU DA GIDAN ALJANNAH ALLAH KABAMU IKON KYAUTATAMUSU WAƊANDA IYAYENSU SUKA RIGAMU GIDAN GASKIYA ALLAH YAGAFARTAMUSU MUDA IƳAYENMU ALLAH KAMUNA ƘARSHE MAIKYAU I LOVE MY MOTHER SO MUCH💃💃💃}}}}}
…
Anwar yace"hakane kanada gaskiya rai nane yaɓaci shiyasa hakan tafaru amma insha Allah zankiyaye irin wannan ɓacin ran""
Muhseen yace"dakyau Allah yasa mudace""
da Ameen ya Ansa sannan sukacigaba da Aikinsu Amma Aƙasan ransa Hayat ce maƙale A zuciyarsa
```NI MUJAHEEDAH NACE WATO SO NADABANNE INKO HAKA SON YAKE TO MASOYA NA FAMA```
Koda tashiga gida su dady na kallab news ɗin Ranta ɓace saboda wayarda sukayi da Anwar Amma tanajin bata kyautamasaba domin billy ta nusarda ita soai hartanajin idan yahuce zatabashi haƙuri A yanzu tagasgatawa zuciyarta tafara son Anwar so bana wasaba
Dasallama tashiga palourn Mommy ƙaramace ta Ansa dady kuwa wani kallo yawatsamata yace"kenan kinaganin kina kan daidaine? kinshiga medi'a sai faɗar kalamanda kikaga dama kike shin kinatinanin Abune maisauƙi karawa da Alaji garba??? to wallahi barikiji tin wuri kidaina wannan haukar taki inko kikace kinji kingani to wallahi wahace zata biyo baya yanzu haka kisaurari hukuncin Alaji garba dan nasan ba ƙyaleki zaiyiba kuma ni bada yawuna kan wannan ɓararan ɓaramar dakike shirin Aikatawa
Yanagama faɗar hakan yabar palourn haka Mommy ƙarama Tanacewa"saikace kece sarkin masu gaskiya Mtswwwww" tapice