Sashe 8
Raunin Macce Baya Hana Daukar Fansa Complete Hausa Novel · about 8 min read
Komawa Hayat tayi tazauna sannan tace"Kafin kaje gun mutum da magana kafara tabbatarwa idan shine kake nema niɗince kewacece dazakizomun office haka kaitsaye batareda iziniba harkishigomun da waɗannan Abubuwan tanuna ƙattan security ɗinta kuma ba sallama ko kinɗauka nan gidan galane???"""
Ɗayan securityn yadakamata tsawa""" ke kinsan dawa kike magana WIFE GOVENOR ALAJI GARBA HAJIYA MARWACE AGABANKI"
Mtswwww dogon tsaki taja zamanta matar gwamna ni baidamanba Abinda yadaman shine Adalci koda shi garban ne idan har yasaɓa doka to dole doka ta takashi kasani idan kagoye bayan ƙarya saboda tsoro to kasani watarana tsoron shine zaizama Ajalinka""
Ke ƙaramar mara kunya kisani mukeda ƙasa dan haka yadda mukeso Za'ayi inamai baki shawara Akan kiyi gaggawar janye wannan ƙudurin naki idan ƙuɗi kikebuƙata zanbaki komanawane kijanye ƙarar kan ɗana idan kinayi saboda motarki datasamu matsala to zansayamiki manyan motoci 3 masukyau dakuma tsada kada kice zaki tozarta ɗana Akan ƴarmatsiyata ƴar talakawa"""
Hayat tace"kinga kije chan kuyi amfani da ƙuɗinku wajen samun lauyer amma ni bazasu amfaneniba A kan gaskiya nake Aikina idan har kinada ƙarfin guywa to kawai muhaɗu kotu""
Tanagama faɗin hakan tafice daga office ɗin
Tacewa security idansungama karufemin office ɗin..............
my whatsApp 09030835117 OR 07031012948
*ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️*
[19/10 10:33 am] 🥰Mujaheedah🥰: *_RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA_*
Page 43 to 45
```STORY AND WRITTEN BY ✍🏼 🥰MUJAHEEDAH🥰 (Heedah Haydar ƴarbaeewa)```
💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*
https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl
_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_
*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*
```°°°Tuesday 19/10/2021
October°°°```

°°°°°°°°°°°°°°°°°°¥°¥¥¥¥__°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
https://chat.whatsapp.com/FlS2HUHxpiIL2qpuk3Fqzo
Yau Friday kuma yaune Ake gabatarda shari'ar Anwar
Dika kotun tayi tsit yayinda yanjarida sukacika wajen kotun sai watsa labarai suke
Gyaran murya Alƙalin yayi sannan yace"yasunanka? kuma kasan dalilinda yasa Akakawoka nan?""
Aufan yace"eh ammani bansan Abinda na Aikataba sunanan Aufan Alaji garba"
Alƙhalin yace''kenan bakasan Akan wane dalili Aka kamokaba harzuwa nan?"
yace" eh ranka yadaɗe kawai nasan munsami saɓani na Accident dakuma rashin fahimta nida wannan barrister wannan kawai nasani"
Gyaɗa kai kawai yayi yacigaba da rubutunsa kapin yaɗago yace"to kinji barrister mezakice gameda wannan??"
Miƙewa Hayat tayi tareda takowa har inda yake cikin zagayen da Akesaka masu laifi
Sunanan barrister Hayat Hussain Ma'aji ni ƙwararriyar lauyace kuma maizaman kanta nice nake ƙoƙarin ganin samun Adalci Akan Abinda Akama ƴarinyar nice lauyer dake tuhuma idan kotu tabani dama zan iya ma Aufan wasu ƴantanbayoyi??"" Amma kafinnan Agefena Akwai Miƙewa yayi yace"sunanan barrister kabeer nuhu wanda Akafi sani da barrister kb nine lauyer wanda yake kare wanda Ake tuhuma kuma ni lauyer ne na gwamnati Ada Ayanxu inadaf da zama maizaman kansa
Alƙhalin yace"kotu tabaki dama barrister zaka iyazama barrister kb""
juyoda kanta tayi gareshi tafara magana dama tazo indayake
Tace''Aufan kace bakasan dalinlin kawoka nanba?"
Barrister kaber yaƙarɓe zance dacewa Opjection my lord Akan me barrister zatasake jefa tanbaya bayan taji ansar tanbayar lokacinda kamishi ita"
Jim ƙaɗan Alƙalin yayi sannan yace "barrister Akiyaye"
Nagode yamai girma mai shari'ah
Nuna ɗayan tayi kozaka iyafaɗawa kotu sunanka??
Eh sunanan Rabi'u Amma Anfikirana da Rezor
Kozaka faɗawa kotu kusancinka dasun Aufan???
"yaron gidannan ne Ada inayawan takewa mahaifinsa baya daga baya kuma samuwar wasu ƙarin ma aikata daƙarin ginmanda yasamu yasa matsayina yarage saidai nazauna Agida Anacikin haka saiga ɗansa Aufan yadawo jininmu yahaɗu lurada hakan yasa mahaifiyarsa tamaidani maikula da lafiyarsa saboda ƴanbangar siyasa koma Akan wani Abu daban Aufan yanada kirki sam bayada girman yajani Ajiki sosai harnazama kamar Abokinsa sai wannan Lawal shine driver ɗinmu""
Hayat tace'' Amma meyasa matsayinka yaragu gun Alaji garba wani Abu yafarune??"
Barrister kb yamiƙe yace"Opjecton lord yakamata barrister tasani cewa Tana bincikene Akan Abinda yashafi fyaden wacchan yarinya bawai Akan matsalar yaro da Ubangidansaba wannan matsalarsuce itasam bata shafetaba'"
Alƙhali yace"kigyara salon tanbayoyinki barrister"
"to my lord"
Nuna Hafsat tayi dake Adayan Abun nazagayen
Tace"ko kunsan wannan??"
Cikin haɗa baki sukace Ah'Ah
Gyaɗa kai tayi tace'' lawal kaine driver ko"
yace"eh Kozaka iyafaɗama kotu Ranar 25 gawatan 8 lokaci ƙarfe 2 zuwa 3 Narana kuna Ina Awannan lokacin??"
Maida kallonsa yayi kansu Rezor da Aufan dik Alamun firgici sunbayyana Ataredashi
Afakaice kuwa Aufan da Rezor saizabgamasa harara suke danuni kada yafaɗi
Cikin inda inda yace"naaah..Naaah....Naaah manta"
Murmushi maicikeda fassarori tayi kafin tace"kaikuwa wace irin mantuwace haka? Meyasa daga tanbaya dik karuɗe haka kodai Akwai gaskiyarda kaɓoyene??""
Barrister kb yayi saurin ƙarɓen zancen danganin Asirin zaitonu yace Opjection my lord maganar ruɗewa da barrister keyi dolene idan bakataɓa harka A kotuba ranarda kafara tsayuwa to dole karuɗe kuma ba lalle bane Ace dik inda sukaje dole yazauna A breans ɗinsuba"
Ayanzu tafara fusata da halin kb talura basai wannan karonba dama bayaƙaunarta kawai yanason yaga yakaita ƙasa
tace'' Amma my lord cikin sati 2 kacal harzaishiga mantuwa haka? idan shi yashiga taya za'ace dika suma sunmanta yakamata kotu takalle zancen dakuma yanayin waɗannan mutane dika ƙaryasuke faɗa
Idan kotu taban dama zangabatarda wadda Akama laifin haɗida likitanda yaƙarɓeta bayan kaita Asibiti da ɗansanda da yayi statement Akan laifin""
"Koto tabaki dama indai waɗannan shaidaun suna kusa to kotu nasan ganinsu Agabanta'...... .. ....
*~{SAINAGA COMMENTS ƊINKU AKAI KAFIN NACIGABA}*
SHARE AND COMMENTS PLXXXX FANSSSS
``` Inatayaki murnar kammala buk ɗinki lpy na Ameer d Ameer Mmn Nusaiba kodai nace ƴammakah😁```
Jinjina gareki Uwar jarumai Mmn Amatu km marubuciyar Matar Mahayfina```
Gaisuwa gareki Fanan A-A Marubuciyar docter Ayshat inajindaɗin wannan buk🥰```
```Banmantakiba Uwar gayya Mmn Shukra koba typing Ayanzu Akwai zumunci ❤️```
```Yabogareki marubuciyar Amfanin xumunci Jinjina gareki sister Hajara hajjo ban manta dakeba Amaryarmu Zeesardauna Maryam yuseef kyauta daga Allah fadeela```
Dama waɗanda bansamu damar faɗaba dika INAMA KOWA FATAN ALKHAIRI KUMA INAJIDAKU ABOKAINA💪💪🥰```
*ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️*
[20/10 11:44 am] 🥰Mujaheedah🥰: *RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA!*
Page 46 to 47
°°°```STORY AND WRITTEN BY ✍🏼 🥰MUJAHEEDAH🥰 (HEEDAH HAYDAR ƳARBAEEWA)°°°```

Wednesday 20/10/2021 October...........
*A GASKIYA MEMBERS ƊINA COMMENTS ƊINKU YAYI ƘASA DAYAWA NARAINASHI SO PLX A GYARA DAN ALLAH*

*******%%%%%%********

¥¥¥¥¥¥¥¥¥¥¥¥¥¥¥¥¥¥¥
Anatse dik sukafito sukashiga kewayen
Matsowa kusadasu tayi tace"kurantse kuma kuyi Alƙhawarin zakufaɗe gaskiya"
Sukarantse Sannan tace"kotu nasan sanin sunayenku dakuma Aikinku'"
Ni sunana"docter Najeeb nine likitanda Aka kawo Hasfat gurina "
Ni kuma copur sale nine police dinda Naruba statement Akai
Hayat tace"masha Allah kozaka iyafaɗawa kotu irin yanayinda Aka kawo ita Hafsat ɗin Aciki? kuma meyasameta? sa'annan mutum nawa sukamata fyaɗe??"
Saida tagyara tsayuwarsa sannan yace"Ankawota tanacikin wani mawuyacin hali tsakanin rai dakuma mutuwa da farko munƙi ƙarɓarta saboda ganin irin halinda tace kuma ba police kusa wanda hakan yasaɓawa irin wannan case ɗin dole saida police Amma danasami ƙarin tinatarwa dakuma tausayin iyayenta saina ƙarɓeta mukafara mata Aiki kafinma mufito har wadda takawota ɗin tazo da wannan ɗansandan yanuna copur
A gaskiya tasamu mummunan rauni A gabanta wadda yasa Anmata ɗinki haɗida ciko uwa uba tasami lalurar fitsari tabbas mutum 3 sukamata fyaɗen kuma cikin rashin imani ga waɗannan takardun A duba dika zasu nuna gaskiyar Abinda mukagani Ajikinta"
Hayat tace" nagode docter
Maida kallonta ga copur tayi tace"Shin kozaka faɗawa kotu irin Abinda bincikenku yasamu?"
Tabbas batantama na rubuta komai gama statement ɗin nasamu barazana sosai Akan wannan case ɗin Amma dika nadaure mainenda yazo tayi bayani tabbas fuskokin waɗannan tayi bayani tsoro yasaka maizanen tagudu Acewarsa wannan harkar manyace domin yaron Alaji garba ne nikaina natsorata kuma naso sarewa Amma nasamu ƙwarin guiwa ta hanyar kalamanki Kuma munkamasa da farko Amma sai d.p.o ɗin mu yasakeshi saboda zuwan mahaifiyarsa gurin tayita masifa nikaina nasha barazana gurinta
saida gabayane bayan kunsami wannan Accident sannan Akasami nasarar tsareshi"
Hayat tace"idan nafahimceka copur Anatsananin tsoron Alaji garba?"
Sosai ranki yadaɗe
Jinjina kai tayi tareda miƙawa Alƙali takardun sannan tace"nagama ya maigirma mai shari'ah da wannan nakeson kotu mai Adalci datayankewa wannnan mailaifin hukunci daidai da Abinda ya Aikata"
Rubuce Rubuce Alƙhalin yashigayi na ƴanwasu minutes sannan yaɗago yace"ko lauyer maikariya yada Abinfaɗa ko tanbaya ga waɗannan mutanen???"
Miƙewa tsaye yayi yace" eh yamaigirma mai shari'ah inadasu"
Alƙhali yace" to bismillah"
Gurinsu docter yanufa yace" docter kace mutum 3 nayimata fyaɗen Amma ya Akayi kasan waɗannan ne????""
Ah'ah nibance subane kuma bance basubane Amma tabbas maizanen fuskokinsu yazana bayan tagama masa bayani
Copur - copur kace katsorata dajin yaron Alaji garbane? to amma idanhar katsorata meyasa kazo bada shaida? kuma wacen irin barazana kasamu? then Kunce Alaji garba mutum ne maihatsari koda ba Ahalinsa karaɓaba bazai sauraramaba balantana Ahlinsa to Abin mamaki gashi still Alaji garba baizoba dik d wannan shine ɗansa ɗaya tilo Amma baizoba hasalima baya ƙasar mezakace gameda wannan??""
Miƙewa tayi tace" opjection my lord inasan barrister yasani copur bazai iyasamun wata masaniya Akan rashin halartar Alaji garba Anan ba sautari wani lokacin zakatararda Akuyace Amma take lulluɓe da fatar kura inaji Ajikina tabbas Akwai dalilin Alaji garba naƙin halartar wannan ƙotu""
Jinjina kai Alƙhali yayi
Kafin yace kasauya Akalar tanbayar barrister
Nagode my lord zasu iyatafiya suxauna then inson ganin Iyayen yarinyar
Kotu nabuƙatar ganin iyayenta idan suna kusa
..Fitowa sukayi barrister kb yace" kozaku faɗawa kotu sunanku??"
Sunana malam bubah sai matata Rabi
Barriater yace" ya Akayi ƴarku tagamu da waɗannan mutanen???
Bubah yace" bansaniba kawai Anzo ankiramune koda muka isa mukaganta Atsakiyar mutane cikin yanayi mara kyau"
Kenan tafitane bakusab inda tajeba?
Rabi dage goye hawayenta tace" Ah'ah sam ƴarmu batafita bamusaniba hasalima ganin irin talaucinda mukedashi bata shiga sabgar kowa tafitane dan tallar ruwan sanyi sai kawai mukasami wannan mummunan labari tafaɗa takuka"
Kennan ƴarku ƴar tallace? ku bakwada wata sana'a itake cidaku?
Bubah yace" eh to banada sana'a amma inafita yawon bara saidai sam hafse batason hakan shiyasa nadaina Amma ƴata talla kawai take tanada kamewa""
Murmushi barrister yayi wanda shiƙaɗai yasan ma'anarsa
Gurin Hafsat yanufa yace"ya'akayi kika haɗu dasu?"
Hafse tace" inacikin tafiyane suka kirani wai nazo daganinsu nasan Ashaye suke natsorata naso nagudu sai wanchan tanuna rezor yafidda wuƙa yazo indanake yaja hannuna yace nawuce idan nayi ihu zaikasheni natsorata banyiba sukasani kangon gidan sai..sai...sai.. tafashe dakuka takasa ƙarasa zancen"
Barrister yace" saime?
Saisukamiki fyaɗe kumasu dika 3?
Gyaɗa kai kawai tayi tacigaba da kukanta