← Book details Raunin Macce Baya Hana Daukar Fansa Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 17

Sashe 12

Raunin Macce Baya Hana Daukar Fansa Complete Hausa Novel · about 8 min read

Billy taƙara indatake tajanye laptot ɗin da ƙarfi Cikin ɗan razana tamiƙe zaune ganin billy ce yasa tasauke Ajiyar zuciya tace"tace banza kintsoratani banjishigowarkiba" miƙa hannu tayi taƙarɓe laptot ɗin tace"bani kada kiɓatamun Aiki tinjiya nake yasu mama taƙarasa maganar tana maida idanta kan laptot ɗin,

Billy tace" tayako zakiji kinanan kina Abu ɗaya nidai bansan sanda zaki hutaba, tamaida kallonta gasu Anwar tace kuzauna tinda ita bazata baku damar ba" itama tazauna gefen hayat,

Sai datayi maganar hayat taɗago tagansu ido taɗan kwalalo cikin mamaki tace"kai billy bakida kirki kinsan bake ƙaɗaibace amma baki faɗamunba tinɗazu taƙarasa maganar tanajan ƙaramin mayafinta tayana Akanta tarda ɗanama billy duka Abaya,,

Ouut "sokike kikaryamun baya ko kaganta ko baby" cikin shagwaɓa tayi maganar tana kallon Al'ameen,

Itada Anwar suka haɗa baki wurin cewa"baby manya"

Anwar yace"Haryanzu fushi Akedani ko? nazo bada haƙurine Amun Afuwa" yahaɗa hannayensa Alamar roƙo.

Murmushi tayi kafin tace"ah ai nice mailaifin dan haka Amun Afuwa komai yawuce ai missUnderstanding ne mukasamu kawai"

Al'ameen yace"hakane Allah yatsare gaba kuma Acigaba da bawa zuciya haƙuri Adaina saurin fushi"

Atare suka Ansa da insha allah zamu kiyaye

Hayat tafara kwalawa Ameena kira dasauri tazo tace gani Aunty lafiya

Hayat tace"jeki gayawa rabi tahaɗa Abincin dayawa munyi baƙi sannan ki kawomusu drinks"

Saida tagaidasu sannan tace to Aunty

Fira sukacigaba dayi hartakawo drinks ɗin

Anwar yace"wai nikam ina babah banji motsintaba kuwa"

Hayat tace"taɗanje barkane maƙota gidan bakowa nice sai Ameena saiko rabi mai Aikinsu.

Basu gama maganarba saigata tadawo gaisawa sukashiga yi haɗida ɗan tsokanar juna musamman itada Al"ameen

Sale maigadine yashigo da sallama bayan yagaidasu yace"barrister Hayat wai kinyi baƙuwa Awaje tanason magana dake"

Hayat tace"baƙuwa kuma? wacece?"

Sale yace"gaskiya bansaniba tana cikin motarta dai yaro ta ai ko itako tanadawaje naleƙa amma banga fuskartaba"

Hayat tace"tace kaje kace nace tayi haƙuri bana zantawa da mutane A gida tabari sai gobe muhaɗu office"

Sale yace" to angama hajiyata"
Girgiza kai tayi kawai shikuwa yawuce

Baifi 1 minutes ba saigashi yadawo yace"matar govener nace hajiya marwa waitakeson magana dake maganar nada mahimmanci"

Miƙewa tsaye tayi cikin mamaki da fargaba Hakasu billy cikin haɗa baki sukace "HAJIYA MARWA KUMA????? MEYAKAWOTA GURINKI KUMA?????..................

©©©©©©©©©©©^®®®®®®®^^^®®®®®¥©©

SAIMU HAƊU A NEXT PAGE DANJIN MEYAKAWO HAJIYA MARWA

```PLXXX COMMENTS AND SHARE```

My whatsApp numbers 09030835117 OR 07031012948

*{ALƘHALAMI🖊️TAFI TAKOBI⚔️}*
[02/11 1:54 pm] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM): *RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA!*

```Page 64 to 65```-

*STORY AND WRITTEN BY ✍🏼 🥰MUJAHEEDAH🥰 {ƳARBAEEWA} HEEDAH HAYDAR OSMTHMAN*

💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*

https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_

*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*

*TUESDAY 2/11/2021 NOVEMBER*

************************
Hayat ce tayi ƙarfin halin cewa"kaje kashigo da ita inda Akatanada dan hutawa ke ko Ameena kikaimana drink, ku kuwa kuci Abincinku nizanje nazanta da ita""

Anwar yamiƙe yace'"saidai muje tare dan bamusan dawane yanayi tazoba"

Hayat tace" plxx calm down Anwar bazata zo daniyar cutata harcikin gidanmu bafa"

Billy tace"munsan dahaka Amma dole mubiki"

Muhseen yace"a'a baza'ayi hakaba tinda kai kadage ke Hayat kiyi haƙuri kuje tare inyaso mu saimujiraku Anan Allah yafidda ku shairinta"

Babah tace"hakane kuje ku biyun kuko kuzo kuci Abincin"

Azaune suka hangota tasha tsadadden less kallon ɗaya zaka mata kasan naira tasamu zama amma kana kallon fuskarta zakasan sadumuwa tamata yawa

Ahankali suka ƙarasa gun tareda zama suma kan kujerun robar da Aka Ajiye kusa da wani table na rober shima sallama suka mata sam batamaji zuwansuba saida Anwar yayi gyaran murya sannan taɗago

Hayat tace"lafiya irin shiga wannan dogon tinani haka??"

Ajiyae zuciya marwa tasauke kafin tace"Nazone muyi wata magana mahimmiya amma meyasa kikazo da wannan tanuna Anwar kodai baki yarda danibane""

Anwar yabata Ansa"Anan ba maganar yadda ko rashinta idan Anduba Abinda yataɓa haɗaku dakuma irin kalamanda kika faɗa kuma kinzo haka kawai bamusan dalilin zuwankiba munganki kamar daga sama kinga dole Ayitaka tsantsan dake"'

Murmushi marwa tayi tace"kai saurayintane kenan??? Hmmmmm banzo daniyar cutarda itaba da dawata manufa Azuciyata da saidai muhaɗu Awaje bawai gidansuba"""

Hayat tasauke numfashi tace"shi wadda zan Aurane nanda lokaci ƙaɗan kuma Abokin Aiki nane, hakane munyarda dake so dik Abinda kikeson faɗimin zaki iyafaɗa gabansa dan koda baki ganniba shi zaki iyafaɗawa matsalarda tashafeni domun nidashi ba banbanci"""

Murmushi Anwar yayi dan yaji daɗin maganarta

Marwa tace"hakan nada kyau kuma kundace Allah yatabbatar da Alkhairi"

Anwar yace"AMEEN""

Gyara zama warwa tayi kafin tafara magana"nasan zakiyi mamakin ganina dama mamakin jin Abinda yakawoni wadda kuma idan kinduba da fuskar basira ba Abin mamaki bane, dalilin zuwana nafarko inabaki haƙuri Akan Abinda yafaru Abaya dalili nagaba inason kisani cewa nazone inason kimaka mijina Alhaji garba A kotu..................................

TOFA WATA SABUWA

*PLXXXX COMMENTS AND SHARE FANSSS*

My whatsApp numbers 09030835117
OR
07031012948

*(ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️)*
[03/11 10:56 am] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM): *RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA!*

```Page 66 to 67```

°°° *TSORY AND* °°° *WRITTEN BY ✍🏼 MUJAHEEDAH (ƳARBAEEWA)* *😘MATAR MALAM😘 HEEDAH HAYDAR OSTHMAN*°°°

💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*

https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_

*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫* 💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*

https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_

*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*

*WENESDAY 2/11/2021 NOVEMBET*

https://chat.whatsapp.com/FlS2HUHxpiIL2qpuk3Fqzo

Damamaki Hayat tace" Are you serious or jocking with me???"

Murmushi hjy marwa tayi tace" Not at all believe me Ayanzu shirye nake danatona Asirinsa inason duniya tasan Al'haji garba he is betray man"

Anwar yace"Amma taya kuke tinanin tonamasa Asiri ba wata hujja mai ƙarfi"

Hajiya marwa tace"ai banfito wasan ba saida nashirya kunga wannan vide'o""

Atare suka kalla

Anwar yace'lalle wannan baƙaramun mugubane"

Marwa tace"shi cinnakane baisan nagidaba akan mulkinsa ba a'abinda bazai iya aikatawaba basu labarin yadda sukayi dashi tayi, kuma inada tabbacin shiya kashe babanki kuma ya mallake dukiyarsa kinga file ɗin""

Hannunta rawa taƙarɓa sukafara dubawa itada Anwar

share hawayenta tayi tace"yacutarda ni sosai nayasa inarayuwa kamar wata mahaukaciya nasara dik wata soyayya Amma banatinanin wannan ƙaɗai zata ishemu shaida"

Anwar yace"kiyi haƙuri ai yanzu komai yanadaf dakawowa ƙarshe wannan zai isa saidai muneme ƙari gobe kimiƙa setment ɗin ga Alƙali bama buƙatar police kawai kotu yakamata ta Aikamasa sammaci direct natana nemansa da gaggawa"

Hjy marwa tace"wannan yayi amma kusani 24 hours sukaragemuna domun gobe wada haka yazama gwamna kuma dazarar yahau wallahi ba Abinda zamu iya"

Hayat tace"hakane ammafa kema kinacikin hatsari dan dole yayi bincike Akanki'"

murmushi hjy marwa tayi tace" nasani kuma ni inaji ajikina zaima kasheni akan wannan Amma sam bandamuba indai za'asamu adalci Akan abubuwanda ya aikata""

Anwar yagyaɗa kansa yace"zanyi ƙoƙarin ganin nazama ɗaya daga cikin securites ɗinsa mafi kusanci domun samomuna wasu Hujjoji""

Hayat tace"Ammafa aikin naka akwai hatsari"

"kada kidamu Adalci mukeso daga yanzu aikinmu zaifara sannan ba buƙatar kowa yasan wannan kuma zamuriƙa communicating ta wannan kowayasa wannan ƙaramun Abun Akunnensa wannan Agaban rigarsa na kunne domun magana narigan domun haskomuna inda mutum yake koda yashiga hatsari Allah yatsaremu"

Suka ansa da Ameen

bayan gama tattaunawar suka rabu

Washe gari hayat tamiƙa case ɗinga Alƙali bayan bincekenda yayi yasaka hannu akan kotu nasan zama dashi yau da 12:15 A.m yabada wasiƙar gawani messinger Akan yatabbata yabashi hannu da hannu

Kiransu Anwar da marwa tayi tafaɗamusu Abinda akeciki sannan tashige offise ɗinta

Ahankali yake saukowa daga kan jirgi fuskarnan saiwashewa take domun gani yake harma yafara mulkin ƙasar mutane kuwa dik suncika Aire-port ɗin saiɗagamasa hannu suke, Shima yanaɗagamusu yanufi mota daga gefe nahango Anwar yatsuke cikin sute ɗinsa daf yake da Al'haji garba saikareshi yake yanaƙoƙarin sakashi mota shida sauran securites ɗin, yanashiga motar shima yashiga yafara jan motar direct inda za'arantsardashi suka nufa

Hajiya marwa kuwa sai fasa da marwa take A palourn tana kallon Anwar dasu garba aɗan ƙaramar cameran da yabasu hakama Hayat kowannanensu da Abinda yake saƙawa Aransa

Harsunshiga wurin Anadaf dafarawa wani dagacikin mairantsarwar yace""ADAKATAAAAA""

*HMMMMMMMMM AKWAI ƘURA KENAN, KOYAXATA KASANCE????!!!!
MUHAƊU A NEXT PAGE.. NIMADAI ANAN ZANDAKATA*

*COMMENTS AND SHARES PLZZZZZ*

My numbers 09030835117 or
07031012948

*(ALƘHALAMI 🖊️ YAFI TAKOBI⚔️)*

[04/11 7:46 am] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM): *RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA!-*
```Page 68 to 69```

*STORY AND WRITTEN BY ✍🏼 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR MLM😘) ƳARBAEEWA HEEDAH HAYDAR OSTHMAN-*

💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*

https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_

*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*

*THURSDAY 4/11/2021 NOVEMBER-*

```INAMAI FARINCIKIN SANARDAKU MASOYANA NAN BADA JIMAWABA XANFARA NEW BUK ƊINA AMMA NAƘUƊI NE MAISUNA MAIZAMAN KANTA! KE KAI DAJIN WANNAN SUNAN KASAN BAƘARYA YA KUNSHE ABUBUWA DA DAMA SOYAYYAH TAUSAYI TUGGU MUNAFARCI CIN AMANA DAKUMA BARIKI KAI NIKAINA NAMATSU DANA XAUNA NAFARA NAXARIN WANNAN ƘASAITACCEN LITTAFIN DOMUN BAƘARYA, YI GAGGAWAR MAGANA TA WANNAN NUMBER 09030835117 DOMUN SAMUN NAKA RABON KADA KUMANTA PAID BUK NE AKAN KATIN 200 M.T.N HANXARTA KA KI ANTAYO DOMUN KWASAR NAKA KI GARAƁASA,, KADA KISAKE KADA KASAKE ABAKA LABARI💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃```

®®®®®®®®®®®®®®

https://chat.whatsapp.com/FlS2HUHxpiIL2qpuk3Fqzo

£££££££®®®®££££££

Ƙwalalo ido Alhaji garba yayi yace"Akan me kuma saboda me??"

Mutumin yace"saboda wannan yamiƙamasa envalop ɗinda keɗauke da wasiƙar"

mutumin yace"bazaiyu Arantsarda Al'haji garba ba Alhalin yana under investigation kuma akan Aiki maihaɗarin tsiya Kotu ta aikomasa sammacine akan ansaka ƙararsa saboda Anazarginsa da tauye hakken jama'a bugu da ƙari yakashe Al'haji Hussain ma'aji saiyaje kotu idan ya ansa tanbayoyi kuma tawankeshi daga zargin inba gaskiya bane za'a ɗaurashi inko gaskiyane shikenan zaiƙarɓe hukuncinsa mukuwa muɗaura wani maigaskiya zama yaƙare kowa yawatse"

Aiko kowa da Abinda yakecewa

Ran Alhaji garba yayi matiƙar ɓaci kuma tsoro yabbaya A xuciyarsa saifaman tanbayar Zuciyarsa yake wanene yasan wannan labari nasama da shekaru 23? bayan yashafe dika Ahalinsa? Aiko kowaye yamasa irin wannana aiki wallahi saiyaɗau mummunan mataki Akansa koma waye"

Ahasale yabar gun yashiga mota zuwa gida

Hayat itada billy sai dariya suke danganin irin ruɗunda yashiga

Marwa kuwa murmushi tayi tace wasa farin girki""

Auwar ne ke driving cikin masifa Al'aji garba yace kaini gidan sirrina"

Aikuwa hakan takasance bayan sunje Afusace yafita motar yace kajirani nan

Sudugujane keta sheƙe Ayarsu ga kayan shaye shaye nan
Chapter 12 · 0% Book details