← Book details Raunin Macce Baya Hana Daukar Fansa Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 17

Sashe 10

Raunin Macce Baya Hana Daukar Fansa Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ganin yanayinta dik yasauya yasa mommy babba tajata zuwa ɗakinta tazaunar da ita tanacewa"kiyi haƙuri Hayat kada wannan Abun yasa kisa Aranki cewa wai Hassan baya sonki yanasonki sama da ƴaƴansa yana Aikata hakanne kawai dan baiso yadda yarasa mahaifinki kema yarasaki"

Ajiyar zuciya tasauke tace"to kawai Amma ita sam bata danasanin Abinda ta aikata kuma baxata taɓa danasaniba sannan ba Abinda zaisa tajanye better ma taje gidan babah tayi koda kwana 2 ne dan batason zaman gidan mommy ƙarama sam batason A fili take nunamata ƙiyayyarta""

****
HAJIYA MARWA sam bata cikin hayyacinta Tanazuwa gida tahaɗa dik Abinda zata buƙata tafito ta saka driver yakaita Airport Abinka da manya Atake tayanke vixxa tahau jirgi sai EGYPT........ .......

My whatsApp number 09030835117
OR
07031012948

*COMMENTS AND SHARE PLXXXXX FANSSSS*

https://chat.whatsapp.com/FlS2HUHxpiIL2qpuk3Fqzo

*(Alƙhalami🖊️ yafi takobi⚔️)*
[25/10 11:22 am] 🥰Mujaheedah🥰: Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/FlS2HUHxpiIL2qpuk3Fqzo

*RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA!* ```page 52 to 53```

```STORY AND WRITTEN✍🏼 BY MUJAHEEDAH (😍ƳARBAEEWA😍) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN

💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*

https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_

*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*

Atsanake dik tayi parking kayanta masu mahimmanci waɗanda xata buƙaci Aiki dasu dawuri tasaka A ƙwatinta ta Aje
Dika sunfito parlourn suna fira dik da ranta badaɗi Amma haka tadaure Akayi firar da ita harta gayawa mommy babba gobe idan tatashi dg Aiki xata wuce wurin babah

Mommy tace" fushi kikayi damu xakimuna tashi??""

Cikin murmushin ƙarfin hali tace"Ah'ah zandaije ganintane nakwana 2 bangantaba gaskiya nayi kewarta"

Mommy tace"to Allah yakaimu Amma Hayat Ayita haƙuri dik inda kake dole saikayi haƙuri"

TO MOMMY NAGODE KIFAƊAWA DADDY IDAN YADAWO

Washe gari tinda safe tayi tafiyarta ko Breakfast batayiba kuma bata haɗu dakowa tawuce wurin Aiki

Ganin bata A daining daddy yace "wato fushi tayi shine taje gun babah?? babah ke ɗauremata gundiba bah"

Mommy ƙarama tace yarinyar Akwai kafiya tayita tafiya mana ita zata dawo dakata ai

Daddy"yace hakane itadai mommy babbah batace komaiba"

Yau billy batajeba sunɗan fita wani uzurin itada iyayenta Anatashi tawuce gidan babah gidan bawani babbah bane Amma yaƙayatu bawani Ado Akamasaba saboda gidab tsohuwane bude mata gate Akayi ta tura hancin motarta ciki

A palourn tagansu zaune Su maryam sunkawowa Uwartasu ziyara suda ƴapansu sai faman Raha Ake Aranta taji Ina mahaiyarta da yayanta sunanan??? ɗago kanda babah zatayi taganta tsaye tace"Ah Mamanah lafiya??

Murmushi tasaki ta Aje Akwatin gefe sannan tazo ta ture Autar babah Ameena ta kwanta kan cinyar babah tana cewa kematsa yanzu tenuwarki taƙare ta wace tinda nazo"

Zubɓura baki Ameena tayi tace"kinfaye takura Aunty hayat shiyasa banason kizo gidanmu"

Hayat tace" gashi ko yanzu nanzantare dazama dika idan zanyi Aure kuma ɗauketa zanyi natafi da ita kamar yadda naɗaukemuku ita daga farko taƙarasa magnar tana mata gwalo"

Kukan sagarta tafara tana bubbuga ƙafa ƙasa tanafaɗin wallahi bazan yardaba"""

Dikansu dariya sukemusu domin inda sabo Sunsaba ganin drama tsaƙanin hayat da Ameena

Babah tashafa kanta tace"baki faɗamana lafiya kika kwaso kaya haka kikazo???"

Murmushi tayi tace"bakomai babah ta kawai nayi kewarkine shiyasa nahaɗo kayana nazo dan na ƙwacewa wata power""

Ameena data ɗora kanta kan bayan babah tace" baki isaba kodai kinji tsoron shari'a kidonan Amma Aunty hayat wllh ki burgeni danaganki A t.v"

Hayat tace kaji baƙauya idab kinaso nima zansa Anunaki A t.v babah wallahi yunwa nakeji Ameena kawomun Abinci tafaɗa tana miƙewa zaune sannan tace Auntys Kuyi haƙuri bangaidakuba wananan ƙyanwar taɗauke mun hankalina""

Hakadai sukacigaba da raharsu har Hayat ta manta damuwarta...

READERS BAKU TANBAYAN LABARIN MAHAIYAR HAYAT WATI
O HAJIYA KURSUM DA YAYANTA ABBASS????

KUNBIYONI BASHIN WANNAN INSHA ALLAG SHINE NEXTH PAGE ƊINMU...... .

*SHARE AND COMMENTS PLXXXZZ*

.
My numbers 09030835117
OR
07031012948

*(ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI🖊️*
[26/10 9:43 am] 🥰Mujaheedah🥰: *RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA!-
```PAGE 54 TO 55```

26/10/2021 Tuesday October

*STORY AND WRITTEN✍🏼 BY MUJAHEEDAH 😍ƳARBAIWA😍 HEEDAH HAYDAR OSTHMAN*
💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*

https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_

*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*

*****PLASH BACK***** AFTER 22 YERS A GO

Ƴata ina ƴata kabarni Abbas nakoma naɗauko ƴata takoma cikin gidan banason rasata itama kasakeni?? Hajiya kursum kenan

Abbas daketa faman janyota yanacewa"A'a mami plxxxx muje Hayat tariga takoma idan kikace binta zakiyi kema kasheki zasuyi dan Allah kizo muje mami tinkan yaƙarasa rufe bakinsa sukaji harbin bindiga da ɗanƙaramin ihu take gidan yakama da wuta"

Wani irin ƙara mami tasaki tabi kan titi da gudu bayanta Abbas yabi yanacewa"dan Allah mamy kitsaya kada wani Abu yasameki" ;

Amma inagudu take sosai gadik kan Alama tasoma ficewa Hayyacinta

Wata ƙatuwar motace benzz baƙa wull tadanno dagudu jikake ƙuuuuuuuuuuut yana ƙorin taka birki amma ina saboda tariga ta tinkaroshi dagudu hakan yasa saida yaɗan bogeta tafaɗi Asume goshinta yafashe sai jini ke tsartuwa

Ihu Abbas yasaki yanafaɗin wayyo mamy na kada narasaki kema dan Allah kitashi yaƙarasa maganar yaƙasawa inda take yanafaman jijjigata

Amatiƙar tsorace wani kyakykyawan Mutum yafito yanacewa ɗaukota muje Asibiti gashi Sai zubar jini take baɓata lokacisuka sata mota yaɗauke hanyar Asibi cikin seconds 4 sukaƙarso domin baƙaramin gudu sukeba

Suna zuwa suka fito da ita Amma nurses ɗin sundage saiyazo da police dakanshi yawuce office ɗin doctor john yamasa bayani komai Dama Abokinsane ba ɓata lokaci Akashiga Emargency room da ita
Saibayan 3 hours suka fito dasauri Alaji da Abbas suke tanbayar wane hali take ciki s yace she is owk yanzu munbata kulawarda yadace sai zuwa safiya idan ta farka magane wane condition take ciki so ku kwantar da hankaliku she Safe""

Gyaɗa kai Abbas yayi sannan yanemi guri yazauna yanamai dafe kansa

Alaji yace"doctor john pllxx And plxxx yanamai haɗa hannayensa Alamar roƙo plzzz tell me what's is Happening to my wife?? if she die plxx dont hide me tell me true"""

So plxx lest go to my Office Alaji"

Dont say that john plzzz tell mee???

Hannunsa yaja shiko yabisa kamar wawa danyaga Ayyanawa Aransa Hajiya mabroka ta mutu

Shikansa Abbas bin bayansu yayi

Wani ɗakin yanunamasa kwancetake rufe da farin ƙyalle tindaga kan Ƙafafunta harzuwa kanta

Jikinsa narawa da bakinsa yake furta "INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIN RAJU'UN" Itace kalmarda yaketa Anbata kawai buɗe fuskanta yayi dik bandege ko ina lalle baƙaramun Accident tayiba cikinta yashafa yananan Qlau ba ko kwarzane durƙushewa yayi gun yana kuka maitaɓa zuciya dik da tayi cutardashi Azamansu na Aure amma yaji zafin mutuwarta shikansa Abbas saida yazubda hawaye ganin babban mutum irin wannan yana kuka

Haƙuri doctor yasoma bashi tareda miƙamasa wata wasiƙar datace Abasa kafin ta mutu

Ahankali ya warware wasiƙar yafara karantawa"""""" KAYI KAƘURI MIJINA NASAN NACUTAR DAKAI BA ADADI GASHI YANZU ƘARSHENA YAZO DAN ALLAH KOBAYAB RAINA KADA KABARI NAWAR TAYI MARAICI NAZO NE DAN NAMAKA ASIRI KADAINA KULA MAHAIFIYARKA GABAƊAYA SAINI SAI WANNAN BALA'IN YAFAƊAMUN DAN ALLAH KAYAFEMUN ZANMUTU DA NADAMAE ABINDA NA AIKATAMA ITAMA MAMA KAROƘETA TAYAFEMUN INASONKA MIJINA KUMA ƊANDA KECIKINA YANA SONKA SAƘO DAGA HAJIYA MABROKA MATARKA ZUWAGA MIJINA ALAJI TIJJANI ƊANKASUWA""

Matsanancin kuka yafashe dashi wani sashen zuciyarsa natsarta masa tsanarta indawani sashe ke tausayawa Nawar cikin kuka yace"nayafemiki nayafemiki"

Daƙyar Abbas da doctor sukasamu yanatsu daganan yakira Hajiya mama yagayamata dik da Mabroka tamata ɗibar Albarka Amma Atake tace tayafemata dajin tausayin Nawar to da gawar zakazonan ko?

Yace'eh Anan yagayamata waɗanda yaƙaɗe"

Tace"to yazakaiyi dasu tinda yau yakamata kajuyo tinɗazu take tanbayar mamanta da Abbanta" Alaji yace" kada kigayamata komai kuma zanzo yanzu saidai dik yadda takasance da petien ɗin haka zanyi"

Hjy mm tace"to Allah yabata lafiya kaima Allah yamaidaka lafiya"

Ya ansa da Ameen sannan yakatse kiran

Maida kallansa yayi ga Abbas yace"ina ƴan'uwanku suke? zan tafine gida niba ɗan nanbane

Cikin wani yanayi Abbas yace muma bamusan inda zamuba janyo Ƴan'uwanmu Kamarr tona Asirin kanmu ne

Alaji tijjani yace" banganeba mekake son ɓayewa??"

Abbas yace labarin nada tsawo kuma zamanmu Anan garin haɗarine babba wllh

Jinjina kai Alaji yayi sannan yace zakubini?

Dasauri Abbas ya Amsa da eh

Dama likita baya ɗakin danhaka yajw yasami doctor Akan Amaidamasa petien ɗin mota zasu tafi zaisa Abata kulawa Acan bagardama ko Akasata motar da gawar mabroka sukaɗau hanyar Niger delta.... . .

TO NIKAM ZANDAI SAMEKU DAGA BAYA ANMA YAXU HUTAWA ZANYI.....

*COMMENTS AND SHARE FANSS*

My number 09030835117 OR 07031012948

*(ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️)*
[28/10 11:18 am] 🥰Mujaheedah🥰: *RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA*-
```Page 56 to 57```

💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*

https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_

*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*

28/10/2021 OCTOBER THURSDAY

```STORY AND WRITTEN BY MUJAHEEDAH (😍ƳARBAEEWA😍) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN```

*-AYI HAƘURI FANSSS KWANA 2 BANI BA TYPINGS HAKAN TAFARUNE SABODA BANADA LAFIYA YANXU HAKAMA NAƊAN DAURENE NAYI WANNAN KUYI HAƘURI DAN PAGE ƊIN BATSAWO ZAIYIBA,, MASU COMMENTS DAMA WAƊANDA SUKADAMU DA CIWONA SAƘONNIKU NAXUWAMIN AKAI AKAI NAGODE ALLAH YABAR ZUMUNCI*-

Basu saukaba sai Around 9:30 nasafiya kenan kwana sukayi suna tafiya gidan babbane Akwai ƴan Aiki da secorites birjik Agidan Alaji tijjani kobayan zamansa ɗankasuwa shine babban Manejar na man Nawar oil and gas wannan mallakinsa ne yanada ƙuɗi sosai Amma sam baida girman Akwai tausayi ƴaɗaya takk ya mallaka Nawar baisake haihuwaba bayan wasu shekaru saiga ciki ya bayyana gun mabroka yayi murna sosai saigashi kuma garin son duniya irin nata yasa itada cikin dik sunmutu A hatsarin Yanzu nawar tanada Shekara 22 A duniya tinda yashigo gidan yake sukuku yanayinsa kawai zaka kalla kasan yanacikin damuwa dagudu Nawar tazo tayi Hugging ɗinsa tace"daddy inakiran mommy Amma bansamu nasoma jin tsoro"
Muje ciki kawai yace
Hardasu Abbas sukashiga Abba suwaye waɗannan kuma?
Kincika tanbaya Nawar Ahankali zakisan komai gamedasu
Kafin nan Nawar inason kinsan Ƙaddara kuma kiyarda da ita sa'annan kisan komai yin Allah ne Rayuwa dama mutuwa dik yadda ɗan Aɗam yaƙuna son Mutum ɗan Uwansa baikai Allah ba sabodaa shine ya Halattashi

Abbah Mekakeson faɗamun??

Saida yaja dogon numfashi yasauke sannan yace"Allah shine yabamu Mabruka kuma Ayanzu yaƙarɓe Abarsa yaƙare yana zubda ƙwallah"

Aɗan zabure tamiƙe tace" Abbah kananufin Mommy Mommyna wai itace ta mutu????"

Gyaɗa mata kai kawai yayi Kukatafashe dashi matsananci ..

********AFTER 20 yers*****
Chapter 10 · 0% Book details