← Book details Raunin Macce Baya Hana Daukar Fansa Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 17

Sashe 15

Raunin Macce Baya Hana Daukar Fansa Complete Hausa Novel · about 8 min read

Gabanta yatsuguna yace"yadai ƴammatana "

RUWA! RUWA! RUWA!

Kawai take faɗi dariya yayi yaɗauko ruwan yawanka ɗamata Afuska sannan yabata ƙaɗan sam basu ishetaba amma yaƙarɓe sai nunfashin wahala take saukewa cikin kukan Azaba tace"kaji tsoron Allah karabu dani"

Dariya maisauti yayi yace" bake haɗa baki da enamy naba Akaini ƙasa ko? Ai kunce RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUƘAR FANSA! Toyanzu inafansar take? kiduba yadda kika ƙare kema ba'abinda macce zata iya face kuka kukan kuma yanzu kuka fara keda ita tinda har nizaku ƙalubalanta itama yanzu haka tana hannuna saiyadda naga dama haka shari'ae zata kasance"....
Yanagama faɗar hakan yabar ɗakin tareda sake rufeta itam kuka kawai tasake fashewa dashi

®®®®®®®©©©©©©®

Ɓangarensu Hayat kuwa....

SAIDAI MUN HAƊE NEXT PAGE DAN YANZU NAGAJI

COMMENTS AND SHARE PLXXX

My whats App number 09030835117 or 07031012948

*(ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️)*
[08/11 9:37 am] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM): *RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA-*
Page 86 to 87

*STORY AND WRITEN BY ✍🏼 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN*

🔔📚
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo

*⚜️©J.A.W📚🖌️*

MONDAY 8/11/2021 NOVEMBER

Garwashi yace"ogarh kasanfa dole Anemeta yau ɗinnan kuma idan ba'asametaba zargi zaifaɗo kanka mezai hana tinda ga wayarta hannunmu mutura text zuwaga gidansu ta yadda bazasu ɗauka wani Abu yafaruba har aje kotun agama batareda Annemetaba"

Alhaji garba dake ƙurɓar lemu yace" kanada gaskiya shiyasa nakeson aiki daku musammam kai you are very interligent"

Wayar yaɗauka yakunna ba password baiwani wahalaba yanemo number daddy yarubuta saƙon kamar haka........

""""DAN ALLAH DADDY KUYI HAƘURI BAYAN NAFITA NASAMU KIRA NA MUSAMMAN AKAN ƘARIN SAMUN INFORMATION MAIKYAU BANA TINANIN ZANSAMI DAWOWA YAU KAWAI MUHAƊE A KOTU...........

Sender text ɗin yayi sukayi dariya yaɗauko kuɗaɗe yabasu. ........

®®®®®®®®®®®®®®

ƘARFE 4:50 mutane nata hidimar bikin amma Mamy tara tsorata daganin haryanzuu ƴarta bata dawoba samun guri tayi tazauna tazabga uban tagumi

Mommy da babah ne sukashigo ɗakin sunjita shuru tinɗazu bata fitoba
Zaune sukaganta gefen gado tayi tagumi ga Alama tinani take

Kusada ita babah tazauna tajanyo hannnayenta tariƙe tace"Saratu kirage yawan tinani natabbata kinada hawan jini yanzu matsalar tafara gushewa tinda gashi kinhaɗu damu kuma Hayat ɗinma zakiganta tinda kinzo inda take to babu buƙatar kiriƙa damuwa haka""

Mamy tace" tinsanda mukazo zuwa yanzu Aƙalla munkai 5 Hours dazuwa daga anso ɗinki ace haryanzu batadawoba nikam inajin tsoro indai bawani abu yasameta ba nasan Alhaji garba wallahi bazai bartaba"

Mommy tazauna ɗayan gefen tace" hakane amma insha Allah ba abinda zaisameta tananan lafiya bari nakira ta naji meyatsaidata"""

Wayar ta taɗauka takira amma swicth-off

Sunyita gwada kiran maganar dai ɗayace wayar off

Hankalinsu yafara tashin ganin har magrib ba labarinta tini mamy tafara kuka su Abbas keta lallashinta

Anahaka saiga daddy yashigo yagansu jingum dasu yace" lafiya meke faruwa""

Babah tace" inafa lafiya tinsafen haryanzu hayat bata dawo ba kuma dika wayoyinta kashe""

Da mamaki daddy yace" kashe to Allah yasa lafiya bari ni nagwada kiranta nagani""

Yanaɗauko wayar yaga text daga wurinta yace" Ashema tamin text inacikin jama'a yahana naji ƙarar zuwansa bari muga metace"""

Buɗa text ɗin yayi yakaranta Afili dik sukaji

Yace"to kunganiba tananan lafiya aikintane yasa haka dan haka kowa yakwantar da hankalinsa tayu saigobe ɗin saimu haɗu A chan""""

Mommy tace"wai yanzu hankalina yakwanta Allah yakaimu gobe ɗin"

Billy da tinɗazu batayi magana ba tace" Amma bazaiyu ku su Abbas ku halacci zaman ba saboda yaɗauka kunriga kunmutu to kawai Aje ahakan kada kubayyana yanzu sai buƙatar hakan tataso saboda tsaro""

Daddy yace" kinada gaskiya""

®®©©©©©¥®®®©©®+

Ahankali take buɗe idanta duhu ne bata ganin komai yunƙurawa tayi daniyar tamotsa amma takasa saboda ɗaure take sosai ga bakinta Arufe da slateep hannayenta ɗaure tabayanta ƙoƙarin tina ya akai tazo nan take amma takasa bacci takeji ga kasala jikinta so weak ga sauro saicizonta suke haɗida cinnaku dan ƙasan ɗakin ba komai face turɗar Ƙasa numfashima A wahale take kafin wani baccin yasake ɗauketa dan powdar ɗin tamajininta ƙarfi................

COMEENTS AND SHARE FANSSS

My whatsApp number 09030835117 or 07031012948

*(ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️)*
[08/11 11:21 am] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM): *RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA-* Page 89 to 90

🔔📚
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo

*⚜️©J.A.W📚🖌️*

©©©©©£££®®®®©©®

AFTER THE COUPLE DAY

*THE FEDERAL HIGHER COURT OF NIGERI'A F.C.T.*

Cike take maƙil ba masoka tsinke mutanen gari kai harma da ƴanjarida A can gefe nahango Alhaji garba sai murmunshin mugunta yake

Kowa ya hallara amma banda iyayen hayat d ita kanta Hayat ɗin zuwa Anwar

Hankalin billy yatshi sosai gani kowane lokaci Alƙali zai iya shigowa amma ba hayat ba labarinta tayita trying number ta but swicth-off hakama ɓangaren daddy

Ga layin anwar ma yaƙi shiga bata gama tinanin mafita ba saiga Alƙhali yashigo

Bayan gabatar da rubuce rubuce Alƙhali yace'" brr, Hayat zata iya fitowa domun bada shaidar da tace zata kawo"""

Miƙewa billy tayi tace" Agafarcemu yamai girma maishari'a tinɗazu muke dakon zuwanta amma shuru haryanzu bata ƙaraso ba Aɗan karamuna koda 1 hours ne"""

Miƙewa yayi yafara magana irin na kwararrun lowyers yace" Sunanan kamal rabi'u nine sabon lowyer mai kariya ga wanda Ake zargi,, inadaja yamai shari'a inason brr, tasani kotu bawurin wasa bane dazasu riƙayin yadda sukaga dama Akan me zamu zauna zaman jiranta""

Alƙhali yace"ƙorafi bai ƙarɓuba Amma 5 minutes idan batazoba shikenan"

"nagode my lord billy tace"

Sam kamal baiji daɗin hakaban amma garba yamai nuni kada yadamu

Cigaba dakiranta suke but still swicth-off

%%%%5 minutes%%%%

Alƙhali yace"lokacin yacika gashi batazoba yakenan""

Farat brr, kamal yaƙarɓe zancen dacewa dama bazata zoba saboda batada wata hujja dazata bayar kawai tanayi ne danwata manufa tata dakuma son gani taci zarafin wannan bawan Allah yanuna garba dan haka nake roƙon ƙotu datayi watsi da wannan shari'a kuma tabima Alhaji garba hakkensa naɓatamasa suna datayi""" nagode my lord yakoma yazauna

Rubuce rubuce yayi sannan yace'ko kinada Abin faɗa barrister bilky??"

Miƙewa tayi tace"inaso wannan kotu mai Adalci data ɗaga wannan shari'a taƙaramuna koda 4 days ne insha Allah zamu kawo ƙwarar hujjoji""

"objection my lord bafa danzaman yin shari'a ɗaya muke nanba munada tarin shari'o'i gabanmu bazaiyu ace kulluma cikin ɗaga shari'a za'ayiba kawai dan saboda su"""

Itama billy miƙewa tayi tace" amma yakamata kotu tama hayat Adalci wannan karonma matsala Akasamu kuma insha Allah daga wannan 4 days ɗin shari'ar zataƙare""

Mutanen da kecikin kotun sukaɗau hayaniya Akan Aƙarama hayat lokaci

Buga gudumar Alƙhali yayi yace"oder""

saida yasake yin wani rubutun sannan yaɗaugo yace"An ɗaga wannan shari'a zuwa bayan kwana 4 Adawo amma idan kwana 4 ɗin sukayi hayat batazoba to second ɗaya baza'a ƙaraba za'ayi watsi daƙarar"" kotu ta tashi"

Miƙewa kowa yayi dan girmamawa

Zaune billy take kan kujerar office ɗinta yanzuma trying number Hayat take amma takasa samu

Anwar ne yashigo offici ɗinta da sallama yace" dan Allah kuyi haƙuri banzo kan lokaciba fatar ba'ayi watsi daƙarar ba""

Billy tace"ba'ayi ba amma dai za'ayi"'

Anwar yace" kamar ya""?

"saboda bamuda wasu hujjoji yanzuma da ƙyar nasamu Aka ƙaramuna 4 days waima meyahanaka zuwa kan lokaci bayan dakai kuka zanta da hajiya marwa kuma ita kanta narasa dalilin dayasa batazo ba hakama hayat wayar ta off"

Cikin mamaki Anwar yace'kina nufin harda Hayat batazoba????"

"Sosai""

"to tana ina""???

"Shine ansarda muka kasa samu"

Anwar yace"innalillahi wa'inna ilaihin raju'un Allah yasa bawani Abu yasa metaba"' Amma inatsoron Alhaji garba yagano gaskiyar game da marwa idan ko yagano marwa nima daf yake da ganoni Abinda yanani zuwa kan lokaci shine ya aikeni nakaimai saƙo daganan mota ta tasamu matsala, tsorona inbashi yasace Hayat ba""'
yaƙarasa maganar cikin fargaba

Billy tace"bana tinani haka dan banga Alamar hakanba atare dashi amma nagano tabbas yaganoka kaima shiyasa yamaka wanan ai ken ba mamaki ba shine silar lalacewar motar taka dan karkazo dawuri amma insha Allah baisan Akwai shaida wurinkaba datini yaɗau mataki kanka"

Anwar yace"hakane shiyasa naje aiken nasa ai amma yanzu muje neman hayat kawai"

COMMENTS AND SHARE FANSS

My whatsApp number 09030835117 or
07031012948

*(ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️)*
[08/11 2:06 pm] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM): *RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA-* Page 91 to 92

```STORY AND WRITEN BY ✍🏼 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN```

🔔📚
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo

*⚜️©J.A.W📚🖌️*

Dika sunyi jugum ƴan bikima haka mamy kam sai kuka take ganin take kamar tarasa Hayat

Anwar ne yaƙaraso shida billy

Anwar yace"Ansanar da police kuwa??? ""

Daddy yace"eh nayi magana da d.s.p kuma har ga medi'a anwatsa"

Anwar yace"dawane lokaci tafita? kuma inatanufa kafin taje Anan gida kunji ko kunga tayi waya dawani???"

Babah tace" a'a bako ɗaya"

Ajiyar zuciya Anwar yasauke yace"badamuwa insha Allah zamu samota mamy kiyi haƙuri kidaina kuka dik inda take insha Allah zata bayyana""

Fitasukayi shida sauran ƴaƴan daddy suka bazama nemanta

Gari dik yaɗauka Hayat taɓata

Motar su Anwar da police suka samu Amma bataciki kuma gaƙuɗaɗenta nan Aciki waɗanda zata ƙarɓo ɗinkin

Anwar yace"wanan yanuna cewa sam ba ɓarayiba ne turosu Akayi suɗauketa lurada ba'abinda suka ɗauka nata ""

D.s.p yace"kodai kidnappers ba tinda sune matsalarda muke fama da ita yanzu"

Anwar yace"bazanyi musuba amma bana tinanin kidnapping gaskiya tinda ga ƙuɗi amma basu taɓasuba kodai Alhaji garba ne yakeda sa hannu aciki"?

D.s.p yace"bana tinanin haka gaskiya musam man idan kaduba anturo text kuma dakanta tayishi""

Anwar yace"bamuda ashuring Akan itace tayi text gaskiya better mucigaba da bincike""

Harzaiwuce yaji yataka Abu yanadubawa yaga camera ɗinda yabata ɗauka yayi yawuce

Saida yaƙeɓe yafara dubawa tabbas gatanan tafito waje amma yakasa ganin komai daga hakan sai duhu hakan yatabbatar mai daganan camera ɗin tafaɗi ƙasa

Fitowa Alhaji garba yayi magana da ƴanjarida yace''ina matiƙar jin takaicin kuma ina alhinin abinda kefaruwa da wannan yarinyar inafatan allah ya bayyanata da sauri idanko kidnappera ne dan allah inaroƙo dakufito kuyi magana konawa kukeso abaku zanbayar kusaketa""

Ɗanjarida yace"Amma wasu na zarginka dacewa akwai sa hannunka aciki lurada tahanaka samun kujerar mulki"
Chapter 15 · 0% Book details