Sashe 2
Raunin Macce Baya Hana Daukar Fansa Complete Hausa Novel · about 8 min read
Saida tadan nisa sannan tc Hayat mutum ce mai matikar xurpin ciki g xcy kamr namiji sautari nakanyimata pada kan ita macce ce tarage xcy Amma ina hkn yapaskara domin halin mahaipinta tadauko.
Abinda kesata damuwa kuwa mahaipinta Aka kashe mahaipiyarta km d yayanta sunbata bawanda yasan indasuke dik sanadin wannan tashin hankalin itakanta sunbiyota da niyar kasheta kiran Alhj garba yashigo wayar daya dg cikinsu. Kunsamu laptop d plash din?
Aa ogar bamusamuba amma mun Aikashi kawai itama yartasa gata Ahannunmu munyi tinanin plash din nahannunta Ashe bainan my Aikata itama? Aaaa banson sakarci plash nace kunemo saiko daukar ran Alhj Hassan Amma bance kukashe karamar yarinyaba
To ogar banatinanin barinta xaixama baraxa Musamman gareka nan gaba?
Dariyar rainin hankali yayi yc ita macce? Mexata iyayi? Itapa macce km Mai RAUNI! RARRAUNA!!!
taya macce xata iya daukar fansa? Km akaina? Wannan shashanci kawai kuke kumanta d ita kuje neman matarsa d dansa watakil suna hannunsu dakunsamu sukam kukashesu domin shape wannan chapter
Dry yy yc sai ogar Angama yadda kace
Kaimubi bayan wadanchan kawai hkn ne umarnin ogar Aikuwa take sukabi bayansu wadda munada yakinin basu samesuba
Plash dinda taboye Abayanta tadauko tareda laptop tapara tapiya tana kuka Ahanya tahadu d Alhj Hassan kanen mahaipinta dasauri yadauketa batareda policy sunsaniba yasulale yabar gun dan gudun kada Ahallakata Adaren yy cikucikun samamata visa xuwa istabul tareda ni dan narika kula d ita ni kanwar mahaipintace nice Autarsu saidai ni mijina yadade d rasuwa wannan yabani damar barin yarana gun Hassan nikuwa naxo tareda ita Anan tinda mukaxo bamusake waiwayar Nigeria ba saudayawa sukexuwa muna Wannan shine lbrn
Hawayen puskarsa yashare yc lkcn ba'a Abinda waddannan police sukayi?
Eh bincikene kawai nayankwanaki dg baya Akarupe Case din Amma kowa yadauka kan dika Ahlin sunmutu shikansa Alhj garba yadauka dika Ahlin sunmutu
Girgixa Kai yy yc wannan lkc dana koma Nigeria insha Allah zansake bude case wannan file din
Babah tc A'a kada kayi itakanta banatinanin Akwai daukar fansa Atareda ita kawai Abarshi d Allah kada kasa kanka A hadari
Gyada kai kawai yy Amma Aransa yc Dole gsky tapito sallama yymata yawuce
.......
Wayarta dake paman ringing tadauka pitowarta toilet kenan dady ne bayan sungaisa yc inapatan wannan karon kina maida hankali Akan Abinda yakaiki? Cikin Alamun Rashin gsky tc dady Amma napadi semester 3 Dole nagyra pada sosai dady yamata Akan bata maida hankali yy pushi wannan karon katse kiran yy murmushi yy tc Kayi hkr dady Dole nacika burina niba paduwar da nake kawai nachanxa course ne ba wanda kuka xabaminbane bazakusan nachanxaba saidai idan nadawo....
Tinda dg lkcn dady baisake waya d itaba km yahana yan gd suyi d ita Acewarsa idan taga kowa yanapuahiyanapushi d ita Dole tachanxa km bawanda xaisake xuwa mata visiting sautari Saidai taga suna waya d babah amma banda ita itakan murmushi kawai take
∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆
After 6 years litter
Yaune Akebikin yaye dalibanda sukayi graduation masu nasara A babbar mkrntr torkiyyah intanational school istabul
................. .
To nimadai hutawa xanyi wayata ma tahuta Anan......
Writing by Mujaheedah✍️
(((Alqalami🖊️ yapi takobi⚔️))))💪💪
29/6/2021
On Tuesday Jun
RAUNIN MACCE BAYA HANA DAUKAR FANSA Writing by Mujaheedah
PG 6 TO 7
. Makeke filin mkrntr Dik inda xaka duba dalibai d malamai ne birjik dik jajayen pata sunpi kowa d murna A puskarsa Musamman Hayat ba Abinda kekara sata parinciki idan tatina ita yau cikakkiyar barrister dap take d cinma burinta kan daukar pansa,
Masu karanta low dik sunsaka rigunar health dadai sauransu.
Kiranta Joseph Antonio yy Agaban fillin kyautar haxaka yapara bata sannan yabata results dinta wanda yy kyau tareda shaidar kowace court xata iyashiga tayi Alkalanci.
Lokacinda yagama padin hkn wani irin murmushi yasubuce mata murna dik tacika ranta,
Danbayani tayi kapin takoma taxauna
Sundade suna biki kusan saida Aka kusa kammalawa Anwar yaxo hkr yabata Akan wani yatsaidashi Amma yatayata Murna sosai basu jimaba sukawuce.
Am kingama karatunki A yau shin meye burinki dayarage yanzu?
Murmushi tayi tareda rintse idanuwanta batareda tabudeba tc burina dayane DAUKAR FANSA!
Jinjina kansa yy yc Amma bakiganin kmr dawala hadida sadaukar d rai Acikin wannan Aiki?
Still idanuwanta Arupe tc nasani Anwar Amma inarayuwane kawai dan nadau fansa Already narasa Abbana wanda baxai dawoba har'abada mamyna yayana dole suma nc rasasu tinda banatare dasu yanzu bansan sadda xanhadu dasuba dik d inaji Ajikina xasudawo gareni Amma bansan wani lkcn ba,
Babah su dady sukawai nakeda yanxu xasuji xapi idan sukarasani Amma bakamar Ainahin nawa Ahlinba dan hk nibanwani damu d rayuwata DAUKAR FANSA SHINE KAWAI BURINA Dole saina nunama Alhj garba yy kuskure barina Araye tareda padar ni macce ce Hunm Yy kuskure km yy wauta domin yabari dankaramin xaki yagirma girmanda xaixama Ajalinsa saina nunama mutane RAUNIN MACCE BAYA HANA DAUKAR FANSA!!!!!!
Ajiyar xcy yasauke idan su sun iyamantawa dake ni kam baxan iyaba Hayat sbd kece rayuwata! Baxan iyajurar wani Abu yasamekiba nima saka kaina Ahadari wajibine dan kula taki rayuwar hayat inasanki tinsanda napara ganinki naji sonki yashiga raina xcyt ruhina gangar jikina bakadanba wllh Hayat baxan iya rayuwa badakeba!! Yakarashe mgnar cikin raunin murya..
Idanuwanta kyar Akansa tinda yapurta kalmar so tabude idanuwanta kallon tsoro mamaki parga takemasa tabbas gsky yake pada domin kallo daya xaka masa kapahimce tsananin sonta Ataredashi Amma Ina hkn baxai taba yuwuwaba sbd ba so Atsarinta tabbas idan tasaka so to xata kasance Mai RAUNIN D AKE KOKARIN KIRANTA DASHI wanda km baxata lamince hkn,
Bude motar ty jikinta harrawa yk domin tabbas Anwar Abunso ne gawace maccenda xatayi Arba dashi amma ita kam dole tabarshi domin ba so Atsarinta
Dakyar tapurta kayi ha...ku...ri.... Dasauri tayicikin gdnsu d gudu pitowa yy yanata kiranta Amma sam batajuyyoba balantana tatsaya,,,
Yadade Awurin kapin yanupi gd ba kwarin jiki........
Writing by Mujaheedah
Nadan samu matsala A Facebook dina dan hk nasauya komai yanxu d Wannan sunan xaku iya samuna Mujaheedah Haydar Usman.
WhatsApp number 07031012948
Or
09030835117
+(+++(Alkalami🖊️ yapi takobi⚔️+(+++))))
1/7/2021
July Thursday
*Ayi hkr Abokai kusan 3 xuwa sama ba'aga posting dinaba km ba'a jiniba wllh bansamu xama typings din bane ina busy km muna pama d matsalar wuta gsky wannan gwamnati to Allah yasauwaka yakawomuna dauki Allah yabamu xaman lpy yayimuna mgnin wannan tsadar rayuwar damuke puskanta Ameen yarabbii 🤲*
*RUNIN MACCE BAYA HANA DAUKAR FANSA!!!*
Page 8 to 9
Koda tashiga palourn bakowa hkn Yatabbatar mata babah tanadaki dan hk direct nata dakin tawuce
Rage kayan jikinta tayi tana tina kalman Anwar dama yanayinda tabarshi Aciki tsaki tayi A bayyane tareda padin koma yayane ni A yanxu ba soyayya gabana saitarin Ayuka ina ptn Allah yasa yapahimceni.
Wani karamin Akwati tadauko dik yadanyi kura dagani andade ba'a daukoshiba, budewa tayi tadauko wata laptop daganin tadan tsupa km tajima kan gadon taxauna tareda bude laptop din gabanta nadukan 3-3 plash tasaka kapin takunna , documents tapara shiga kadarorin mahaipinasu tapara cin karo dasu.
Wani dan rubuta tagani tapara karantawa ..... Ni Alhaji Hussein nasaida dika Abinda na mallaka km nasaka dika kudin Asabon bankina danayi A asirce wanda bawanda yasani inapatan yata ko dona daya dg cikine xaisamu wadannan sakon Ayi sabon ATM card Domin cire kudin pin number itace 0404 nayi hkn ne sbd wata matsala dake tinkaroni... Karshen rubutun kenan sake dubawa tayi amma bawani rubutu Aranta tc wace matsala km nawa Abba ya aje?
Niko nace ai laptop din Ahannunki Take
Videos tashiga meeting room suke wanda bisaga dik kan Alamar Anyi daukar video dinne A Asirce Domin lkc lkc camerar nagocewa Alhj garba wato idan napahimce ka Alhaji Hussein baxabada bada hadin kai gameda wannan aikin ba?
Sosai kapahimce daidai Alaji garba bayadda xa'ayi nasaka hannu Acutarda Al'ummar km baxanyi shuruba idan naga an Aikata hkn muddin ni ina raye!
Buga table din garba yy dakarpi yc kayi kuskure padamin wannan gabana kai maitsoron Allah ko? Tobari kaji xangina masana Antu dadama gidan giya gdn karuwai sannan naxama governor km dole Axabene xantaka wanda nakeso ba Abinda xa'ayi domin Ina tareda manya km inada kudi sannan dgnka xaixama KATUWAR masarrapar miyagun kwayoyi wanda bawanda xaigano dasu Aciki kace idan kana raye bawanda xai Aikata hkn kobada kaiba baxakayi shuruba? Dry yy yc tokaje xagaka Abinda xaiparu yakarashe mgnar cikin bacin rai....... .
Writing by Mujaheedah
```{{{{Alkalami🖊️ yapi takobi⚔️}}}```
July Thursday 1/7/20/21
*Ina gdy d comments dinku masoyana*
*RAUNIN MACCE BAYA HANA DAUKAR FANSA!!*
10 TO 11
kenan kasheni xakayi Garba? Koma mezanma kaje xakagani,
mikewa Hussein yc to ta Allah batakaba km ni ba Abinda xaisameni d ixinin Allah
Pada Sosai Akayi tsakanisu Dakyar mutan wurin suka rabasu
Bayan pitar Alhj Hussein kabeer yc Amma sainake ganin kmr Akwai matsala garba yc bawata matsala nizanyi solving din Komai sannan kuma dik wanda yapidda wannan mgn cikinku wllh sunan sa sorry kundaisan halina yanagama padar hkn yapice tareda kiran su rexo Akan sukashe Abba..
Abba napita yahasko kanka yc banida wani xabi duniya cike take d mayaudara tabbas nasan nayi wauta pada d Alhj garba domin baida imani Amma komai nisan dare Dole gari yawaye natara kudi kimanin naira millions 40 A wannan Account din ba Haram Aciki dika Halal ne inaburin watarana Ayi Adalci..
Daganan video din yakare kuka sosai Hayat tasaka tanapadin koda xanmutu sainaga bayanka Alhj garba wllh bazan taba sauraramakaba karabani d Abbana mamyna yayana soyayyata Dole nadau pansa xakasan *RAUNIN BAYA HANA DAUKAR FANSA!!!*
Da irin wadannan kalaman bacci yadauketa batareda tashiryaba...
Abangaren Anwar ma hkn sam yakasa bacci saijuyi yk yanasonta sosai amma idan xaiduba kalamanta topa tayi gsky km sam soyayya batata bace amma xaiyi kokarin danna soyayyarsa dakuma kokarin taimakamata wurin cika burunta d wannan tinanin bacci yadaukesa...
Writing by Mujaheedah
(((( *Alkalami🖊️ yapi takobi⚔️*))))
July 1/7/2021 Thursday.
*RAUNIN MACCE BAYA HANA DAUKAR FANSA!!!*
*Page 12 to 13*