Sashe 3
Raunin Macce Baya Hana Daukar Fansa Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washegari
Ahankali tasauko kasa tadda babah tagama hada breakfast gaidata ty tc meyasa bakitadaniba nahada breakfast din dakaina?
Murmushi babah ty tc bakomai kihuta xoci kinyi kuka ko? Aa babah gajiyace kawai
Niko ina Answer jiya yau banganshiba,
"Saida gabanta yadan buga kapin tc yana klau inaganin aiki yapara masa yawane babah tc Allah sarki yaron kirki yanada tarbiya,,
Katse mgnr tayi dacewa gobe xamukoma Nigeria nagama karatun km Alhmdllh danasara yanxu saimukoma kixauna gunsu fadeel nasan sunyi kewarki kema hk ngd 🙏 sosai dakika xauna danu tsawon shekaru irin wadannan
"Murmushin manya babah ty tc inakika tabaganin uwa tagaji d xama d yarta? Meye km na gdemin ko kinmanta nidin kanwar mahaipinki ce ni ni matsayin gwagwago nake""
Kai haba uwadai gsky babah saidai namiki ptn gama d duniya lpy kinmin Abinda ko mahaipiyata iyakaci hk.
Xanje nayankomana tickets gobe xamudaga xuwa naija insha Allah km baxata zamuyi babukatar kowa yasan d zuwanmu tanagama padan hkn tamike daki takoma daniyar dauko jaka karta taga wayar nata ringing Anwar ne kmr baxata dgaba km saita daga
Hello! Ajiyar xcy yasauke yc haba HAYATEE Komai laipina banchanchanci irin wannan hukunci ba dan Allah 🙏 kiyi hkr kada kikaramun hk tinda bakyasona najanye mgnr kiyi parinciki kinji?
""*" Iskan bakinta tahurar tc am sorry Anwar koba komai kaidin kmr yayanane bawai sonkane banayiba kawai inason kapahimce ni dan Allah 🙏? """
Napahimta HAYATEE km insha Allah xanbada gudunmuwata Akai badan komaiba saidan ganin gurinki yacika then inapatan komai dadewa nakasance nine xabin Xuciyarki
Insha Allah namaka wannan Alkhawarin
Tanajiyo sautin murmushinsa
Tc gobepa xamukoma naija yanxu hk xanje yankamuna tickets
"""*Kice xamukoma dai damani tini nagama xamanki kawai nake bari naxo muje then kiban takardunki Akwai wanda nasani A higher court of Nigeria dake Abuja kinga yaxama cikin sauki tinda kinanan garinku saidai pa dole kikasance A Ankare d wayo"""**'""
Kai gsky naji dadi km ngd Allah yasaka d Alkhairi insha Allah xanyi idan kaxoma xannunmaka wasu evidence danakeda Ayanxu,,,
Owk am coming.
Yakatse kiran
Dayaxo tanunamasa yadade yanajinjina lamarin kapin yc tabashi Ainahin plash din itakuma taxauna d copy sbd tsaro tayi na Am d wannan hkm babah
Kapin suyanko tickets din dayin Sabon ATM
Saida suka jibgo tsaraba d kudin Anwar kapin yamma likis sukadawo sunyi gdy Sosai itada babah inda babah tamatsa inyayi sallah yadawo suci Abinci
Hk kuwa Akayi sunsha pira Sosai dg bisani yawuce d ximmar su shirya d wuri sbd jirgin karpe 7:0:0 xasubi.......
Writing by Mujaheedah
*(((((Alkhairi🖊️ yapi takobi⚔️))))*
July Saturday 3/7/2021
*RAUNIN MACE BAYA HANA DAUKAR FANSA!!!!*
```page 14 to 15```
Tindasape sukashirya sukahau jirgi itadashi kusan tare suka xauna sunadan taba pira babah kuwa tini tayi bacci
Around 4:00 jirginsu yy landing a national f.c.t Aire landa
Ahankali suka sauko tare tinda tasauko tadan lunshe idanu iska maidadi tashaka gsky kowace jaha xakaje to Ainahin kasarka tapiyemaka maka ita Nigeria nada tata ni'imar"""Akodayaushe muna rokon Allah yakara muna ita hadida xaman lpy"""""
Anwar yakatsemata tinani dacewa yakikeki yanxu? Gaki Akasarki naija
Murmushinta maikyau tamasa tc Akwai dadi murna ni'ima dama......
Daukar FANSA!
Yabata Ansa d murmushi
Itama murmushin tamasa tc banson xolaya y Anwar
Cikin tsokana shima yakwaiwaye voice dinta dry suka
Saida yadaukarmusu mota sannan yamusu sallama yc xaiwuce katsina bayarda basuyiba Akan yaxo suje tare Amma yaki yc xaidaixo musu nanda kwanaki kadan kadan ""sallama sukayi tareda sake musayar numbers sannan sukarabu cike d kewa""""
Dago Kanta tayi takurawa wani tapkeken mall idanu ganin motar tanakokarin wucewa tc dankata mlm, babah tc lpy mexakiyi Anan? Munkusa karasawa gdpa tc nasani kawai kadata nace,
Parking driver din yy dasauri tapito mall din tabi d kallo gani take kmr Ainahin Ahlinta zasu pito Agdn hawaye taji nakokarin xubomata dasauri tamaidasu ganin dan dattijon driver gabanta yc yata lpy mekedamunki? Meyasa kikasa wannan mall din Agaba kina kallo hk kmr kinason gano wani Abu?
Murmushin karpin hali tamasa tc bakomai baba muje kawai
Harxata bude motar yc ''''kina mamakin yadda wurin yaxama babba ko? Cikin kankanen lkc hunm mutane dadama sunyi mamakin hkn wasuma nacewa pilin wanine ya mallake wanda gobara takashe shida iyalansa Ammapa mu bamuyarda d tashin wutar ba inaxargin sakata Akayi yakarashe mgnar cikin kasa d murya''''.
Itakuwa tinda taji yadauko lbrn tapasa shiga motar tanasauraronsa,
Amma baba meyasa kake xargin wutar sakata Akayi? Tajepomai tanbayar
,,, Murmushin manya yy haba yarnan idan xaka lura dawasu Alamu Aixaka gane sata Akayi, bawata fire service datazo saida wutar tachinye Komai km wasu sunce sunji karar halbi da Akadan taba bincekai Akai sai Akabari hasalima dik wadanda sukace sunji halbin dawowa sukayi sukace basujiba idan kinlura Anan Andai murde xancen Amma wllh inajin haushin mai mall dinnan Alhj garba domin baida imani ko kadan gashi gwamnati tatsayamasa dik wasu manya taredashi suke yanxu hk shine mai takarar gwamna!
Adan raxane tace gwamna km baba?
Eh sosai yata km gadik kan Alamu shixaiyi nasara Domin shine tareda manya kinsan kasar yanxu ba gsky
Jinjina kai tayi Alamar gamsuwa Aranta tc lalle tanada babban kalubale Agabanta Akwai Aiki Mai wahala dake gabanta..
Amma baba meyasa baxa'ayi kararsaba?
""Kwalalo ido waje yy yc lalle yarnan waxaiyi wasa d kura Alhalin bakinta Abude????
Kinga wuce muje nasaukeku natsaidaku d surutu wacchan Kam harta gaji yanuna babah''
Murmushi tamasa tc baba bawani surutu Aikaga nima nasan wannan yanxu ai
Allah yamuna tsari dashi
Baba yc Ameen ....
Writing by Mujaheedah
*(((Alkalami🖊️ yapi takobi⚔️))))))*
4/7/2021
Sunday on July
*RAUNIN MACCE BAYA HANA DANKAR FANSA!!*
```Page 17 to 18```
Parking yy Adaidai gate din gdnsu tareda saukemusu kayansau sallama yamusu yawuce
"""Noking kopar tayi", gate man yc waye!"
Tareda lekowa ganin babah yasakashi washe baki yc a'a kune hk dg sama bako sanarwa? Amma ko mutan gdn basusan d xuwankuba ko?"
"""Babah tc sarkin surutu to Ai kabari mukarasa dg ciki ko?"""'
Kara washe baki yy tareda karbar jakar hannun babah yc kuwuce" kallon Hayat yy yc babah kaddai wannan itace Hayat?"
Sosai itace
"'' Masha Allah Amma tagirma mundade bamu gankiba yarinya""
Itama murmushin tamasa tc baba sale bakarabo d Abin dry haryanxu baka chanxa ba Ashe cikin murmushi tayi mgnr,,,
Tapiya suke xuwa ciki sai surutu yake xubamasu inda babah tabiyemasa itadai our ne kawai nata
,,, D sallama suka shiga palourn dika Ahlin suna xaune dama dik irin wannan lkcn xakasamesu tare ,,,
Ah babah sannu d xuwa kece tape hk bako waya? Inakikabar HAYATEE itakadai A wannan garin?
""" To tare mukaxo kaganta matsawa tayi tareda xama kusada Najeeb suna tsokanar juna
""""
Hayat kuma dan dukarda kanta tayi tareda gaidasu Mommy karama d babba ne Kawai suka Ansa dady daure puska yy yc ''mekikaxoyi to?"
Dandukawa kasa tayi taxauna dapda kapapunsa cikin shagwaba tc yanzu dady bakayi missing dinaba? Shekara 23 rabona daku dama nan naija gaba daya naxata xakuyi kewana takarashe mgnr cikin rawar murya"""
,,, Dady yc to meye Ampnin d waowarki Alhalin bakisamu Abinda kikaje nemaba?'''
""" Murmushi yasubucemata tc to ai indai danwannanne dady tokayi parinciki dan yaxu hk takarduna nakan hanya xuwa neman Aiki"""
Aiki kamar ya???
Daparko dady kayi hkr namaka karya naboye gskyr Allah ni ba health nakarantaba low nayi shys nadauke shekaru hk bangamaba harda digree nayi bawani Paduwa danayi kawai na chanxa course ne shine gsky Amma dady kada kamun pada kayi hkr...."""
"""Low km Hayat?"" Bakisan hadarinda ke tatttare d wannan Aikinba?
. .Nasani dady Amma kowane Aiki Akwai kalubale Atareda dashi Akwai hadari just kumin ptn Alkhairi d nasara Daddy
. Babah tc wannan gsky ne Allah yabata sa'a yakuma kareta wannan kawai y wadatar
""" Hunmmm shikenan Allah yabada sa'a"""
Cike d murna tc Ameen daddy"""
Ah y fu'ad dama kana dakinnan? Aa banana photo nane kawai Anan dry Akayi
Laure taxo tc Anama Abincin pa.
""Anan kasan sukaci Abincin suna pira wayar ta tapara ringing Anwar ne d murmushi tadaga" hello my barrister ptn kunkarasa gd lpy? ""
Klau Alhmdllh ptn kaima hk kayi hkr bankirakaba kaji Ina
Inaaa..... ""Katseta yy nida napi damuwa aigashi nakira"""
Ah bahaka y Anwar""
Hakanema y babah batamana to tc tareda mikamata wayar Anwar ne
Cikin girmamawa yamata sallama tareda gaidata sunjima suna pira kapin tabawa daddy shima suka gaisa tareda masa Gdy batawayar daddy yy bayan sungama mgn
"" sallama sukayi itama d kara masa gdy dabada sakon gaisuwa gasu Ummeee"""
''''' bayan sungama cin Abincin suka bude tsarabawa sannan tawuce dakinta tayi wanka takwanta tahuta..
Babah kuwa gdnta tawuce............
````Masu Aikomin sakon ptn Alkhairi yanazuwa gareni kuma ngdeee Sosai inajidaku masoyana A kullum comments dinku shine kwarin gwaywata Ina gdy,, Masu kushe xagi dik inasane daku kuma ngdeee 🙏 baxance komaiba sai Gdy Domin ita wannan daniyar idan ba'a xagekaba bakowa kakeba naji dadi Domin nasan xagi shikesa kasan kanakan hanyar nasara dasamun cigaba, Allah yakara karemu dg makiyanmu na boye dama na bayyane. Ameen yarabbii 🤲```
Writing by Mujaheedah
*(Alkalami 🖊️yapi takobi⚔️)*
7/7/2021
On July Wednesday
...
*RAUNIN MACE BAYA HANA D'AUKAR FANSA!!!*
. ..
```page 19 to 20```
💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*
https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl
_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_
*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*
................
7/7/2021
On July Wednesday
*RAININ MACCE BAYA HANA D'AUKAR FANSA!!!*
``` Page 19 TO 20```
....
Zaune take Abakin gado tana duba laptop din saiga kiran Anwar dagawa tayi tareda sallama bayan sungaisa ""Nabada takardunki kuma Komai yaxama ready ba bukatar xuwa interview kowani makamancin hkn tahannun daddy Allah yasa kikasamu Anbaki office nan cikin Cort din Ada sunce harda gd dan results dinki maikyau ne nace a'a bakibukatar wannan inshort gobe Monday xakipara xuwa Aikin""
Cikin murna tamike tsaye "dagaske? Kai naji dadi sosai y Anwar Allah yasaka da Alkhairi kamun Godiya sosai gunsu daddy kapin muzo mik'o tamu godiyar""
Murmushi yayi"babukatar hkn kawai kimaida hankali gun Aiki Allah yabada sa'a kuma Allah yatsare mun keeee""" yakarashe mgnar d jan keeee din
Pira Sosai sukayi daga baya sukayi sallama
Cikeda murna tapito tapadawa kowa kowa dika patan Alkhairi sukamata da kuma junjinawa Anwar kan wannan k'okarin da yamata daddy yakirasa yamasa Godiya harda ma babansa sukagaisa damasa godiyar shima...
*After following day*