← Book details Raunin Macce Baya Hana Daukar Fansa Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 17

Sashe 17

Raunin Macce Baya Hana Daukar Fansa Complete Hausa Novel · about 8 min read

*MAIZAMAN KANTA PAID BUK Ina tallatamuku shi ƙasai taccen buk ne nagaban kwatance naƙuɗe kuma akan farashi mai sauƙi yatanade Abubuwa dayawa, TAUSAYI, CIN'AMANA, GADARA, KISSA , IZZA, DAMA NISHAƊI HAƊI DA ILIMANTARWA DAMA TANTIRANCI"" Domun samun wannan ƙasaitaccen buk ɗin kigarzayo ta wannan nob 09030835117 kada kisake kada kasake Abaka Abaki labari💃💃💃💃💃*

Dikansu hankalinsu yadawo kanta

Cikin rawar murya Mamy tace"ƴata Ashe zansake saki a idona"?

Juyowa hayat tayi taƙurawa Mamy ido ko ƙyaftawa batayi tabbas itace mamyn ta dama tana raye ya akayi tazo nan???

(NIDAI NACE IDAN KIKA BAN SPACE XANBAKI ANSA DUKA KEDA READERS)

Tasowa Mamy tayi dagudu tanufo hayat ita da Abbas rungumeta Mamy tayi shiko Abbas yahaɗa dukansu yarungume tashin kukansu kawai kakeji Agun

Dik mutanen gun saida suka tausayamusu wasuma harda hawayensu shikansa Alƙhalin yazubda hawaye

Alhaji garba kam jiyake kamar yahaɗe zuciya yamutu saboda tsabar baƙinciki ga haushin Anwar dafe A zuciyarsa

Brr, kb kuwa kasa motsi yayi kunya nadama dik suka mamayeshi lokaci ɗaya dama Ashe hakan gaskiyar take? lalle yayi kuskure daya biyewa shairin shaiɗan dama zuciyarsa amma kuma baisan hakan gaskiyar take ba ba abinda yajamasa hakan bace biyewa zuciyarsa dayayi tinkan yaji hukuncinsa yaji nadama maigirma ta mamaye zuciyarsa

Alƙhali yace" kowa yanatsu dik suka natsu amma still mamy nariƙe da ƴarta dangani take kamar sake rasata zatayi

Bayan kowa yanatsa Alkhali yacigaba dacewa" Tabbas nikaina najinjina miki barrister Hayat kuma kotu ma tajinjina miki kinyi abinda maza da dama ma bazasu iyaba,,,, zaki iya faɗawa kotu yadda yasace ki"?

Da taimakon mamy take tsaye bilky tacire rigar ta ta aikin tasakawa hayat dama Already tanasanye da After dress da have hijab hular kanta tasama ta taɗan rufe mata kanta daya yamutse murmushi kawai suka sakarwa juna bilky takoma tazauna"

Hayat tace tabada labari tsaf yadda yasaceta haɗida irin baƙar wuyar da shata dama yadda ta kuɓuta

Jinjina kai Alƙhali yayi yace"tabbas kinga rayuwa kuma kinnunawa duniya ""RAUNIN MACCE BAZAI TAƁA HANA TA ƊAUKAR FANSA BA"""
Kotu nabuƙatar ganin su duguja gabanta shida Alhaji garba dama barrister kabeer""

Yanata faman huci yaje yatsaya shida duguja garwashi kam A ɗan tsorace yatsaya nesa dasu dan ganin irin mugun kallon da suke watsa masa A sanyaye kb yafito shima

Aƙhali yace"kotu nason aje Aɗauki Hajiya marwa dama Hayat akaisu Asibiti bayan nan A gaggauta kashe Alhaji garba sannan duguja koto tayankemai hukuncin ɗaurin rai da rai gidan kaso tareda Aiki maitsana, brr, kaber kuwa yanzu shiba barrister ba ne kuma anyankemasa hukuncin wata 1 gidan yari sai garwashi hukuncin wata 2 gidan yari ko tarar dubu 100.000 sakamakon haɗa haɗin kansa gunsace hayat""""

Hayat tace"my lord kada aje da garwashi prison ni zanbiya tarar da aka yankemai sannan inaroƙon kotu datama kb sassauci abarshi da aikinsa dan Allah tinda dai yayi nadama fuskarsa tanuna haka kuma Arage yawan watannin da Aka ɗibar mai"""'

Sake bake kawai brr, kb yayi yana maijin kunyar haɗa ido da ita

Alƙhali yace"tabbas rayuwar ki nada banbanci data sauran Anrage masa wata ɗaya kuma idan yagama zai iyacigaba da aikinsa Amma saidai ƙaramar kotu ni kaina nace ""RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA!"""
Kotu tatashi dika miƙewa sukayi dan girmama

Aka tasa ƙeyar duguja da brr, kb da Alhaji garba zuwa waje inda motar prison take garwashi kuwa station akawuce dashi dan rubututa statemate ɗinsa Akan bazai sake aikata ɓarnaba daddy kuwa akaje dashi da Abbas dan mallakamusu dukiyar Alhaji Hussain Ahankali hayat tace" yaya idan ka Anso ƙuɗin kabawa bilky domun biyan tarar garwashi""

Abba yace" Akan me za'a tsaya har a ƙarɓo bayan Abbanki yanana??""

Cire ƙuɗin yayi yabar hugging ɗinsa tayi cikin murna tace" nagode abba"

ba godiya tsakaninmu ai nawar tace"hakane kam"

Anwar yafito waje ƴanjarida suka zagayeshi da tanbayoyi

Kodata duba bata Anwar ba Billy ina Anwar"

Da murmushi kan fuskar babah tace" yafita waje"

Muje muma kawai tace tana maƙale da mamy da najeb sukawuce waje

Bilky tace"kai dika waɗannan mutanen fa"

Hayat tace" dika sunzo ganin hukuncin garba ne"

Babah tace"kinganshican ƴan surutunnan sun baibayeshi"

Dariya dikansu sukayi

Tsayawa Alhaji garba yayi cikin dabara yazabce bindigar police ɗin da ke tare dashi ja baya yayi yaɗaga bindigar yace"dik wanda yamatsoni wallahi saiba fasa kanshi da bindigar nan"

Dik mutane suka ja baya nuna Anwar yayi da bindigar yace"bana ɗaga kafa gadik wanda yashiga tsakanina da muradina kaine kaje da kanka kabada wasiƙar dakatae dani da kujerar mulki kasa nazauna Anan daga ƙarshe karabani da komai ta hanyar muna funtana nayi wautar yarda dakai ashe kai c.i.d ne bansani ba? to kasani kaima yau taka taƙare bazan mutu niƙaɗai ba dole kaima ka girbe A binda kashuka na hanyar munafunta na dakayi""

Ɗaga hannu kawai Anwar yayi tare da rintse idansa kawai yanajiran yaji bullet jikinsa dan yasan A yau tasa taƙare

Ƙara ɗaga bibdigar Alhaji garba yayi police nata ƙara gargaɗinsa da kada ya harba idan yayi harbi shima zasu kasheshi dan sun saita bindigogi kansa

Hayat kuwa tsoro sun hanata Ai kata komai

Ɗaga bindigae yayi tareda danna kuna mar jika ke tauuuuuuuuuu

Dik wurin yayi tsit sai ƙarar halbi dakatashi wasu suka fara gudu kaca kaca police sukama Alhaji garba yafaɗi A gub matacce

ƙarar da yaji tayi yawa kuma sam baiji halbi jikinsa ba gashi garba yayi Halbin buɗe idansa yayi Ahankali Amma me Hayat yagani kwance A ƙasa tans masa murmushi ga jini ƙasa

Hayat Mamy tafaɗi da ƙarfi suduka sukayo kanta dagudu A tare banda Anwar dayayi mutuwar tsaye komai yatsayamasa cakkk

Ɗagota Mamy tayi taɗaura kanta A cinyoyinta cikin kuka take magana"a'a hayat bayanzu ne lokacin mutuwar ki ba dan allah kitashi kada kimuna haka munrasaki tsawon lokaci yanzu munsa meki dan Allah kitashi"

dagudu Anwar yaƙaraso yaɗaga ta muje Asibiti

Buɗe motar bilky tayi Abbas ne kejan motar mamy da Abba suka hau ɗayan motar

Da ƙyar yabuɗe bakinsa yace"me yasa zaki mun haka? Akan me zaki bada taki rayuwar dan kawai ceton tawa niyakamata na mut.......

Hannunta taɗaga da ƙyar tarufemasa baki tace" a'a idan kamutu ni ma tawa rayuwar batada amfani kamun Abubuwa da dama waɗanda bazan iya biyanka ba Inan... inannh inasonka.. idanuwanta sukarufe

A'a Hayat kitashi bazan jure rashinki ba

A gaggauce suka ƙaraso hosbital ɗin privet ce dayake Abun na manyane kuma itaɗin sananniyace Atake manyan likito ci suka rufu kanta Emagency Aka kaita ƙoƙarin dai daidata numfashinta suke dakyar suka samu yadawo ta hanyar oxygen da man computers

A waje kuwa saifaman lallashin Anwar suke ita kanta mamy ta Aro jarumta amma Anwar sosai yake kuka

Likitocin suka fito ɗayan yatsaya yace tana buƙatar jini nawa za'a ɗiba"

Anwar yamiƙe yace"muje Aɗibi nawa doctor "

Doctor yace"ka tabbata zaka iya bada naka naganka cikin tashin hankali sosai"

Doctor muje kawai

Saida Aka gwada kuma yayi sannan Akaɗiba Akasamat shima Allurar bacci suka masa dan yacika sabbatu A kanta

Iyayen Anwar dama iyayen bilky dik sunzo daddy ma yadawo shikanshi garwashi yazo da hajiya marwa dake Asibitin mutane suntaru sosai

Gaba ɗaya wunin bata farka ba kuma doctors sunbada tabbacin komai normal

After 24 Hours Ahankali take ware idanuwanta harta gama buɗesu kan Anwar dake jingine da gadon idansa lunshe yarame sosai yayi baƙi dik yafita hayyacinsa kamar shine bayada lafiya

Cire oxygen ɗin tayi A hankali ta miƙe zaune ta shafa fuskarshi tace"katashi Anwar ba'abinda yasameni inasonka fiye da yadda bakina zaifaɗa"

Kamar A mafalki yaji maganar ta dasauri yamiƙe ƙura mata ido yayi kamar yau yafar ganinta

Hura masa iska tayi A ido tana murmushi

Ajiyar zuciya yasauke yace''Alhamdullah ba'a binda kemiki ciwo"

ɗaga masa kai kawai tayi

Kada kisake yin kasada da rayuwarki a kaina kinji

Riƙe hannun sa kawai tayi batayi magana ba

Su mamy ne suka shigo ganinsu A tare yasa mamy ɗan kauda kai Cikin jin kunya Anwar yamiƙe yafice
Dariya kawai bilky tayi

A haka jinyar Hayat takasance kullum suna maƙale da Anwar

******** BAYAN SATI 3 ******

Hayat tawarke sosai ba'abinda kedamunta Har ansaka ranar bikinsu suda bilky

A yaune Aka gabatar da deenarh party bayan ɗaura Aurensu da shaida dubban mutane Akan sadaki naira dubu 1000'000 Manya mutane dik sun hallara ba ƙaramun kyau Ango da A marya sukayi ba
Anci ansha can na hango besty Nana da My besty Queen sister Husna naxla khadeeja da dai sauransu saiɗibar shoky da gara suke

Ankai Amarya gidan dake zuru road Anan Abuja domun Anan Abba yasa yasamusu tanfatse tsen gida kuma yayi komai yakashe ƙuɗi kamar ƴarsa mamy taji daɗin haka tabbas tarasa miji kuma A yanzu Allah yasake bata wani

gidan ya ƙayatu sosai lalle Abba yayi ƙoƙari

Ankai Amarya angaba tarda bankwanci Abokan Ango kafin kowa yawatse Abarsu suƙaɗai

Nimadai 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR MLM) Bantsaya ba dan wannan ranar tasuce suƙaɗai

Washe gari naɗan leƙa dik tashige jikinsa sai shagwaɓa take masa ita bazaya iya cin Abincin ba lallashi kawai yake dik A binda takeso yana mata bugudu da ƙari yabarta tana Aikinta

®®®®®¥¥¥¥¥©©©©

AFTER 5 years

Abubuwa dayawa sunfaru najin daɗi dama Akasin hakan Akasin hakan kuwa Anrasa hjy mama da babah saidai muce Allah yagafar tamusu mukuma Allah kasa mucika da imani
Hayat taji mutuwar babah sosai

Nafarinciki kuwa Hayat ta Haife yaranta 2 twinces macce da namiji daƙyar Anwar yaga tayi 40 tadawo gareshi

Macce sunan baba Akasamata Maryam Anakiranta deena namji Hussain wato mahaifin Hayat

Soyayya tsantsa Ake tsakanin Hayat da Anwar

WASU SHEKARU

Zaune nahango wata kyakyawar mata kusa da mijinta kanta nakan kafaɗarsa A gefe kuwa su bilky ne sai fira kawai suke Awaje nahango yara sai wasa suke yaran bilky da Hayat ne saina ya Abbas dasuka zomusu week end

Anwar yace"tabbas nayarda ""RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA!"""

NIMA DAI NACE HAKAN TAKE .........

TAMMAT BI HAMDULLAH Anan nakawo ƙarshen wannan buk ɗin nawa inda nayi kuskure Allah yagafar tamun inda nayi dai dai Allah kaban ladar,, Allah kabamu ikon ɗauƙar darasi maikyau dake ciki kuma karemu daga mara kyau ya Allah

*9/11/2021 TUESDY NOVEMBER*

SAIMUN HAƊE A NAGABA"" MAIZAMAN KANTA!'"

///////////////////////////?////////////////////?///? NASADAU KAR DA WANNAN LITTAFIN GADIKAN ILAHIRIN MASOYANA///////////

```JINJINA GADIKAN ILAHIRIN ƘUNGIYA JARUMAI WRITES ASSOCIATION```

```*Har Abada bazan mantaku ba ƙawayena nagari*
* HADEEZA UMAR USMAN, HAJARA SANI ABDULLAHI *HAUWA'U *ADAM*```

I LOVE YOU ALL MY FANSSSS😍😘😘😘😘

*TAKU HAR KULLUM MUJAHEEDAH MATAR MALAM HEEDAH HAYDAR OSTHMAN*

MY WHATSAPP NUMBER 09030835117 or
07031012948

*(ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️)*
Chapter 17 · 0% Book details