Sashe 13
Raunin Macce Baya Hana Daukar Fansa Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin fusata Al'haji garba yafara masifa "kunanan kuna sheƙe Ayarku niko inacen da tulin damuwa da tashin hankali ya'akayi akasamu shaidar nine nakashe Al'aji garba kuma nama wasu mirɗiya kan dukiyoyinsu? lalle Akwai munafuki tare damu kuma inason nanda 4 hours Asamomun labarai gameda wanda ya aikatamun wannan yanzu zanje kotun ku kuwa aikinku yafara" Baijira cewarsuba yafice yakoma motar yace muje kotun........ . ..
Hmmmmmmmmmmmmm bance komaiba koya xata kaya???????? muhaɗu A next page
My whatsApp number 09030835117 or 07031012948
*(ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️)*
[04/11 9:46 am] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM): *RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA!-*
```page 70 to 71```-
*STORY AND WRITTEN BY ✍🏼 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) Ƴarbaeewa HEEDAH HAYDAR OSTHMAN-*
💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*
https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl
_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_
*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*
©©©©©¥¥¥^^^^©©©©©
Muje kotun kawai wayar sa yaɗaga yakira inason Atanadarmun lauyer A higher court A yanxu ganinan zuwa kotun banji me Akace aɗayan gefenba yadatse kiran
Kowa ya hallara Akotu harma Anfara yaƙarasa shiga yayi anwar yayi zamansa Amota
Alƙali yace"idan Alaji garba yanakusa kotu nasan ganinshi agabanta"
Bawani ɓata lokaci yatashi yashiga zagayen da aka tanada domun masu laifi
Alƙali yace"zaka iya gayamuna sunanka?? kuma kace kayi alƙawarin faɗar gaskiya"
Sunana Al'haji garba ɗantakarar govener na wannan jahar, nayi Alƙawarin faɗar gaskiya"
Alƙali yace" kasan dalilin zuwanka nan???"
Garba yace"a'a kawai naga takardar sammaci a bainar jama'a lokacinda ake shirin rantsar dani gashi silar hakan yasa andakatar""
Alƙali yace"ataƙaice dai baka aikata laifin da ake tuhumarka dashiba??""
Jijina kai Alƙali yayi sannan yayi rubutunsa yasakecewa" Barr, Hayat Hussain tanazarginka da kashe mata mahaifi dakuma salwantar da ruwar mahaifiyarta da yayanta wadda tanada shaida Akan hakan domun Ansamu wasu file ɗauke da sa hannunka amma naƙwace gidansu idanda kuwa bakada masaniya kan mutuwar hussain bazaka samu waɗannan file ɗinba" ɗaga file ɗinsama yayi yanunamai
Saida gabansa yafaɗi ya akayi akasamu file ɗin bayan gidan sirrinsa ya ajesa wanda bamai shiga ciki dagashi saisu duguja towa ya ɗaukoshi??"""
Alƙalin yaɗan bubbuga bencinsa yace"kayi shuru garba"
Cikin dakewa yace"nibanda wata masaniya kan waɗannan"
Alƙali yace"amma ai signing ɗinkane"
Garba yace"eh nawane amma banida masaniya kansu niɗan siyasa ne dan haka zan iyatara maƙiya sosai bansaniba ko ita wasu daga abokan Adawa suka biyata domun ta tozartaniba"""
Alƙali yace" kome zaki iyacewa akan wannan barrister??""
Miƙewa tayi taje inda yake tace" ni bana siyasa bawanda zai iya sayena amma tabbas kai ka kashe mahaifina katura yaranka suka aikata hakan yanzu akalla shekara 23 kenan" Shinzaka gayawa kotu akan wane dalili ka kasheshi?? saboda ƙuɗine ko mulki ko wata ƙaddara??"
Brr, kb yamiƙe yace" Ofjection my lord baikamata brr, tariƙa wuce iyakartaba iya lauyer ce kawai bamai yanke hukunciba sannan waɗannan file da tabada nashaidar filine kawai ba shaidar kisaba dan haka tadaina yunƙurin ɗauramasa wani laifi nagode my lord" yakoma yazauna
Alƙali yace"ki kiyaye dasanin tanbayarda zakiyi"
Hayat tace" nagode my lord amma inada manyan shaida dazasu tabbatar wannan mailaifine dagaciki Akwai rezo wadda akataɓa yankewa hukunci akan fyaɗe shida Aufan watanni 2 dasuka wuce inason kotu tazomun dashi sannan zankawo wasu shaidarma bayan wannan kuma inason kotu ta'aje wadda aketuhuma anan batareda yaje gidaba""
Brrs, kb yace"inada ja Yamai shari'a haryanzu bata gabatarda shaidarba dan haka bazaiyu a'aje babban mutum kamar wannan ba anan""
Alƙali yace"bazamu aje garba ba zaitafi gida saidai kotu bata yarda da yahau karagar mulkiba kuma bayada ikon zuwa kowace ƙasa dole zaizauna nan har Agano gaskiyar wannan lamarin Sannan Kutu taɗaga wannan zama harsai nan da kwana 3 kuma A zomata da rezo sannan brr, hayat tayi ƙoƙarin kawo manyan shaidannu Akai kutu tatashi gudumur yabuga""
Dik suka miƙe
Awaje suka haɗu wata uwar harara Al'haji garba yabankawa hayat sannan yatafi shiga mota shida brr, kb ƴanjaridane sukazagayesu "rankayadaɗe mezaka iyacewa kan wannan Abun dayafaru?? sam garba baya iya magana saboda ɓacin randa yake ciki Aransa harya Aiyana kashe rezo dan karya tona asirinsa, Brr, kb yakarɓe zancen ganin garba baida ansa yace"koma yayane saizama nagaba gaskiya zata fito kuma dole masu yunƙurin ɓatamasa suna kotu tayankemusu hukunci"" baisake sairaransuba sukashige mota shida garba..
Gun hayat suka dawo kokinada Abincewa kan wannan lamarin???
Hayat yace"gaskiya gaskiya ce kuma nasan zata fito shimai laifine kuma zaiƙarɓe hukunci daidai Abinda ya aikata ba gudu ba jada baya sai anhukuntashi dan haka dik wanda yasan yazalinta yafito yabada shaida kotu zata ƙarɓamasa ƴancinsa""" tanagama faɗar hakan tawuce
Amota kuwa duguja yakira Alhaji garba yagayamai komai kan hayat kuma yasamu ƙarin bayani kan brrr, kb sannan duguja yagayamai tabbas akwai wanda ke bibiyarsu amma baigayamai anshiga ɗakin sirri ba
Alhaji garba yace dole naɗau mataki maiƙarfi gameda wannan ...........
COMMENTS AND SHARE PLXXXXXXX FANSSSSS
My whatsApp numbers 09030835117 or
07031012948
*(ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️)*
[06/11 8:24 am] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM): *RAUNIN MACCE BAYA HAƊAUKAR FANSA-*
Page 72 to 73
```STORY AND WRITTEN BY ✍🏼 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM😍) Heedah Haydar Osthman-```

*SATUDAY 6/11/2021 NOVEMBER*
*INSHA ALLAH 10/NOVEMBER XANSOMA TYPING MAIZAMAN KANTA! DAN HAKA FANSS KUKASANCE A ANKARE KADA KUMANTA PAID BUK NE LITTAFIN ƘUƊINE KATIN 200 NA M.T.N KAWAI XAKA XAKI TURO TA WANNAN NUMBER 09030835117 DOMUN SAMUN WANNAN ƘASAITACCEN BUK ƊIN KADA KIBARI KADA KABARI ABAKA LABARI💃💃💃*
After couple 3 days
HIGHER COURT
Hayat tagaba tarda dikan shidunta amma me ba rezor ciki wai yayi faɗa da yan'uwansa sunkasheshi bisa tsautsayi tayi takaicin wannan ƙwarai dan tasan wannan ma Aikin Alhaji garba ne gashi shedar da take taƙama angogeta A laptot ɗinta Ranta yaɓaci sosai yau
Kotu tayi bincike sosai kuma Anazargin garba sosai Akan laifukansa domun kuwa talakawa dayawa sunkawo ƙorafi kansa
Ganin shari'ar na neman rikita kotun Aka ɗaga zuwa 15 gawannan watan dakyar suka sami beling garba
Hayat tayi baƙinciki sosai nabada beling garba da akayi hakan tafaru ne saboda rasa wannan vide'o tayi kuma bakowa bane yarabata dashi face brr, kb
®®®© FLASH BACK©©®
Hayaniya tariƙaji Awaje kuma saiga massenger ɗinta yashigo yaga yamata mutane dayawa nasan ganinta suma sunzo shigarda ƙararsu kan Alhaji garba.
Sam ta manta laptot ɗinta nakan table ɗin kuma buɗe take tanakan nazarin vide'o ɗin nema yashigo ba ɓata lokaci tabarta tabi bayansa
Taje tafara magana dasu
Brr, kb ne yashigo harzaiwuce yaganta gaban mutane dayawa suna magana saidai baisan mesuke cewaba.
Wani yatanba lafiya sai yagayamasa Ransa yaɓace Atake ya Aiyana shiga office ɗinta dan ɓata mata record ɗinta sulalewa yayi Ahankali yashiga ciki yayi sa'a bakowa kuma ba wanda yagansa kawai yafara binciken laptot ɗin bayan yagama ganin sirrukanda keciki kawai yagoge komai yayi formating tareda freshing lapton ɗin yafice Abinsa
Itako zata shigo ta hangesa yafice dasauri bata kawo komai Arantaba saida taduba laptot ɗin taga ɓarnarda yamata gashi layin Anwar yaƙi shiga lokacin ....
Harzata shiga mota dan yau ranta Azafafe yake dasauri brr kb yariƙe murfin motar yace" kada kija da kb domun Akwai brean wahalace take bibiyanki shiyasa kike takon saƙa dani kisani koba Alhaji garba wallahi ni kabeer saina kaiki ƙasa saina rabaki da masoyanki"
Alhaji garba ne yaƙaraso fuskarsa ɗauke da murmushin mugunta yaƙarɓe zancen dacewa" ba iyaƙar masoyanta ƙaɗai zata rasaba itakanta zata iya rasa kanta lasworning kidaina bincike Akaina kuma nagane kece ƴar Hussain ɗince nayi mamaki matiƙa dake baki mutuba watakil nine zanga mutuwar taki shiyasa kikayi tsawon rai""
murmushin takaici tayi tace"ɗan Adam bai isa yawa bawa Abinda allah baiƙaddaramasa ba kasani dan kungoge waɗannan information bashi zaisa ace banda wasuba kasani kamar yadda brean ɗinku keja haka tawani shinkamanta ƴar Alhaji Hussai ma'aji ce gabanka?? shinkamanta plashing ɗinda kasaka Aɗaukoma lokacin ba'asameshiba?? to kayi taƙatsantsan wallahi nanda kwana 15 narantse A kotu bazaka shaba wallahi sai anyankema hukunci indai har ina raye ni Hayat..............
COMMENTS AND SHARE FANSSS
My whatsApp number 09030835117
OR
07031012948
*(ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️)*
[06/11 8:53 am] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM): *RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA!-* Page 74 to 75
```STORY AND WRITTEN BY✍🏼 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM😍) HEEDAH HAYDAR OSTMAN```

SATUDAY 6/11/2021 NOVEMBER
Afusace taja motarta tawuce
Tsorone yadira zuciyo yinsa sukafaɗa tinani ƴanjaridane dasuka zakayesu suna musu tanbayoyi yamaidasu hayyacinsu basu tsaya sauraronsuba sukashiga mota sukawuce
Brr, kb yace"nidai Alhaji gaskiya natsorata da furucin yarinyar nan wallahi allah bansan rasa aiki yaƙarashe maganar cikin sanyi"
Dariya Alhaji garba yayi yace'Ashe kai matsoraci ne ahaka zakacigaba da kareni ɗin?? bayan ka kasa kare kanka? dole na neme wani dakken lauyer maratsoro maganar ta manta da ita akwai hukunci daidai da ita zanyi maganinta ne"'
Dik Abinda suke faɗe Anwar naji tsoronsa shikam kada yarasa Hayat ɗinsa, yana Ajesu suka sallameshi direct gidansu Hayat yawuce
Hayat kuwa motar taɗan bata matsala A hanya Aƙalla takai seconds 30 sannan tasamu ta tashi tanufi gida harwani duhu take gani saboda tsabar ɓacin rai...
Anwar ya isa gidan cike yaganshi su daddy Hassan sunzo gidan sai fira Ake bayan yagaidasu Akafara Firar dashi amma dik hankalinsa bayab gun dan ya fahimce Hayat batadawoba.
Hong ɗinta ƙaɗai ya ishe yatabbatarma bata cikin hayyacinta
Dasauri gate man yabuɗe tawuce
Ko parking bata gamaba tafito wayarta ƙaɗai tafito da ita tanufi ciki
Gate man yace"tabbas barrister yau ba lafiya"
Acikin gidanma magana suke wake hong haka saigata tashigo ko sallama babu
Babah tace" ke lafiya kuwa? mekefaeuwa? Ko sallama babu balantana kigaida mutane meke damunki?"
Kotsayawa batayiba balantana tasaurari maganarta dan Awannan lokacin itaƙaɗai tasan halinda take ciki
Tabbas ba lafiya Anwar yafaɗa Aransa.................
COMMENTS AND SHARE FANSS PLXXXX

[06/11 11:20 am] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM): *RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA-*
Page 76 to 77
*STORY AND WRITTEN BY ✍🏼 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM😍) HEEDAH HAYDAR OSTMAN*

Autar mommy babba da dwowarta daga gun wasa data hange dawowar Hayat tasheƙa tariƙeta tanafaɗin"" Aunty Oyoyoyo tinɗazu munzo bakinan Aunty kidawo gidanmu""