← Book details Raunin Macce Baya Hana Daukar Fansa Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 17

Sashe 11

Raunin Macce Baya Hana Daukar Fansa Complete Hausa Novel · about 8 min read

Abubuwa dayawa sunfaru daga ciki harda kammala karatun Abbas Abbah yabashi Aiki A companynsa na Nawar oil and gas shida Nawar shaƙuwa tashiga tsakaninsu sosai wanda harda soyayya Aciki Abbah yaji daɗin haka Harda hjy mama tayi murna dajin hakan domin yanzu sunzama ɗaya sunsan komai gamedasu burin hajiya mama ɗaya Abbah ya Aure mamy kawai

Ayanzu nawar tanatsu sosai saidai tazama so silent

Zaune suke dika Abbah Hajiya Mama Nawar Abbas da Mamy dasuka zama kamar ƴan gida Amma har lokacin mamy bata magana iyakaci tabika da ido Alaji tijjani yanzu haka yana shirye shiryen fitarda ita waje dan Aduba lafiyar ƙwaƙwalwarta News suke Kalla kwatsamman saiga Hayat tana magana Akan hukuncinda Aka yankewasu Aufa Aɗan zabure Mamy tamiƙe zaune domin Ada tana kwance ne kanta nakan cinyar Nawar cikin rawar murya tafara magana"Anya wannan ba ƴatabace? wannan ba Hayat ɗinabace hardasunansu iri ɗaya fa""

Abbas yaƙaraso gun shima yariƙe kamar yadda Nawar ke ƙoƙarin riƙeta

Yace"mamy kinsani Hayat tamutu Agabanki gidan yaƙone dasu wannan ba ƴarki bace tayama ƴarki zatarayu kamar wannan dan Allah mamy kidaina irin haka komawatayi tazauna jiki ba ƙwari sai kuka dayaƙwacemata

Bayan wasu kwanaki Aka kai mamy ƙasar waje bayan bincike da gwaje gwajen sunnuna ƙwaƙwalwarta ƙalau take Kawai tana shock ne kuma yakamata Adaina mata Abunda zaiɓatamata rai

Gida suka dawo sukacigaba da kula da mamy cikin ikon Allah tafara sakewa harma sunshawo kanta tayarda da Auren Abbah Alaji tijjani

Ansha biki kam saura nasu Nawar Amma har gobe Hayat na zuciyar mamy kuma tanada yaƙinin bata mutuba.................. . .

My whatsApp number 09030835117
OR

07031012948

*(ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️)*

[29/10 11:01 am] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM): *RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA!*
```PAGE 58 TO 59```

💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*

https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_

*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*

*STORY AND WRITTEN BY MUJAHEEDAH (😘ƳARBAEEWA) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN*

```29/10/2021 Friday october```

°°°After 2 letter Mamy nahanga taxama hajiyarta Wani yarone dabazai haura 4 yakekan cinyarta sai shagwaɓa yakemata wai Abbah yajima baidawoba Yaronda ta haifa kenan Najeeb..

kuma Anɗaura Auren Abbas da nawar harma sunhaifi ƴa kyakkyawa maikamada Hayat kuma takarbe sunan Hayat suna ɗayan Part ɗin gidan ba Abinda kemun sabon Ahalin suna zaune lafiya saidai harko yaushe ƙaunar ƴarta da tinaninta sunanan maƙale Aranta. Uwa da ƴa kenan... ..

```©©©®®®®~~~~©©©®®® °°°°°°°°©©©®®®```

CONTIUNE ~~~~____××××××××××___CIGABAN LABARIN

Tinda tasauka jirgi direct main house ɗinsa tanufa
Bawani gardama securites sukabarta tawuce domin ita ba ɓoyayya bace Awurinsu

Tanashiga babban palourns taji motsi dan haka direct takutsa kai ciki Agajiye take kuma Afusace Abinda tagani yakusa haukatata domin har numfashinta yaɗauke na wucen gadi....

Zaune yake kan wata makekiyar kujera ta Alfarma sai dariya yake yana waya kusadashi kuma wata mata ce kwance kan kafaɗarsa hannayensu sarƙe dana juna

Cikin fushi taƙaraso gabansu tareda fisgo matar faɗuwa tayi harda kanta yaɗan bugu ƙaramar ƙara tasaki
Aɗan razane Alaji garba yace yamiƙamata hannuna da niyar tashinta yanafaɗin bakidaiji ciwoba ko??
Cikin fushi Marwa tace" wallahi idan baka matsa daga kusa da itaba wallahi saina mata illah
Kananan kana sheƙe Ayarka Ashe kabarmu Achan har ɗanka yana prison yanzu amma kai hankalinka kwance ba Abinda yadameka kananan kana dadironka kaida wannan karuwar......" ..

Bata ƙarasaba taji wasu zafafan maruka har 3 Atare saida jinta yaɗauke naɗan wasu seconds kafintadawo hayyacinta taji yanafaɗin " idan bakinki yaƙara kiran matata karuwa wllh saina sassaɓamiki saina miki Abinda bakiyi tsammaniba Inaruwana da maganar Aufan Ai ɗankine kinlalatashi yazama mazinaci Ai hakan yamun daidai inasane naƙi zuwa kuma dik nayanke wata sadarwa dazata haɗamu dake""

Cikin mamaki tsoro Al'ajabi hjy marwa tace" cikin ina. ina bangane matar kaba? yaushe ka Aureta?? kana sane kabari ɗanmu yake zaman prison? Akab wannan karuwar zaka dakeni???""

.
Kallan banza yawatsamata kafin yace"ɗanki dai nibawata Alaƙa tsakaninmu tini nasallamamiki shi kawai najashi Ajikine tareda sakemishi ƙuɗi saboda ya Ansa sunan ɗana kuma nakafa tarko dashi Alhdllh yanzu burina yacika gani Amatsayin governor kuma ban aikata komaiba nabari Anhukunta ɗana hakan yasa nasamu kujerar mulki nan take saboda mulkin nan kowama zan iya salwantarda rayuwarshi ba ɗanaba harta ke dakike Ansa sunan matata wllh zan iya kawardake idan zakimin Shamaki Akan mulkina wannan kuma matatace Anɗaura Aurenmu wata 3 dasuka wuce danaje Abuja dagacan nayo nan"" Yaƙarasa maganar yanajanyo Zuzu jikinsa

Cikin kuka tace"kacucemu Alaji kaɓata rayuwar ɗanka Akan san duniyrka kahana yasamu tarbiya gashi yaƙare A prison kuma kazo ka Aure wata bansaniba Allah ya isa tsakanina dake kuma wllh ƙarshenka bazaiyi kyauba nayi nadamar Aurenka ni mabroka nayi danasanin Ansa sunan matarka taƙarashe zancen cikin matsanancin kuka"

Dariya yafashe da ita naɗan wani lokaci kafin yadaina yamurtuƙe fuska kamar bashiba yace"ya isa haka kidaina zagina gaban matata Ai son ƙuɗi dashegen kwanayin iyayenki yajamiki suka Auramiki ni ba bincike saboda sunga ƙuɗi Akwai ƙuɗi yarinya kici harkibarsu Amma yanzu bake nake yayiba dama kyanki sha'awarki yasa na Aureki amma ni bana sonki kinga wadda mukayi Auren soyayya sunanta zuzu kuma itace zatafara haifamun ƴaƴa kyawawa masu tarbiya marasa son Abun duniya daga ƙarshe inasonkisani kibini Ahankali kuma idan ba hakaba zanyi maganinki kamar yadda nasaba tallarki Amatsayin matata zancigaba ita zuzu inakishinta bawanda zaisan da zamanta indai A duniyar siyasane wannan saike kece ƴar mayu" yana dariya shida zuzu sukawuce maƙale da juna...

Zubewa ƙasa mabroka tayi tanakuka maicin zuciya mai ɗaukeda nadama danasani dakuma jin haushi iyayenta lalle sunbi ƙuɗi dan ita sam batasoshiba Amma saigashi iyayenta suka dage saida ta Aure shi yau gashi wagari yawaya????

*(NIKO NACE DAMA DIK WANDA YAHAU MOTAR ƘWAƊAYI TOFA ZA'A SAUKESHI ATASHAR WALAƘANCI. ALLAH KABAMU NAMU KARABAMU DA ƘWAƊAYA ALLAH INA GODEMA DABAKA BAMU IYAYE MAYUN ƘUƊIBA WAƊANDA SUKE HAKA ALLAH KASHIRYASU)*

©©©©©©

Tajima tana kuka Agun haɗida danasani kala kala daga ƙarshe naga ramiƙe tsaye tana Murmushi kome tatina oho? kawai naji tace"wllh Alaji garba kayi kuskure saunazamema mugun tabo wllh sainazama sanadiyar rasa wannan kujerar da kake taƙama da ita wllh saina zamema bala' bazan bari kaci bulus gareniba dole na nunama

********RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA!!!!

*TAUUUUU ANAWATA GA WATA KENAN???🤔🤔🤔🤔 BADAI ZANCE KOMAIBA SAIMUN HAƊE A NEXT FAGE IDAN NAGA COMMENTS DAYAWA NACIGABA IDAN BABU NAJE HUTUN TYPING ABUNA💃💃💃💃💃 DIK YADDA KUKA ZAƁA*

```°°°¥¥¥¥¥HAPPY JUMU'AT ALL MUSLEEM UMMAH FROM MUJAHEEDAH (ƳARBAEEWA) Allah kaba ƙasarmu nageri'a zama lafiya Ameen```°°°°¥¥¥¥

COMMENTS AND SHARE FANSSSSS

*{ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️}*
[31/10 12:51 pm] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM): *RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUƘAR FANSA!-* Page 60 TO 61-

``` STORY AND WRITTEN BY✍🏼 MUJAHEEDAH🥰 {ƳARBAEEWA😘} HEEDAH HAYDAR OSTHMAN ```-

💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*

https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_

*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*

*SUNDAY 31/10/2021 OCTOBER*

Washe gari tindasafe tadawo nigeri'a batareda sanin secorities ba taje gidansa na sirri domunyin wani bincike nata bisa sa'a bakowa Amma gidan yasha tsaro gashi lungu lungu Hong tayi gate man ne kawai yabuɗe yatsaidata yace" hajiya Ai ba kowa Aciki dika yaran sunfita yanzu"

Murmushi hjy marwa tayi kafin tace"nasani Ai Alaji ne yaturoni ɗaukarmasa wani saƙa buɗemun nayi sauri"

Baɓata lokaci yabuɗemata tadanna hancin motarta ciki
Cikin sauri tafara shiga ɗakin nafarko tarkon ƴandabanda kemasa Aikine kawai Aciki waɗanda kemasa Aiki wayarta tacire tayi vide'o da photonan makaman ƴandaban ɗayan ɗakin yatashiga dakyar tasamu yabuɗe nankam duhu sosai saida tayi amfani da hasken fitilarta tana haska wani gefe jini tagani sosai bata ƙara tsinkewaba saida taga mutum Ne cikin buhun tabbas yamutu baya motsi ta tsorata sosai bata taɓa ɗaukar rashin imanin Alaji garba yakai hakaba wannan ya tabbatarmata Ita kanta idan yaganota tabbbas xaikasheta cikin rawar jiki tacigaba da ɗaukar vide'o recoding tareda ƙarfin halin buɗa buhun wani babban mutum ya bayyana Aciki wanda baxaka iyaganin fuskarsaba saboda duka dayasha ga sara dik jini yagama wankemasa fuska haryaxama sare -sare tatsora sosai mikewa tayi tafara binciken wasu takardu hanin lkc naƙuremata yasa ta ɗauke wani file da taga Anrubuta Alaji HUSSAIN MA'AJI
Motsi tafara ji dasauri taɗauke takardun dawayarta tagudu ƙoƙarin saita nutsuwarta tayi Amma still hankalinta yaƙi kwanciya motar ta tashiga tace buɗemun zanwuce ƙuɗi tabashi tace kada kabari yaran gidan susan nazo
Yana washe baki dan yaga ƙuɗi damashi mayen ƙuɗi ne yace Angama hajiya.....

Tinda tafito take tinani tabbas tasan idan yagane taxo gidan xaiɗauke mataki Akanta to yaxatayi??? kifa kanta tayi kan set'aring motar tadaina tafiya tanatinanin mafita wata zuciyarta tace"kawai kihaɗa hannu da wannan barrister" Amincewa shawar zuciyarta tayi takira number brr, kb tace yaturomata dika details ɗin wannan brr, ɗin Shinko jin hakan yaɗauka wani mugun mataka zata ɗauka cikin jindaɗi yace wani Abu yafarune hjy?? kawai katuromun nace yanzu tanagama faɗa takatse kiran saida yayi dariyar mugunta yace "kingama yawo shegiya Take yaneme komai harda inda take zaune dama sanin mutuwar iyayenta komaidai dayashafeta saida yaturawa hjy marwa..................

BAKWA COMMENTS SHYS NAYI GUNTUN PAGE

*share and comments plxxx*

*(ALƘHALAMI 🖊️ YAFI TAKOBI⚔️)*
[01/11 11:42 am] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM): *RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA!-*

```Page 62 to 63```-

*STORY AND WRITTEN BY ✍🏼 🥰MUJAHEEDAH🥰 {ƳARBAEEWA😍} HEEDAH HAYDAR OTHSMAN*

💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*

https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_

*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*

*MONDAY 1/11/2021 NOVEMBER*

ƙoƙarin neman layin hayat take Amma sam takasa samu hkn yasa tayanke shawar tatinkare gidansu kawai tindatasamu dika information Akanta. Motar tajuya zuwa gidan babah........

Anwar da Al'ameen kuwa sunje gida batanan suka kira billy tagayamusu Ai tanagidan babah yanzu hakama canzataje tasameta, sukace to tafito gasunan Awaje suje tare kawai dama Abazata zasuzomata, fitowa tayi sukawuce

Kwance take kan 3 seater laptot ɗinta kan cikinta tana wani Aiki lokaci lokaci takan sha fruit salad dake kan ɗan ƙaramin stoll na glass da tajanyo kusada kujerar, Sanye take da wani less Ash yasha ɗinkin buba tayi matiƙar kyau ciki kanta ba ɗankawali ƙananan kalbarda Akamata dik tabaje kan hannun kujerar fuskarta ba kwalliya Amma sai Annuri kefita kallo ɗaya zakamata kasan yau hankalinta kwance yake.

Sam bataji ƙarar buɗe gate ɗinba ballantana shigowarsu palourn zuwa sallamarsu

Zubamata ido Anwar yayi Aransa yace gaskiya she is really beautifull so cutie
Chapter 11 · 0% Book details