← Book details Raunin Macce Baya Hana Daukar Fansa Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 17

Sashe 6

Raunin Macce Baya Hana Daukar Fansa Complete Hausa Novel · about 8 min read

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_

*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫**RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA!!!* PAGE 29 TO 30

ON 2 OCTOBER 2021

2/10/2021

*I'AM SAY STOP 🤚✋🙌 HAPPY INDEFENDENCE*

STORY AND WRITTEN BY MUJAHEEDAH ✍🏼

Tin a round 6:30
Tatashi tafara shiri dakanta tahadamusu breakfast 7:00 tagama komai tafito tamusu sallama tawuce kiran copur sanda tayi tafadamai yazo yanzu da maizanen suhadu hosbital din

Koda ta isa harsa copur khamis sunzo gaisawa sukayi
kafinsushkiga ciki Atare Anandinma gaisawa sukayi docter ma nadakin nadubata

Hayat tace"sannu hafsat yajikin?

Aunty naji sauƙi nagode sosai dakulawa allah yabiyaki danshine kawai keda Abin biyanki

Ameen badamuwa ai
AM docter komai normal daiko gameda ita?
Eh insha allah kuma a kwai yuwuwar daina yoyon fitsarin nata son

Dakyau mungode

so hafsat zaki iyatina Abinda yafaru dakene? dakuma fuskar samarin?

Eh aunty zan iya tinawa

To fadamuna

Dika sukamaida Attention ɗinsu gunta musamman Maizanen

'"nafito tallar ruwan pire water saina haɗudasu gun wannan kangon gidan dakukasameni Aciki harzan wucesu naji suna magana kaina amma bansan mesukecewaba kawai naga wani baki ƙato dagacikinsu yazo yacigabana yace nazo danatsaya gardama saiyamareni yafidda ƙatuwar wuƙa yace idan nayi ihu ko nasake magana zaifarka cikina natsorata aunty dole nayi shuru sai dayan wanda dagani shine babbansu domin kayan jikinsuma sunbanbanta danashi kuma ga Alama dika suna shaye-shaye naye yace akaini wannan kangon naso nagudu amma narasa wannan damar inaji inagani suka sakaini kangon gidan suka ketamun haddina daganan bansan inda kaina yakeba saida naganni anan.......... taƙarashe maganar cikin matsanancin kuka"""

Ajiyar zuciya hayat tasauke tahau lallashinta "kiyi haƙuri tabbas za'a bimiki haƙƙenki yanzu kimuna kwatancen yadda fuskarsu take idan zaki tina"

Tiryan-tiryan tama maizanen bayanin su Rezor akafara zanawa kafin dayan

Maizanen yace"anya kuwa docter wannan tasamu sauƙi? batada taɓin hankali kuwa?"

Docter yace"meyasa kafadi haka she is fine komai normal tanacikin hayyacinta mana"

Maizanen yace"ina saidai intanakan tsorota dan wannan datafada Akazana bawani bane face Aufan yaron excerlance Garba wada"

copur yazaro ido dashi da docter Atare sukace "" badai Alaji garba maitakarar gwamnan wannan jaharba???"

*TO NIMADAI NAWARE DAN NASAN WANNAN BABBAR DAHUWACE KOYAZATA KAYA?????? MUHAƊE A NEXT PAGE DANSAMUN ANSWER TAKU HARKULLUM MUJAHEEEDAH SKT*

Whatsapp number 09030835117
KO
07031012948

*INATAYAKI MURNAR KAMMALA LITTAFINKI NA MATAR MAHAIFINA MAMAN AMATU THEN INA FATAN MAMAN NUSAIBA KI KAMMALA LITTAFINKI LFY NA ALJARNAR JARUMAI LAFIYA*
*THEN UMMUN SHUKRA ALLAH YAMIKI MAGANIN MATSALOLINKI YABAKI IKON CIGABA DA TYPING DINKI*
*INAMA DIKA JARUMAI WRITTES ASSOCIATION FATAN ALKHAIRI ALLAH YATAIMAKEMU DIKANMU YAƘARA HADAKANMU NICE TAKU MUJAHEEDAH*

*Alƙalami🖊 yafi takobi⚔️*

*plazzzzzz commments and share fansss*
[05/10 4:40 pm] 🥰Mujaheedah🥰: 💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*

https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_

*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*

https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_

*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫**RAUNIN MACE BAYA HANA* *ƊAUKAR FANSA!* *Page 31 to 32*
Tuesday october 5/10 2021

https://www.facebook.com/groups/550649209576846/
You can touch this link👆🏻 to joining My facebook group (Novels of Mujaheedah )

*STORY AND WRITTEN BY MUJAHEEDA YARBAEEWAH* *(HEEDAH) HAYDAR OSTHMAN✍🏼*

```Always i"m proundly to my besty maryam``` ```Sanusee. (Meerry queen) with my besty bride nana fiddausy Omar i"m fall in love them```

Hayat tace" wai mekuke nufi? idanma shiɗin governo sai Akayi yaya? Hakan zai hana Ahukuntashine bayan yayi laifi??""

Maizanen yace"Ai wallahi wasada rayuwa ne yinjayayya da Alaji garba ke ko yaransa kikataba wallahi bazairagamiki ba balantana gudan jininsa ɗa ɗaya tilo yabari Ahukuntasa wallahi wannan mafalkin naki bamai yuwuwabane ni kinga tafiya wallahi baruwana kadama kusake nemana bazan jefa kaina cikin bala'iba Alhalin Akwai waɗan kedogara dani"

Already Hayat tadanna recording A wayarta dik takwashe bayanansa tace" kenan kana nufin kaima zai iya illataka idan taji kabada shaidar ɗansa?

"banida tabbacin hakan amma dik wanda yasan gaskiyar yasan Alaji garba sam baida imani ni kada kusake nemana dakema zaki dauki shawarata wallahi danace kibar zancen dan faɗa da Aljani ba riba yanagama fadar hakan yawuce""

Mama tace" kinmuna ƙoƙari iya ƙoƙari ƴata kawai kibar zancen mubarwa Allah mutalakawane bama iyaja damasu ƙuɗi"

Baba yace" hakane mumunbarwa Allah kawai"

Hayat tace" a'a baikamata kuce hakaba ban neme ƙuɗinkuba shaidarku kawai nake buƙata so just forge Nizanyi nasarar wannan shari'ah insha allah kuma zansame nasara nidai A kodayaushe hadinkanku nakebutaƙa so kada wata barazana yasa tace kunjanye"

Baba yace"mungode Allah yamiki Albarka kuma insha Allah bazamu baki kunyaba"

Hayat tace" masha allah yanzu zanwuce Aiki harna makara kuma insha allah yau zanyi handling wannan case A gun Alƙali muka zamucigaba daneman ƙwararan hujjoji insha allah zamuyi nasara so doctor inafatan tsoro bazaihana bayyanarka A kotuba in buƙatar hakan tataso"

Murmushi doctor yayi yace"insha allah dama ke barrister ce Ashe???

eh insha Allah

Dakyau allah yataimaka

Ameen ngd

Doctor yace" zamasu iyatafiya danyanzu she will fine"

Hayat tace"ok mungode"

Yanzu kushirya nasaukeku gida bari naje nabiya ƙudin Asibitin kafin nazo kunhada komai

Haka kuwa Akayi saida tasaukesu sannan tawuce tasauke copur itama tawuce gun aikin

Tanaƙoƙarin shiga saiga bilky tace" Ah barrister Meke faruwa wai kwanakinnan kullum saikizo Amakare"

Hayat tace" wallahi billy Wani case ne nake ƙokarin hadling yanzu hakama inason miƙashi ga lauyer"

Shigasukayi office din hayat zamasukayi

Billy tace"wane irin case fa????

Hayat tace" eh batune dai Akan fyade kinsan yana ɗaya daga cikin manya-manyan matsalarda kedamun Nigeri'a
Rashin tattalin Arziƙi yunwa tamuna yawa talauci yagauraye talaka Rashin tsaro Rashin kwanciyar hankali"

(WANNNAN GASKIYANE HAYAT A YANZU MUNACIKIN WANI HALI WANDA MUKE FATAN ALLAH YAKAWOMUNA ƊAUKI ALLAH YABAMU ZAMAN LAFIYA A ƘASARMU NAGERI'AH🇳🇬 AMEEN......... TABBAS DUNIYA BATA CHANZABA YADDA AKA HALITTATA HAKA TAKE AMMA MUDA KECIKINTA MUKA CHANZA DAMA ANNABI MUAHAMMAD S.W.A YANACEWA """"""AKWAI ZAMANINDA ZAIZO NANGABA WANDA ZA'A DINGA KASHE RAYUKA BATAREDA DALILIN KOMAIBA, INHAR ZAKA TANBAYESHE MEYASA KA KASHE WANNAN ZAICE BAISANIBA BAIDA BAYADA WANI DALILI KAWAI YAKASHESHINE, KUMA A LOKACINDA DUNIYA TAZO ƘARSHE ZUBARDA JINI ZAIYAWAITA MUTANE ZASU SHIGA TSANANI YA YINDA WASU ZASU SAMI ARZIKI MAIDINBIN YAWA AMMA KUMA BAZASU IYATAIMAKAWA KOWABA SABODA ALLAH SAIDAI AKAIWA MAWAƘA MAƘADA MASU RAWA BOKAYE YANTA'ADDA KARUWAI YANKWALLO DADAI SAURANSU AMMA GA TALAKA GEFE ABINFA ZAICI YAMASA WUYA AMMA BAMAI TAIMAKAMASA... MASALLATAI ZASU YAWAITA AMMA MASU SALLAH CIKINSA ZASU ƘARANTA GIDAN GIYA GIDAN KALLO GIDAN RAWA GIDAN KARUWAI IDAN ZAKA LEKA FAL ZAKAGANSU CIKE DA MUTANE......... WALLAHI ALLAH DUNIYAR NAN TAZO ƘARSHE ƘIRIS YARAGE TA TARWATSE DAN HAKA NI MUJAHEEDAH "'"'"HEEDAH""""" BA'AMATSAYINA NA MARUBUCIYABA A MATSAYINA NA ƳAR'UWARKU MUSULMA INABAKU INABAMU SHARAWA WLLH MUGYARA KABARINMU KADANMU TINKAN MUSHIGESHI , MUJI TSORON ALLAH MUZAMA MASU HAƘURI JURIYA TA WAKKALI IMANI DA ƘADDARA MAI KYAU KO AKASIN HAKA MUGYARA ZAMANTAKEWARMU DA JUNANMU MUDAINA HASSADA HASSADA MUGUNCIWOCE MUDUƘUFA GA NEMAN ILMI MUZAMA MASU YAWAN TUBA ASTAGRULLAHI WA'ATUBU ILAIHI UBANGIJI ALLAH KAMUNA RANGWAME AFUWA SASSAUCI YAFIYA ALLAH KAMUNA ƘARSHE MAIKYAU.........AMEEN YA ALLAH...........

WANNAN SHAWARACE KAWAI IDAN TAƁATAMIKI KO TA ƁATAMAKA DAN ALLAH K/K YIHAƘURI🙏🙏🙏🙏🙏🙏

billy tace"Amma wa'ake zargi da aikata fyaden??

Hayat tace"bawanibane face Aufan yaron Alaji garba"

Cikin tsoro billy tazaro ido tace badai Alaji garba wanda nasaniba dantakarar govenor na wannan shekarar???????????...... .. .. ...............

```OH NI ƳASU LALLE ALAJI GARBA KA KAISHE KOWA YASANKA ASHE🤣🤣🤣```

~~```NIKAM ZANHUTA NAGAJI WALLAHI```~~

*Please comments And share fansssss*

WhatsAppp number 09030835117
KO
07031012948

*A facebook Yarbaeewa Heedah Haydar Osthman wannan shine user nace dina sainajiku I LOVE YOU ALL MY FANSSS LOVERRRRR*

*(ALƘALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️)*
[08/10 10:21 pm] 🥰Mujaheedah🥰: 💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*

https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_

*RAUNIN MACCE BAYA HANAƊAUKAR FANSA!*
Page 33 to 34

https://www.facebook.com/groups/550649209576846/
You can touch this 👆🏻 link to join my facebook group

Or send me messeger to this my whatsApp number 09030835117 OR 07031012948

*ALWAYS I"M STAY WITH MY FANSSSSS💃💃💃*

October friday
8\10/2021

*TYPING NE DA WAHALA SHYS BAKWAJINA KODA YAUSHE KUMA ABUBUWANNE DAYAWA SOME TIME I"M BUSY NAKE WLLH GASHI BAKWA COMMEMTS YADDA YADACE..*

```°°°INAMA ƊAUKACIN JAMAR MUSULMAI BARKA JUMU'AH ALLAH YAƘARBE IBADUNMU ALLAH KABA ƘASARMU NAGERI'A ZAMAN LAFIYA°°°

```STORY AND WRITTEN BY MUJAHEEDAH ✍🏼```

Saida tagyara zama tace"wai shikenan dan yana takarar gwamna yanada ƙudi iko mulki saiyayita Aikata ɓarna Abarshi? wannan dalilin shikesa koda yaushe bamacigaba saidai muci baya, idan mu munada damar bima kanmu hakkenmu meyasa bazamu bimawasuba??? idan lauyoyi likitoci yanjaridu ƴansada dikma masu dama da doka Ahannunsu sukace zasuyi shuru a aikata zalunci to wallahi watarana Abun zaifaɗo kansune kuma dole suyi shuru saboda tunfarko sunbada dama kuma Allah bazai barsuba domun zaidasu yamusu hisabi Akan yadda suka aiwatarda ayukansu, shinkin tanadi hujjarda zakibafaɗawa Ubangiji A gobe ƙiyama idan yatsaida mu??? ko su suntadar??? koshi yatanadar???? koni natadar????"""

Ajiyar zuciya bilky tayi tace" wannan gaskiyane Allah yabamu ikon kamanta gaskiya Adika lamuranmu kuma Allah yafiddake shairinsu domun wannan gagarumin aikine kika ɗauko"""

Nasani bilky amma nasara tanatareda mai gaskiya yanzu zanje namiƙa fale ɗin........

**************************-***--*-****-**---*--------;***-*************************

Hafsee tasamu sauƙi kuma hartafara zuwa boko madaidaicin gida Hayat tasayamusu Anan kusada Unguwarsu.. Alƙali dakasa yabada damar kama Aufa Adik inda Akaganshi domun anyita nemansa amma ba'asameshiba.....

`°°°°°° Yaune Akebikin ƙanwar data haihu su dady harda babah dika sunje barka Hayat ce kawai bataje Mommy da babah suntamata faɗa Akantaje shine yau take shirin xuwa itada bilky
Bilky hartazo saidamunta take tayisauri

wata doguwar riga tasaka Ash colour ta less dagasama tamatse daga ƙasan tabude follow me ce irinta Amare saidai bataja ƙasa sosai sarka doguwa Ash tasaka da ƴankunnayenta tamurza ɗaurin ɗankwali bayan tayi facking gashin kanta tabaya saiyazamana ɗaurin yabada kala gashin yaɗan fito sai gyale Ash ƙarami taɗan yana hand bag taɗauka bayan tafesa turaruka tasaka takalmi masu tsini tafito

bilky tamike tace"wow gaskiya barrista kinyi kyau tamkar Amarya""'

Kinga banason zolaya tashi muje

"bawani zolaya sai gaskiya wallahi ɗaukarta pics tashigayi""'

Mommy ƙarama tace" towazai kaiku driver ko??""

Hayat tace"a'a muzamu iya driving ɗin ai idan nagaji saitayi'''

Mommy babba tace" kuntabbata???

Sukace insha Allah

Mota ƙirar E.O.D Black sukashiga
Saidasuka biya tagidansu Hafsee sannan sukaɗau hanya..... ..... .

*Alƙalami🖊️ yafi takobi⚔️*
[09/10 9:08 pm] 🥰Mujaheedah🥰: RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA! Page 35 to 36

Satuday 9 Octobe

9/10/2021

(((((((STORY AND WRTTEN✍🏼 by Mujaheedah (Heedah Haydar Osthman) )))))))))))

💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*

https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl
Chapter 6 · 0% Book details