Sashe 4
Raunin Macce Baya Hana Daukar Fansa Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tinda sape tashirya Atampa tasaka Ash color light rikada syket dinkin yaxaunamata tayi kyau,
Dakanta tahada black tea tasha koda mutan gidan sukafito hartagama Komai gaidasu tayi tace "zanwuce"
Daddy yace dawuri haka Dougher kodai murnar Aikince tayi yawa haka?"
Jafar yace"itace Mana daddy ko breakfast yau ba'ayi Aikuwa zanhada nawa danaki nacinye duka"
Tc"to Acici Bismillah"
Dariya duka sukayi
"Am daddy kaga Akwai Abubuwa dayawa d xankarba Shiyasa nake sauri"
. "Owk Dougther nasandai Already kin iya mota gawannan karamar kije da ita insha Allah kema sabuwar motarki xatazo"
Saida tadan risana sannan ta Ansa tareda Godiya sannan tawuce...
Tana isa kiran Anwar nashigowa gaisawa sukayi tareda padamai gatan tazo fatan Alkhairi yasake mata sannan takatse kiran
Parking tayi direct inda Office dinta yake tanufa harda masinja gareta ta tarar haryazo tsoho dashi Amutunce tagaidashi cikin jindadi Ansa yace"kece sabuwar lauyer HAYATEE HUSSAIN MA'AJI?"
Gyada kai tayi"sosai nice baba"
"Masha Allah to Allah yataimaka" Ameen" ta Ansa budemata office din sukashiga tare nunamata kayan yayi Aikin yayi kapin yakoma bakin Aikinsa tareda cewa"idan tanabukatar Abu takirashi tahanyar danna wannan kararrawar" to baba na gode"
Saida yafita taduba kayan rigar lauyer ce d hularsu saimanyan littaffan low din tajima tanaduba littaffan Ashiga wata karar tashiga takalle hukuncin bayan sunfito sukadan gaisa dawasu Musamman bilky d office dinta ke kallon na Hayat k.b kuwa labace baki kawai yayi dayaganta yawuce Abinsa itadai Hayat d kallo kawai tabisa
""Bilky tace manta d wanchan k.b din haka yake Akwai hassada Atareda shi hadida bakinciki kuma sam bashida gaskiya baida Akida Akan kudi zai iya Komai muje mudan huta kapin munwuce gida Amma yasunanki?"
Saida tamata murmushi dan haka kawai taji takwantamata Arai tace" sunana HAYATEE HUSSAIN MA'AJI Amma Anfi kirana d Hayat" nace 👌 nima Hayat xance domin yafi dadi nikuwa bilkysu ibraheem taura Anan nake g.r.a new road nanne gidanmu" Hayat tace"Abin mamaki nima Anan Unguwar nake"
Bilky tace"Masha Allah kinga Abotarmu taxo dasauki kenan muje wllh yunwa nakeji sunatafiya tabata labarin wasu shari'un dasukayi
...............
*Godiya maitarin yawa gareki Maman Amatullah har Abada bazan mantakiba ina godiya kuma Allah yakara basira typings kema ya raya Amatullah bisa sunnar Ma'aiki Annabi Muhammad S.A.W Ameen🤲*
```writing by Mujaheedah ```
*(Alkalami🖊️ yafi takobi⚔️* [28/09 12:10 pm] 🥰Mujaheedah🥰: [28/09 8:13 am] 🥰Mujaheedah🥰: 💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*
https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl
_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_
*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*
[28/09 10:09 am] 🥰Mujaheedah🥰: Tuesdays 28 September
28/9/2021
*RASHIN COMMENTS RASHIN TYPING ARIKA COMMENTS ABOKAI*
*Marubuciyar Faherths hot love, Saina kashe mijina, So sirrin xuciya, know is RAUNIN MACCE BAYA HANA DAUKAR FANSA!*
writing by Mujaheedah
*RAUNIN MACCE BAYA HANA DAUKAR FANSA! page 25 to 26*
Tajima bakin gate din tana tinani Daga bisani komai tatina ohoh saita fasa shiga takoma mota tawuce , tanakawowa bakin joction taga taron mutane Angewaye wani Abu Axatontama Accident ne Akayi tsaida motar tayi tadan xuge glass din motar wani dayaxo giftawa tace "" Dan Allah Mlm lafiya? Taron me Akene Anan?""
Yace wata yarinyace Akama fyade A wani kangon gida shine Akafito da ita Anan ga iyayentacan nakuka hadida Neman taimako"
"" fyade! Kuma Akaxo da ita Atiti??" To hajiya taimako suke nema koda nakaita Asibiti ne? Amma haryanxu saidai Alek'asu Awuce Anrasa maitaimakamusu Kai duniya na imani wallahi hajiya yarinyace kuma gata yartalakawa"
Yanagama fadin hakan yawuce
Fitowa tayi dasauri takutsa cikin taron
Innalillahi wa'innah ilahin raju'unn shine Abunda tafara furtawa domin yarinyace bazata haura 15 years ubanta makahone uwarta tadan tsufa tanarike da ita tadan yafamata Zane Ajiki gashi sai bleeding yarinyar keyi dik kayanta hadida zanen yabaci,
"Cikin takaici tace to meye Amfaninku Anan? Kunzo saiwani video kuke dauka kudaura A social media kusami comment ko? Idan yarkuce ko k'anwarku hakan zakuyi? Dan Allah kukashe mutane wannan wayoyin, dukawa tayi dik da da jini sosai Ajikin yarinyar hakan baihana yasa takamata Ajikintaba tace mama taimakamun muje Asibiti""
Aiko dasauri mahaifiyarta takamata suka sakata mota itada babanta bata tsayawata wataba tashiga motar taja dagudu sukawuce Asibiti.
***********
Suna isa sukafito da ita Asibitin maikyauce da tsada Atake nursing sukazo dasauri da gadon daukar marasa lafiya suka turata Emergency room A lokacin harta suma iyayenta kuka kawai suke, Inda Akatanada danzama Hayat tasaka sukazauna tana tafaman basu hakuri, wato nursing tazo tace "ina wadanda suka kawo patient yanzu? Dik sukamike Hayat tace gamu nursing din tace kije reception kicike takardu hadida biyan kudaden Asibitin dakuma file sannan zakuga likita"" tanagama fadamata tajuya tawuce,
Mama tace gashi " bamuda kosisi ga kudi Anabuk'ata "
Murmushi Hayat tayi tace kadakudamu mama zanyi komai Atake taje tajuya komai taje takaima nursing din itakuwa takaiwa likita, ba'afi 2 minutes ba likitan yaje yadubata fitowa yayi Hayat tataresa dasauri tace "Amma dai bakayi treating dintaba sbd yanzu kashiga kuma naga harkafito"
Gyara tsayuwarsa yayi Yace "" eh kotabata banyiba" to Akanme?"
"Saboda bazaiyu natabataba Alhalin reaping dinta Akayi dole saida police" k'okarin wucewa yake,
Sake shiga gabansa tayi "tace cikin Daga murya Wanda haryajanyo hankalin mutanen gurin Kansu '" Wane irin rashin imanine wannan kana ganin irin conditions dinda yarinyarnan take ciki sai bleeding take dik tafita hayyacinta gashi tasuma Akanme zakace sai Ankawo wani Police?
Saboda "hakan ne dokar shima yafada dak'arfi"
"Doka! Dokafa kace doctor? Saunawa kana Aiki ba'akan dokaba? Saunawa kana takadoka? Ansaka mu biyan kudi Anzo Ank'i duba patent dinmu wannan ma dokace? Idan yar gwamna CE ko wani senators koma yarkace ko k'anwarka zakabi dokane Kafin kadubata?"
Shuru yayi "kaje kaduba yar mutane doctor zankira police din dagabaya Amma wallahi idan bakayi treated din yarinyarnanba wani Abu yasameta narantse da Allah kaima saikafada komar bincike kuma wallahi sai Anrufe Asibitinnan,
" barazana zakimun? " koma mene kabari ta mutu kagani tindaku bakuda imani kaduba halinda iyayenta sukeciki wai meyasa Ku doctors kuke hakane? Sam bakuda tausayi kunawalak'anta patient dinku kunaganin kamar kunfi kowa wannan Aikin dakuke Allah zaitanbayeku Akai wallahi "
Babanta yamatso yarike kafar likitan Yace cikin kuka"" bama taka doka za'akawo yansanda Dan Allah kataimakana kada murasata wallahi itakadai gareki Dan Allah kataimaka likita kuka ne yasubucemasa""
" shikenan baba zanyimata Aiki yanzu" dakin takoma
Hayat kuwa takira bash Akan yaturo mata police A NABEELAH HOSBITAL
lafiya barrister? Klau Dan wani Accident ne Akasamu na fade to shine likitan kesan ganin police Amma bakomai kawai katuromun yanzu,
OK gasunan zuwa insha Allah" ehem nagode..
D.s.p Basheer Khamis shine police dinda kema dady Aiki Akan dik wani Abu dayafaru sunsaba dashi sosai hakan yasa da Ansamu wani problem Akesanardashi yazama Dan gida..
*******
4 hours doctor najeeb sanda yafito
Hayat tamatso tace ya'akeciki doctor?
" Murmushi yayi Yace bata mutuba normal balantana Narasa Cikina zuwa Asibitina"
Murmushi itama tayi tace Ayi hak'uri doctor rainane yabaci ""
Ainaga Alama " tace ga police dinfa Yace "Owk muje office ko? Mama tace " zamu iyaganinta likita?
"Eh zaku iyashiga Amma banda hayaniya because Anmata Allurai Harda na bacci" to likita mungode" wucewa yayi mukuwa sukabisa office din...
********************
Nagaji gaskiya zanhuta
*JINJINA GA MARUBUTAN JARUMAI WRITERS ASSOCIATION*
```` ALLAH YASANYA ALKHAIRI GA WANNAN LEFEN DA AKAKAWO NAKI BESTYNAH (NANA). ALLAH YANUNAMUNA BIKIN MURAK'ASHE, KUMA ALLAH YAKAWO NAKI MY BESTY NA (Queen Maryam) danawa hadida sauran yan'uwa```
My phone number 09030835117 ko 07031012948
Facebook kuma
Mujaheedah Haydar Usman
Instagram Mujaheedahhaydar
*Nagode sainajiku*
Written by Mujaheedah✍🏼
*Alk'alami🖊️🖊️ yafi t!⚔️
[30/09 3:25 pm] 🥰Mujaheedah🥰: *WRITTEN BY MUJAHEEDAH (HEEDAH)*
Thursday 30/9/2021
*RAUNIN MACCE BAYA HANAƊAUKAR FANSA!!! page 27 to 28*
Zama sukayi Hayat tace """ likita yanzu ya'ake ciki? ga police ɗinnan zaka iyamuna bayani yanzu"" gyara zaman glasss din Idansa yayi sannan yace"" to gaskiya yarinyar bisaga fyadenda Akamata daƙarfi kuma she is too small gaskiya mutum 3 sukayi reaping dinta inshort dai takamu da yoyon fitsari"" Munshiga uku ni mlmr idi yanzu shikenan sunhalakamuna yarinya, kuka yafashe dashi yanacewa wai yarayuwar talaka zataƙare A wannan ƙarnin???""
Hunmmmmmm Ajiyar zuciya hayat tasauke tace"kada kadamu baba indai zakubani goyon baya yadda yadace to insha Allah zantaimakeku"
Am "fatan kafara rubuta statement din copur Auta?" eh madam nayi Amma dole Ace munji tabakin Yarinyar ko magane kosuwaye sukamata wannan dannyen Aikin"
"Eh kanada gaskiya Amma kosan ko maganar wannan docter din tanada mahimmanci so yanzu yarinyar tana bacci kuma tanacikin firgici bazaiyu Azanta da ita yauba saizuwa ko gobe haka, yanzu bari nawuce dakai nasaukeka inyaso gobe A round 10:00 Saikadawo, owk madam muje, "to doctor mungode Acigaba da bata kulawa insha Allah zanyi Abinda yadace""
Saida taje wurim mama gaje tace "zanje gida Amma zandawo yanzu Abinci zandauko"" godiya sosai suka haumata" Ah bakomai mama insha allah koma suwaye za'ahukkunta da izinin ubangiji Natafi zandawo yanzu" To Adawo lafiya mungodefa"
Saida tasaukeshi kan hanya sannan tabashi kudi sukarabu da zummar haduwa gobe
Tanakusa dagidama saiga kiran dady Murmushi tayi tace "Aranta sunganajima bandawoba bama zandagaba tindanakawo""
Hong tayi saida sale yaleƙo yaga itace sannan yabude,
Tanajin yanazubamata surutun nasa Amma tawuce batakulashiba hannu kawai tadagamasa batayi maganaba
Parking Tayi sannan tashiga palourn da sallama dady ne tsaye yana zazzagawa yakasa zama jiyo sallamarta yasakashi sauri juyowa
yace ""inakika shiga haka tindazu kuma Anatakiran wayarki baki picking tindazu??""
Saima Alokacin taduba wayar kusan 20 missed call 13 na dady ne 7 kuwa na Anwar ne dik dazu sumatasu
"Goshi tadafe oh am so sorry dady wllh nabar wayar A motane nikuwa inacikin hosbitall din"
hosbitall kuma? meyakaiki can? cewar mommy Ƙarama
"wllh mommy inakan hanyata tadawowane daga Aiki na......... .......... tabasu dik labarin Abinda yafaru"
Dady yace" ke sarkin taimakoba wllh hayat kiyi Ahankali duniyarnan batada tabbas sam kinzo dik kindagawa mutane hankali kuma ai saiki kira kifadamuna Abunda kefaruwa""""
"Afuwan dady nayi kuskure zankiyaye gaba
Hauwa kije kifadawa ladi tahadamun Abunci A basket hadida ruwan tea zankoma nakaimusune sa'annan kema kishirya kirakani damunkai zamudawo"
Zanje nayi wanka nashirya kidan hadamun tea mara bada bread ba kapinnafito""
TO AUNTY
Agaggauce tayi wanka tayi salla tashirya ciki Atamfa light blue tadan yana gyale Akanta hauwa ta Ajemata tea din batawani sha dayawaba tafito
tace "hauwa kunhada Abincin? Kuma kinshirya?"" eh Aunty yanama mota munkai"
" muje saimun dawo mommy""
"to adawo lafiya allah yatsare"
da Ameen suka ansa""
Tana dreving kiran Anwar yasake shigowa Hands free tasaka wayar tabarta Aje kasuda sityarin