Sashe 9
Rashida Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Inna ta ce "shi ke nan Maryam tun da haka kika ce ba damuwa Allah ya sa shine mafi alkairi sannan Allah ya sa ba Æ´ar biyan bokaye ba ce."
Su Amina Ameen ya Allah kawai su ka ce.
Muhammad ya ce "Ibrahim yanzun idan ka je ka auro yariyar da kake ganin za ta haifa ma ka yaran a ka zo bata haihuwa me za ka yi?."
Amina ta ce "Ni ba komai na ke dubawa ba na ga shi likita ne makin ya binciki kan shi ya bincike ta ai zai gane mai matsalar amma babu sai kishiya, toh yanzun ka je ka yi aure ka tarar da ita da ciki me za ka yi?."
Muhammad ya ce "Ciki kuma?."
Amina ta ce "Eh."
Muhammad ya ce "Ai da ya ji kunya wallahi."
Amina ta ce "Wallahi duk alamomi sun nuna cewa Maryam na ɗauke da ciki, ka dubi fuskar ta, sannan ga ƙirjinta ya yi yawa sosai, sannan idan mu ka shiga kitchen toh wallahi abu za ta ne ma dan rufin hancin ta idan na tambaye ta sai ta ce min wai ba da lafiya."
Ibrahim ya ce "Aunty wallahi ba wa ni cikin da ta ke da amma ba ku san ko auran nan alkairi ba ne."
Maryam ta ce "Ibrahim ni ma na san ba na da cikin kawai ka je ka yi auran ka ba damuwa."
Inna ta ce "Toh yanzun me ake ciki ga me da auran".
Ibrahim ya ce "Inna cewa su ka yi na tura iyayena da kuÉ—in an ga ni a na so da kuÉ—in sadaki."
Muhammad ya ce "Ƴar wa ne gida ce?."
Ibrahim ya ce "Yar gidan Alhaji Murtala ne."
Amina ta ce "Wane Alhaji Murtala É—in ka ke nufi?."
Ibrahim ya ce "ÆŠan kasuwa."
Amina ta ce "Murtala É—an kasuwa kuma yanzun ka rasa wa za ka haÉ—a kishi da Maryam Æ´ar masu kuÉ—i kuma Æ´an dangi wulakanta mutane?."
Muhammad ya ce "Kin san su ne?."
Amina ta ce "sosai ma."
Muhammad ya ce "budurwa ce ko bazawara?."
Ibrahim ya ce "budurwa ce sunan ta Balkisu."
Amina ta ce "Innalillahi wa'inna ilaihin raji'un, amma lallai Ibrahim ka cika butulu wallahi, yanzun wannan Æ´ar iskar ka É—aukar wa kan ka."
Maryam ta ce "Yaya, Inna, Amina, dan Allah ku bar shi ya yi auran shi wallahi ni dai idan ba Æ´ar bokaye ba ce ba zai daman ba."
Muhammad ya ce"Toh shi ke nan zan je dan kai kuÉ—in auran, amma ka sa ni duk abin da kayiwa amarya toh sai kayiwa Maryam ka ji ni ba."
Maryam ta ce "Yaya dan Allah ka dai na wannan maganar kawai barshi ya yi abin da ya fiye ma sa."
Inna ta ce "Nima ina bayan ka yaron nan dan dole sai ya yiwa Æ´ata sabin kaya."
Da haka dai su ka watse .
Da dare aka je kai kuÉ—in auran.
Aka sa ka ranar aure nan da sati É—aya.
Suka dawo gida su ka sanar da Æ´an gidan.
Su ka ce Allah ya kaimu.
Maryam ta ce "Dan Allah Yaya gida na ke son zuwa kuma na tambaye shi ya ce ba zan je ba sai an É—aura auren kuma ina da wata matsala ta zuwa gida."
Muhammad ya ce "A kan mi za ka hana ta zuwa gidan su?."
Ibrahim ya ce "Yaya saboda ba na son wani abun ya faru da auran ne."
Maryam ta ce "Ibrahim yanzun ni kake zargi da lallata ma ka aure saboda mi zan lallata ma auran naka, halam duk namiji dan mace É—aya a ka yi shi duk namiji zai iya auran mace huÉ—u toh ni a kam mi zan hana ka raya sunnar Annabi."
Muhammad ya ce "Maryam ki yi hakuri ki je gidan idan kika ga ma abin da kike sai ki kirani zan É—auko ki kin ji."
Maryam ta ce "A a Yaya na fasa wallahi tun da har yafaÉ—i wannan maganar ba zan je gida ba sai ya ban hanya da kan sa."
Tafiya part É—in ta ta yi wayar ta É—auka ta faÉ—awa mahaifiyar ta abin da ke faruwa.
Mahaifiyarta ta ce "Maryam ki yi hakuri ko wacce irin mata ce zai ɗauko da talaka da Mai kuɗi duk suna a hanun Allah, dan Allah haka ki kwantar da hankalinki ki yi kamar abin bai miki zafi ba, sannan ki da ge da addu'a saboda ita ce katangar zarfe tsakanin ki da ita, Maryam ban san ki da fitina ba kar na ji kar na gani kishi ba akan ki aka fara ba kuma baza a gama akan ki ba ki yi hakuri ki bi mijin ki sauda ƙafa idan wuta ya ce ki faɗa toh ki faɗa, amma abu ɗaya zance karki aikata shine bin hanyar da Allah ya haramta kin ji."
Maryam ta ce "Toh shi ke nan Mama nago de sosai kuma zan sa ke fuska ta ayi komai da ni in sha Allah Mama kuma ba zanyi sake da addu'a ba da ga ni har yaran da zan haifa ba zan bari ko É—aya ya yi wasa da ibada ba."
Mamarta ta ce "Allah ya yi maki albarka autana."
Maryam ta ce "Ameen Mamana."
Sai anjima su ka yi rayuwar kowa ba daÉ—i.
Amma Maryam rayuwarta ta yi sanyi akan É—azun.
BAYAN SATI ÆŠAYA
Maryam ce zaune da Amina da amaryar wato Balkisu.
Maryam ta ce "Wai Amina ina yaro na ne ko har yanzun bai dawo daga school ba ne?."
Amina ta ce "Ai na huta ni kam saboda yaron nan wallahi akwai shi da baƙin rai ko dariya fa ba ya yi tun yana jariri."
Balkisu ta ce "Ba wani nan kawai sharri kike ma sa."
Maryam ta ce "Ke dai Balkisu kya faÉ—a mata."
Amina ta ce "Wallahi ku yi sauri ku bani yarona ko yarinyata idan ba ha ka ba ko humm basai na ida ba."
Maryam ta ce "ki ka sa ni ko Balkisu ta É—auka maki yaronki ko yarinyar ki."
Balkisu ta ce "A a Maryam rufamin asiri ai ni kam tun da ba kaza nake ba sai na jima ban Haihu ba sai dai ke."
Amina ta kalli Maryam su ka haÉ—a ido.
Maryam ta ce "Ban gane ba saboda mi za ki mana wannan fatar toh bata saɓu ba gaskiya."
Balkisu ta ce "akan mi wallahi ni kam ban ki na shekara 5 ban Haihu ba saboda ai saurin haihu na tsufar da mutum."
Amina ta ce "Toh a bar maganar kawai."
Rashid ne ya dawo da ga school tare da Ibrahim Rashid ya ruga aguje ya yi in da Maryam ya ce "Umma na dawo."
Maryam ta ce "Toh yaron albarka sannu da dawo wa ya hanya?."
Ya ce "Lafiya ƙalau Umma ina abinci na?."
Balkisu ta ce "ga shi can a dainnin na haÉ—a ma."
Ya ce "Ni ba na son naki na Umma na ke so."
Ran Balkisu ya ɓaci sosai kenan har yaron ya fi son ta akan ta.
Maryam ta ce "haba yarona Momyn ka ce fa ka je ta ba ka abincin."
Rashid ya ce"Ni kam Umma na ki na ke so yafi daÉ—i."
Balkisu cikin zafin rai ta ce "Kana nufin ban iya abinci ba ne ko meye ehe?."
Maryam ta ce "Haba Balkisu mene ne na biyewa shiriritar yaro toh ko mahaifiyarshi ya ce wa ba ta iya abinci ba bale ke da ba ma sabo kukayi ba."
Balkisu ta ce "Ai dole za ki faÉ—a haka tun da kowa ke yake so ni ba mai su na kowa ya tsanan."
Maryam ta ce "Meki ke nufi ne Balkisu kamar ya kowa yatsaneki?."
Amina ta ce "Ya ko za ayi yaro ya saba da ke bayan ita ya tashi da ita ba ke ba ai dole zai fi sannan ta."
Maryam ta ce "Dan Allah Amina ki bar faÉ—ar wannan maganar ba daÉ—i fa."
Balkisu ta ce "Ai dole za ta nuna miki cewa yaron ta ne banaki ba ne dan haka ki je zuwa haifar naki."
Maryam ta ce "Dan Allah ku dai kubar maganar."
Maryam ta ce "Rashid ka je kaci abincin da Momyn ka ta dafa maka ka ji yaron albarka."
Ya ce "toh Umma."
Ta shi ya yi ya ce "Momy mu je ki bani abincin."
Ibrahim ya ce " haba dai Balkisu ai sai ke yi hakuri saboda yaro ne duka duka yaushe kika zo kinga ko ai bakwa É—aya".
Balkisu ta ce "Ai dole ne za ka ce haka amma ba komai da sunnu zai san Ni."
Maryam ta ce "Yi hakuri Balkisu kin san yaro ne sai an bi shi a hankali."
Da haka dai har su ka watse Rashid bai ci abinci ba.
Ya na É—akin Amina ya ce "Mama wai sai yaushe Umma za ta haihu a samamin kane?."
Amina ta ce "Kai dai duk wanda ya ga girman ka toh ya shiga uku tun yanzun sai tambayar masifa."
Maryam ciki har ya fara fitowa saboda ya fara girma, sai kwaÉ—ayi ya ke sa ka ta.
Sai yanzun hankalin Ibrahim ya bashi lallai fa ciki ne da Maryam, aiko murna ba a Magana wajen Ibrahim.
Ya ce "Yanzun Maryam ciki ne da ke amma ba ki faɗa min ba kuma akan mine kika ƙifaɗamin?."
Maryam ta ce "Saboda yanzun ba na burge ka ko kaɗan, kuma bana a ranka ba ka sona ba ka ƙaunata ka gaji da zama da ni kawai ina zaune ne alfarmar Inna da Yaya ne."
Ibrahim ya ce "Bangane ba Maryam meki ke nufi da waÉ—an nan maganganun nan naki?."
Maryam ta ce "Wallahi ko da na rantse ba zanyi nadama ba yanzun ba ka sona."
Ibrahim ya ce "Wallahi Maryam ina son ki ina ƙaunar ki meki ka min da har zai sa nace ba na son ki dan Allah ki dai na wannan maganar Please my love."
Maryam ta ce "Toh shi ke nan tun da kace na bar maganar toh na dai na in sha Allah, amma ka sa ni cikin nan cikin wata na 6 ya ke dan haka kasan yadda za ka yi kuma dan Allah kar ka bari matar ka ta sa ni dan Allah."
RASHIDA
Sha'awanatu Faruk diggiâœï¸
Sha'awa marubuciyaâœï¸âœï¸
WhatsApp number 08084277827☎ï¸
8