Sashe 13
Rashida Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Wai ni kam ba Kya da zuciya ne ki kyale ni mana karki sakamin ciwon kai Please."
Aiko kan shiya daÉ—e bai cire ba dan rainin hankalin kawai."
"Haba Kaka me ya sa kullum sai kin ɓatawa Abokina rai ne." Ma'aruf ya faɗa
Kaci gidan ku mai kai kamar na mangoro.
Hahaha dama mangoro na da kai ne .
Haka suka sa ka Inna a gaba su na dariyar ta.
"Kai Rashid bana son rashin kunya ya zaku saka mana Inna a gaba kuna dariya, saboda rashin kunya ai ga Uwayenku nan baku saka su a ga ba kuna dariya ba, sai Inna da ku ka raina." cewar Muhammad mai shigowa ya ji abin da suke wa Inna
Sai cewa ta yi
"Ai kai ne sukewa ba ni ba saboda ni nafi ƙarfin su har mahaifan nasu."
Harara Ma'aruf da Rashid suka aika mata lokaci goda.
Ai sai dai idon mutum ya ya tsiyaye ehhe na faÉ—a maku.
Rufa'i "Haba Inna wai ke kullum sai kin zagemu hankalin ki zai kwanta, mai warin goro kawai ji bakin ki duk ya yi jan goro."
Ga mai warin goro nan zaune kai jama'a wai ba zakuwa yaranku magana ba kun min shiru haka kuna kallona .
"Yi hakuri Inna Rashid, Rufa'i kaima ku yi wa mutane shiru yanzun ko sai na mutuncin ku."
BAYAN SHEKARA BIYU
Haka rayuwa ta ci gaba har tafiya zuwa London ta kama Abba da Daddy dan ƙarfafa officer ɗin su.
Abba ya ce "Rashid idan muka je zan kira akai mana kai, saboda da Umman ku zan je sai ka zauna a nan."
"No ba zai yiwu ba kawai ka bar shi idan ya isa zuwa sai yaje da kan shi, idan suma su na da ra'ayin zuwa can sai suje tare."cewar Daddy
"Toh shi ke nan ba damuwa Yaya ki shirya dake zan je."
"A a ni kam gaskiya ina nan ba in da zan je, kawai ka É—au matar ka ku tafi wallahi na yafe ina tare da Maman yara."
"Amma dan Allah ka ce kar taje da Fatima ta ta barta a nan kawai."
"Eh gaskiya ne tun da yanzun ba Nono suke shaba."cewar Mama
"Toh shi ke nan."
Ummi tana ta jagol jagolo abin ta sai daÉ—i take sha a hannun Rashid.
Su Fatima Ma'aruf sun fara jan su a jiki idan suka fita sai son siyo masu abu ko bai kai na Ummi yawa ba.
Yarinyar tasha gata da musamman dau su A'ishah basu samu gatar ta ba Ummi.
Masu tafiya sun shirya komai yau ne ranar tafiyar su.
Rashid, Ma'aruf, Rufa'i, duk kujini da idon rahama, kamin mu dawo ku tabbatar da kun fitar da matar aure, dan yanzun ba zamu dawo ba sai nan da shekara goma ,ku kam kun kai ashirin da hayi sama.
Rufa'i ya sakawa Daddy dariya, "Daddy duka duka yaushe muka tashi da har ake mana zancen aure."
"Idan na dawo baku fitar da matar aure ba, duk wacce nasa ma ita zan haÉ—a ku da ita tam, a sannan ne zaku tabbatar da cewa kun isa aure."
Rashid "Daddy Yi hakuri amma karatun mu fa?, ni gaskiya bana son karatu a Nigeria nafi son India ko London, saboda ga baki É—aya na gaji da wannan makarantar wallahi, kuma maganar aure gaskiya Daddy ba Yanzun ba."
Abba "Ok toh shi ke nan ba damuwa sai ka tashi kamin magana."
"Amma Ibrahim kana da hankali ya zan kai shi India karatu ina laifin London É—in, amma India basa da tarbiyya ko kaÉ—an."
Da India, da London, da Nigeria, duk kabar wa Allah zaɓi shi zai shirya mana su ba dibarar mu ba dan haka kabar shi ya yi karatun shi a in da yake so."
RASHIDA
SHA'AWANATU FARUK DIGGI âœï¸
WhatsApp number08084277827 ☎ï¸
19
"Assalamualaikum"
"Waalaikumussalam"
"Kaka Barka da safiya kintashi lpy."
"Lafiya lau masu ƙantan kanu yau kam albarka kuke so shine ku ka zo gaida ni?."
"Wai Kaka me ya sa bakin ki baya gajiya da cin goro ne?, É—akin nan sai wari yake. Rashid ya faÉ—a yana yamutsan fuska
"Toh sannu mai hancin jin wari sai in uwayen ka ne da uban nan ka ke warin ba ni ba."
"Kai ku tashi mu tafi zanyi amai wannan warin haka." Ya faɗa yana miƙewa
"Ka kiyaye ni fa Rashida {Rashid take nufi} wallahi zan ci gidan ku idan nasake jin kana cemin warin goro nake."
Dariya Rashid ya yi saboda sosai Kaka ke saka shi nishaÉ—i idan suna faÉ—an su na kaka da jika, sai dai shi baya juriyar surutu da yawa sai kain shi ya yi ciwo.
"Au dariya kuke min dan kun raina ni."
"Kai Kaka wane mu ai baza mu maki dariya ba sai dai muyi maki kishiya, har gayu mai Sabon jini ba tsoho ba."
"Rufa'i kaci gidan ku ɗan naima mai kan saniya ai daga ni baƙari, ku tashi ku bar ɗakin nan ku naci mutuncin ku yanzun."
Dariya Rashid ya yi ya ce "Kaka sai anjima zan kawo maki baccin rana a É—akin ki."
"Bana so kai da ku mutsi mutum ba zai yi idan kana bacci har sai ka tashi, ni kam ba zan mutu ba da raina ehhee."
Tafiyar su suka yi sai É—akin Umman su kwance suka tarar da ita kamar mai bacci kuma ba bacci take ba.
Sallama suka yi mata shiru sake sallamar suka yi sai lokacin ta amsa .
"Umma meke damunki ne naganki haka kamar ba Kya jin daÉ—i?."
"Eh Rashid bana jin daÉ—i ne amma yanzun Alhamdulillahi."
"Umma ki fitar da komai a ranki dan Allah kar ki cutar mana da kan ki."
A jiyar zuciya ta sauƙe mai nauyin gaske.
"Ai ko da mutuwa na yi kuna da mahaifiya a cikin gidan nan, kuma na san zata aurar da Ummi a hannun miji na gari."
"Umma dan Allah ki daina maganar mutuwar nan, wallahi ba daÉ—i in sha Allah kina tare da mu har tsufa."
"Rashid abu É—aya ne zaku min ku yi aure naga matan ku, ko banga yaranku ba ba damuwa."
"Haba Umma ki daina zancen mutuwa dan Allah in sha Allah muna tare sai kinga jikokin ki."
"Toh Allah ya sa."
"Ameen ya Allah."
Rashid kan gadon Umma ya haye abin shi ya yi kwanciyar shi abin shi.
"Kai É—an iska ya zaka kwanta bayan kasan in da muka yi."
"Ba in da zanje ku yi tafiyar ku."
"Wallahi baka isa ba sai kaje."
"Ina zaku je ne haka toh?."
"Umma in da yarinyar da Momy ta ce naje ne zan je."
"Ah toh ma sha Allah Allah na gode maka, yi hakuri Rashid ka rikaye shi yau kawai."
"Toh shi ke nan Umma zan je amma dan kin sa baki ne."
"Umma na gode da wallahi ba zan je ba."
"Toh ku tashi kuje ku shirya amma manyan kaya zaku saka har kai ma Rashid."
"Umma manyan kaya kuma gaskiya ba zan iya saka su ba."
"Sai ka saka su ko yau É—innan dan ubanka."
"Yi hakuri Umma zan saka amma zan zo ki kyara min idan ban saka dai-dai ba."
"Toh shi ke nan jeki sai kun fito."
"Toh kawai suka ce."
Shiryawa suka yi ko wanne ya yi kyau sosai har dai Rashid kam.
Shadda ce mai ɗinkin zamani fara ce sosai taji ado sosai ya gyara sajen nan nashi gashin kan shi ya kwanta kamar na turawa hasken nan ya ƙara fitowa sosai .
"Wai Aboki ko kaine zamu riƙa ai sai haka wannan wankan."
"Mtsww aikin ba zan kawai."
Fita ya yi dole suka bi bayan shi .
ÆŠakin Umma yaje ya ce ta gyara ma sa.
Zama Umma ta yi ta kama rigar shi ta saka ma sa biton, sannan ta ɗauko mayukan da take shafawa gashin ta, ta sakar ma sa sai sheƙi yake, fauda fara ta goga ma sa ma sha Allah, sai kace mace ba ƙaramin kyau ya yi ba, turaruka ta fesa ma sa har kala goma ba Rashid ba har su Ma'aruf ƙamshin turarin suke yi .
Ma'aruf Ya ce "Umma rikiya ne zamu yi fa ba zance zai je ba amma sai wani gyara shi kike yi."
"Ina ruwan ka bana son saka ido fa."
Fita suka yi sai gidan su Nafisa hon suka shiga yi sai da ga baya mai gadin gidan ya fito yana tambayar waye suka faÉ—a ma sa sannan ya shiga gidan ya sanarda matan gidan suka ce su shigo.
Komawa ya yi ya ce ance ku shiga falo tana zuwa .
Rashid ya ce ba in da zai je su tafi idan ta fito sai su kira shi amma ba zai jira mace ba sai dai ta jira shi.
Ba yanda suka iya dole haka aka yi sun jima kaminta fito tafiya suka ji ta kun takalmin ta.
Ko sallama babu haka kawai ta faÉ—o "Sannu ku da zuwa na barku ku É—aya dan Allah ku yi hakuri."
Ma'aruf ya ce "Ba komai amma baki iya sallama bane naji kamar baki yi."
"Ayya na manta ne toh barana koma sai nayi sallamar."
Komawa ta yi sannan ta yi sallamar suka amsa sai ta shigo.
"Amma ban gane wane ne angon nawa ba saboda duk kan ku kyakkyawa ne."
"Ga angon ki nan ba ni bane ni É—an rikiya ne."
"Toh shi ke nan."
"Assalamualaikum"
"Waalaikimussalam"
"Ina wunin ku?."
"Lafiya ƙalau."
"Ga ruwa ku sha mun barku ba abin taɓawa."
"Ai ba matsala mun gode sosai." Ma'aruf ya faÉ—a yana kallon ta
"Baku faÉ—a mana sunan ku ba ko amaryar mu."
"Ayya sunana Nafisat sunan ƙawata Ruƙayyat."
"Allah sarki suna mai daɗi Ruƙayyat."
Saura ku, ku faÉ—a mana sunan ku
"Ok sunana Ma'aruf Abokina ma sunan shi Rufa'i sannan akwai wani Abokin mu a waje sunan shi Rashid."
"Amma me ya sa bai shigo ba?."
"Zai shigo yana waya ne."
"Kira shi mana Aboki ko mu bar wajen nan yanzun wallahi." Rufa'i ya faÉ—a dan shi yaushe take ba shi
Kiran shi Ma'aruf ya yi ya ce ga shi nan shigowa.
Ya kusa kwashe minti 30 bai shigo ba sai daga ba ya ƙamshin turarin shi ya nuna masu alamar ga shi nan zuwa.
"Assalamualaikum."
"Waalaikamussalam"
"Ina wuni ranka ya daÉ—e?."
Shiru ba amsa .
"Ina wuni Yaya Rashid?."
"Lafiya."
"Yakike?."