Sashe 12
Rashida Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Yanzun da gaske tafiya za ki yi, ki barni bayan kin san cewa kece ƙawata a gidan nan, amma duk da haka za ki tafi?."
Cikin kuka ta janye hanunta tana cewa
"Haba Amina ai ba mutuwa zan yi ba kuma zan dawo in sha Allah".
"Haba aunty ya za kice za ki dawo ai tafiyar ce bama so, yanzun idan Ma'aruf ya nemi mahaifiyar shi me kike son a ce ma sa?."
"A'ishah karki damu ai baiyi rashin uwa ba saboda ga mahaifiyar shi nan."
Bata sa ke magana ba ta yi waje abinta.
Fita tayi daga cikin gidan cikin sanÉ—a dan kar Æ´an gidan su san fitar ta.
Tana fita ta tare mai machin ta mai kwatancen gidan sai ƙofar gida, kuɗi ta biya mai machin ɗin ya yi tafiyar shi.
"Assalamualaikum"
"Waalaikimussalam"
Oyoyo oyoyo Gwaggo sannu da zuwa, wasu Æ´an yara ne su ke gaida ta.
"Yauwa sannu Æ´an albarka ina kabar ne?".
"Gwaggo yana can yana bacci."
"Ok toh ma sha Allah."
"A a a ƴata sannu da zuwa, amma yana ganki da kaya niƙi niƙi haka ina zuwa?."
"Mama ba komai kawai na kawo maki ziyara ne fah."
"Toh shiga daga ciki dai ina zuwa."
Kayan ta je ta ajiye sannan ta dawo tana cewa
"Mama wai su Yaya nan kuwa?."
"Eh lafiya dai."
"Ba komai kawai na tambaya ne saboda na yi missing É—in su ne sosai?."
"Toh Allah yashirya min ke." ta faÉ—a cikin dariya.
"Ina Ma'aruf ne?."
"Yana can na barshi idan yazo baya barina na sa ke sosai."
"Toh shi ke nan."
FaÉ—a min meke faruwa ne Maryam na san zuwan nan naki ba a banza yake ba.
Mama wallahi na gaji da wulaƙancin da Ibrahim yake min saboda gaba ki ɗaya baya sona baya ƙauna ta.
Haba Maryam kin san ba a cikin hankalin shi yake ba sai kici gaba da hakuri har Allah ya yi ma sa sauƙin walahar nan.
Ni kam yanzun sai dai na yi ma sa addu'ar shi a nan amma ba zan da wai ba sai yazo biko na da kan shi.
Toh wannan cikin fa idan kika tashi haihuwa fa.
Haihuwa ba yanzun ba sai nan da wata uku in sha Allah.
Toh shi ke nan.
Cikin sanyin jiki ta ce .
"Mama meke damunki ne naga duk kin rame haka kamar ba ke ba wallahi?."
"Ba komai lafiya ƙalau nake."
"Haba Mama ki faÉ—a min dan Allah."
"Maryam ina son ki riƙe mijinki tsakanin ki da Allah idan kika cuce ɗan mutune wallahi ban yafe ba ko bayan raina ne, kuma ki riƙe addu'a ban da wasa da ita yanzun ke ba ƙaramar yarinya bace, ki riƙe ibada ki riƙe karatun azkar safe da yamma kar ki bari maƙiya suyi nasara akan ki, ki riƙe Allah shine gatan ki shine mahaifiyar ki shine Mahaifin ki, sannan ki riƙa roƙon Allah ya shirya mana zuri'ar mu, ki kula da yaran ki sosai ki ɗaura su akan hanyar daidai kar kuɗi su ja ki ki bar yaranki su lallace."
Cikin sanyin jiki take cewa
"Mama in sha Allah zan yi duk abin da kika ce in sha Allahu ba zan ba ki kunya ba."
"Maryam bana da lafiya sosai olsa ce ke damuna kuma taci ƙarfi na ban so, faɗa maki ba amma ba yanda na iya dole sai na faɗa maki."
"Olsa Kuma mama me ya sa ba ki faɗa min ba bane, yanzun Mama idan kika mutu wallahi sai nafi kowa damuwa...." Bata ƙarasa ba saka makon kukan da ya ci ƙarfin ta.
Ke kukan mi kike ne haka ce maki na yi ance mutuwa zan yi ne ehhe.
A a amma ..
Yi min shiru bana son Wata magana.
Kiran sallah magarib aka yi hakan ya sa suka tashi zuwa yin sallar.
BAYAN WATA UKU
Maryam ce zaune a cikin daƙi Mama na a waje zaune ita ma .
Cikin ta ne ya murɗa mata sosai wani danshi danshi taji aiko tana dubawa taga jini na bin kasan ƙafarta.
Cije baki ta shiga yi saboda a zabar da take ji cikin ikon Allah ta haihu lafiya.
Mama jin kukan jariri ya sa ta tasowa É—akin ta shiga jariri tagani cikin murna ta furta cewa
"Ma sha Allah Allah na gode ma."
Dubawa ta yi sai taga ƴa mace ce aka haifa murna ba ƙadan ba ta ji .
Gyarata Mama ta yi sosai da sosai sannan ta gyara Umma .
"Kira Æ´an gidan can ki faÉ—a masu haihuwar."
Bangaren Ibrahim kuwa komai yake yi sai yaga Maryam idan bacci yake yi ita yake gani abin ya dame shi ba kaÉ—an ba ya je wajen Amina yana sanne kai ya ce
"Aunty dan Allah ki taimaka min ki dawo min da matata wallahi ina son ta kamar raina amma wani lokacin sai naji na tsane ta ba kaÉ—an ba."
RASHIDA
BY
SHA'AWANATU FARUK DIGGI âœï¸
WhatsApp number08084277827☎ï¸
15
ðŸ“
Shiryawa su Amina suka yi sai ga Ma'aruf, Rashid, Rufa'i sun dawo daga school.
"Ma'aruf Mama ina zuwa naga kin shirya haka?, kuma ni Umma nake son na gani Mama".
"Gidan Ummarku zamu je ita ta haihu dan haka je ka shirya mu tafi Rufa'i je ka shirya kai ma."
Toh suka ce sannan suka je shiryawa .
Rashid ya ji daÉ—i sosai da a kace Ummarshi ta haihu sai ji ya matsu baiga yarinyar ba.
Fitowa suka yi sai gidan su Maryam Rashid yariga kowa shiga gidan sallama kawai ya yi sai cikin daÉ—i da yake ta saba zuwa dashi .
Yana shiga ya tarar da yarinya kwance sai bacci take hankali ƙwance kafe ta da idanu ya yi haka kawai ya ji yana son yarinyar fiye da su A'ishah.
"Umma yarinyar nan akwai kyau ji bakinta jawur kamar janbaki a ka saka mata, kuma ga ta fara ga ta kyakkyawa, kai ma sha Allah."
"Hahaha kai Rashid wannan yabawan haka, ko kana son ta ne a baka ita har sai ka tashi aure."
Hahaha kai shirme ke kam ko neman mu bazaki yi ba.
"Ayya yi hakuri Maman yara wallahi ban kula da ku bane."
"Wai ina kishiyar tawa ne naji shiru?." Cewar Inna
"Da yake ba kya da ido ba ai ba za ki ga in da take ba ya cilla mata harara."
"Kai ɗan baƙin rai wallahi ka kiyaye ni in ba haka ba sai na saɓule Yanzun ka ji min mai ƙatun kai."
"Mtsww sai ki saɓule ni ɗin mai warin goro kawai."
Kai Rashid ya isa haka .
Toh ai saika bamu yarinyar ko, Inna ta faÉ—a tana shararar shi.
"Ba zan bada ba sai ki yi ta ƙarfi ni wallahi kin saka min ciwon kai saboda wannan surutun naki mai bakin aku kawai."
"Ga mai bakin aku nan zaune ba ni ba."
Banza ya yi da ita saboda gaske kanshi ciwo yake ma sa É—an wannan maganar da ya yi.
Maryam ta kalli in da Inna ta nuna wa Rashid kawai sai taga Ibrahim yana kallon ta.
"Umma nayi kewarki sosai dan Allah ki dawai gida."
Yi ta yi kamar bata ji shiba.
Ibrahim Maryam dan Allah ina son magana da ke idan babu damuwa.
Bana da lokacin magana da wanda ba ya sona kuma baya ƙaunata.
"Haba Maryam cikin yara muke fa, kuma yanzun sun mallaki hankalin kansu, ba yara bane. Cewar Amina
Yi hakuri Maryam yanzun ya fara jin sauƙi, saboda addu'ar mu ta taimakon Allah dan Allah ki saurare shi.
"Toh" kawai ta ce dan ko ba komai ta É—auki Inna a matsayin Uwa.
Tashi suka yi dan basu waje su gana.
"Dan Allah Maryam ki yi hakuri wallahi bana cikin hankalin kaina, kema kin sani dan Allah ki yi hakuri wallahi idan ina tare da ita, duk abin da take so shine zan yi, ko Inna bata isa ta hanani abin da ta ce ba, nima ban san meye dalili ba."
Ba komai amma ba zan koma sai anyi suna .
Kamar ya sai anyi suna gaskiya a gidan Ubanta za'ayi mata taro.
Toh shi ke nan ba damuwa.
Anjima nake son ki koma ni zanzo na É—auke ki.
Toh sai nayi shawara da Mama.
"Assalamualaikum wai har yanzun baku gama maganar ba, tafiya muke son yi amma kazo ka yi zaune".
Mun gama mutafi kawai sai anjima Umman yara.
"Toh".
"Umma karki bari kowa ya É—auke sai ni." Cewar Rashid.
Umma "Toh Rashid ba wanda zai É—aukar maka matarka ."
Dariya kowa yasa ka har da Mamar Maryam.
Dare nayi aka zo É—aukar Maryam sai gidan su Ibrahim murna wajen Rashid, Ma'aruf, Rufa'i, ba a magana
Ita ma Maryam ta ji daÉ—i saboda ko ba komai mijinta ya yo bikonta Kuma taji daÉ—i sosai.
Rashid ya É—auke jaririyar wai ba mai É—aukar ta sai shi Ma'aruf da Rufa'i har sun ga ji da magana sunyi shiru.
"Kai ɗan rainin hankali ba ni ita na riƙa dan Uwarka, zoka riƙe yarinya kace ba mai amsar ta sai kai, dan iskanci da samun waje". cewar Amina
"Haba dan Allah Maman yara ki barshi har ya gana da matarshi mana, kin taƙurawa yaro ke akwai mai rabaki da Yaya ne, da za ki raba shi da tashi."
"Wallahi bana ciki da bakin ki, Allah ya tsere ta da auran wannan, ɗan baƙin rain."
"Ai kam dai dan baza ta aura min miji ba, salon ya ganta yarinya ni tsohowa ya ce ita yake so ba ni ba, toh ba zai yiwu ba tam."
"Mtsww wai ke kam mai zan yi da ke ne kina warin goro ji bakin ki."
Kai ya isheka haka idan nasake jin maganar nan sai ranka ya ɓaci, wanda bai san wasa ba."
BAYAN SATI ÆŠAYA
Anyi suna yarinya ta ci sunan Inna wato Rashida su na kiranta da Ummi.
Su A'ishah kam har sun saba da rashin ɗaukar da Rashid baya yi amma kullum yana riƙe da Ummi sun yi kuka har sun daina.
Idan fita ya yi sai ya siyowa Ummi chocolate da Sweet sai su Mama sunyi da gaske sannan su samarwa su Fatima.
Ummi ta saba da Rashid sosai.
"Idan mutum baya sona toh dole yaso takwarata kuma sai najawa mutum aji sannan zan ba shi auranta ehhee." cewar Inna