Sashe 10
Rashida Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ðŸ“
Fita É—akin Balkisu ta yi part É—in ta shiga ta tarar da Ibrahim.
Ibrahim ya ce "Balkisu a ina ki ka fito ne haka?."
Balkisu ta ce "Haba dai mijina muna tare da Maryam ne fa, ina kwance ta zo ta ce min mu fita mu je fira."
Ibrahim ya ce "Toh shi ke nan dan Allah hakkina nake son ki bani Please Balkisu."
Balkisu ta ce "Gaskiya ba zan iya ba sai dai ka yi hakuri saboda ko jiya fa ni ka saukar wa gajiyar ka, toh yau kam ba za ta saɓu ba gaskiya."
Ibrahim ya ce "Yanzun idan ke baki bani hakkina ba waye zai ba ni, Maryam ce kuma yanzun jego take yi ya zan je in ce ta bani hakkina."
Balkisu ta ce "Au kana nufin gorin haihuwa ka ke min?."
Ibrahim ya ce "Allah ya baki hakuri ni ban maki gori ba."
Balkisu ta ce "ga abincin ka can idan zaka iya ci."
Tashi ya yi yaje ya É—auko abincin ya dawo ya fara cin abincin, ya manta bai yi bismillah ba kawai ya fara cin abincin.
Jin kanshi ya yi kamar an buga ma sa wani abun mai nauyin gaske ga baki É—aya fita ya yi a hayyacin shi.
Ibrahim ya ce "Mata ta abincin nan ya yi daÉ—i sosai."
Balkisu ta ce "Ai na sani."
Tashi ya yi dan zuwa part É—in Maryam amma sai ta ce "Ibrahim ina zuwa ne haka?."
ya ce "Ba in da na yi kawai falo zan je."
Ta ce "Kar na ji an ce wai kaje in da Maryam, wallahi idan ba ni na baka hanya ba kaje sai na É—au mummunan mataki akan ka."
ya ce "Bama zan je ba wallahi."
ta ce "Toh ta shi ka je."
Ibrahim da sauri ya fita a É—akin sai É—akin Maryam ya tarar da ita ta na shayar da Rashid.
Ganin shi kawai ta yi ba sallama ba komai .
Maryam ta ce "Yaya meke damunka naga ka shigo ba ko sallama?."
Ibrahim ya ce "Idan na yi maki sallama cinta za ki yi ne?."
ta ce "A a ka yi hakuri."
Zama ya yi yana son yin magana amma ba maganar taƙi fitowa.
Maryam ta ce "Dan Allah Yaya ka faÉ—a min meke damunka na ga kana cikin damuwa."
RASHIDA
By
Sha'awanatu Faruk diggi âœï¸ âœï¸
Wtspp 08080304152☎ï¸
10
ðŸ“
Su Ma'aruf ne zaune a falo rike da littafan school suna rubutu .
Maryam ta ce "Rashid kai da ƙanen ka Rufa'i ku zo ku ci abinci kubar rubutun haka nan."
Rashid ya ce "Umma aboki na Ma'aruf fah."
Ta ce "Abokinka ko ƙanen ka?."
Ya ce "Umma ai Abokina ne kuma ƙanena ne."
Ta ce "Toh ku tashi mu je ku ci abincin."
"Toh" su ka ce
Amina ce zaune da ƙaton cikin ta a kan dainnin tebur.
Balkisu ma da cikin ta, na Maryam ne ƙarami bai girma ba.
Amina ta ce "Wai Maryam ba za ki bar wannan yaron ba, wallahi baƙin ranshi ya yi yawa ji dan Allah ko dariya ba ya yi."
Ta ce "Eh ba komai yana dai jin maganar mahaifan shi ko."
Amina ta ce "Wallahi ba gaskiya bane ba, saboda Ma'aruf akwai shi da jin maganar mahaifan shi, amma wannan ɗan baƙin rai ba mutunci."
Balkisu ta ce "Ai Amina baki san mai mutunci ba wallahi, saboda ga bakiÉ—aya Ma'aruf bai da mutunci, kina ganin shi haka kin san ba É—an mutunci ba ne."
Amina ta ce "Kamar ya ba É—an mutunci ba ne, meki ke nufi da wannan kalmar."
Maryam ta ce "Ai gaskiya Balkisu ne, saboda ga baki É—aya É—an ki ba ya jin magana ko kaÉ—an."
Ta ce "Wallahi wannan maganar ba gaskiya ba ne ba ehhe."
Rashid ya ce "Umma sai yaushe za ki haifa min ƙanwa ne?."
Ta ce "A a Rashid ƙanwa ka ke so ne?."
Ya ce "Eh Umma."
Ta ce "Toh kwantar da hankalin ka ta kusa zuwa in sha Allah."
Ya ce "Toh Umma."
Amina ta ja tsaki mtss aikin banza kawai.
Dariya Maryam ta yi ta ce "Toh su kishi har ya bayyana Amina ai da kin ɓoye shi."
Ta ce "Ni ce zanji baƙin cikin wannan abin."
Ta ce "Eh mana."
Ibrahim ne da Muhammad su ka shigo bakin su É—auke da sallama su ka ce
"Assalamualaikum"
"Waalaikumussalam" su ka amsa ma su.
Su Rashid da gudu su ka tarbi mahaifan su amma abin mamaki Ibrahim Rufa'i kawai ya amsa wa sannu da su ke ma sa shida Ma'aruf.
Ma'aruf ya ce "Abba sannu da zuwa."
Nan ma shiru Ibrahim ya yi ma sa.
Muhammad ya ce "Wai Ibrahim mene ne haka, baka ji sannu da Ma'aruf ke ma ka bane?."
Ya ce "Yaya ban ji ba ne ba."
Ma'aruf yi ya yi kamar zaiyi kuka sai Muhammad ya ce "ma sa yazo."
Maryam ranta ba ƙaramin ɓaci ya yi ba amma haka ta share shi.
Ya ce "Balkisu sa ka min abinci na."
Ta ce "Gaskiya ba na iyawah saboda cikina ciwo ya ke min ka ce wa Maryam ta haÉ—a ma."
Ya ce "Maryam haÉ—a min abincin."
Tashi ta yi ta yi tafiyar ta ta bar su nan a dainnin É—in.
Sakin baki su ka yi ga baki É—ayan su .
Rashid sauka ya yi daga jikin Muhammad ya ce "Abokina mu je in da Umma."
Shima Ma'aruf sauka ya yi su ka yi tafiyar su in da Umman su.
Muhammad ya ce " Wai Ibrahim me ya sa har yanzun kai yaro ne, yanzun dan Allah wulakanta yaron nan na ta da ka yi a gabanta daidai ne ehhe?."
"Nifa Yaya ban kula da shi ba ne"
Amina ta ce "Wallahi Ibrahim ban taɓa ce ma ka ƙarya ka ke ba, amma yau kam zan faɗa wallahi ƙarya ne, ka ce wai baka ganshi ba."
Ya ce "Wai dan Allah a kan wannan yaron ne kowa zai zo ya na gaya min Magana."
Muhammad ya ce "Toh fa ko ramawa za ka yi?."
Balkisu ta ce "Ibrahim ka min shiru dan Allah duk kunci ka min kunne da surutu."
Shiru Ibrahim ya yi bai sake magana ba.
Amina ta ce "Innalillahi wa'inna ilaihin raji'un Maryam kin banu, tashi ta yi ita ma."
RASHIDA
By
Sha'awanatu Faruk diggi âœï¸ âœï¸
Wtspp 08084277827☎ï¸
11
ðŸ“
Muhammad ji jiga kan sa kawai ya yi shima ya bi bayan Amina.
Sallama ya yi. "Assalamualaikum"
"Waalaikamussalam." Amina ta amsa.
Ya ce. "Maman yara mai ya sa ki ka tawo ba a gama cin abincin ba?."
Ta ce. "Wallahi Maryam na cikin matsala sosai, shi ne ke wayan sa ka ta ciwo kenan amma ba ta faÉ—a min ba."
Ya ce. "Ban fahimci zancenki ba."
Ta ce. "Abin da na ke wa Ibrahim gudu kenan ga shi ya faru."
Ya ce. "Amina ki faÉ—a min yan da zan fahimci maganar ki."
Ta ce. "Ta asirce Ibrahim sai yan da ta yi da shi dan Allah ku ta ya shi da addu'a, ni dai zan ta ya Maryam in sha Allah."
Ya ce. "Ai ba yau ba na ke ganin Maryam cikin wani hali, kawai saboda ta na jin nauyi na ne ya sa ban yi mata magana ba."
Rashid ne ya zo da gudu ya ce. " Mama Mama Umma ba ta da lafiya sai kuka take yi."
Barin ɗakin Amina ta yi, da sauri Muhammad ya riƙe hannunta ya ce. "Ki bi a hankali kar ki ji ciwo kema."
Ta ce. "Toh".
Sakin ta ya yi amma duk da haka sai da ta haÉ—a da gudun.
Ɗakin Maryam ta je ta tarar da Maryam a kasa sai kuka take gata riƙe da kanta .
Ta ce. "Maryam mene ne haka, idan ki ka hallaka kanki fa, kuma gaki da ciki, haba dan Allah ki yi hakuri ki barwa Allah komai shine zai saka maki, ba wani ba ke dai addu'a ne ta ki."
Ta ce. "Amina na shiga uku tun auren nan na Ibrahim ban da kwanciyar hankali, kullum da abin da zai min wallahi na ga ji gidan mu zan ta fi."
Ta ce. "Haba Maryam kenan ta yi galaba a kan ki?, ki yi aiki da hankalin ki ba zuciyar ki ba."
Ta ce. "Amina Ibrahim ba ya sona kuma ba ya son yaron ki, ai idan bai soni ba toh ya so yaronki amma mu duka bama samun hakan."
Ta ce. "Maryam ki yi hakuri zan ta ya ki da addu'a in sha Allah, na san Mama tana can tana ta ya ki da addu'ar in sha Allah zai dawo dai dai kamar yadda ki ka san shi."
"Toh" kawai Maryam ta ce.
Jikin ta Amina ta taɓa zafi ta ji sosai ta ce. "Maryam ba ki da lafiya ne har haka?."
Ba ta tanka mata ba kawai kai ta É—aga mata.
Ta ce. "Rashid ya je ya kira Abban su yazo ya duba Umman ku."
Da gudu su ka fita a É—akin sai part É—in Balkisu.
"Assalamualaikum."
"Waalaikumussalam."
"Momy wai Mama ta ce Abba yazo ya duba Umma."
Ta ce "Baya nan sai ya dawo."
"Toh" su ka ce
Fita su ka yi sai É—akin Umman su.
Mama ta ce "Mai ya ce ne?."
Su ka ce.
"Wai cewa ta yi baya nan sai ya dawo, kuma Mama mun gan shi a zaune."
Mama ta ce "Zaune fa ku ka ce?."
"Eh" Mama
Ta shi ta yi ta je ta kira Muhammad ta faÉ—a ma sa halin da a ke ciki.
Ran Muhammad ya ɓaci sosai ɗakin ya nufa, ya na zuwa ya wankawa Ibrahim mari har sau biyu ya ce.
"Ibrahim ka na da hankali kuwa ehe, maike damunka ne da za ka hallaka Æ´ar mutane?."
Amina ta ce. "Na shiga uku Daddyn yara dan Allah ka yi hakuri, wallahi da na san abin zai kai ku haka da ban faÉ—a ma ka ba."
Muhammad ya ce "Za ka bani amsa ko sai na ci uban ka a nan ne?."
Ya ce. "Yaya ka yi hakuri ni wallahi ba na son ta ne."
"Baka son ta fa kace Ibrahim?."
"Eh" Ibrahim ya faÉ—a .