Sashe 3
Rashida Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mama ta ce " Rufa'i ko dai na ma ta da dariya ha ka ta isa".
Ta shi suka yi su ka nufi dainnin zama kowa ya yi ku da masoyin shi amma ban da Ummi da Rashid.
Wajen Umma taje ta zauna Umma tace ta sakawa kowa abinci aiko ha ka aka yi ta sa ka wa kowa tazo zuba ma sa ya ce "shi team za ta haÉ—a ma sa jikin ta na rawa ta haÉ—a ma sa team É—in garin ta bashi kofin ya faÉ—i sai a jikinsa.
Maruka masu kyau da tsada ya saukar ma ta a fuskarta, ha de fuska ya yi kamar bai taɓa dariya a duniya, kuka ta ke yi sosai saboda ba ƙaramin shigar ta marukan suka yi ba.
Mama ta tashi dan ramawa Ummi sai Umma ta dafe ta Mama ta ce "sakar ni Maryam kina ganin wannan mari da ya saukar ma ta ba kice komai sannan yanzun za ki wani da fe ni"?.
Haba Amina ki yi hakuri na ga ita ta zuba ma sa ruwan zafi a jiki meyasa idanuwan ki basu ga abin da ta yi ma sa ba sai na shi za ki gani kuma a gaban ƙannan sa za ki da ke shi ha ba Amina.
Ma'aruf ya ce "wai kai kam Rashid meyasa bakada hankali ne jakin banza kawai mara hankali, toh wallahi duk ranar da ka sake dukan ta sai na rama ma ta saboda ba wani girma na kayi ba shekara 2 ne kawai kuma bazan ji ƙunyar ka ba wallahi.
Umma ta ce "toh sannu uban shi ai kai ne jakin bashi ba saboda ko ba komai Rashid Yayanka ne kuma wallahi ko da wasa na ji an ce ka yiwa Rashid rashin kunya sai na saɓa ma ka".
Ta shi Ma'aruf ya yi ya bar wajen saboda yaji haushin maganar Umma sosai .
Haba Maryam menene ha ka ne yanzun ga shi kin sa ke ɓatawa wani rai akan mutum ɗaya ta shi Mama ta yi ta ji hanun Ummi su ka bar dainnin ɗin su ka yi shigewar su part ɗin Mama.
Ka yi hakuri ka ji Rashid kar abin da ya fa ru ya ɓa ta ma ka rai ka ji ni Ko, "eh Umma" ya faɗa.
Kwanciya kuwa ya yi saboda gobe ne mazan su za su dawo.
Amma Ma'aruf ba a É—akin su ya kwana ba a part É—in Umma ya kwana cikin uwar É—aka ya kwanta kar Umma ta ganshi dan yasan ba za ta ba ri ya kwanta ma ta a É—aki ba.
Rashid ba ya son fushin Ma'aruf ko ka É—an saboda ko ba komai Ummar su na son shi kuma ba za ta ta ba su Ma'aruf gaskiya ba sai dai shi, ha ka ya kwanta ranshi cike da tambayoyin da ba mai amsa ma sa su.
Rufa'i ma bai yiwa Rashid magana ba saboda haushin shi yake ji sosai saboda Ummi ƙanwar sa ce.
Asuba ta gari.
London
Wa ta matashiyar mata ce sanye da baƙaƙen ka ya ta na waya da alama da wa ta ƙawarta ce ta ke waya ta can ɓangaren aka ce, "wai Balkisu ke shegiya ki na can ki na can ki na jin daɗi kin manta da abin da Boka ya ce kuma na ji ya ce za ki dawo Nigeria gobe ba shiri dan ha ka sai kin ba da bakar akuya a yanka saboda zafi-zafi ake dukan ƙarfe".
Balkisu ta ce "kamar nawa ne zan bada saboda wallahi natsani Maryam da yaranta sannan kuma inason arabamin Rufa'i da shegen yaronnan na ta yanzun dai zan ba da dubu É—ari biyu na san dai za su yi ko"?.
Hajara ta ce "toh sai dai an ji wajen boka shi zai faÉ—a idan sunyi kin san aikin ba É—aya ba ne".
Eh Hajara zan kira ki anjima yanzun tsohon banzan nan ya shigo zan kashe waya,É—im ta yanke kiran.
Balkisu ta ce "ka ce gobe za mu koma gida amma banga tikiti ba kuma ban ga tsaraban yarana ba mai ka ke nu fi ne toh"?.
Abban Ma'aruf É—in ya ce "ai na yi tunanin kin yiwa yarannaki tsaraba ne yanzun toh ki shirya mu je siyayyar ko".
Balkisu ta ce "toh shi ke nan ni ma akwai abin da na ke son siyawa Maryam da Amina ni ma na kai mu su".
Toh shi ke nan ga tikitin na siyo jirgin safe za mu bi. Toh kawai ta ce.
Shiryawa ta yi amma kayan ne a jikinta fita suka yi, siyayyar mai yawan gaske su ka yi sannan su ka koma gida, ko wanka bata yi ba ta yi kwanciyar ta abin ta.
Nigeria
Kiraye kirayen sallah ne ya tashi ƴan gidan mazan su ka wuce masallaci matan ma sallah su ka yi, sannan yaran su ka koma bacci Umma ɓangaren ma su aiki ta je ta ce su gyara gidan da kyau saboda za su yi baƙi sannan ta ce ita za ta yi abinci da kan ta.
Aiko Mama ita da Mama suka yi abincin farfesun naman kaza, dambu naman rago, Farfesun kayan cikin rago, da sauran su kai komai ma sha Allah.
Bangaren ma su aikin ta sa ke komawa ta ce su je su bangaren Balkisu su gyara ma ta shi sosai ha ka kuwa akayi an gyara shi sosai da sosai.
Bangaren Mama kuwa ha ka ne ita ma an gyara É—akin ma sha Allah.
Bangaren su Balkisu su ma sun shirya tsab za su airport jirgi safe su ka shiga sai gida Nigeria.
Mama ta ce "Maryam yanzun sai yaushe yarannan za su yi hankali dan Allah kinji sunce idan su ka dawo ba su fitar da matar aure ba toh za su yi sadakar su ne amma gashi shiru".
Uhmm wallahi yaranan ba sa ji ko kaɗan ai idan aka yi sadakar su za su huta ne ai.. ba ta ƙara sa maganar ba sakamakon wayar ta mai neman agaji.
Ta ce "Assalamualaikum"
Ta can ɓangaren aka amsa "waalaikimussalam"
Barka da safiya Abban yara ko kun iso ne.
Eh gamu a airport kicewa Ma'aruf yazo ya É—auke mu har da Daddyn su gashi a airport É—in mu ka tarar dashi.
Laaaa har da Yaya kenan amma ko bai faÉ—awa Amina zai dawo ba saboda ga mu tare amma banji ta na maganar dawo War sa ba.
Toh mu ma anan muka tarar da shi sai kicewa yaran suzo su É—auke mu.
Toh Abban yara zan kira Rashid É—in.
Ma'aruf É—in fa.
Am toh ai duk É—aya ne ni dai sai ka gansu.
Amina kinji wai har da Yaya ya na airport É—in.
Wane Yaya É—in cewar Mama.
Wane Yaya ne a gidan nan in ba mijinki ba.
Uhmm kawai Mama ta ce.
Rashid Umma takira tace suje su É—auko Mahaifan su a airport su na jiranku. toh Umma kawai ya ce ya kashe wayar.
Kiran Ma'aruf ya yi amma har wayar ta katse bai É—auka ba sa ke kira ya yi nan ma shiru ba amsa.
Bangaren Ma'aruf kuwa ya na ganin kiran amma yaƙi ɗagawa saboda haushen sa da ya ke ji.
Kiran Rufa'i ya yi sannan ya faÉ—awa Rufa'i cewa su Daddy na airport ya zo su je É—auko su.
Shiryawa suka yi su ka nufi hanyar airport su ka É—auko su sai gida.
A hanyar ta zuwa gida Rashid ya ma su barka da fita jirgi lafiya.
Shima Rufa'i barka da fita jirgi lafiya ya yi ma su.
Sannan Rufa'i ya ce "Daddy munyi kewarku fa sosai wallahi".
Abbah ya ce "au Daddyn ku kawai ku ka yi kewa ban da mu kenan?.
Rufa'i ya ce "ai Abba har da kai da momy duk munyi kewarku sosai".
Daddy ya ce "toh za ka haÉ—a kan ka da mahaifin su ne .
Rashid ya ce "Daddy yaranka sun gagara su ganku fa saboda kullum tambayar ku suke yi.
Momy ta ce "ayya ni ce kawai ba wanda yadamu da ni saboda ga shi Rufa'i ko kallo na bai ba.
Wace irin magana ce wannan Balkisu ba sunyi mana barka da fita jirgi lafiya ba, ba yanshi mai ki ke son su yi ma ki ehhe.
Allah yabaka hakuri Abban Ma'aruf.
RASHIDA
By
Sha'awanatu faruk diggiâœï¸âœï¸
Wtspp 08084277827☎ï¸ðŸ“±
Saƙon miƙa gaisuwa ga sister's
Ina miƙa gaisuwa ga aunty Saratu
Ina miƙa gaisuwa ga sister Shamsiyya
Ina miƙa gaisuwa ga bro Abubakar
Ina miƙa gaisuwa ga ƙawata Firdausi
Ina miƙa gaisuwa ga ƙawata Rashida
Ina miƙa gaisuwa ga sister Yasira
Ina miƙa gaisuwa ga ƴata Salma
Ina miƙa gaisuwa ga my son hafeez
Ina miƙa gaisuwa ga duk kannin musulmi Allah ya barmu tare da masoyan mu ameen ya Allah.
3
ðŸ“
Da haka dai har su ka isa gida, su na shiga gidan su ka tarar da mutanen gidan har da Kaka, ran da Ummi ta ga sun sa ka hancin motar cikin gida ta sheƙo a guje ta budewa Daddy ƙofa, ya na fitowa ta ɗale shi ta na ehun ganin su shima rungume ta ya yi sosai ya sakar ma ta kiss a goshi ya ce "innan Daddy har yanzun ba ki girma ba ko"?.
Hahaha dariya ta yi sannan ta ce "ai Daddy ni yarinya ce ga su aunty A'ishah da aunty Fatima can gefe da ya ke su sun girma", ta na maganar ne cikin shagwaɓa da ita ma ba ta san da ta na da ita ba .
Rashid ga ba ki ɗaya hankalin shi ya koma kan Ummi dan shagwaɓar ba ƙaramin kyau ta ƙara ma ta ba, ya na nan ya na tunani ji kawai ya yi an mangare ma sa kai da sauri ya dawo hayyacin shi, Kaka ya gani ba kowa har su Rufa'i sun tafi su ka barshi.
Kaka ta ce "ashe Bokan turai ka na nan amma ba mai laiƙani saboda Allah daga kai har su Ma'arufa ba mai laiƙani". (Ma'aruf ta ke nu fi).
Ya ce "kai Kaka surutun ki ya yi yawa kin cika min kunne da surutu toh yanzun dai yaranki su zo ai sai kije Ku zanta ko".
Tafiyar shi ya yi ya barta a nan sa ke da baki.