Sashe 15
Rashida Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ba Ummi har Rashid sai da maganar ta girgiza shi dan bai yi tunan ko zata ɓollo ma sa ta wannan hanyar ba.
Ummi mutuwar zaune ta yi saboda ko ka ɗan bata taɓa tunanin wannan maganar Mommy za ta faɗa ba.
Rashid cikin hikima da ilimi ya faÉ—i.
"Eh haka ne ina son Ummi saboda ai ko ba komai akwai aure a tsakanin mu, kuma in sha Allah sai mun yi nasara a kan maƙiyan mu, kuma ina son ku sa ni duk wanda ya sake yiwa matata wani abun a cikin gidan nan ko na sa ni, ko ban sa ni, sai na ɗau mummunan mataki akan shi yanzun Ummi tawa ce ni ka ɗai."
Dariya Mommy ta yi .
"Ai ka kwantar da hankalin ka matar ka ce kai ɗaya ba mai so idan ba kai ba, kaima saboda ta zamar maka ƙurjin ƙafa ne."
"Hahaha 🤣 Idan ba ki sa ni ba toh yau nake son ki sa ni, taimaka min kika yi saboda ina son ta, kawai yanda zan faɗa ma ta ne ban sa ni ba, amma yanzun ga shi kin taimaka min Mommy, a na son zuwa yawon bara da kurege, sai dai ana tsoron cizon sa."
Wani irin faÉ—uwar gaba Mommy ta ji amma sai da dake.
"Ai na san kana son ta, shi ya sa na faÉ—a amma kuma ka sa ni buhun gishiri ko gidan mahaukaci ya isa miya.."
"Rashid ya Isa a bar maganar haka tun kan ya dawo Wani abin rikici" Umma ta faÉ—a.
Ummi kam kuka kawai take yi dan ita ko kaÉ—an bata son auran Yaya Rashid.
"Umma ki bar ta kawai ni nan naje nace ma ta ina son Ummi."
"Kai É—an iskan yaron ita É—in ba mahaifiyarka bace?, da kike ma ta wulakancin."
"Ni ba mahaifiyata bace Umma ce mahaifiyata ba ita ba, kuma na faÉ—a maka kaima idan kana wulakanta min mahaifiya na faÉ—a maka."
"Kai É—an Umma ya isa mahaifinka ne fa amma kake faÉ—a ma sa wannan maganar" Daddy ya faÉ—a.
"Ai Yaya kai ka jamin duk wulakancin da yaronna ke min, kuma ƙaran takaici a kan wannan bagidajiyar matar."
"Haba Abba Gaskiya ni na gaji da wannan kalmar taka, kai kullum abu É—aya ko mene ne sai dai kace Umma ta yi shi, gaskiya na gaji da hakuri wallahi daga yanzun idan ka yi ma ta sai na rama ma ta, saboda ita ma ai matar kace," Ma'aruf ya faÉ—a a hasale.
"Sannu mara kunya ina ruwanka da duk abin da yake min, kai ne yake ma ko ni, toh daga yau bana son ƙara jin maganar anan" Umma ta faɗa cikin faɗa.
"Umma sai dai ki yi hakuri, amma lokacin da ba kyada mu ya yi miki, Yanzun ma kika damu kuma bai dena ba, gaskiya sai dai ki yi amma idan ya yi sai na rama miki."
"Umman yara ki yi hakuri ki bar shi saboda ba zai yiwu ba ana wulakanta ki a gaban shi."
"Haba Maman yara yanzun ke ce ke faÉ—an wannan maganar gaskiya ba dai dai bane."
Abba ta shi ya yi, fita ya yi daga É—akin wajen parking ya yi, jan mota ya yi sai waje yana fita ya É—au hanya yana tafiya yana ganin wata mota na biye da shi, shan gaban shi suka yi, ai ba shiri ya yi parking fitowa suka yi daga motar su, suka buÉ—e ta shi motar fitar da shi, suka yi suka rufe ma sa fuska sai cikin daji, wani gida ne mai kyaun gaske ya haÉ—u sosai gidan ba za ka dare bane.
Wani kyakkyawan saurayi ne san ye da fesmerk shima baƙi komai na shi baƙi ne.
Kujera a ka a je ma sa ya zauna yana yiwa mutumen kallon banza.
"Ku buÉ—e ma sa fuskar shi."
BuÉ—e ma sa fuska suka yi, yana kallon in da mutumen yake ya ji gaban shi ya faÉ—i.
"Innalillahi wa'inna ilaihin raji'un dan Allah ku min rai wallahi ban yi komai ba yanzun haka daga gidan nake."
"Wani ɗaya daga cikin ƙattan ya kai ma sa duka a baki."
"Kai bashar baka da hankali me ya sa ka dake shi?."
"Allah ya huci zuciyarka ranka shi daÉ—e."
"Kasan me ya sa nakawo ka anan?."
"A a wallahi."
"Toh saboda kana cin zaluncin ƴar uwar mu, kuma kana wulakanta ta da yaranta, saboda haka kana da zaɓi biyu zuwa uku."
"Wane irin zaɓi ne wallahi zan yi."
"Ka kira É—aya daga cikin matan ka, ka ce musu anyi kidnapping É—inka, sai É—aya daga cikin su tazo sannan zamu sake ka."
"Toh shi ke nan wallahi zan kira yanzun."
Balkisu ya kira.
"Balkisu dan Allah ki min rai wallahi ina cikin ta rshin hankali dan Allah ki zo ki fitar dani."
"Wai me ke faruwa ne? kamin yanda zan gane."
"Kidnapping É—ina aka yi sane suka ce sai matata É—aya tazo sannan zasu sake ni."
"Kutmar ubancan shine ka kira ni Wallahi ba in da zan je sai anjima idan sun iya su kashe ka ba ruwana."
RASHIDAH
Sha'awa marubuciya diggi âœï¸âœï¸
WhatsApp number 08084277827
21
"Haba Hajara dan Allah ki taimaka min wallahi zasu kashe ni, ki yi hakuri ki taimaka min dan Allah."
"Wallahi wallahi wallahi sai dai su kashe ka ba in da zan je."É—iff ta yanke wayar.
"Hahaha a she ma ba son ka take ba."
"Dan Allah ku bari nakira É—aya matata ku taimaka min."
"Ok kirata É—in."
Kiran wayar Umma ya yi bugu biyu da É—aga.
"Maryam dan Allah ki taimaka min, wallahi anyi kidnapping É—ina, kuma sunce sai kunzo dan Allah ki taimaka min, kinji matata."
"Innalillahi wa'inna ilaihin raji'un, kidnapping fah kace?, toh yanzun kana ina ne?, wallahi zanzo, yanzun nan, kawai ka faÉ—a min kana ina?."
Amshe wayar hannu shi suka yi sannan É—aya daga cikin su wanda yake babba a gare su.
"Yanzun wace ce matar ka ta fari daga cikin su?."
"Maryam ce wallahi."
"Ok idan na fahimta Hajara ce amarya ko?."
"Eh ita ce."
"Toh shi ke nan yanzun dai ka ji abin da ta faÉ—a ko?."
"Eh wallahi na ji sosai ma."
"Wace ce yanzun mai sonka da gaskiya, kuma wace ce wadda bata son dukiyar ka."
"Wallahi nima ina son Maryam, kawai bana iya nuna ma ta ko ka É—an, saboda ina jin wani iri a jikina, kuma idan Hajara ta ce na yi toh wallah ko mene ne sai na ai watar da shi, zan ji salama."
"Ok yanzun ba abin da zan yi maka, amma ina son kariƙa yin addu'a, kariƙa karatun Alkur'ani mai girma, kariƙa yin azkar na safe da yamma, idan kana gida kariƙa yin karatun Alkur'ani, sannan idan ka fita ka saka shi a motar ka, in sha Allah za ka dawo dai dai, ba zamu yi maka komai ba, amma idan muka ji ko mu ka gani kana wulakantar da Maryam, toh wallahi wallahi wallahi sai munje har gidan ku mun kashe ka ka ji ba."
"Eh ranka shidaÉ—e wallahi ba zan kara ba, kuma daga yau zan ci gaba da yin addu'ar, da karatun Alqur'ani, da azkar, da addu'a, na gode sosai Allah ya sa ka da alkairi."
"Ok ta shi ka nan ka je motar ka na nan a in da ka yi parking."
"Toh na gode sosai, yana faɗar hakan ya ruga a guje kawai daji yake kaura sannan ya kai bakin titi, can ya hango motar shi, da gudu ya ƙarasa in da motar ta shi ya fige ta a ɗari, tunanin maganar da ɗan kidnapping ya faɗa ma sa karatun Alkur'ani mai girma ya kunna a motar wani gumi ya ji yana bin jikin shi duk in da tsikar jikin take zufa take fitarwa, da haka dai har ya isa gida ko parking bai yi dai dai ba ya fita daga motar.
Kiran Rashid aka yi a waya murmushi ya yi sannan ya daga kiran.
Toh wai su waye Æ´an kidnapping É—in nan ne kuma waye ya tura su dan É—auke Abba duk ku biyu ni dan jin amsoshin ku, nice taku sha'awa Faruk marubuciya diggi âœï¸âœï¸.
Ina son ku masoya na kamar yanda ku ke sona 💞💞.
Da gudu Abba ya shiga falon duk mutane na zaune, Inna da gudu ta nufi hanyar ɗakin ta, sai da Mama ta riƙe ta.
"Haba Ibrahim wane irin wulaƙanci ne wannan ya za ka shigo mana falo ba ko sallama?."
Dariya Ummi da Fatima har da A'ishah suka sakawa Kaka.
Rashid da Ma'aruf har da Rufa'i dariya suke yi sosai Rufa'i ya ce
Kaka dama kin iya gudu har haka, toh idan kika gudu ina za ki je ne, a she ke ba tsohowa bace, hahaha 🤣 suka kwashe da dariya.
"Kai kunci gidanku ku yi mana shiru ko ku bar É—akin nan", Daddy ya faÉ—a.
"Allah yabaka hakuri Daddy mun daina" suka faÉ—a a tare.
"Yaya wallahi kidnapping É—ina aka yi lokacin dana fita, Allah ya sa ba masu kashe mutane bane, da yanzun gawata za su kawo maku."
"Gawarka kuma ana zaune ƙalau?."
"Eh Yaya suka saka ni sai na kira matana sun je, amma abin mamaki na kira Hajara wai ita wallahi ba in da zata je, idan kashe ni za a yi sai dai a kashe ni, amma ba in da zata je."
"Abban yara ka dawo ko gizo kike min, dan Allah idan kizo kake min ka daina bana so, ni mijina nake so ba kizo ba."
"Nine nan Abba yaranku ban mutu ba, kuma ba zan mutu ba yanzun in sha Allah."
"Alhamdulillah Allah na gode maka da ka fitar mana da mijinmu lafiya."
"Abban Rufa'i sannu da dawowa ka fito kenan, wallahi har hankali ya ta shi nayi tunanin ko na rasaka."
"Toh wallahi sai dai uwayenki su rasaki ba dai shi ba, kuma kowa lokacin shi yake jira idan ya mutu ke ki zauna gadin duniya."
"Inna dan Allah ki daina magana bana son kina faÉ—an irin wannan maganar, ke fa uwace a gare su dan Allah ki daina."
"Ba ruwana wallahi su kake in zoba ido ta wulakanta min É—a, nifa ni na haife shi, amma duk tabi ta asirce min shi, sai yadda taga dama take yi."