Sashe 9
Masarauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Ku shigo cikin daular mu domin samun labaranmu guda biyu wadanda zasu nishadantar daku,
MASARAUTA tare da alƙalamin FATYMA XARAH
FATY ~ISLAM daga alƙalamin UMMI A'ISHA
Dukka wadannan Labaran guda biyu zaku samesu kan naira dubu ɗaya kacal, ga mai bukatar biya sai ya tura kudinsa ta 0774712835 Aisha Ibrahim Access Bank sai a tura evidence of payment ta wannan no 07044644433 ko kuma recharge card na mtn ta wannan no 08169334980 da shaidar biya.
[10/9, 1:58 PM] Fertymerh: (TWE)
©️Fertymerh Xarah💞
🛕 *MASARAUTA*🏤
9
Bayan aune aune da tabbatar da lfyr jinin kuma yayi dai dai aka ɗiba aka sanya masa, tunda aka ɗebi jinin bata jin jikinta dai dai, sai ta sami guri ta zauna a ɗakin da aka kwantar dashi, ta nemi wayarta a jikinta domin ta sanar da iyayenta halin da take ciki ta tuna ta bar wayar a mota, gashi yanda take jikinta bazata iya tashi ba, da haka barci ya ɗauke ta a gurin.
*
Cikin tashin hankali suka fito gate ɗin har zuwa lokacin babu alamar zuwan Am'baby, sun kira gidan ƙawarta da taje sun tabbatar ta jima da fitowa bata gidan, kuka sosai Hajiya Hauwa take tana faɗin " yanzu idan kidnappers ne suka tafi da ita bamu san irin azabar da zasu mata ba kafin su nemi wasu kuɗi a gurin mu, sai dana gargaɗeta akan ta haƙura har zuwa gobe da safe amma ta dage akan sai taje a wannan daren." Galadima yayi shiru yana saurarenta, hankalinsa matuƙar tashe, tilon ƴarsa anyi garkuwa da ita a wannan daren ta ina zai fara, ya kira D.P.O da yake da number sa ya sanar dashi batan yarsa a wannan dare, D.O.P ya nemi sanin wasu bayanai daga fitarta inda taje duka yayi masa bayani, ya kashe wayar yana kallonta, " muyi addu'a insha Allah zata bayyana, muje naga duka nawa ne a account ɗina koda an nemi kuɗi muga nawa muke dasu idan ba sai mun haɗa da wasu ƙaddarori namu ba" Hjy Hauwa ta share hawayenta tana faɗin " nima akwai kuɗi sosai a account ɗina sai mu haɗa duka, ai bazasu wuce karban 100 million ba kuma muna da su ba sai mun siyar da komai namu ba" yace " Allah yasa su tsaya a hakan" suka juya, sai kai da kawowa suke a katafaren falon su, duka zuciyoyinsu cike suke da fargaba suna jiran kiran wayar Am'baby ko D.P.O, akai akai suke ƙoƙarin kiran wayarta ko zasu samu a ɗaga amma sai ringing take baa ɗaga ba, har akayi assalatu akan idon su basu runtsa ba, da ƙyar ya fita massalacci duk jikinsa a sanyaye.
*
Kusan sau biyu tana leƙa ɗakinsa babu alamarsa, hankalinta ya tashi sosai abinda Modibbo bai taba yi ba tun da ya dawo gida Nigeria baya kwana ko ina sai gida, komai dare yana dawowa amma yau gashi har karfe ukun dare babu shi babu alamarsa, ga wayarsa a ɗakin balle ta kira, ina yaje, haka jikinta ke bata ba lfy ba shiyasa ta kasa samun barci, kuma bata da nutsuwar da zataje ta sanar da sarki a wannan daren ta ɗaga hankalinsa, akai akai take duba ta window ko zata ga shigowar sa har zuwa lokacin da aka kira asubar fari idonta biyu, tana kallo sarki da tawagarsa suka nufi ƙaton massallacin dake Masarautar, da ƙyar ta motsa ƙafafunta ta nufi toilet. Har wayewar gari babu alamar modibbo, ta tashi da kƴar ta nufi sashen sarki duk jikinta ba ƙwari, a falo ta same sa tare da Hajiya Maryam, bayan sun gama gaisawa ya dube ta cikin mamaki saboda bata taba zuwa sashen sa ranar da ba girkinta ba koda bata da lafia ne sai dai ta aika masa, yace " Hajiya inaji ba dai jikin bane ko? ta girgiza kanta kaɗan tace " Modibbo bai kwana a gidan ba." Yace " A ina ya kwana? Tace " Nima ban sani ba, kuma wayarsa tana ɗaki baije da ita ba, a tunani na ya fita motsa jikine kamar ko yaushe sabodaa shi ka ɗai ke sanya shi baya fita da waya, bai dawo ba." Zuciyarsa ta soma bugawa cikin tsoro amma ko a fuska basu ga alamar hakan ba, yace " yanzu Galadima ke sanar dani ƴar wajensa ta fita karbo Assignment a wurin ƙawarta anyi garkuwa da ita, har yanzu babu wani labari." Innalillahi suka faɗa lokaci ɗaya, hankalin Hajiya Amina ya tashi tace " ko dai sun ganshi sun haɗa dashi ne? Hajiya Maryam cikin tashin Hankali tace "anyi garkuwa da Am'baby, yaushe hakan ta faru, ga kuma Modibbo, Allah yasa wani abun ne daban ba garkuwa akayi dashi ba, ranka shi daɗe ayi wani abu akai dan Allah'. Sarki ya janyo wayarsa, a zahirin gaske baya jin jikinsa dai dai jin Modibbo bai kwana a gidan ba, tunaninsa idan garkuwa akayi dashi wahalar da zai sha, ko su barshi da yunwa ko su ji masa ciwo, gyaran murya kaɗan yayi yace " a sanar da Sarkin gida ya duba fitar Modibbo a Cctv, ina jira yanzu" ya tsinke wayar yana kallon su, "bana tunanin Garkuwa ne, wataƙila ko ya tsaya gidan abokinsa, yayi maganar yana mai addua a zuciyar sa Allah yasa hakane ma.
Tsawon Minti talatin da yin wayar, sai ga sarkin gida da kansa har falon Mai matarba, bayan ya kai gwiwowinsa ƙasa yana kwasar gaisuwa ya ƙara da cewa " tabbas Modibbo ya fita daga gidan nan yana motsa jiki amma bai dawo ba, camera tana bibiyarsa har ya kai inda bata ɗaukar sa......Innalillahi Hajiya Amina ta ƙara faɗa tana dafe kanta, yace " amma bayan fitarsa Masarauta mun ga takun wasu kamar suna jiran fitowar sane sun bi bayansa, mun kasa gane fuskokin su saboda sun rufe da Mask Ranka shi daɗe." tace " Shikenan Wallahi anyi Garkuwa dashi, Sun sace min shi" Hajiya Maryam ta katseta, " kada kice haka Hajiya, insha Allah ko waye su zaa gano su idan har su suka ɗauke sa". Mai Martaba ya Numfasa kaɗan yana faɗin " Yarinyar Gidan Galadima, kun ga wani abu akanta? Sarkin gida ya russuna kansa ƙasa kaɗan yace " Ranka shi daɗe, itama bayan fitar ta bamu ga dawowar taba". Cikin Mamaki Sarki yace " amma sarkin gida nasan akwai wata Camera dake haska har gurin da Modibbo yake zuwa motsa jiki ya dawo, meyasa baku duba bayanin taba". " Ranka shi daɗe Nima nasan da wannan Camera kuma na bibiyeta sai na samu an juyata, kuma kafin a juyata sai da aka kashe ta saboda kada ta ɗauki fuskar ko waye, inaji wannan abun an shirya sane ......
Yace a sanar da kowa halin da ake ciki, kira A.I.G na police ka sanar dashi batan Modibbo yanxu. " An gama ranka shi daɗe." ya tashi ya fice da sauri, kafin kace me waje da cikin Masarauta kowa ya san da batan Modibbo da Am'baby, iyayen Am'baby a wannan karon hankalinsu ya kwanta tunda sun san ba yarsu kaɗai aka sace ba, kuma suna da tabbacin duk wata hanya da sarki zai bi domin ceton Modibbo dole zai haɗa da Am'baby, amma abin tambaya anan meyasa aka ɗaukesu su biyu tare, menene haɗin su, abinda kowa yake tambayar kansa kenan.

[10/10, 4:58 PM] Fertymerh: (TWE)
©️Fertymerh Xarah💞
🛕 *MASARAUTA*🏤
10