Sashe 14
Masarauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dukka wadannan Labaran guda biyu zaku samesu kan naira dubu ɗaya kacal, ga mai bukatar biya sai ya tura kudinsa ta 0774712835 Aisha Ibrahim Access Bank sai a tura evidence of payment ta wannan no 07044644433 ko kuma recharge card na mtn ta wannan no 08169334980 da shaidar biya.
[10/17, 9:50 AM] Fertymerh: (TWE)
©️Fertymerh Xarah💞
🛕 *MASARAUTA*🏤
~2024~
14
ALBISHIRINKU MATA YAN UWANA YAN KWALISA NAZO MUKU DA WANI DADDADAN LABARI!!!.
NASAN KUNDADE KUNA NEMAN FITACCEN GURIN DAZAKUJE AMUKU GYARAN GASHINKU DANA JIKINKU CIKI DA WAJENSA,TO YANXU DAI GA DAMA TA SAMU...
LABARI NAKE BAKUFA AKAN AFINTY QUEENS SHAHARARREN SHAGONMU NA SALOON DAYA HADA KOMAI DA KOMAI DA KOWACE MACE YAR KWALISA IRINA KE BUKATA,SANNAN MUNADA KWARARRUN MA'AIKATAN DASUKASAN KAN AIKINKINSU,KUZO AFINTY QUEENS KUBIYA KUDI MUKUMA MU BATA LOKACINMU DOMIN TSATSTSAFO DUK WANI KYAWU NA JIKINKU DA ALLAH YAYI MUKU...
A AFINTY QUEENS MUNA AYYUKA KAMAR HAKA:
- HAIR SALOON
-HENNA
-SPA
-DUKKAN
-PEDICURE
-MANICURE
-SANNAN MUNA DA TURARUKA IRIN NA AMARE YAN MATA DA KUMA MAI KANKAT DAN UWAR GIDA TA TURARA GIDANTA JIKINTA DAMA KAYAN SAWARTA ITA DA YARANTA,,HARMA ZAWARAWA DUK MUN TANADI KOMAI DOMINSU SUMA
-MUNADA SHOES AND BAGS SBD ISASSUN MATAN DA SUKA AMSA SUNANSU MATA😊
- MAKEUP NA BRIDAL ND CASUAL...
IDAN KINSAN KINAJIN LABARIN SHAGON SALOON NA AFINTY QUEENS AMMA BAKI TABBATAR DA YADDA AIKINSU YAKE BA TO YAR UWA GADAMA TASAMU MEZAKI TSAYA JIRA MAZA KEMA KI ZARGAYO SHAGONMU DAZAN JERA MIKI ADDRESS DINSHI A KASA DOMIN KEMA KI TABBATAR DA KALAR IRIN NAMU KWAZON DA MUKA KWARE AKANSHI GURIN GYARAN JIKIN YAN UWANMU MATA KUMA MUKE GABATAR MUSU DA JAKUNKUNA DA TAKALMA HARMA DA TURARUKAN WUTA DANA SHAFAMA JIKINSU DON NISHADIN ZUCIYARSU DANA MAZAJENSU....
AFINTY QUEENS DISCOVER BLISS IN BEAUTY 💅💯
Address 👇👇:
KU ZIYARCE MU A SHOP NO.9&10 SHEMA PLAZA,BEHIND SHEMA FILLING STATION KASUWAN BACCI KADUNA
TEL:08133379628.
Juyawa yayi batare da ya ƙarasa shiga falon ba ya bar gurin da sauri, da ace yasan yanda zai fitar da jinin yarinyar nan daga jikinshi da yayi duk yanda yayi ya bata abunta, duk binciken sa baa taba hakan ba, Sadiq ya kira a waya yake sanar dashi komai dake faruwa, cikin mamaki sadiq ɗin yace "kuma ka amince zaka aure su? Yeah, zan aure su, mai martaba da kansa ya roƙeni kuma ya bani haƙuri bazan ƙi masa biyayya ba ko da bana so, amma ina son mafita cikin sauƙi yanda zan rabu dasu batare da yaga laifina ko kaɗan ba". Sadiq ya jinjina kansa kamar yana ganin sa yace " nima gobe nake saka rai zan shigo Nigeria, an zo dai dai kenan, zan sanar da sauran friends ɗin namu sai a fara shirye shiryen biki tunda kace it will not take long ..... Modibbo ya katsesa, shirye shiryen me zaa yi? ba abinda zaa yi, babu wacce nake so acikin su meyasa zan bata lokacina akan su? Sadiq yace koda baka son su dole zaa yi wani abun, kai fa prince ne kuma auren farko ne, sannan idan baa yi wani abu akai ba dole zaa gane baka son su, muyi abinda zamu ɗauke idanun mutane akan zarginka kafin musan me zamuyi daga baya, ka boye fushi da bacin ranka ka nuna ka karbi auren nasu duk abinda zai biyo baya bazaa zarge ka ba." yayi shiru cikin tunanin kalaman Sadiq gsky ne kuma hakan zai yi, zai dawo da normal rayuwarsa like before ya danne damuwarsa, yace " alright, zanyi yanda kace sai ka sanar da sauran, idan kunzo zamu zauna mu fara shirye shiryen biki.
Am'baby bana son wannan mgnr tana fitowa bakin ki, duk wanda ya taimaki wani babu kyau yayi ta faɗa saboda wanda kayiwa zai dubi fuskar abun a matsayin gori kike masa saboda kawai kin taimaka masa, and again Modibbo a yanzu shine wanda zaki aura so ki daina faɗin bashi da ƙarfi ko kuma kin taimaka masa idan yaji bazai ji daɗi ba kuma zaiji ya tsane ki, ana son mace ta gari da rufawa miji asiri a ko da yaushe. Am'baby ta tunzuro baki kaɗan tace " Amma Mama Amarya shne ya fara tsokana ta, ranar daya tare min hanya har yana nuna zai iya saka a kira mashi Daddy fisabilillah ya dace yayiwa mahaifina haka? Hajiya Maryam tace Modibbo bai kyauta ba amma kiyi haƙuri ki cire abun a ranki zai daina damunki, yanzu da kike so na tura maki pic ɗinsa me zakiyi dashi? Tace friends ɗina suke son ganin sa idan mun dace, choice ɗinsu shine nawa, idan bamu dace ba gaskiya bazan boye maki ba bazan aure sa ba gaskiya, tayi maganar cikin nuna da gaske take yi, Hajiya Maryam batayi magana ba a wannan karon tasan duk yanda zata mata magana bazata saurare taba, ta tura mata pic ɗin batare da shakkar komai ba saboda tasan duk inda ake neman namiji Modibbo ya kai, kuma da tasan mutanen da suka so haɗa ya'yan su da modibbo da bata kawo wani mgnr choice ɗin ba, kai tsaye ta soma tura hotunan sa ga friends ɗinta both maza da mata tana jiran feedback, ga mamakinta duk wanda ta turawa babu wanda ya kushe sa sai ma congrats da ake mata akan tayi dacen miji barin ma matan da suka soma nuna mata zallar maitarsu akan inama sune, ta tsurawa hoton ido karo na farko, komai na tare dashi is special, bata taba tunanin yana murmushi haka ba, Amarya ta tsura mata ido yanda ta kafe hotonshi da kallo, murmushi tayi a ranta tana faɗin muje zuwa dai indai ɗana ne sai kinxo da kanki kina bani labarin son da kike masa, gyaran murya tayi Am'baby ta dube ta suna haɗa ido ta shagwabe fuska tace ba laifi, Hajiya Maryam tayi murmushi karo na biyu tace ƙawayen sun amince da ki aure sa kenan? ta gyaɗa kai tana nuna mata chat ɗin su, Amarya ta karbi wayar tana kallon yanda ake yaba modibbo kafin ta dube ta tana faɗin Am'baby amma waɗannan mazan a yanzu ya kamata a sallame su haka, anyi maki miji babu amfanin zama tare dasu, Am'baby ta karbi wayar tana tunxuro baki, ƙawaye na ne su, ki barsu.tace to shikenan Allah ya haɗa ki da modibbo, ta tashi zata fice tace "ki bari na saka akai ki inda Hajiya Amina ki gaida ta itama" ta dube ta da mamaki kafin tace " wacece ita? Tace " Mahaifiyar Modibbo" " meyasa zanje na gaidata, tunda nake zuwa ban taba zuwa na gaidata ba sai yanzu kina so tace ina son ɗanta kenan shima idan yaji naje inda mahaifiyarsa zai raina ni" Amarya tace " tunanin ki kenan, amma ki bari na saka a rakaki ki gaidata, nikam idan kina son farincikina duk sanda kika zo itama kije ki gaidata, sannan bayan auren ku duk safiya kije ki gaidata kafin kizo inda nake idan ba haka ba gaskiya bazan je gidan ki ba". Ambaby tayi shiru cikin takaici babu wani dalili anan da zai saka ace taje gaida mahaifiyar sa, tace " shikenan zanje " gyaran murya kawai Amarya tayi sai ga wata baiwa ta shigo da sauri ta russuna har ƙasa " Ranki shi daɗe menene buƙatar ki" tace " kije da ita sashen Hajiya" da sauri Baiwar ta tashi tana kallon Am'baby cikin girmamawa, kafin tayi gaba Ambaby tabi bayanta, Shiru tayi tana kallon falon tun bayan shigowar su, Sanyi da ƙamshin falon ya saukar mata da wata kasala wanda tun baa bata izinin zama ba ta sami guri a luntsumemiyar seater ta zauna tana lumshe idanu, sunfi minti talatin a falon har barci ya soma ɗaukar ta kafin su jiyo takunta tana fitowa, Baiwar ta russuna har qasa tana gaidata cikin girmamawa, Am'baby tabi bayanta batare da ta shiryaba saboda kwarjini da Matar tayi mata a fuska, " Ranki shi daɗe, Hajiya tace nazo da ita" ta faɗa tana nuna Ambaby dake sunkuye har lokacin ko uffan bata ce ba, kallonta Hajiya Amina tayi bata manta fuskar ba, itace wacce ta gani tana barci ranar kuma itace wacce Modibbonta zai aura, Murmushi tayi cikin ƙasaita tare da miƙawa Am'baby hannunta alamar tazo, a sanyaye ta isa gareta, kanta a sunkuye tana mamakin kanta, itafa bata taba ganin wacce take kunya ba kamar ita a yau, bata taba jin kunyar wani abu ba, batasan dalilin dayasa ta kasa haɗa ido da matar ba, duk tsiwarta ta kasa motsa bakinta balle ta iya gaisheta. Baiwar ta tashi ta fice taji kamar tace ta jira ta amma bata iya magana, Hajiya ta lura da yanayinta, tace " ki saki jiki, ni mahaifiyar kice, ki ɗauke ni Uwa kuma Ƙawa ba Uwar miji ba". Ta ja numfashi kaɗan tana jin wani sanyi a ranta da ƙyar ta buɗe baki tace " ni zan tafi" Hajiya tace " daga zuwa kuma sai tafiya Jaudah? Ki bari ko ruwa kisha....tayi saurin katse ta, "Na ƙoshi" murmushi tayi ganin yanda ta takure kanta, tace " shikenan zaki iya tafiya tunda bakya son zama dani kamar yanda kike zama da Hajiya Amarya kuna hira, bara na saka a raka ki har gida". Ga mamakinta ta kasa motsawa balle ta tashi kamar yanda tayi niya, tace " kiyi haƙuri zan zauna" Hajiya ta tashi tana faɗin shikenan, da kaina zan haɗa maki abinda zakici saboda matsayin ki a guna, ki saki jikinki bazan cutar dake ba Jaudah, tayi hanyar kitchen, bata jima ba ta fito da baiwa a bayanta ɗauke da warmers, ta riqa hannun Jaudah suka nufi dinning, duk yanda taƙi cin abincin sai da Hajiya ta takurata har bata san sanda ta saki jiki ba dama mai hali baya jure halinsa, ta soma surutu tana bata labari sai dariya take ta manta ko agaban waye take. Nutsuwarta da fara'arta ya saka taji tana ƙara ƙaunar yarinyar, ga zallar ƙuruciya kuma babu girman kai irin na ƙasaita a tare da ita, Am'baby ma taji daɗin kasancewa da ita sosai fiye da kasancewa da Amarya, kyauta kala kala ta zube a gaban Am'baby tana faɗin " duk naki ne, saboda yau kika fara kawo min ziyara" cikin farinciki take duba kayan harda su chocolate da biscuits, ga wani tsadadden Lafaya da ta bata, ta ɗauka ta soma warware ta tana faɗin " ina son wannan sosai and best colour ɗina" cikin murmushi Hajiya ta soma taya ta saka lafayar, ba ƙaramin kyau tayi acikinta ba, da sauri ta cire tana faɗin " zan nunawa Amarya da Mummy, Thank you so much". Amintacciyar Baiwarta ta saka ta raka Am'baby har gida.