Sashe 11
Masarauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Bata dawo hayyacinta ba sai da aka ƙara mata leda biyu na jini, sosai likitocin suka mata faɗa bayan gano tayi ƙarya ne akan shekarun da ta bayar, duk da mahaifinta ya goyi bayanta cewa laifin masu ɗibar jinin ne domin duk wanda zai dube ta a lokacin yasan bata kai waɗannan shekarun da ta ambata ba, yayi faɗa dasu sosai akan rashin sanin aikinsu ta yanda basu banbance shekarun da zasu ɗebi jini, a wani bangaren kuma sai hamdala yake a zuciya, ganin ta sami lfy har taci abinci ta sami barci, kallon Hjy Hauwa yayi yana murmushi "Hajiya zan tafi Masarauta saboda na taya sarki murnar dawowar Modibbo" ta yatsina fuska kaɗan tace " Yarinyar mu ta bayar da rayuwarta saboda shi amma babu mutum ko ɗaya da Sarki ya aiko yazo ya duba lafiyarta har kake mgnr kaje ka taya sa murna? Yayi murmushi kaɗan yace " to menene aciki, Modibbo ai ɗana ne kamar yanda take ƴata itama, baki san dalilinsa na rashin turo koda ɗaya daga cikin matansa ba, mu kasance masu yiwa juna uzuri musamman a gidan sarauta." bata ƙara magana ba sanin duk yanda zatayi magana bazai taba fahimtarta ba, bayan fitar sa ƙanwarta Sakeenah ta tabe baki tana faɗin " lamarin Masarauta abun sai addu'a amma gabaki ɗaya akwai son zuciya anan, taya ƙaramar yarinya kamar Am'baby zata bawa ƙaton saurayi jini ace kuma ta dalilin haka take kwance anan babu mutum ko ɗaya daga gefensu da suka zo dubata balle suyi godiya? Hajiya Hauwa tace " abinda yafi wannan ma zasu iya, banda mutuncin sarki dake ido na da tuni na hana Alhaji zama a masarauta, a gurina bata da wani amfani banda izza da kowa ke nunawa". Allah ya kyauta Sakeenah ta faɗa tana jinjina kanta cikin mamaki, ga sarauta iya sarauta, ga kuɗi ga mulki amma basu ɗauki damuwar wani a bakin komai ba sai tasu kawai.
*
"Ranka shi daɗe ina taya ka murna sosai akan bayyanar Modibbo cikin ƙoshin lafiya". ya faɗa yana mai russunar da kai ƙasa cikin girmamawa kamar ba abokinsa da suka taso suka yi ƙuruciya a tare ba, akwai wannan girmamawa dake tsakaninsu tun lokacin da aka naɗa shi sarki, sarki ya dafa kafaɗarshi cikin murmushi " yace nine ya kamata na tayaka murna kuma nayi godiya sosai a bisa abinda Am'baby tayi, nayi murna da hakan sosai Galadima." Galadima ya jinjina kansa cikin tsananin farinciki ganin sarki da kansa yayi godia da abinda Am'baby tayi, sai yake jin wani sanyi a zuciyarsa ko babu komai ƴarsa ta ƙara siya masa girma a gurin Maimartaba a yau, yace " Babu godia a tsakanin mu ranka shi daɗe, Muyi wa Allah godia da hakan ta kasance." Mai martaba yace " hakane, Allah ya ƙare tsare mana su, uhmm sai dai ina neman wata alfarma a gurin ka abokina, na ajiye Sarauta a gefe zamu tuna baya, Allah yasa zan samu? Cikin mamaki Galadima ya ɗago yana kallonsa, yace " ranka shi daɗe wacce alfarma ce wannan, menene girmanta haka da zai saka ka ajiye ta a gefe? Sarki yace " ina nemawa ɗana Muhammad Auren Jaudah....caraf a kunnensa lokacin da yake ƙoƙarin shigowa falon sarki, ya maimaita sunan a lebbanshi, har bai san iyaka ba, wacece ita, batare daya ƙarasa falonba ya juya da sauri zuwa ga mahaifiyar sa, Galadima ya dubi sarki cikin tsananin Mamaki da farinciki yace " kana nufin Am'baby ta auri Modibbo? Sarki ya gyaɗa kai cikin tabbatar da zancen sa, Galadima yace " Amma saboda ta taimake shi kake son haɗa auren su? Sarki yayi jim kaɗan kafin yace " Ina so naga Modibbo ya sami mace yar gidan mutunci ya aura, macen da take da asali kamar shi, na jima ina laluben wacce irin mace ce Modibbo zai aura ban samu ba sai a yanxu, tunda har Am'baby zata iya sadaukar da rayuwarta saboda shi tabbas macen aure ce, zata iya kare shi a kowane yanayi irin matan da ake so kenan. Galadima yayi shiru na wani lokaci kafin yace " idan shi modibbo baya son ta fa? "Zai So ta Galadima, Sarki ya faɗa yana cire farin glass dake idon sa, dole ya so ta, ƙanwar sa ce kuma zabina ce, abinda kake tunani bazai taba faruwa akan ta ba, in dai ina raye bazata wulaqanta a hannun Modibbo ba, Jaudah ƴata ce kamar su Farhana da Laylah, ka sanni kasan ko waye ni akan duk abinda nace, indai ka amince tabbas zaa yi auren sai idan itace tace bazata aure sa ba". Galadima ya muskuta kaɗan yace "ah haba ranka shi daɗe har akwai wanda zaka nemi haɗa zuria dashi yaƙi, ai ko da bata so dole zata yi tunda shima dole za'a masa". Mai martaba ya girgiza kansa, " bazaa mata auren dole ba saboda macece karama, shi kuma na bashi lokaci da yawa ya kawo wacce yake so yace babu, ni na kawo masa mata a yau bai isa yace A'a ba amma Am'baby zata iya ƙin auren saboda na farko, bata ganshi tace tana so ba, na biyu har yanxu yarinyace ƙarama wacce shekarunta basu kai da zaace dole sai an aurad da ita ba, na uku tana kan karatunta, kada ka tilasta mata auren sa kuma kada ka boye min idan har bata son sa tabbas bazaa yi auren ba, Modibbo ya tsira. Galadima yace " Insha Allah zata so shi, Modibbo ai irin namijin da take bani lbr zata aura ne, sannan babu maccen da zata ce bazata aure sa ba, ina ji ƴa'ƴan sarakuna abokan ka duk sunzo bai aminta dasu ba, wacece Jaudah da zata ƙi Modibbo". Sarki yayi murmushi cikin jinjinawa shi kansa yasan Modibbo ba irin mazan da ake ƙi bane.
Ku shigo cikin daular mu domin samun labaranmu guda biyu wadanda zasu nishadantar daku,
MASARAUTA tare da alƙalamin FATYMA XARAH
FATY ~ISLAM daga alƙalamin UMMI A'ISHA
Dukka wadannan Labaran guda biyu zaku samesu kan naira dubu ɗaya kacal, ga mai bukatar biya sai ya tura kudinsa ta 0774712835 Aisha Ibrahim Access Bank sai a tura evidence of payment ta wannan no 07044644433 ko kuma recharge card na mtn ta wannan no 08169334980 da shaidar biya.
[10/14, 8:58 PM] Fertymerh: (TWE)
©️Fertymerh Xarah💞
🛕 *MASARAUTA*🏤
12
ALBISHIRINKU MATA YAN UWANA YAN KWALISA NAZO MUKU DA WANI DADDADAN LABARI!!!.
NASAN KUNDADE KUNA NEMAN FITACCEN GURIN DAZAKUJE AMUKU GYARAN GASHINKU DANA JIKINKU CIKI DA WAJENSA,TO YANXU DAI GA DAMA TA SAMU...
LABARI NAKE BAKUFA AKAN AFINTY QUEENS SHAHARARREN SHAGONMU NA SALOON DAYA HADA KOMAI DA KOMAI DA KOWACE MACE YAR KWALISA IRINA KE BUKATA,SANNAN MUNADA KWARARRUN MA'AIKATAN DASUKASAN KAN AIKINKINSU,KUZO AFINTY QUEENS KUBIYA KUDI MUKUMA MU BATA LOKACINMU DOMIN TSATSTSAFO DUK WANI KYAWU NA JIKINKU DA ALLAH YAYI MUKU...
A AFINTY QUEENS MUNA AYYUKA KAMAR HAKA:
- HAIR SALOON
-HENNA
-SPA
-DUKKAN
-PEDICURE
-MANICURE
-SANNAN MUNA DA TURARUKA IRIN NA AMARE YAN MATA DA KUMA MAI KANKAT DAN UWAR GIDA TA TURARA GIDANTA JIKINTA DAMA KAYAN SAWARTA ITA DA YARANTA,,HARMA ZAWARAWA DUK MUN TANADI KOMAI DOMINSU SUMA
-MUNADA SHOES AND BAGS SBD ISASSUN MATAN DA SUKA AMSA SUNANSU MATA😊
- MAKEUP NA BRIDAL ND CASUAL...
IDAN KINSAN KINAJIN LABARIN SHAGON SALOON NA AFINTY QUEENS AMMA BAKI TABBATAR DA YADDA AIKINSU YAKE BA TO YAR UWA GADAMA TASAMU MEZAKI TSAYA JIRA MAZA KEMA KI ZARGAYO SHAGONMU DAZAN JERA MIKI ADDRESS DINSHI A KASA DOMIN KEMA KI TABBATAR DA KALAR IRIN NAMU KWAZON DA MUKA KWARE AKANSHI GURIN GYARAN JIKIN YAN UWANMU MATA KUMA MUKE GABATAR MUSU DA JAKUNKUNA DA TAKALMA HARMA DA TURARUKAN WUTA DANA SHAFAMA JIKINSU DON NISHADIN ZUCIYARSU DANA MAZAJENSU....
AFINTY QUEENS DISCOVER BLISS IN BEAUTY 💅💯
Address 👇👇:
KU ZIYARCE MU A SHOP NO.9&10 SHEMA PLAZA,BEHIND SHEMA FILLING STATION KASUWAN BACCI KADUNA
TEL:08133379628.