Sashe 5
Masarauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ku shigo cikin daular mu domin samun labaranmu guda biyu wadanda zasu nishadantar daku,
MASARAUTA tare da alƙalamin FATYMA XARAH
FATY ~ISLAM daga alƙalamin UMMI A'ISHA
Dukka wadannan Labaran guda biyu zaku samesu kan naira dubu ɗaya kacal, ga mai bukatar biya sai ya tura kudinsa ta 0774712835 Aisha Ibrahim Access Bank sai a tura evidence of payment ta wannan no 07044644433 ko kuma recharge card na mtn ta wannan no 08169334980 da shaidar biya.
[10/5, 4:55 PM] Fertymerh: (TWE)
©️Fertymerh Xarah💞
🛕 *MASARAUTA*🏤
5
Tsura mata manyan idanuwan sa yayi, ya rasa meyasa yarinyar take son shiga sabgarsa, meyasa dole sai tayi masa magana ko ta nemi abinda zai saka shi kulata, ynxu idan ya juya kenan taci galaba akansa sai ya jingina jikin ƙofa tare da zaro wayarsa aljihunsa, itama sai ta rungume hannuwa a ƙirjinta tana turo baki cikin kallonsa, a ranta faɗi take ko ka kira Daddy ai bazai iya shigowa nan ba aikin banza kawai, taja ƙaramin tsaki, ya ɗan dube ta har lokacin ya kasa fassara abinda yake ji game da yarinyar takaicinta ko akasinsa, game ɗinsa ya cigaba da bugawa a zuciyarsa ya ƙudira ko kwana zasu yi a wurin bazai bata hanya ko ya fasa shiga ɗakin ba matuƙar bazata bashi ba, a hankali ta matsa kaɗan tana kallon abinda yake yi a waya ganin game yake yi ta dube shi cikin takaici har zatayi magana kome ta tuna sai kuma taja baki tayi shiru cikin fushi yama raina mata da wayo. Duk wata Baiwa dake aiki a sashen idan tazo wucewa ta ganshi a gurin sai ta juya da sauri ta bar gurin, kusan awa ɗaya bai damu ba sai ita da ta soma gajiya da tsayuwa, ta langabar da kanta idanunta suka yi rau kamar zata yi kuka " ina jin yunwa" tayi mgnr a shagwabe, yayi kamar bai ji taba ko motsi baiyi ba balle ta saka rai zai kulata, ta rasa wane irin mutum ne shi me ya ɗauki sarauta da yake ji da izza haka, ta matsa kaɗan tana faɗin " nagaji da tsayuwa kuma ina jin yunwa" batare da ya dube ta ba yace " bani hanya" ta tunzuro baki " kai zaka fara bani hanya kafin ni" bai yi magana ba ya cigaba da abinda yake yi, tsawon minti biyar sai ta soma hawaye, da gaske bazata iya bashi hanya ba kuma yunwa take ji tace " please". Yanayin muryar ta ya saka shi ɗagowa yana kallonta, yayi mamakain ganin hawaye a fuskarta yayi far da ido yana maida hannuwansa bayansa karo na farko da ta soma ganin murmushi a fuskarsa, ashe yana dariya ta faɗa batare da tasan a fili tayi maganar ba " ba dariya nake yi ba farinciki nake na saka ki kuka, ashe bazaki iya ba kike son haɗa kafaɗa dani". Tace " ni kabani hanya nagaji" ya jinjina kai tare da faɗin " idan kin gaji xaki bani hanya da kanki " Hajiya maryam dake jiyo magana ƙasa ƙasa ta tashi ta nufi hanyar fita cikin mamakin babu wata kuyanga da tazo aikinta a daren, ganin Modibbo da Am'baby a tsaye ya sakata kallonsu cikin mamaki, Am'baby na ganinta ta nuna shi da yatsa tana faɗin " kice ya bani hanya tun ɗazu ya hana ni tafiya" yarima ya dubi Hajiya maryam yana faɗin "Anty Amarya ban hanata tafiya ba, ta bani hanya na shiga idan har tana so ta tafi gida da wuri, bazan iya fara bata hanya ta tafi ba" Hajiya maryam ta riƙa haannunta cikin dabara ta janyota a jiki domin ta fahimce su kuma ta san halin kowanne daga cikin su yana da kafiya da naci bama kamar modibbo bazai taba bata hanya ta tafi ba idan ba ita ta fara janyewa ba, tace " kukan na menene haka, ai ni na ɗauka tuni kin daɗe a gida ƙilama kinyi wanka ashe kina nan" cikin kuka tace " ba wannan bane ya hanani tafiya tun ɗaxu" Hajiya maryam ta riƙo hannunta tana faɗin " xo kin manta da abunda na baki ɗazu a falo" taja hannunta suka koma, babu bata lokaci modibbo yabi bayansu, kai tsaye ɗakin hajiya maryam ya nufa batare da ya ƙara kallonsu ba, documents da sarki ya aiko sa karba ya ɗauka, ya fito ko waiwayen su baiyi ba ya fice, haka itama bata jima ba ta bar gidan.
*
Zaynab kiyi sauri mun makara sosai kuma duk ta dalilin ki" ta ɗauki ƙaton hijab ɗinta ta sanya tana faɗin " Mamee ina zuwa na kammala" ta buɗe ƙaramar jakata ta zuba wasu ƙwayoyi da sauri ta rufe ta saka jakar a cikin hijab ɗinta ta fice da sauri tana faɗin " gani na fito" Hajiya Hauwa ta zuba idanu tana kallonta tace " wannan ƙaton hijab haka kamar zaki je gidan mutuwa, nifa bana son haka kije ki saka ƙaramin hijab yanda zan tantance wacce irin shiga ce a jikin ki" Zeebu ta shagwabe fuska tana buga ƙafafunta kamar zata yi kuka tace " haba mamee kamar baki yarda dani ba, nice zanyi shiga ta banza na ɗora ƙaton hijab akai? Tace " a'a ba haka nake nufi ba, hankalina ne bai cika kwanciya da mace budurwa idan na ganta da zungureren hijab haka ba, tun lokacin da aka kama wannan niegbhour ɗin tamu ta saka hijab har ƙasa amma ba komai a jikinta" zeebu ta ɗaga hijab ɗinta tana nuna mata kayan jikinta " kin gani mamee ni ba irin ta bace, zuciyata a wanke take kingani kayan ko matseni a jiki baiyi ba, ba kowacce mace bace haka kinsani" Hauwa ta jinjina kai tana faɗin " yi sauri muje Alhaji yana mota tun ɗazu yana jiran mu" suka fice da sauri. A school suka ajiye ta bayan ta fito mota ta dube su tana faɗin " Allah ya tsare min ku ya kaiku gida lafia, har na fara kewar ku" ta faɗa kamar zatayi kuka, riƙo hannunta yayi yana faɗin " kiyi karatu zaynab, ki tsare mutuncin ki da tarbiyar da muka baki, idan akwai wata matsala ki sanar dani ko mahaifiyar ki da wuri" zaynab ta jinjina kai cikin gamsuwa, ya cigaba da faɗin " Addu'a safiya da marece kada ki fasa yi, ki nemi tsarin Allah daga sharrin mutum da aljan, kiyi karatu sosai yanda zanyi alfahari dake" cikin murmushi tace "i promised Abba" ta sumbace shi a kumatu kana ta zagaya ɗayan bangaren ta sumbaci mahaifiyarta, basu ɗauki wani dogon lokaci ba suka fice cike da kewarta itama haka. A hostel kai tsaye ɗakin su ta nufa, Ruhayma na girki, tana ganin ta taje ta rungume ta tana faɗin "i miss u ƴar'uwa" Zeebu tace "miss you too" , ta ajiye kayanta tana faɗin " na ɗauka baki dawo ba" Ruhayma tace " tun da safe Dad ya kawo ni kinsan baya son tafiyar dare gashi daga jigawa state kinga akwai nisa" zeebu ta jinjina kanta " nima tun ɗazu mamee ta takura na fito da sai yamma zan shigo" Ruhayma ta cigaba da girkinta tana bata labarin hanya, zeebu ta zauna tare da janyo jakarta, coke ta fito da ita da wata kwalbar magani ta buɗe ta zuba aciki Ruhayma na kallon ta, ta girgiza kanta tace " da zuwan ki bazaki huta ba, haba zeebu wannan ɗabi'a sam da kike yi bai dace ba, kina lalata rayuwar ki da hannun ki, idan iyayen ki suka san kina wannan wlhy bazasu ji daɗi ba" tace " inji waye ya faɗa maki bazasu ji daɗi ba, suna sona da yawa basa min faɗa ko tsawa, duk abinda nake so shi suke min, idan ma sun same ni ina wannan kawai rarrashina zasu yi na daina amma bazasu min faɗa ba" Ruhayma ta jinjina kanta "Allah ya kyauta" tayi shiru tana cigaba da girkinta cikin tunanin wane irin iyayene waɗannan saboda so ya rufe masu ido zasu kasa tsayuwa akan tarbiyar yarinyar su, wanda haqqine Allah ya ɗora masu akan tarbiyantar da ita....tunaninta ya katse lokacin da wayar Zeebu ta ɗauki qara, kallo ɗaya tayi wa wayar ta saki wani murmushi tare da kai wayar kunnen ta " Beb kamar kasan kana raina, ynxu nake so na kora na sanar da kai isowana" yace " da gaske kina Hostel" ta jinjina kai kamar yana ganinta " yeh" yace " zan shigo da dare, hope kinzo min da something special, am missing you" tayi far da ido cikin jin daɗi kafin tace " special kamar me fa, me kake so? Yayi jim kaɗan sanin halinta, ba sau ɗaya yayi attempting taba ta ba tana hanawa, ya sani tana sonsa da gaske babu abinda Baxata iya akan sa ba ko ba jima sai ya cimma burinsa akanta cos yafi sha'awarta akan soyayyar da yake mata, ta katse tunanin sa " me kake tunani" cikin kasala yace " just you zee, ina so naji ɗumin jikin ki a tare dani, soyayyar ki tana neman haukatar da zuciyata" ya faɗa cikin wata irin murya. Ta dubi Ruhayma dake ta faman girkinta kafin taja numfashi a hankali tace " Muyi aure, duk da nasan Daddy bazai yarda ba saboda karatuna zan iya convincing nashi" ya danne fushin dake neman taso masa yana faɗi a ransa Allah ya kiyaye na auri yar shaye shaye, a fili kuwa " zan shigo anjima" batare da sauraren amsar taba ya kashe wayar. Kwanciya tayi cikin shauqin soyayyarsa dake cin xuciyarta tana ganin duk yanda mahaifinta ya kai da hanata auren sa sai dai ta gudu daga qasar suje can suyi auren su, baxata jure rashin sa ba.

https://chat.whatsapp.com/ER26gPFC7iT6v26Jyz8hCt
[10/7, 9:35 AM] Fertymerh: (TWE)
©️Fertymerh Xarah💞
🛕 *MASARAUTA*🏤
6