← Book details Macijine Shi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 27

Sashe 27

Macijine Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

Da jan kafa fattu ta ƙaraso garesu,tare da rungume Adeeb ta baya cikin kuka take faɗin"Hamma ka sakeshi,zai mutu dan Allah Hamma ka bari,jinina yana zuba zan mutu Hammana " ta faɗa tana mai ƙanƙame Adeeb sosai ta baya tana kuka.

Sakin rashad Adeeb yayi yana mai runtse idanunsa da mugun ƙarfi,kafin ya dunƙule hannunsa ya daki bango da karfin gaske.
Juyo da fattu yayi zuwa gabansa tare da ƙanƙame ta ajikinsa yana sauke wata zazzafar ajiyar zuciya.

Ba tare da yayi magana ba ya kama hannunta suka fice daga É—akin.

Da gudu su ammi sukayi kan rashad daya fadi ƙasa yana ta tari,ruwa nanny ta kawo masa mai sanyi,ɗan kwalla Uba daya kafa kai saida ya shanye ruwan tass.yana sauke ajiyar zuciya da shafa wuyansa cikin azaba.

Sannu suke ta masa ,kafin ammi ta kamashi suka bar É—akin tare da nufar nata É—akin.

"Wllh ammi tunda yayi min wannan ƙamshin mutuwar akan wannan yarinyar,nayi alƙawarin gobe saina yi mata fyade mafi muni agidan nan,saina yi mata abinda ko likitoci bazasu iya ɗin keta ba Adeeb ya yawo bala'in da bazai kare ba agareshi da ma yarinyar" rashad
Ya faÉ—a cikin azaba yana lumshe idanun.

Kai ammi ta jijjiga cikin bashi kwarin gwuiwa tace "ina bayanta É—ana kayi mata hukunci wanda ya dace da ita"
Ammi ta faÉ—a tana mai goge masa hancinsa.
Azuciyarta kusa ,dariya take cike da jin daÉ—i tana mai cewa"haka nake son ku kasance kullum cikin masifa da tashin hankali,kaida uwaraka yanzu ma kuka fara gani,Allah ya kamu goben...

To masu karatu nima dai haka nace ,Allah ya kamu goben É—an ganin ya zata kaya.

Hausawa gareku, masoya,jiya ƙunƙuni shiru ,wllh ina uzurine amma kuna raina.One luv💓💓

Anty mammy ce

Mrs babi💘💘💘

Share and comment fisabilillah.

More comment
More typing.
Chapter 27 · 0% Book details