Sashe 25
Macijine Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallonta yake tare da karantar yanayin da take ciki,ko shakka babu yasan tana jin makamancin abinda yake ji ajikinsa,saidai shikam baida niyyar cutar da fattu,ko kaÉ—an dole yake nesanta kanshi daga gareta ,dan gudun faruwar wani abu.
Ahankali ya ƙara maimaita mata tambayar ,saidai wannan karon bai kai bakinsa saitin kunnenta ba.
"Hannunsa fattu ta kamo tare da É—orawa asaitin mararta" marar Tata kuwa tayi zafi sosai ,kallon fuskarta Adeeb yayi wacce har yanzu idanunta ke rufe,
"Nan ke miki ciwo" Adeeb ya faÉ—a ahankali muryarsa na dan rawa.
Jinjina kai fattu tayi ba tare da ta buÉ—e idanunta ba.
Ahankali ya kwantar da ita akan gadon,sannan ya É—an daga doguwar rigar dake jikinta,nan take santala -santalan farare cinyoyinta suka bayyana,kallo Adeeb yabo cinyar Tata dashi,yana mai ambaton sunan Allah cikin ransa.
Ahankali yake ɗan shafa marar Tata tare da dan dannawa kadan kadan ,kamar yana mata tausa , shiru fattu tayi tana jin wani irin sanyi da daɗi na ratsa dukkan sassan jikinta,sosai take jin dadin abinda Hamma ka mata,dan kuwa tuni ta nemi ciwon mararta ta rasa,sai wani nishi take ahankali tana mai riƙe zanin gadon .kwantowa Adeeb yayi tare da ƙurawa lips ɗin ta idanu,buɗe ido fattu tayi tana mai kallon fuskarsa,
Kusan minti biyu suna kallon juna,kafin Adeeb yaji bazai iya É—aurewa ba kawai ya hada bakinsu guri É—aya ya fara kissing É—in fattu.
Kusan mintina biyar zuwa bakwai suka É—auka cikin wannan halin,gaba daya Adeeb ya fice daga hayyacinsa ,Banda nishinsa ba abinda kake juyowa aÉ—akin,yayinda fattu kuwa tayi lakwas tana amsar sakonsa, da alama dai itama tana karbar sakon yadda ya kamata.
Kamar wanda aka tsikara,Adeeb yayi saurin zare bakinsa tare da mikewa yayi hanyar fita daga dakin yana tangadi kamar É—an giya.
Fattu ma saurin juya bayanta tayi tare da runtse idanunta,wani irin abu takeji yana yawo ajikinta ,kuma bataso hamma ya daina mata wannan abun ba sam.
Adeeb yana fitowa daga dakin fattu sukayi kiciɓis da Rashad shikuma yana shigowa babban falon,
Baki sake tashar ke kallon Adeeb ,ganin yanayin da yake ciki,kar dai ace Adeeb zagayawa yake gurin yarinyar nan fa? Dan kallo daya Zakayiwa Adeeb kasan yana cikin hali na buƙatuwa.
Kodai dama kafuwarta ce bamu sani ba ?yace taimakonsa tayi shima yake son taimakonta?(Dan ba Wanda yasan meye alaƙar dake tsakanin fattu da Adeeb ,hatta mai martaba ,sam Adeeb bai fada masa ba.
Shikuwa Adeeb ko kallon inda Rashad take baiyiba ,yayi ficewarsa daga É—akin,Dan shikadai yasan meke damunsa.
Kai tsaye Rashad ya nufi dakin da fattu ke ciki,tana kwance har lokacin bata ko motsaba, kallonta yake cike da tsantsar sha'awar ta ,abun tayi ta ko ina kalli hips ɗin ta kamar zai fasa rigar nan,ahankali ya Rashad ya ƙarasa bakin gadon yana mai karewa fattu kallo ,wani irin kashe ido yake yana mai jin kamar ya ruƙunkumeta ajikinsa,hmmmmm Allah ya kamu gobe ,ko kaɗan bazan saurarawa babyn nan ba,Rashad ya faɗa yana mai miƙa hannu da nufin taba abinda ke taimake masa idanu ajikinta.
" Kai- kai É—an nan menene haka?me zakayi mata ajikin nata ?zo maza ka fice" nanny ta faÉ—a tana nuna masa hanyar waje.
Dan sosa kai Rashad yayi yana mai hararar nanny kafin ya fice daga dakin yana faÉ—in "wllh tsohuwar nan ta fiye samun guri,duk wannan banzan ne ya bata dama ,amma zanyi maganinta ne.ya faÉ—a yana mai ficewa daga É—akin.
Ammi kuwa waya ta dauka tare da kiran wata number,bugu biyu aka daga ,murmushi ammi tayi tana faɗin " ƙawatafatan dai kina hanya ,zakizo gurin taron namu ?"
Ta can daya bangaren bansan me akacewa ammi ba ,na dai ji tace "hmmmmm ke dai ki bari kawai saikinzo dan akwai gagarumar matsala sosai"
Shiru ta É—anyi kaÉ—an kafin tace " shikenan Allah ya kawoki lafiya dole mu san abinyi" ta faÉ—a cike da daure fuska.
Ajiye wayar tayi tare da yin shiru ,da'alama tayi zurfi cikin tunanin mafita.
Adeeb kuwa yana shiga part dinsa ya zube akan kujera,ko takalmin bai iya cire wa ba ,kwanciya yayi rub da ciki akan kujerar ,idanunsa alumshe ya dafe mararsa da hannun damarsa ,fuskarsa ayamutse. Sai huci yake sauƙewa.
Wayarsa ce take ta faman ringing ,Amma ya kasa ɗagawa,haka tayi ta ƙara harta tsinke.
Dole ya É—auki mataki ,dan gaskiya yana cikin matsala ,idan haka taci gaba da kasancewa to zai shiga damuwa matuka.
Ajiyar zuciya sauke arako na ba adadi,yana mai kara damke mararsa,ba abinda yake ji dagani sai fattu kwance kan ƙirjinsa,yayinda yanayinsa ke kara yin nisa.
"Washhhh " ya furta ahankali yana mai dantse lips ɗinsa na ƙasa.
Nan da nan jikinsa ya kama rawa zazzaɓi mai zafi ya rufeshi ruff..
Muje zuwa masu karatu.
Anty mammy ce
Mrs babi💘💘
Share and comment
Fisabilillah.
[7/29, 9:05 AM] +234 810 779 7743: 🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄
MACIJI NE🪱🪱🪱
Na mammy kabeer
(Anty mammy)
Elegant online writers📚📚
Free book
Page 43/44
_______________"Washhhhhh "Adeeb ya furta ahankali yana mai dantse lips ɗinsa na ƙasa, cikin azaba da radaɗin ciwo,juyi kawai yake akan kujerar,banda bari ba abinda jikinsa keyi,ko yaya ya runtse idanunsa Hulwa yake hangowa,gaba daya ya kasa cire moment ɗinsu,na dazu cikin zuciyarsa,kuma duk lokacin daya hasko moment ɗin ,ji yake tamkar anƙara masa zafin ciwon ne.
Nan da nan cikin lokaci ƙanƙani zazzaɓi mai zafin gaske ya lulluɓeshi.duƙunƙunewa yayi akan kujerar yana mai rawar ɗari da fidda wani irin nishi na azaba.
Wayarsa ce ta ɗauki ƙara akaro na biyu,amma ko inda take bai kallaba hatta tsinke.
Shikuwa tareeÆ™ da yaji wayar nata shiga kuma ba'a É—agaba,sai kawai ya shigo part É—in Adeeb É—in ta baya.dama shike kiransa tun dazu ,yana don zasu tattauna akan wata magana.
Shigowa yayi cikin falon da sallamarsa,bayan yayi ta nokking yaji shiru.
Kallo yabo falon dashi aƙoƙarinsa na gano inda Adeeb ɗin yake ,dan yafi tunanin ma yana ɗaki.
Saidai kuma akan kujera ya hango Adeeb ɗin cikin mawuyacin hali,da sauri ya ƙarasa gareshi yana mai durƙusa akasan kurar da Adeeb ke kwance.cikin rikicewa yake faɗin" yallaɓai lafiya kuwa?meke faruwa?baka da lafiya ne?tareeƙ ya faɗa cikin ruɗu yana mai taɓa jikin Adeeb ɗin.aikuwa jikinsa yayi zafi ƙau kamar wuta.
Ahankali Adeeb ya buÉ—e idanunsa tare da É—an juyowa ,dan da ya tura kansa ne jikin kurar ya bada baya.kallon tareeÆ™ yayi cikin mayen ciwo kafin yace " tareeÆ™ bani magani Please my seek" ya faÉ—a yana mai jihar da kansa yaci gaba da kwanciya.
Da sauri tareeÆ™ ya mike tare da shiga uwar É—akan Adeeb dan dauko maganin.
Wow masu karatu wato yadda Adeeb yake na daban ,haka komai nashi yake na daban,Dan karkuso kufa haduwa adakin Adeeb,komai na cikin uwar dakan,pich ne da milk ,hatta silafas ɗin toilet pich ne jikinsa da milk.banda ƙamari ba abinda dakin keyi.
Maganin tareeƙ ya dauko,dan yasan meke damun yallaɓai ɗin nasa,lokaci zuwa lokaci yakanyi wannan irin ciwon marar.
Ruwa ya dauko cikin fridge ,sannna ya ƙaraso kusa da Adeeb ,maganin ya ɓallo tare da miƙa wa Adeeb ɗin yana mai cewa" yallaɓai ga maganin"
Saida Adeeb yayi kusan minti biyu kafin ya yi ƙura da gyar ya tashi zaune hannunsa riƙe da mararsa, wacce take mugun mirɗa masa,har wani ƙara take.
Karɓar yayi tare da kaiwa bakinsa ,sannan ya kora da ruwa yana sauke numfashi da sauri da sauri.idanunsa sunyi mugun jama'a,sun ƙanƙance.ahankali ya furta " na gode tareeƙ" ya faɗa idanunsa alumshe ya jingina da jikin kujerar.
" Yallaɓi aikinna ne kula da lafiyarka, dan bani da wani ɗan uwa daya wuceka, daga mahaifiyata saikai nake kallo inji daɗi,amma yallaɓai inaga lokaci yayi da yakamata akawo karshen wannan ciwon,abin yana matukar damuna"tareeƙ ya faɗa kamar zaiyi kuka,dan harga Allah baya ƙaunar ganin Adeeb cikin damuwa ko ƙanƙani.
Adeeb ya ɗauke tamkar ƙaninsa da suke ciki ɗaya,tun suna yara suka taso tare,dan tareeƙ ɗan gidan nanny ne,mahaifinsa ya rasu tun yana yaro,agidansu Adeeb ya rayu da mahaifiyarsa,cikin kulawa da nuna kauna .
Ajiyar zuciya mai ƙarfi Adeeb ya sauke dan marar tasa ta fara lafawa,kafin yace " karka damu tareeƙ komai zaizo karshe in sha Allah " ya faɗa yana mai kwanciya akan kujerar.
Jinjina kai tareeƙ yayi tare da kallon Adeeb cikin tausaya wa yace " yallaɓai ko zakayi wanka?
Jinjina akai kawai Adeeb yayi alamun ehh zaiyi" tareeÆ™ da kansa ya haÉ—awa Adeeb ruwan wanka kafin yazo ya sanar da shi.
Mikewa Adeeb yayi lokacin jikinsa ya haɗa zufa sosai ,kan tareeƙ ya shafa cikin murmushin ƙarfin hali kafin ya shige cikin dakin.
Binsa da kallo tareeƙ yayi cike da mugun ƙaunarsa aransa, akwai abubuwa da yawa da yake son sanar da uban gidan nasa,saidai yana tsoron ta yadda zai karɓi maganar ,dan kuwa hankali bazai taba daukar abinda yake son sanar dashi ba,amma zaiyi iyakar ƙokarinsa wajen bawa Adeeb kariya ga duk masu don kawo masa hari arayuwarsa.
Amma ce zaune cikin É—akinta,yayin da Rashad ke zaune shima kusa da ita ,fuskarsa sam ba walwala, da alama dai suna tattauna wata magana ne mai muhimmanci,
"Rashad bana son irin rayuwar da kakeyi ko kaɗan,sam baka jin maganata,ka maida ammi itace uwarka itace ta isa dakai,kasani ba'a yarda da kishiyar uwa dan wasu ba alkairine azuciyarsu ba,Ni dai nina haifeka ,kuma kasan bazan taɓa cutar da kaiba,amma ka haɗa kai da maƙiyiyata sai abinda tace kakeyi ,to wllh ka kiyayeni,idan na juyo kanka bazakaji daɗi ba,yau kusan kwana uku baka ko leƙo dakin nan ba da sunan ka ganni ,sai yau da kazo min da wani zancen banza,to ina mai gargaɗinka akan yarinyar nan ba ruwanka da ita,kasan halin Adeeb sarai ,kome yayi maka kaika sani" amma ta kai ƙarshen batunta tana mai huci da jin ciwo cikin zuciyarta,sam Rashad bai ɗauke ta matsayin uwa ba,ya mika al'amarinsa kaf ga ammi ,hakan na matukar yiwa amma ciwo,yazo su hada kai susan me suke ciki amma yaƙi.