Sashe 56
Maaikaciyar Gomnati Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ibzzy Boy ne tare da WANKAN TSINKE sun cakare suna shopping a wani katon Mall,wani Babban abokin Ibzzy ne ya shugo suka tafa yana karewa Ibzzy kallon,man kana shanawafa kayi aure ka barmu,ango ango.Wankan tsinkece tace ina yini cike da ladabi,daya saurayin ya leka fuskar wankan tsinke tare da cewa kardai Wankan tsinkece Amaryar? Ibzzy yana washe baki yace yeah,Allahu Akbar cewar abiki,yanzu wankan tsinke ka aura Ibzzy?duk irin ta a sar da kuka kwasa kace baza ka aureta ba ka gama da ita lallai Allah ne me shirya bayinsa a lokacin daya so
Ibzzy yace Bari dai Frnd sai dai Allah ya yafe mana,shi yasa muka tuba muka rufawa kanmu asiri muka auri juna ina ganinta a biri tana ganina a ayaba, ba ruwanmu da duniya.naga darasi kala kala Man,duk da inda ka dauki duniya to dai dai take da kai.Frnd shi tsiyar karatun duniya idan ta tashi koyama. darasi dole sai ka dauka,kuma wlh ba a kunne akeji ba.......kafin ya karasa wankan tsinke tace dukkan gabbai da ji sai yaji,ciki da waje ko ina sai ya shigeka.nan dai suka bar Zak's abokin Ibzzy da alajabi da mamaki wai Ibzzy ne dake kashe musu kudi dan suyi Iskanci
Gashi wai ya auri wankan tsinke kawaliyarsa abokiyar masha'arsa. Allah me Iko kenan.
Misalin karfe 9:30 na dare kowa na gidan yayi bacci tsuuuuuuu yakeji,wani hadarine ya taso yayin da ruwan sama ya kece me karfin gaske,Omar dake kwance shi kadai kwal wata muguwar sha'awar Iklas ce ta taso masa ga kuma son yaji dumun jikinta dan burinsa kenan idan ana ruwan sama ya jishi tumbir Iklas ma haka lol suna manne da juna suna baccinsu,
Kasa bacci yayi ya mike tare da saka jallabiyya sadaf sadaf kamar barawon tukunya ya nufi dakin Mama, tunaninsa Mama tana dakin Baffa bai San Baffa yayi sammako zuwa Adamawa state zasuyi semina.
Yana zuwa ya tura kofar a hankali ya Shiga dakin,itama Iklas tunda taji ruwan sama ya tsuge shaaaaaaaa sai ta fara kewar mijinta tare da son kasancewa dashi,
Hangosu Omar yayi Mama a kan katifa a kasa tana Baccinta,Prince kuma a dan Bed dinsa yana bacci,Iklas ita kadai a bed din Mama tana kallon pics din Omar a wayarta,Omar ne ya karaso kan bed din a hankali,kamshinsa ne yasa Iklas ta gane shine tun kafin yayi magana
A hankali ya lalubi kunnenta tare da kashe wayar hannunta ya ajiyeta gefe can,a hankali kamar munafuki ya rada mata tashi wifey muje room dina,karkiji tsoro ba abinda zan miki bacci kawai zamuyi,dama Iklas ma baccin take so suyi tare, Omar kuwa murna Ta kamashi yau zai wa Iklas wayo ya sharbi Zumarta.
Iklas kuwa ta yarda cewar bacci kawai zasu sha da Omar harda sa yatsa akan lips dinta tacewa Omar shiiiiiiiii wai yayi shuru kar Mama tajisu tare da sakala hannayenta a wuyan Omar wai ya dauketa
Ai kuwa ya dauketa kamar jaririya hannunta a wuyansa, sadaf sadaf yazo zai wuce ta kusa da katifar Mama Ashe Omar bai sani ba ya take jallabiyarsa da daya kafar, yana takawa kafarsa ta harde ji kake rikica sun Fada kan katifar Mama, Allah ya kiyaye Kadan suka bigi jikin Mama da badan haka ba da tuni Mama ta balle baras,amma duk da haka sai da kashinta yayi kara,
Zumbur ta mike tana rafka salati zata zura a guje tabar dakin sai ayatulkursiyyu take fada a bakinta a maimakon ta karanta,Sam bata kula dasu Omar ba tsabar rudewa
A garin haurowa daga katifa zata bar dakin a tamanin ta make goshin Iklas ta taka hannun Omar,kwalla kara sukayi a tare Wanda yasa Mama ta banka waje a guje,a hankali suka leka waje suka ga Mama ta fada dakin Ummi sun maida key kyaras sun rufe kofarsu.
Dariya suka dinga yi sannan Omar kawai ya kulle dakin Mama da key shima suna ta dariya suka haye kan gadon Mama hankalinsu kwance.
Sunfara romancing juna suka ji Ummi da Mama suna murda hannun kofar kamar zasu karyata Mama tana mun shiga Uku Ummi Iklas da yaro suna ciki fa.
Ummi harda kuka muje mu taso Umaru yazo wajen Nan ya gani,Mama tace wlh abin Babba ne, Riiiiii suka juya dakin Omar,Mama tana cewa da na sani da ban kashe light din dakin ba naga mene haka me uban nauyi.
Dakin Omar suka dinga bugawa Suna kwala masa kira,ka fito Umaru tashin hankali ya samemu.
Omar kuwa murza juna sukeyi suna jin su Ummi sama sama sai dariya sukeyi Iklas tana cire masa Riga cikin zafin nama shima yana cire mata nata amma fafur ta hana ya cire mata dogon wandon da tasa na bacci,tace jini bai dauke ba ayi iya romancing kawai, haka Omar ya sani amma ya kyaleta kawai a ransa yace kinci sa'a kawai a dakin Mama muke shi yasa,da sai na nuna miki CCTV na kureki.kuma dole ki bani.amma a jira next time yanzu muje a haka.
Ummi fa sunga Omar ma shuru,fita sukayi nemo security harda kunna touch light suna haska lungun da wutar nepa batayi haske a wurin ba.
AsmaBaffa
Tnx allⓂⓂⓂ
MA'AIKACIYAR
GOMNATI
215-20
By
AsmaBaffa
FINAL(KARSHE)
Sai da Iklas ta kwashe 3mnths tana zuwa Allurarta amma sai Sultan ya bada paracetamol injection ayi mata ta dawo tana ta murna,Omar kuwa yayi luf,
1mnth da akayi mata ta Paracetamol sai taga tana period,da kuwa bata period,amma jin ance ai wasu komai planning basa daina period sai ta dauka itama haka take
Ko da ta yiwa Omar magana yace ai haka kike Gomnati,kalarki ce haka.
Yau ma date ya cika zata je Allura,malama Iklas sai dadi takeji ganin Omar ya yarda ya share zancen haihuwa ma kwata kwata ya daina cewa yana so ta haihu,sai dai ma ya dinga kara mata haske akan ingancin Family planning,Iklas kuwa har wani nishadi take ji,dan haka da safe 11pm bayan tayiwa Omar breakfast ya wuce office bacci ta koma,sai 2 ta tashi tayi sallah tare da gyara inda masu aiki basa shiga,aka shiga kitchen ta shirya girke girkenta,
prince tafiya yakeyi ko ina,bashi da fara'a ko daya sai a wajen uwarsa da Daddy nan zaka ga dariyar Prince,ubansa ya gado wajen hade rai sai gaban Iklas da su mama xa asan ya iya dariya,
Ga masifa yaron irin uwarsa Iklas,baya Barin ko ta kwana,abin yayi masa yawa,gashi comedian ne idan yaga dama kajifa dan yaro .
Karime ce ta shirya Prince,cikin jean blue pencil da farar Riga yasha kyau.
Iklas ma an dau wanka tasha wata arniyar shadda light blue doguwar Riga taji aiki,su Gomnati an girma tayi tsayi da yar kiba,ga hasken data kara.
3pm Omar ya shigo,Gomanti ce ta hana Omar shigowa palon tare da kwalawa Karime kira,zo ki dauke prince baba Karime.
Da sauri Baba Karime ta dauke Prince suka bar palon,Iklas harda zuge labile tare da danewa jikin Omar ya kusa kaiwa kasa,sabo da Kyan da Iklas tayi ga kamshinta gashi ta bashi wawar runguma,kamar ya sume haka yaji
Gomnati harda Oyoyo honey,sannu da zuwa honey,an siyomana Banana?yanda take rerawa kamar irin yaran nan,sai murna takeyi kamar yau ta fara ganin Omar a duniya,kullum haka takeyi kamar ranar ta fara ganinsa kamar zata tashi sama,
Omar kuwa wani mayen kallo yake mata tare da lumshe ido shi kam yayi dace. Suna rungume da juna a bakin kofar ya tallafo mazaunai yana shafasu Wifey naji kinyi nauyi da kiba,kibarki yanzu kin tashi daga Balarabiya kin koma baturiya,ko dai cikin ne?murmushi tayi wasa kakeyi honey kasan bama wasa da Allurar nan fa,gaskiya ni kaina nafi so ki huta da yawa kar a kuma kira mana kwandala cewar Omar.
Kaga oya muje ayi wanka kaci abinci muje hospital,kamar gaske Omar harda saurinsa sharp sharp yayi wanka, ya shirya shima light blue shadda irin ta Iklas ,da yazo cin abinci ma harda turawa da sauri da sauri,
Iklas kuwa an dauko takalmi jaka da gyale tare da kulle kofofin bedroom,
Prince ta karba, Omar ya jefa cewgum orbit a baki sukayi gaba tare da daukan Prince,Prince yana Daddy a caukeni,basu kulashi ba,jakar Iklas ma tana hannun Omar ya rike mata,
Yau Omar ne driver,Prince yana baya,Iklas an kame a gaba,sai asibitin Sultan,Suna zuwa Sultan sai dariya sukeyi da Omar suna magana kasa kasa,Iklas ta zata labarine yayi dadi,Sultan ya karbi Prince yana masa wasa,yace madam zamu gwadaki muga ya yanayin Allurar take a jikinki,je toilet din can ki bamu fitsarinki,
Yana aunawa yaga Iklas tana da cikin wata daya,a sirri ya fadawa Omar,ita kuma yace Madam gaskiya allurar ta karbeki kwarai,baki da matsala,nan yasa aka yi mata paracetamol dinta cewar ba matsala.
Gomnati sai murna har suka dawo gida tayi wanka tasa rigarta iya Rabin cinya me siririn hannu,Omar already yana Palo shida Prince suna wasa,
Iklas na zuwa tace kayi wanka baka bada Prince an masa ba,Karime ta kaiwa shi maza a shirya shi Baba.
Ta dawo wajen Oganta,a kasa suka kwanta kanta yana kirjin. Omar,sai wasa yake da dukiyar fulaninta,kai my heart kamar ciki komai ya ciko,mika Iklas tayi lafiyayya tace jin dadine kawai,karfa Allah ya nuna mana ishara ya baki cikin kuma ana Allurar,hmm Honey kenan ka kwantar Da hankalinka ba wani ciki,haka ake ciki ba cuta r laulayi?ni rawa ma nake son yi,remote ta dauk tare da danna kida,
Omar ne ya karbi remote ya canja waka tare da karo vol na speaker yace oya tashi kimin wannan rawar, to ai slow music ne sai dai in ka mike tsaya saboda wannan rawar kalarta kenan ya dace ace da namiji,
Kawai kimin na gani pls cewar Omar nanfa Iklas har bending down takeyi a slow,omar ya tuna tana da ciki kar ya zube,ya kashe kidan du,Gomnati zo kiji wata magana?tana zuwa ya dauketa yayi ciki da Ita suka Lula wata duniyar ta ma'aurata.