← Book details Maaikaciyar Gomnati Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 57

Sashe 38

Maaikaciyar Gomnati Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ba kiji me nace bane?Omar ya tambaya,kamar zai cinyeta sabo da kallo,bakin Iklas yaki rufuwa sabo da jin dadi,dan ya kara fada taji tace banji ba,volume ya kara na murya yace I do love u,am in luv with u,I really love u Iklas, I wanna be with u forever.kunneta ta kawo dai dai kunnen Omar tace banji ba,I love u,I love u I realy love u.banji ba dai cewar Iklas again,da karfin gaske yace Iklas I love u.
Juyawa tayi ta rungumeshi kam bakinta yaki rufuwa,tafin hannunta ta kama yiwa kiss a jere kamar tana tsosan wani abu bakinta na das das das haka ta dinga yiwa hannun Omar,tnx ya Omar,wanne irin tnx kuma cewar Omar,jira yake yaji Iklas tace I luv u too sai yaji wai tnx,kyaleta yayi sanda taji tana sonsa ta fada,ba takura,muje palona ka zauna nayi abincin,

Kitchen ya bita,ya zauna ciki sai aikinta takeyi yana binta da kallo ji yakeyi kamar ya hadiyeta,Iklas na aikinta minti kadan zata juyo ta sakarwa Omar murmushin da tasan yana shiga wani hali idan tayi masa shi.

Sharp sharp ta soya doya da kwai,tayi warming kazar jiya,tayi strawberry tea,ta shirya komai a dining,Omar ganin Iklas yakeyi gata yarinya amma tafi manyan wasu matan hankali,
Tunda Omar yace yana sonta ta kara jin kwarin gwiwar kula dashi,kwashe abincin yayi daga dining ya dawo dashi palon Iklas,jikinsa ya jawota,ya zauna kasan center carpet ya mike kafafu tare da warasu ya sa Iklas a tsakanin cinyoyinsa tare da kwantar da bayanta a kirjinsa,abincin ya dinga bata a baki shima yaci,sai yaba dadin girkin yakeyi,
Suna gamawa ta fara gyara part din,Omar yana mamakinta da jinjina mata har ta gama gyare ko ina na part dinta,sai kamshi da kyalli ke tashi ga sanyin ac.
Wanka ta karayi ta canja shiga wata doguwar Riga me siririn hannu,amma tsayinta har kasa,an mata tsaga biyu a gefe gefe har iya Rabin cinya,ko ya ka juya cinyoyi waje masu kyau,
Gashin nan ta kara sharchewa ta sakeshi,kamshinta shi ya jawo hankalin Omar dake aiki a laptop yaana latsa system.

Kallonta yakeyi kamar maye,tana karasowa wajensa ya jawota a hankali jinkinsa,kinyi kyau wifey. Zama ta gyara sosai a cinyarsa suna facing juna,cikin salo ya fara kissing dinta ba kama hannun yaro,Iklas sai jin dadinta takeyi,wuyansa take shafawa a hankali,jikin Omar rawa kawai yakeyi,

Mutsutsun da takeyi da mazaunanta kan cinyarsa shi ke sashi kara birkicewa.
Sahar tana ta jira Omar ya bar gidan ta samu ta chasa Iklas,amma Omar bulun bukwi yaki ma fitowa koda Palo ne,tayi jiran har ta gaji,kuka ta fara yi sabo da takaici,

Bayan ta gama kukan nata, wayar Frnd dinta ta kira Deeja ta shaida mata komai,shawara Deeja ta bata na iya shegensu.tana kashe wayar ta nufi bangaren Iklas, baram ta daki kofar Palon da kafa tare da murda handle ta fada palon,Iklas da Omar ta hango kan kujera kamar zasu cinye junansu,Iklas tana saman Omar,Suna lashe juna, taga Sahar a Kansu amma tunda da kaya a jikinsu ba Matsala ta shekara tana kallonsu,

Ganin Sahar yasa Iklas ta kara volume wai kukan dadi takeyi,sai kiran honey takeyi ba adadi,shi kuwa Omar yaga abinda Sahar tayi amma abinda Iklas ke masa yasa ya manta da komai a duniya,bai ma San inda Kansa yake ba. Musamman da yaji Iklas ta kara sautin kukan dadinta.

Sahar ta gama fusata hannu tasa ta mako Iklas kasa ta fadi Tim daga saman Omar dake kwance a 3seater.
Mikewa Omar yayi da Sauri,iklas fashewa da kukan shagwaba tayi tana nuna Sahar da yatsa,kwashe Sahar yayi da wani matsiyacin maruka lafiyayyu guda biyu, wayar charger ta computer dinsa ya dauka.

Ya hau jibgar Sahar ba ji ba gani ya kulle kofar gam, saida ya farfasa mata jiki,tun tana neman agaji da kuka har ta daina,Iklas ta tsorata tare da tausayin Sahar,amma Sahar cewa takeyi shegiya matsiyaciya karuwa,in ba karuwa ba wacce amarya ce farkon aure zata likewa namiji haka,tambadaddiya me bin maza.

Kwace wayar iklas tayi daga hannun Omar ka kyaleta haka mana za ka mata illa fa,muje ciki pls,handkerchief yasa ya goge fuskarsa, kansa ne ya Sara masa sosai Kansa ya fara ciwo,dafe kansa yayi da sauri tare da nuna Sahar da yatsa,kar kiga ina shuru ina kyaleki kice zaki dinga takurawa rayuwa ta,kinyi kadan,tausayinki nakeji a matsayinki na ya mace that's y in kikayi min abu nake kyaleki,duk ranar da kika kuma Shiga gonata za kiga matakin da zan dauka kanji, shiga bedroom yayi da sauri.

Wajen Sahar dake tsugunne Iklas ta karasa,durkusawa ta yi gabanta,sannu kiyi hakuri wlh ban San zai miki haka ba.bari na gasa miki jikin,Sahar na dagowa ta fallawa Iklas mari,tana dauke hannu ji kake tassssss Iklas ta rama itama tare da kwashewa da gudu ta fada bedroom, tana haka kawai daga yin sannu,nan gaba ko yankaki za ayi ko kulaki bazanyi ba.Sahar ta tsorata da Omar,dama haka yake bashi da mutunci.Allah ya isa tayi ta mike ta bar dakin.waya ta bugawa daya daga cikin kwaratanta,tace su hadu hotel ya gasa mata jiki sannan ya sanyata nishadi.tab kajifa Sahar baza ta shiryu ba maybe.

Omar ta gani bisa bed sai murkususu yakeyi, idonsa ya kakkafe sai nishi yakeyi kamar zai mutu.Kwala Ihu Iklas tayi wayyo Allah za a kashemin mijina, sai da ta jawo cuta ta shigar min miji.a gigece ta haura saman gadon tana jijjigashi.sai kuka takeyi kamar ranta zai fice.

Sadiya zaune kan kujera dake palonta tayi tagumi sai tunani takeyi tare da Dana sanin auren Alhaji balarabe da tayi,ko mene dalili oho,amma duk ta rame tayi baki.kafar nan ta kara yin siri siri,mazaunanta sun kara chokalewa.

Asmabaffa

Tnx fa Readers kuna birgeni.ⓂⓂⓂ
MA'AIKACIYAR
GOMNATI
ⓂⓂⓂ

145-150

By
AsmaBaffa

Mikewa Sadiya tayi tana tafiya kamar wacce kwai ya fashewa a ciki sakalo sakalo,sallamar Alhaji Balarabe taji gabanta ne ya fadi ras da sauri ta juyo ta karaso wajensa cankal cankal,hannu ta mika da niyyar karbar jakar Alhajinta da karfin tuwo ya hankada ta gefe,sai da ta fadi,tirgija tirgija Alhaji ya wuce bedroom da katon cikinsa,abincin da ya shigo dashi ya zauna yacinye abinsa yayi gyatsa ji kake kwaaaaaa...tare da zarar tsinken sakace ya fara sakace hakoransa,yana gamawa,alwala yayi tare da sallah,fitowa yayi ya kai kallonsa wurin da Sadiya ta rakube tana jiran ko ta kwana

Wurinta ya nufa rumbuda rumbudaaa..ja da baya ta fara kamar taga wani kasurgumin tsohon zaki,damkota yayi da hannu daya ya dagata kamar kaza ya wuce da ita bed ya makata bisa bed ya fara aikin sunnarsa ba ji ba gani,Sadiya kuka kawai takeyi,bakinta ya matse da hannu daya yaci gaba da harkokinsa na aure ba wani romance da love yana dan ubanki wallahi sai kin dauki ciki,bazai yiwu a cinyen kudi a banza ba,tunda nake aure aure na ban taba kashe kudi me yawa haka ba sai a kanki duk saboda Neman haihuwa.

Uban me zanyi dake dama dan ki haifarmin yara na auroki,gashi ko girki baki iya ba kullum in rayuwata a restaurant, duk wani muamular aure baki San komai na aure ba
Sai Aikin Gomnati makaryatan banza da ace kina sani nishadi ko baki haihu ba zamu zauna lafiya ki samu soyayyata,amma tunda ba yar arziki bace ke dole sai na mori kudina wlh,shashasha uwarku bata koya muku tarbiyar arziki ba sai neman kudi.
Zaki San kin tabo Alhaji Dan Balarabe tasssss ya Dana mata duka a yar yangwadaddiyar cinyarta kamar ta sauro yaci gaba da sex dinsa,kuka take tana bashi hakuri kayi hakuri...kayi min rai. ...inshaAllah zan dauki cikin dama....dama.....zabura Alhaji yayi daman ubanki.ba shiri ta fasa fadan abinda tayi niyya.

Wayar Omar Iklas ta raruma a gigice ta kama scrolling numbers suuuuuuuuu sai ta tsaya a Sultan ta danna kira,bugu daya ya dauka.ango ango cik ya tsaya jin sautin kuka,dan Allah kazo......kazo Ya Omar zai mutu,dit ya katse wayar sai gidan Omar a sukwane.
Minti kadan sai ga Sultan,a guje Iklas ta fito har da bigewa a jikin jujera garin sauri,shigo kawai pls,da sauri suka shiga dakin Omar suka tarar yanzu ya daina kukan ciwon kan yayi lamo kamar gawa,

Dubawa Sultan yayi yaga yana numfashi komawa yayi motarsa ya dauko kayan Aikinsu na likitoci,ya fara aune aunensa,jinin Omar ya hau kadan sai malaria da ta masa kamun kazar Kuku,
Wasu Allurai ya hada a drip ya sa masa,fita yayi yace ina zuwa,mota ya Kara ja ya hado masa magunguna ya kawo,Iklas ya kalla tayi tagumi ta tasa Omar gaba tare da damke hannunsa a wuyanta,
Daria ta bawa Sultan shi yanda take abun manyan mutane ne ke bashi da daria,ita gata ba saurin girma tayi ba ba me garin jiki bace,yar dai dai da ita ga kyau.

Ga magani nan amarya ki tabbatar yasha kullum,Omar baya son magani sai kinyi da gaske,malaria ce sai dan jininsa daya hau,Ku kula Omar baison hayaniya da bacin rai,in dai hakan ta faru to jininsa yana hawa kadan.
Pls ki kula dashi makiya sun sashi gabane shi yasa har ciwon ya shigeshi.

Omar kwai taurin zuciya ki kula da shan maganinsa,a hankali Iklas tace insha'Allah zai sha ai ko kinsha yayi dure zanyi masa,da yafi dai cewar Sultan to sai anjima idan ya tashi kice ya kirani,OK I wl cewar Iklas ta kara da ka gaishe min da matarka,zata ji.to mungode Allah bar zumunci,sultan a ransa yace inye lallai yanzu muka San Omar yayi aure,sabanin Sahar idan ta gansu daga zagi sai kallon banza.

Yusouf mijin Aisha ne ya shigo kwance ya Tarar da ita, tana ta garzar kasar calaba,kallonta yayi shekeke ke yanzu daga aure har kinyi ciki,?
Da masifa tace to ni na bawa kaina?ko ni nayiwa kaina?aikin banza ka takura min,ni bance ka taimakamin da sisinka ba,gidanmu ba matsiyata bane,kudin aikina kadai ya isa ya rikeni,
A fusace Yousuf ya mike kin sanni kuwa tare da narka mata wata katuwar Ashar.baki ta murguda ba dai ni ba, belt din wandonsa ya zaro daga dan tsukakken kugunsa kamar kullin omo dan ashirin,
Fyadarta ya shigayi da kyar ta gudu room ta kulle kofar.
Kwafa yayi tare da karasawa wajen daya tanaja sabo da ajiye barasa, vodka ya dauka kwalaba daya, ya dinga korawa, ya fice a cakee,sai gidan da suke kai mata Suna masha'a.
Chapter 38 · 0% Book details