Sashe 73
Kuruciyar Minal Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tace mene? Ya sake cewa nace ki bani katin kasuwancin ki ko bakyajin larabci ne ? Sarai taji abinda yace amma tasan rainin wayo ne kawai irin na mai kudi yana Nigeria yace bai iya hausa ba? sai tace la ban iya ba, banaji, ka gane me nace, la Arabic, la okay? Mota ya koma ya dauko wayarsa tare da daukan hotonta sannan ya karbi wayan hannunta yasa numbarsa ya Kira. Tace kai dalla malam ka bani wayata ko bakaji ne? Nace ka bani wayata ko?? Mika Mata yayi still ta larabci yace yanzu inada hotonki inada numbarki zan kiraki mu tattauna kudin gyaran. Purse dinta ta dauko ta ciro passport dinta ta bashi tace ga hoto na maza goge hoton da ka dauka. Karba yayi yasa acikin suit dinsa sannan ya shige mota kan tayi magana yaja abinda saboda an basu hannu. Tace kai, kazo la goge hotonnan wallahi. Tsaki taja ta shige motar ta? duba madubi tayi Dan ta gyara wuyan hijabinta sai taga ashe man bakin ta ne ya baci. Naushin steering tayi tare da cewa Allah ya hadamu kaga ikon Allah sannan ta wuce.
Aiko taci interview kuma ta samu aiki a jeedmar group a department din ayush....
Da yamma da ta dawo gida ta samu an taru a parlour kowa yayi jungum jungum an kafe zayya da ido zama tayi tana me fadin lafiya? Letter da aka bawa zayya aka miko Mata ta karanta abinda ke ciki kamar haka.
? " *Letar sauya makaranta*
_Duba da yadda daliba zayya mainasara? ta addabi makaranta saboda rashin jin ta, da yadda take fada da maza. Hukumar makaranta ta yanke shawaran? mayar da ita? dayan cibiyar mu Wanda ke wajen gari kuma makarantar kwana la Alla zatayi hankali._
_Idan har iyayenta basu yarda da wannan hukunci ba toh saide a gafarcemu domin bamuda wata zabi da ya wuce mu koreta._
_Mun gode ~~?_ ? ? ? ? ? ? ? ? ?
_Saka hannun makaranta_
Mikewa minal tayi tare da riko hannunta suka shiga daki,dadi ne ya kama shameela yau za'a daki zayya yayinda cikin daki kuwa minal tace zayya na fahimceki domin nima nayi abinda kikeyi yanzu haka, yau dinnan ma naso in daki wani amma yanzu na girma, bawai ina karfafa miki guiwa bane saide banason ki dinga taro fada, amma kuma karki zauna a cuceki kinji? Kuka ta fara yi tace mummy ni gaskiya a cireni daga makarantar banason rabuwa dake, minal tace karki damu ni inaji a jikina ALKHAIRI ne kuma zan dinga kawo miki ziyara duk karshen wata sannan zan canja miki sabuwa waya ma, washe baki tayi tace da gaske? Minal tace sosai ma kuwa na samu aiki yau. Ihun dadi ta sake shameela dake kasa tace yes a kara Mata Alhaji mansur yace je banson shashanci fa. Zayya ne ta sauko tana fadin grandpa mummy ta samu aiki! mummy ta samu aiki! Murna aka taya minal yayinda da aunty feena da aminiyarta deena suka ja minal daki cikin kaguwa sukace sis a wani company ne tace a jeedmar ne sukace what?! Mene? A jeedmar? Deena tace wow! Naji ance president din kyakkyawa ne, feena tace dama nice saide abinda na karanta idan na samu aikin dakyar idan zan dinga ganinsa. Minal tace nima sai akace muku ganinsa zanyi ko Dan shi naje yin aikin?? Dariya suka kyalkyale dashi sunata bata labarin yazeed.
Bayan Sato biyu
Zayya ne rike da akwatinta tsaye a bakin makarantan su tana kare masa kallo kai amma an rena wa bakaken fata, wato shine su akayi musu nasu local amma dubi wannan branch din kamar a turai, itakam rashin ji yayi Mata rana. Bude kofofin hancinta tayi ta shaki iska tana sakan murmushi kamin ta shiga. Bawa idonta abinci take sosai Dan jinta take kamar a kasar waje. Gaba daya yan makarantan ke binta da kallo abinka da turawa da yan China su Korea ne, Italia ne Thailand ne yan turkiya dukdai gasunan suna al'ajabi domin sunsan ba'a kawo bakar fata makarantan su.
Cikin harshen turanci suke magana dan haka tace menene kuka kafa min ido? wata baturiya me suna halsey tazo cikin zumudi ta rungume zayya tace bakuwa a makarantar mu, sannunki da zuwa sunana halsey kuma zanso mu zama aminai, nasan ma kin yarda Dan haka mu aminai ne zo muje. Ta fadi haka tana janta.
A wani hostel kike? Wani daki?
Zayya tace dakata mana, da farko dai yaushe nace na yarda mu zama kawaye? Abin tausayi tayi tace bakyasona ne? Dariyar zayya tayi tace dalla gyara fuskarki ni ki rakani wajen principal. Zayya tace yay naji daidai muje..... rike hannu sukayi suka nufi office din principal.? Knocking sukayi suka shiga suka samu principal dinsu yar kasar Australia. Murmushi tayi musu tace ku shigo mana sannan ta kalli zayya tace da alamu kece zayyana mainasara ko? Tace nice ma. Wani paper ta bata. Photo copy ne na student information tare da su hostel ajujuwan da zata dinga shiga da sauransu. Godiya tayi principal din ta bata uniform tana fadin principal Solomon ya ce bakida tarbiyya sai an miki tsauri ni banga alamun haka ba. Halsey tace kwarai kuwa principal, kawata tanada mugun kirki ga hankali sosai ma kuwa, mun gode, muje ko ? Ta fada tare da janta suka fice.
Halsey tace menene wannan wai a kanki, zayya tace shi aje Kira hijab, halsey tace me aikinsa to? Tace saboda rufe kyawun mu domin shine mutunci (modesty) bakyajin zafi? Zayya tace kin fiya tambaya gaskiya zan amsa miki rakani daki.
Halsey tace muga paper din, ihu ta kwalla lokacin da taga cewa dakinsu daya tace dakin mu daya muje! muje! muje! Unpacking kayan zayya sukayi halsey na fada Mata duk wani information da ya dace ta sani da yar iskar makarantar tasu.
Wayanta halsey ta dauko suka dauki selfies. Daddare zayya ta dauko diary dinta ta fara rubutu:
MONDAY¨C 6 JUNE
Yau nazo sabon makaranta na kuma wallahi kyau gareshi gashi nayi kawa mai suna halsey saide akwai wata banziya wai ita vanessa amma zanyi maganinta idan ta shiga sabga ta.
Don't forget to VOTE, comment and share love you all.
Miss Untichlobanty ?
15th April, 2020.
?? *KURUCIYAR MINAL*??
? _By miss Untichlobanty_ ?
? *CHAPTER 85*?
*RECAP*

*CONTINUATION*
Halsey ne tace zayya ki tashi muje muci abinci, zayya tace okay tare da rufe diary dinta suka fita. A layin siyan abinci ma haka aka dinga kallonta itako babu abinda ya shafeta.
Cikin dare suna bacci sukaji ansaki key a kofar dakinsu za'a bude. Textbook zayya ta dauka yayinda halsey ta dauki takalmi. Zayya ne ta bude tare da rafka ma Wanda ke bakin kofan textbook ashe hostel incharge ce ta kawo musu roommate dinsu me suna "na yeonsil" yar southern Korea ce.
Washe gari aka fara karatu zayya da taga ba gane komai take ba kawai tayi kwanciyarta.
Mafarki ta fara yi wai gata a kwace sanye da? kayan snow white sai? ga yarima yazo ya sumbace ta murmushi tayi ta fara bude idonta a hankali amma me tana bude idonta ta soma ihu tsabar muninsa.
Aiko ihun ta kwalla a gaske tana mai goge bakinta da tufarda da yawu, bai tsaya a ko ina ba sai fuskar malamin su yayinda kowa ya tsura Mata ido.
Detention ticket (tikitin ladabtarwa) aka yanka Mata, cikin harshen hausa tace kai nikam na shiga uku tun ranar farko zan fara shiga detention? Malamin nasu Dan Korea ne yace kimin shiru kamin na mauje ki sannan yaci gaba da darasi.
Lokacin break suka shiga ban daki domin gyara kwalliyar su kamar yadda kukasan al'adar farin fata. Zayya kam watsawa fuskarta ruwa tayi tare da sauke ajiyan zuciya tace in tambayeki mana halsey.
Idan mutum yayi mafarkin Dan sarki me hakan ke nufi? Halsey tace me kukayi dashi a mafarkin? Dan Sosa kai tayi tace kawai rike hannu mukayi. Tunani halsey tayi tace nide ban gane ba. Yeonsil dake kan shadda idan ta fadi ko wani kalma sai tayi nishi tace hakan na nufin zaki hadu da masoyinki a gaske. Juyowa sukayi su duka biyu suka kalli kofar ban dakin da take sai ki kake fatatata ta saki zawo.
Zayya kuwa gira daya ta daga ta ce WAYE SHI?.......
Bayan an tashi gaba daya zayya tayi sneaking ta fita daga makaranta ta siyo popcorn tana tafe tanacin abinta. A hanyarta na dawowa makaranta tayi Tuntube ya zube hakan yasa ranta ya baci ga su halsey na kiranta wai tayi sauri ta dawo kar a gane batanan. Tuno baki tayi tana tafiya tana kwallo da duk abinda ke gabanta.
Sahir ke take totir din motansa me budadden sama kawai yake Dan ya samu yancin watayawa babu speed limit a Nigeria shiyasa ma yaki fitowa tare da safwan.
Zayya kuwa wani gwangwani ta gani a gabanta cikin nauyin zuciya tayi shot dashi bai fada a ko ina ba sai goshin sahir aiko ya daki streetlight Wanda hakan yasa ya fara habo yayinda taci gaba da tafiyarta tanaji kamar tayi kuka.
Fitowa yayi tare da daukan gwangwanin dadin abun hanyar babu kowa. Yace hey! Ke ! Ke me UNIFORM! Juyowa tayi cikin harshen turanci yace bakida hankali ne? Tace kai kuma waye kai? Yace waye ni? Mamallakin wancan motar tare da nunawa da yatsarsa. Tace toh sai akayi yaya? Me alakata a ciki? Ta fadi haka fuskarta na nuna alamun rashin fahimtan inda ya dosa
Iska ya furzar tare da nuna Mata gwangwanin yace ke kika jefar da wannan? Tace bani bace. Yace amma ke kikayi kwallo dashi ko ta daga kai. Cikin masifa yace kaji karamar yar iska kin dauka lamarinnan wasa ne? Saura kiris ki kasheni !
Itama cikin daga murya da canja Fuskar abin tausayi zuwa yatsine tace me kake nufi ? ai ba da gangan nayi ba. Kuma wallahi ka fita daga idona na rufe Dan yanzu haka raina a bace yake.