Sashe 65
Kuruciyar Minal Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kamar yadda kuka sani zakiyya ta kasance me kokari,makaranta daya suke zuwa har ayush toh saide zakiyya tafi ayush da aji daya.
Ayush a rayuwanta babu Wanda take mutuwan so kamar Farouk saurayin zakiyya hakan yasa take Mata hassada, gashi ta fita kokari tana karban kyaututtuka.
Yau ta kasance ranan rufe makaranta kamar kullum zakiyya ce tazo na daya, yan ajin su ayush din suke ta tsokanan ta wai itace dakikiyar family din baki daya shiyasa ko turanci bata iya ba lokacin. Da gudu ta fice tana kuka bata ganin inda take tafiya. Cin karo tayi da marka mai goro da Sigari tayi Mata bari nan fa marka tace ta biyata, ita kuma batada kudi. Hayani ne ya kaure, karkashin wani rumfa goje yace ke marka wai me kike ta daga makokoro ne? Tace wannan banziyar kwailar ce ta yi mini bari, karki ga kinje makaranta ki nemi ki kawomin ranin hankali ta karashe tana cin kwalar ayush.
Sauri ayush ta kara tana mai kara tsanan duniyannan saboda azzalumai sunyi yawa a cikinta.
Lokacin shekarun goje 20, wulla ma ta kudin yayi? tare da riko hannu ayush har cikin rumfan suka zauna. Yace yan Mata ya sunanki? Tace Aisha yace wow! Kina da saurayi ta girgiza kai. Yace me yasa kike kuka toh? Abinka da shashasha nan tazauna ta tsara masa bayani shikam sai binta yake da ido. Sigari ya bata yace ta zuka aiko ta kware sai tari take yace ta sake gwadawa a haka har ta zuke daya tuni ta fara jin ta a sama duk damuwan ta sun tafi.
Tun daga ranan suke ture turen letter domin a garinsu take hutu. Wasa ta fara son shi hakan yasa lokacin da ya baiyana Mata soyaiya ta Amince kai tsaye. A haka ya dinga Mata kalamai inda ya nuna Mata yana son jasancewa da ita amma ba'ayi musu aure ba a gida dan haka sukayi aure a boye. Hakan yasa koda tace zata zauna gidan yazeed baiso ba amma tunda kudin yake bukata ai shikenan.
END OF FLASH BACK
Hawaye ta goge tare da ci gaba da tunaninta sannan taji haushin kanta na yin soyaiya da lukman kawai Dan ta kusanci yazeed.
Message din plan dinta tayi ma goje kamin ta fara shirye shiryen fita.
Zakiyya kuwa tana fita daga dakin ayush dakin ta taje ta shirya sannan ta nufi dakin minal domin ta kaita antenatal kamar yadda suka Saba. Taimaka Mata tayi ta shirya sannan suka nufi dakin mom sukayi Mata sallama.
Ayush kuwa direct gidan goje taje ta karbo shantun da bokan yace a bata Wanda tayi mai text ya karbo sannan suka tafi operation area. Text bokan ya Mata na yadda zatayi domin bukata ta biya.
Zakiyya tana cikin kuka mota kayansu yayi faci fitowa tayi domin taga me ya faru aka doke Mata kai wani powder aka hurawa minal daga nan bata kara ganin komai ba.
Ahankali zakiyya ta fara bude idon ta amma me ganinta tayi daure a kujera likimo tayi Dan taga Wanda ya kamosu. Aiko ayush da goje suka shigo suna dariya ko a jikinsu. Tashinsu sukayi zakiyya tama kasa magana saboda tsananin mamaki kawai kuka takeyi.
Tsk.tsk.tsktsk shine abinda ayush ta maimata kamin tace my darling sister are you surprised? Zakiyya tace me muka miki ? Idan na miki wani Abu ne me yasa zaki azabtar da mai ciki? Fuskar tunani tayi kamin tace may be me cikin da cikin suma sun min laifi ne.
? Tunda muka taso kike samun duk abin da kike so, ni fa? Banida komai. Iyayenki sunfi nawa kudi kin fini Ilimi, malamai suna sonki, Kin Sami farouq,kin Sami yazeed,kin Sami kudi,nayi kokarin rushe farin cikinki amma a banza.
Ba kashe farouq,na tabaki da yazeed, na koma boutiques dinki,nayi abubuwa da yawa aciki harda hatsarin yazeed amma me yanzu ma kin samu wani miji ga kina rike da mukamin da nakeso kinga dole ne na salwantar dake. Idan har bazan Sami abu ba toh babu Wanda ya isa ya samu.
Ke kuma, ta naushi bakin minal sai jini, kece dadi miji ko? Kowani lokaci kiuita like masa toh yau ne na karshe. Doke kan minal tayi da sanda take ta sume sannan ta dauko garin dake cikin shantun ta raba biyu kamar yadda boka mugu ya umarce ta.
Rabi ta zuba a tulun yayinda ta barbarda Rabin a tsakiyar kan minal Rabin kuma ta zuba a shantun ta jijjiga sai ta fasa. Sannan ta taka da kafar hagu. Kallon zakiyya tayi tace bakiyi mamaki ba Dana barki kike gani? Nayi haka ne domin kisan abinda ke wakana saide bazaki iya yin komai akai ba, Wannan shine hukuncin ki.
Yanzu haka your dearest mom tabi duniya don yanda na fasa shantun nan haka kwakwalwarta ta rushe sannan kishiyarki zata manta komai, zata dawo kamar yanzu aka haifeta. Kowa zai manta da ita banda ke da ni da mijina da boka na da.........
Kofa ne ya bude sai ga mummy (maman zakiyya) ta shigo, zaro ido zakiyya tayi hawayen dake zubowa a idon ta suka tsaya cak tace mummy dama baki mutu ba, colin samun Kwarin guiwa tace mummy help us ayush ta haukace,ni ban San wannan ba mummy ba ayush din my bace. Zama mummy tayi yayinda ayush ta rungume ta tana fadin mummy saura kiris kiyi missing kuwa.
Bakin zakiyya na rawa tace tare kuke aiki ? Mummy tace what do you expect?look young lady idan ma baki sani ba ki sani ayush ce kadai yata ke da yayarki a gidan marayu na dauko ku meaning? maman su safwan ma is not your biological sister that is you are all alone.
Zakiyya tace mummy me yasa zakiyi min haka? Mummy zakiyyan ki ne fa! Mummy...... yatsa mummy ta daura Mata a baki tace ya isa please no complaints. Riko hannun ayush tayi tace baby go ahead. Wani allura suka soka Mata a take ta zama paralyzed.
Mummy tace dont forget after three three months zakina yin wani okay? Tace okay mummy. Ya batun gidan anyi settling komai ? Tace yes nasa anyi photoshopping pictures din the guy is an American so ya iya aikinshi sannan umma hani ma bazata iya musa duk wani Abu da zamu ce ba tunda boka yayi mana maganin bakin ta.
Ayush tace wow mama na you are too great wallahi,naga pictures din. Nuna Mata tayi tace wow bazaka tana cewa hada hotunannan akayi ba. Tunba wannan da muke yara ba. Let's hurry up mu kama hanyan Abuja nasan yazeed ma I mean bro ya suma already muje kamin ya tashi.
Dariya mom tayi tace sh*giyar yarinya wai bro, suka fashe da dariya. Zakiyya tana gani kuma tana ji amma banda ?yafta ido babu abinda zata iya yi.
Ko hawaye saide idonta su ciko. Wheel chair suka daura ta goje ya turata ya fitar da ita. Sannan suka fitar da minal ma.
Dadai maraba gaban karo international market suka yarda minal suka barta kwance Shabe shabe kamar macacciya..........
IS ANOTHER UPDATE
KOWACCE TA TOFA ALBARKACIN BAKINTA.
KUN TABA TSAMMANIN AYUSH CE MUNAFUKAR?
YA LAMARIN ZAI KAYA NE WAI? INA TSIMAYIN COMMENTS DINKU.
KARKU MANTA KUYI SHARING DOMIN WASU SU SAMU.
TAKUCE KARAMARSU BABBARSU
Miss Untichlobanty ?
14th March,2020
*??KURUCIYAR MINAL??*
?by miss Untichlobanty ?
*?CHAPTER 78?*
*RECAP*
Zakiyya tana gani kuma tana ji amma banda ?yafta ido babu abinda zata iya yi.

*CONTINUATION*
Cikin garin Abuja suka shiga inda suka nufi gida direct yayinda ayush ta tafi hospital saboda already an kirasu cewa yazeed is unconscious.
Koda ta isa asibitin dakin da yazeed yake aka kaita, kwance yake cikin kayan asibiti, fuskarsa tayi fayau ya Dan rame kadan. Baki ta tabe tare da yin murmushi tace soon I will be ruling everything sannan ta Sami waje ta zauna.
.....
Ummu Amina ce ta fito daga gidan ta damuwa dauke a fuskarta ta shiga makwabtan su. Sallama tayi uwani ta amsa tare da yi Mata barka da zuwa gaisawa sukayi a tsatstsaye uwani tace ummu amina haryanzu yarannan shiru? Anya lafiyar su kuwa ? Dan tsanani kwana uku suke dawowa gida amma yanzu dubi satin su daya ba ko labarin su. Ummu amina tace ai shiyasa nazo mu fita mu nemosu, Dan garin habujan nan? tsoro yake bani masu kudin nan yawanci yan shan jini ne balle yaran mu sun fito daga kauyen habuja yanzu sai a rudesu ga maraban nan badai mutane ba. AI muna samun su kawai tisa keyarsu zamuyi mu tafi Suleja? ko ya kika ce? Uwani tace nima dai haka nake gani amma zan shawarci me gidana, Allah dai ya shirya mana zuri'a. Ummu amina tace ameen. Nan uwani ta zaro mayafin ta suka baza cikin gari domin neman 'ya'yan su wato sabi'u da lado.
Uwani dai itace mahaifiyar lado yayinda ummu amina take mahaifiyar sabi'u Wanda ake Kira da sabi nigga. Ummu amina batada burin daya wuce ta haifi dariya mace tasa Mata amina saide Allah bai bata ba sai da daya data Haifa wato sabi niga Wanda ya Santo mata ala?a?ai, dahaihuwar sa gara babu.
Yan jihar nasarawa ne amma a maraba suke zama, sai lokacin noma yayi suke komawa nasarawa su noma doya sai su dawo su siyar.
Shi da lado basuda aiki sai yawo a garin su daki wancan,su sari wancan, su ?wace kudin wancan, ayi bangar siyasa dasu, su tsokano yan sanda. Kullum dai cikin matsala suke gashi suki aure. Toh ko zasuyi ma wa zai basu yarsa?
??