Sashe 49
Kuruciyar Minal Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiga dakin minal tayi ta sameta tana kuka tace kai zally me haka? Kuka sai kace yarinya ? Idan ma aurenne bakyaso kin kaini ne. Nifa a shashanci na ko mijin ban saniba ma. Dukda banyi nadaman yadda da aurensa ba amma ai sanda na wahalu tukun naji dadi ba gashi yanzu ya wuce ba? Karki damu bari in baki sirrin da zaki sato zuciyarshi da wuri.
Ki tabbata kuna samun body contact koda kuwa kuna fadane hakan ne zaisa ya saba da jikinki yadda duk ranarda baiji dumin fatarki ba zaiji Kamar bayida lafiya Daga nan zaku saba da juna with time har Ku fara lobaiya.
Zaliha tace ni rabu dani waddannan shirmen se ta kaddar Hausa ko film din India. Minal tace yo ke da kike karanta takaddun hausar kenan.
Bari kiji ni shaidace akan wannan ina miki magana ne with experience. Hararar wasa zaliha ta mata tace shegiya kawata nifa banason karyar turanci minal tace dalla tafi can yanzu kin isa ki nunan iya turanci. Zaliha tace Allah baki zanyi tunani akan shawararki. Minal tace ke kikajiyo kinsman dai ba rabuwa zakuyi ba Dan haka gara ki fara action da wuri ko duminsa kidan dinga ji. Dariya suka fashe dashi zaliha kai shegiya kwata kefa yar bara ub*ce da dukum kike ba abinda kika sani ko Dan 10yrs yafi ki sanin harkannan yaushe kika zama yar Hannu ne. Duka minal ta daka mata tace banson ashar ke matsalata dake kenan. Zally tace kinga ni muje muyi yama sunan abin matan manya ? Minal tace me ?zaliha bude ido ta turanci. Dariya minal tayi tace tourism? Zaliha tace shi nake nufi Daga mu dafo abinci. Fita sukayi suka Duba ko ina sunata yaba Kyan gidan suka Duba kitchen akwai Kayan abinci Kamar na sati. Taliya suka daura sannan suka wuce parlour minal tace kawas canjo Maya muyi photon randa kika tare gidanki ko ba haka ba ? dariya zaliha tayi kamin ta wuce zata Shiga zaki minal tace tsafta na kara dankon abin.... Kin gane ai. Zaliha tayi murmushi ta shige tasan love minal kesan Cewa amma saboda su sahir na wajen yasa ta fake.
Bayan ta Shirya cikin Riga da wando hotuna suka sha abinsu sunyi kyau sosai domin minal ma Rolling gyale tayi.
Idan naga comments daya wa Toh za'a sami update dayawa. Har hotan da su kayi ma zan turo muku.
Ina kaunarku sosai?
Takuce karamarsu babbarsu
miss untichlobanty?
14th January, 2020
*??KURUCIYAR MINAL??*
?by miss untichlobanty?
*?CHAPTER 65?*
Bayan sun gama hotunansu su sahir ma sukace a watsa musu haka ko akayi suka dinga selfies masu kyau tunda yanzu bazai yiwu a dauki hoton ba dama sahir ne ke daukansu.
Abincin su suka dibo harda su sahir suka zauna a kasa suka lafci jellof din taliyarsu. Safwan ne ya zauna a cinyan minal tare da rungumeta yace aunty minal kakci yabu dani dan Allah, ina conki. Brother kaima kana conta ko ? Daga kai sahir yayi. Murmushi minal tayi tace nima ina sanku kuma bazan rabu daku ba kunji yaran albarka. Safwan yace aunty minal ni a dakinki zan kwana. Safwan yace brother ka manta daddy Cewa yayi mu dinga ce mata mommy? Zaro ido sahir din yayi yace hakane fa na manta ne. Hira suka cigaba dayi abinsu kamin bayan sunyi sallan magrib suka Koma gida.
Tambayansu minal tayi ko sunada home work su kace mata ai sunyi Hutu Al Qur'an ta dauko ta zaunar dasu tace su karanta mata har zuwa Inda suke sai ta kara musu.
Safwan ne ya kalli sahir yace yaya sahir wannan din diccinayi (dictionary) ne?
Hararansa yayi yace dictionary akace. Nazari ya fara yi saboda tambayan Dan uwan nasa kamin yace nima ban saniba sannan ya kalli minal yace momy ai mu bama karanta dictionary a makaranta.
Kallon mamaki minal ke binsu wato Suna nufin basu masan Qur'an ba?
Shafa kan sahir din tayi tare da murmushi tace wannan ba dictionary bane. Wannan littafin addini musulunci ne. Kar duniya babu littafi me tsarki da muhimmanci irinsa kuma yanada anfani ga rayuwar mu baki daya. Da badan shi ba da abubuwa sun tabarbare mana shi yake nusar damu abinda ya dace muyi.
Kallon kurulla suke mata da alamu Suna shanye information din ne. Safwan wato karamin yace momy kinaso kice min shi Kamar guide ne?
Tace good boy you are smart shi din guide ne.
Jinjina kai yayi yace aiko mommy Idan haka ne Daga yau kullum sai na kayantashi kuma Nayi alkawari zanyi aiki daci dadai gwaigwado.
Sahir yace nima haka na miki alkawari momy.
Dadi minal taji sosai ganin yadda yaran ke son karatun addini kuma itama tayi alkawari zata yi dai dai gwargwadon ta wajen koyar dasu.
Shaking hannunsa tayi tace Toh zamu fara haddacewa yanzu zanga Wanda zai Riga haddacewa duka kuma banida burin daya wuce Idan kun haddace in koya muku fassaransa sannan zamu dinga yin saura littafai sau 2 a sati sauran 5 days kuma na al Qur'an ne.
Dadi sukaji safwan yayi saurin rarumar Qur'anin ya bude Jade fuska yayi yayinda minal ta karba tace safwan my boy yara basa taba Qur'an izu sittin kaji. Yace momy menene izu 60 kuma? Tace zan fada muku yana Qur'an yake amma dai izu sittin shine complete Qur'an oya Ku gyara zama mu fara.
Nan fa minal ta fara musu Daga suratul fatiha amma abinda ya bata mamaki shine har sun haddace Bismillah da aya uku. Idonta har cikowa yayi da haiwaye na tausayin yadda rayuwarsu ta kusa tabarbarewa saboda ba'a nuna musu addini ba dukda ko Suna da kai me Kyau. Lallai tabbas akwai abinda Allah ke nufi dasu daya hadasu fatanta dai Allah yasa alkhairi ne.
Sahir ne yace Toh momy me yasa aka rubuta kur'anin bada English alphabet ba. Tace saboda bada English aka sauketa ba an sauke ne a larabci. Safwan yace Arabic kenan tace eh yace amma ai ni ban iya Arabic alphabet ba lokacin da nacewa daddy na ya koya mana sanda muke London yace bayada anfani a garemu kuma bayida lokacin mu muje uwar mu ta koya mana kuma da mukaje muka sami mommy mukace ta koya mana tace bata iya ba.
Jikin minal ne yayi sanyi taji ta tausaya musu. Dukda batasan labarinsu ba tasan sun Shiga gararari gunjin kukan da taji ne ya dawo da ita Daga tunanin da ta shiga. Ganin su tayi rungume da juna Suna kuka.
Safwan yace wallahi dadynmu baya sonmu ya tsanemu kuma momyn mu ma ta tafi ta barmuuu???bamuda parents rungumesu minal tayi tare da basu hakuri sannan tace karsu zamu ai suma iyayensu ne ita da zakiyya momynsu ne kuma yazeed dadynsu ne.
Sallah ta koya musu tare da fada musu with time zasu koyi komai da akeyi a cikin sallah Karfe 9 tayi musu wanka tana cikim shafa musu mai yazeed ya Shiga fuskan shagwaba yayi mata yace kin barni ni daya yarannan sun kwacemin ke. Dariya tayi tace gaba daddy karatu fa mukeyi yazeed yace haba? yara na Ku tabba kun maida hankali kunji. Mommy kizo muje daki.
Tace daddy ka shirya sahir toh saboda mu tafi da wuri tunda shi na shafa shi. Cuku cuku yazeed ya dinga yi da kayan har minal ta gama Shirya safwan sai dariya suke masa safwan yace daddy kanaso inyi maka karatun da mommy ta koyamin? Yace eh kamin muji karanta mai yayi sahir ma yayi yace good good very good for my sahir and safwan. Ku kwanta Kuyi bacci. Safwan ne ya rike hannun minal tare da mata puppy eyes yace momy dake zan kwana. Yazeed ne ya lallabasu tare da musu alkawari kamin su tashi Daga bacci minal zatazo kamin suka hakura.
Koda suka Koma daki suna rufe kofa yazeed yayi hugging minal tare da fadin i missed you baby. Murmushi tayi tace me too.
Zaunar da ita yayi a bakin gado sannan ya mata godiya akan yanda ta rike amanan su sahir.
Murmushi ya mata yace sweetheart rufe idonki. Zan baki surprise.
Rufe idon tayi can yace open your eyes tana budewa ya mika mata form karba tayi ta Duba taga na jamb ne Dana WAEC da NECO tsalle ta daka ta rungumeshi tare da fadin Alhamdulillah zan Koma makaranta.
Dadi yaji aranta yaja kumatunta yace baby girl da Nasan komawa makaranta zai saki wannan farin cikin da na mayar dake tun randa na auroki.
Karatunsu su kayi bayan sun cika form sannan suka kwanta yazeed na fada mata zai tafi wani mission yaso ace da ita zashi amma bazai yuwu ba saboda rananda zai tafi ranan za'a fara WAEC shagwaba ta dinga yi masa har sukayi bacci.
Da sassafe taje ta tashesu safwan sukayi sallah sannan suka Koma bacci.
Dawowa tayi ta kwanta around 7 ta daura breakfast tare da hada na Yan hospital. By 10 kowa ya gama shiru anci breakfast sannan suka hadu a parlour domin tafiya asubiti su Mashkur sai santin abincin suke.
Yazeed ne ya nufi kofa ya juyo ya tabbatar kowa bata kallonshi sai ya kashe wa minal ido tare da blowing kiss abinda bai saniba shine kowa yana fakonsa Dan haka aka fashe masa da dariya ya Daga kai ya fice yana mai danne dariyarsa.
*Fans Kiyi hakuri wallahi na zama busy daya wa ne shiyasa chapter din babu yawa love you all*
*??KURUCIYAR MINAL*??
by miss untichlobanty
*?CHAPTER 66?*
Hospital din dasu ayush suke suka fara zuwa nanma likitan yace baza'a iya moving dinta ba saide nanda Dan wani lokaci yazeed yace karka damu wannan da kake gani? ya kware a fannin shiyasa na kirawoshi yazo har kasannan so he can take care of her condition. Doctorn yace mr yazeed are trying to say mu bazamu iya aikin mu bane ? Yazeed yace ba haka nake Nufi ba. Inaso be dai ayi moving dinta hospital da take akwai komai and tight security. Dr yace ok I will try my best domin keyi moving dinta amma yanzu Kam mashkur yace can I check on her? Dr. Yace that's against the rule tunda ba a hospital dinnan kake aiki ba sannan permission da aka baka is only restricted to (iyakarsa)FIRST CLASS MULTI SPECIALIST ne idan ba under emergency ba wato bukatar gaggawa.