Sashe 17
Kishiyar Uwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A chan b'angaren LAILA kuwa, tana zaune a falonta ita da k'awarta Aliya fire, cike da jin haushi Aliya ta dubi k'awarta ta " ni wallahi kina bani haushi, ta ya ya kawai daga ce miki , kar kije sai ki zauna yayi ta juya ki , wallahi ni banga namijin da zai juyani kamar waina ba, ta k'arashe maganar cikin masifa", LAILA kuwa sai kallonta take yi yayin da maganganunta su na k'ara shigarta," kinga Aliya bari naje nayi wanka na shirya, ai wallahi baza'ayi babu ni ba, haka kawai jirani in zo mu tafi , LAILA ta fad'a had'e da mik'ewa tsaye tana k'ok'arin hawa up stair na gidan da toh Aliya ta bi ta sannan ta d'auko wayarta ta fara kiran k'awar ta su wadda ta gayyace su birthday, domin ta sanar da su LAILA zata samu damar zuwa, ita kuma LAILA ta k'arasa hayewa saman benen.
A chan b'angaren su Fatima kuwa, sai da suka yi tafiyar kusan minti talatin ba tare da kowa ya cewa d'an uwansa komai ba, chan Fatima ta dubi yallab'ai da ke aikin tuk'i " uhmmm wai har yanzu ba'azo ba , ta fad'a kamar ba ita tayi maganar ba ", " siyar da ke zanyi abinda yace kenan , yana k'ok'arin shigar da motarsa cikin wani katafaren wajen shak'atawa, da idanu kawai take bin wajen ba dai tsaruwa kam , kamar rak'umin da akala haka take bin sa, har su ka k'arasa wajen wani taro daga gani na manyan masu kud'ine a d'aya daga cikin jerin kujerun su ka zauna, kujerar d'an uwansa tana kallonsa, anyi decoration na k'ayatarwa a wajen , abokan nan Ahmad wad'anda su ka zo taro bikin zagayowar ranar haihuwar matar d'aya daga cikin abokinsu mai suna Muhammad lawan, ko wanne yazo suna gaisawa da Ahmad, suka dinga yi mishi tsiyar wai ya k'ara aure bai fad'a musu ba shi dai kawai dariya abin yake ba shi , sannan ya sanar da su ai k'anwarsa ce, a haka su ka dinga hira sosai Fatima ta bi dad'in had'uwa da wad'annan mutane masu karamci .
A chan b'angaren su LAILA kuwa, sosai su ka gama shiryawa, cikin wani hamshak'in leshi , mai tsananin kyau ta sanya , ta sha uban takalmi mai tsini ta sanya siririn mayafi, k'asa ta sauka ta tarar da Aliya na zaune, kod'ata ta farayi sannan ta shiga d'aukanta a photo , sosai tayi ma hotuna , sannan su ka shiga mota suka nufi wajen birthday partyn .
Sai da su kai kusan minti talatin , sannan suka k'arasa wajen , parking d'in motar LAILA ta yi, sannan suka nufi k'ofar shiga, a chan b'angare d'aya suka zauna , su ka fara hira da k'awayensu, chan wadda ake yiwa birthday d'in mai suna Ramlat ta k'arasa wajen su LAILA, da fara'arta ta isa wajen gaisawa su ka yi , sannan ta umarci LAILA da ta taso su gaisa da mijinta , da kuma babban amininsa , cike da karairaya ta tashi su ka nufi wajen domin gaisawa.
A b'angaren Mummy kuwa , shiru taji dan haka ta tashi ta shiga safa da marwa a falon , wayar ta ta d'auka ta shiga kiran Ahmad, amma me bai d'auka ba sosai hankalinta ya tashi , ta zauna ta shiga zaman jiran dawowarsu.
A b'angaren LAILA kuwa, tun daga nesa ta hango abokin mijin k'awarta ta , wanda take wa kallon kamar mijinta Ahmad , amma kuma ai wannan tare da kyakykyawar yarinya balarabiya ta ganshi, ni kuwa nace toh su LAILA an fara tsufa kenan😝, tana k'arasawa tana ganin kamanin wannan mutumin yana k'ara yi mata kamanin mijinta, sai da ta k'arasa wajen suka gaisa da mijin Ramlat, Ahmad da ke zaune kawai ya kalli LAILA k'warai ba zargi yakeyi ba LAILA ce matarsa , kawai kafe ta yayi da idanu, yana kallon ikon Allah , yanzu wannan itace matar da yake aure marabarta da masu zaman Kansu kawai d'aurin igiyoyin aurensa da ke kanta, ita kuwa LAILA jin kamar ana kallonta ya sanya ta juya domin ganin wake kallonta, k'walalo idanunta tayi sannan ta zunduma wani uwar ashar tare da fad'in " me zan gani , Ahmad wannan wacece a tare da kai , ta fad'a tana nuna Fatima ", sosai tsoro ya kama Fatima tayi wuri wuri da idanu, aikuwa jin sannan zagin ya sanya mutane suka jiyo suna kallonsu, ganin haukan da LAILA keyi ya sanya Ahmad ya daka mata tsawa , " aikuwa tayi ta kuwwa tana zagi , tana kururuwa, " Fatima koma chan kije ki zauna, ya fad'a yana nuna mata wajen zama", ai LAILA tana ji ta zunduma ihu , " shegiya , matsiyaciya , tsohuwar karuwa , wai dama kina mak'ale da mijina ban sani ba", ta fad'a had'e da janyo Fatima , ta wanchakalar da ita a gefe , kafin Ahmad ya zo ta kwashe ta da wani gigitaccen mari, juyawa tayi ta d'auko wani kofin tangaran ta sauke mata shi a kai , k'arar da Fatima ta saki ne ya janyo hankalin mutane dama shi kansa Ahmad d'in , akwai cikin hanzari , ya k'araso wajen ya wanke LAILA da wani azababben mari , wanda sai da taga taurari, kuwwa ta sake saki tana k'ara lalubar Fatima dan ta k'ara yi mata wata illar , k'ara kifa mata mari yayi, ya warb'ar da ita gefe, ganin Fatima tana kwance kamar ba rai a jikinta , ga jini da ya dinga zuba , aikuwa da sauri ya k'arasa wajen ciccib'eta ya nufi mota yana haki , saka ta yayi a mota sannan ya shiga ya tada ya fita daga wajen biki gaba d'aya , ya nufi asibiti hankalinsa a tashe.
B'angaren LAILA kuwa , zube wa tayi a k'asa ta hau rusar kuka, had'e da dana sanin zuwa wajen birthday d'in, Aliya ce ta kamata ta mik'e suka nufi mota , saboda tsabar tashin hankali, ita ta tuk'a motar , yayin da LAILA take ta kuka , su ka fice daga gurin bikin, suka nufi gidansu LAILA , bisa umarnin da LAILA ta bawa Aliyar.............
Please
Share
&
Comments
To be continue..................
🌿🌿🌿 NUSSAD🌿🌿🌿
🌸🌹KISHIYAR UWA🌹🌸
(True life story)
🍁 Daga Alk'alamin Nussad🌸
HHHHH WALLAHI KUNA BANI DARIYA , FAN'S DIN LITTAFIN KISHIYAR UWA, HHHHH ALLAH YA K'ARA ZUMUNCI AMIN🤣
🤣😍
BAYAN HAKA YAU YADDA KUKA SANYANI JIN DAD'I , NIMA ZANYI MUKU TYPING SOSAI DA SOSAI, FATAN ZAKU YI ENJOINING SOSAI, LUV U ALL.
NA SADAUKAR DA WANNAN PAGE D'IN GA MASOYAN LITTAFINA NA KISHIYAR UWA
SHAFI NA 31-32
Ko da su LAILA da Aliya suka isa k'ofar gidansu LAILAN, horn sosai LAILA ta shiga dannawa, gateman d'in da sauri ya k'araso ya shiga kiciniyar bud'e gate d'in, kasancewar tsohon ne, hakan ya sanya duk ya rikirkice ya kasa bud'e gate d'in, aikuwa da sauri ta k'araso cike da masifa" dallah malam kana ganin zamu shiga sai wani salo salo kake yi ka gaza bud'ewa mutane, ta fad'a idonta na kan tsohon " yi tayi kamar zata bangaje shi ta nufi cikin gidan tana k'wallawa Mummynta kira, tana kuma rusar kuka, Aliya fire kuwa tana cikin motar a zaune da k'yar Baba maigadi ya bud'e gate d'in ta shiga da motar sannan ya rufe , ta rufawa LAILA baya itama ta shiga cikin gidan.
Chan d'aya b'angaren kuwa, hajiya tana zaune ta rasa inda zata tsoma ranta, gashi tayi kiran duniya Ahmad baya d'aga wayarta, gashi har k'arfe takwas na dare yayi, zuciyarta sai bugawa take yi da sauri da sauri, hakan ya sanya ta kissima abubuwa da yawa a ranta, shed'an ya dinga yi mata wasi wasi a cikin zuciyarta, gashi ta kuma yi ta d'auka wayarta, i zuwa yanzu ta kira Ahmad ya kai sau kusan ashirin, amma still baya d'agawa, sake kira ta yi a karo na gaba , shi ma baa d'aga ba hakan ya sanya ta nemi guri ta zauna ta zubawa ikon Allah idanu , tana kuma jiran dawowarsu a koda yaushe.
A b'angaren su Fatima kuwa, da gudu ya dinga tafiya kamar zai tashi sama, gani yake yi kamar ma yarinyar bata numfashi, hakan ya sanya ya k'ara k'aimi a tafiyar ta sa , yayin da hannunsa ke sak'ale a cikin na ta, ji yake yi Kamar ya zunduma ihu, amma ba shakka ya na kukan zuci , ya zaiyi idan aka ce yarinyar nan ta rasu, ina zai sanya rayuwarsa yaji sanyi lallai bazai yafe wa kansa ba, lallai idan har yarinyar nan ta rasa ranta ta dalilin LAILA wallahi sai yayi shari'a da ita , ko da duk abinda ya mallaka zai k'are ne ,a haka ya dinga tunani har ya k'arasa cikin asibitin, wanda da taimakon Allah ne kawai ya kai shi , nan wani asibiti mafi kusa ya kai ta saboda yana ganin idan har ya kai ta asibitin su Dr Sadiq lallai kafin ya k'arasa zata rasa ranta, ko da suka k'arasa , ganin irin ciwon da ta ji , jini duk ya b'ata mata jini, ya sanya likitocin suka ji tsoro, suka k'i karb'arta , sai da y'an sanda, hakan ya sanya ba shiri ya je police station mafi kusa da asibitin ya taho da y'an sanda guda biyu , suka yi cike cike sannan likitocin suka shiga da ita domin ganin ta hayyacinta, shi kuma ya nemi guri ya zauna, ya had'e kai da gwiwa yana sauraron hukuncin doctor d'in.