Sashe 2
Hooriyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gidan Biki ya koma tamkar gidan mutuwa kowa yana zaune ji gum-ji gum kaɗan daga cikin su ne suke ta kaiwa da kawo wa wasu har sun fara hara mar ta gida tunda abinda ya kawo su an gama ba'a yi ba ga amarya ba lafiya tana asibiti. Wasu kuma sai sanar wa wadanda basu zo ba suke kar su zo anfasa Auren.
✫✫✫✫✫
Tunda ta farfaɗo take kuka Aunty ce take lalla shin ta "Kiyi hakuri Hooriyah haka taki ƙaddarar ta zo ki daina kuka"
"Aunty ya za'ayi na daina kuka Kawar wadda na fifita fiye da kowa ita ta Auri Zaid wanda nake so fiye da tsammani kuma ta sani basu duba halin da zan shiga ba, suka yaudare Ni, ina zan daina kuka Aunty"
"Wanda yayi hakuri yana cin ri ba, ki ƙarbi ƙaddara kiyi Hakuri Allah zai baki wanda ya fi shi Insha Allah....
#𝙵𝙰𝚃𝙴𝚈𝚉𝙰𝙰𝙷𝚁𝙰𝙷👯
✷Wai wace Wannan Anisa? Me yasa suka shiga ɗimuwa jin ita ya Aura?
Ku cigaba da biyaya ta ɗan jin wace Anisa🤸
Please Share & Comments
𝔽𝔸𝕋𝔼𝕐ℤ𝔸ℍℝ𝔸𝔸ℍ✍️
[5/6, 2:06 PM] Fatima Zahra Intisar: https://chat.whatsapp.com/CmyP8hlqbHtGyhdQ7FVc2w
♡ ԋσσɾιყαԋ ♡
𝚂𝚃𝙾𝚁𝚈 𝙰𝙽𝙳 𝚆𝚁𝙸𝚃𝚃𝙴𝙽
𝙱𝚈 𝙵𝙰𝚃𝙴𝚈𝚉𝙰𝙰𝙷𝚁𝙰𝙷
тԋє ɯɾιтєɾ σϝ
*ʂιʅαɾ ɯαყα*
𝗔𝗡𝗗 𝗡𝗢𝗪
♡ ԋσσɾιყαԋ ♡
*🌙MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION🌙*
We shine all over the world
https://www.facebook.com/profile.php?id=100094397072466
Follow My WhatsApp Channel
https://whatsapp.com/channel/0029VaOeCGv42DcbctBrce2I
بسم الله الرحمن الرحيم
𝙵𝙰𝚃𝙴𝚈𝚉𝙰𝙰𝙷𝚁𝙰𝙷✍️
𝐏𝐚𝐠𝐞 𝟓&𝟔
𝕳𝖆𝖗 𝖞𝖆𝖓𝖟𝖚 𝖋𝖆 𝖞𝖆𝖜𝖆𝖓 𝖈𝖔𝖒𝖒𝖊𝖓𝖙𝖘 𝖞𝖆𝖜𝖆𝖓 𝖙𝖞𝖕𝖎𝖓𝖌 𝖉𝖎𝖓𝖐𝖚 𝖎𝖓 𝖇𝖆 𝖍𝖆𝖐𝖆 𝖇𝖆 𝖎𝖓 𝖙𝖆𝖋𝖎 𝖍𝖚𝖙𝖚🙄😌
𝕯𝖆𝖒𝖆 𝖓𝖆 𝖌𝖆𝖏𝖎 𝖉𝖆 𝖙𝖞𝖕𝖎𝖓𝖌 𝖉𝖎𝖓🤣🤣🤣
ᴍᴜᴛᴀɴᴇɴ ᴀᴍᴀɴᴀ ᴍᴀsᴜ ᴄᴏᴍᴍᴇɴᴛs ᴅᴀ ʀᴇᴀᴄᴛɪɴɢ ᴋᴜ ᴄɪɢᴀʙᴀ ᴅᴀ ɢᴀsʜɪ ɪɴᴀ ᴊɪɴᴅᴀᴅɪɴ ᴄᴏᴍᴍᴇɴᴛs ᴅɪɴ ᴋᴜ, ʟᴏᴠᴇ ʏᴏᴜ ʟᴏᴅɪ ʟᴏᴅɪ😍❤️❤️❤️
ᴡᴀɪᴡᴀʏᴇ ღ
Alhaji Harith Yahaya Mai kanwa shine cikakken sunan sa, haifaffen garin Kano ne, sunan Mahaifinsa Yahaya Bala mai kanwa ya samo sunan ne tun daga mahaifinsa da yake sana'ar Siyar da kanwa sunan sai ya bi shi. Malam Yahaya yana da mata guda ɗaya Karima da ƴaƴa Uku Namiji ɗaya sai Mata biyu, Safiyya da Bilkisu. Sun jajirce akan yaran su duk da ba wani kuɗi ne dasu ba Sai dai rufin asiri.
Harith yayi karatun sa a ABU Zaria. Yayi Aure Yana da mata guda ɗaya amma har yanzu Allah bai basu haihuwa ba yana matuƙar son matar sa Aseeyah. Mace ce mai hakuri shiyasa bata ce musu komai sai dai ta sha kukan ta, takurawar da ƴan uwan sa suke mata da gori ne ya sa ya yanke shawarar ƙara Aure ya Auri wata matar Hafsa. Iyayensu sun daɗe da rasuwa shi yasa suke abinda suka ga dama tunda shi kaɗai ne ɗan uwansu kuma shine Babba. Gaba ɗaya sun yi Aure Safiyya ta na da Ƴaƴa Biyar duk mata sai Bilkisu kuma ƴaƴa biyu Mace da namiji.
Hafsa irin matan nan ne da basu da ɗaukar raini basa barin ta kwana in an faɗa musu a lokacin zasu rama tunda ya aure ta ake jiran haihuwa amma shiru kake ji. Hafsa tana girmama Aseeyah tana yi mata biyayya sun haɗe kansu kamar ba kishiyoyi ba suna zaman su lafiya.
Yan uwansa sun so fara yi mata abinda suke wa Aseeyah Amma ta taka musu burki tun daga lokacin suka yi tsit Aseeyah ma ta samu sauƙin abin. Fara ta kura masa suka yi ya ƙara Aure tunda waɗannan basa haihuwa amma ya murje idon sa yaƙi karawa tunda ga lokacin sai suka zuba musu ido. Bayan Shekara da Auren sa sai ga Aseeyah da ciki ƴan uwansa sun so goran tawa Hafsa amma sun san hali tsitt kake ji ba wanda yayi magana. Tare da Hafsa aka raini cikin Aseeyah har ya kai lokacin Haihuwa Aseeyah ta haifi ƴan biyu duk maza ranar suna yara suka ci suna Yahaya da Huzaifa. Yahaya ana kiransa Amir, Huzaifa kuma Anwar. Ko yaye su bata yi ba ta kuma sake samun ciki ta haifi namiji Ahmad Shekarar Ahmad biyu Hafsa ta samu ciki bayan ta haihu aka saka masa Abduljawwad. shekaru sun ja Alhaji Harith ya cika da yara ƴaƴan sa goma, Aseeyah tana da shida maza huɗu mata biyu, Hafsa kuma huɗu maza biyu mata biyu. Yahaya da Huzaifa ne manya sai Ahmad sai Abduljawwad bayan shi sai Aseeyah da Hafsa sun ƙara Haihuwa tare tsiran wata biyu ne, Aseeyah ce ta fara haihuwa sai Hafsa, Aseeyah ta haifi A'ishah (Hooriyah) da Saudat. Hafsa kuma ta haifi Hauwa'u. Sai da aka da ɗe sannan Hafsa ta haifi Sadiya da Ibrahim Khalil tsiran su shekara biyu ne. Aseeyah kuma tun daga kan ƴan biyu bata ƙara haihuwa ba sai da suka shekara goma sannan ta haifi Muhammad kuma shine ɗan auta a gidan. Suna cewa Aseeyah Mami ita kuma Hafsa Aunty.
✫✫✫✫✫
Hooriyah ta tashi ne a hannun Aunty duk wani gatan duniya ta bata ta fifita akan ƴaƴan ta ko laifi tayi in dai tana gaban Aunty ta tsira. Zaman su suke lafiya ƙalau ba lallai ka gane wannan ɗan wannan bane sun basu tarbiyya tare sun kula da su.
Hooriyah Yarinya ce mai son jama'a kowa nata ne bata da abokin faɗa, duk anyi wa ƴan uwanta Aure yanzu daga ita sai Muhammad auta ne suka rage a gidan. Tayi karatun ta tun daga nursery har secondary a Nigerian Turkish, Yanzu tana karatu a B.U.K tana Level Four, Final Year ɗin ta.
𝐁.𝐔.𝐊 𝐔𝐧𝐢𝐯𝐞𝐫𝐬𝐢𝐭𝐲, 𝐊𝐚𝐧𝐨.
A 360 ta shigo cikin makarantar har tana neman bi ge wani parking tayi tarkacenta ta tattara ta fito tana duba waya kira ta shiga yi "Kun ƙara so, ya shigo" banji answer da aka bata ba sai tace "Ok Gani nan Nima" ta kashe wayar da sauri ta ƙara sa cikin class ɗin ta tarar ba kowa sai students wata nauyayyar ajiyar zuciya ta sauke tare da hamdala ta shige ciki.
✫✫✫✫✫
Theater Cike take ɗan kam da dalibai kowa ya nutsu baka jin komai sai wata zazzaƙar murya tana bayani daga jin Muryar kasan mamamlakin ta ya haɗu. Kyakkyawan Saurayi ne a tsaye*" wata Matashiya ce ta shigo ajin a saurin ta "How dare you Zaki Shigo min aji bayan kin san you are late, Out of My Class" idon ta ne ya ciko da kwalla da sauri ta juya ta fice. Lecture ɗin sa ya cigaba kamar ba abinda ya faru..
𝑌𝑎𝑛 mata biyu ne zaune a cikin theater kowa ya fita su kaɗai ne suke hira "Ni fa banji daɗin abinda yayi wa wannan yarinyar da safe ba, abin yana damu na tun ɗazu"
"Ita ma da tasan hali me ya Kaita shigowa, ba gashi yayi Disgracing ɗin ta a banza ba"
"Ta so muje ko zamu ganta"
"Me zamuyi mata"
"Koya mata lecture ɗin yau mana, baki ga inda tayi abin tausayi ba wallahi"
"Ai sai kije kiyi ta yi, Ni ba inda zaki saboda neman suna Koh"
"Ni sani tunda ba zaki ba" ta tashi ta fice
"Ai sai kiyi ta yi, ko ina sai an sanki mtwsssss" ta faɗa bayan taga ta fi ce
✫✫✫✫✫
Zaune ta ke a bayan theater fuskar ta tayi wani iri alamu kuka ta sha taɓa ta akayi da sauri da juyo dan ganin waye ganin bata san ta ba sai ta juya "Hope ba abinda ya ke damun ki" ta faɗa gyaɗa mata kai tayi guri ta nema ta zauna kusa da ita
"I'm A'ishah Hooriyah and you"
"I'm Anisah"
"Wow! nice name, me yasa kika shiga bayan kin san kin makara"
"i thought bai zo ba"
"Can we be friends?" ɗago wa ta yi ta kalle ta
"Karki damu in baki so shikenan, Amma dan Allah ki bani Chance na koya miki lecture ɗin yau karki ce a'a please"
"Mai yasa sai Ni zaki koya wa?"
"Kece bakya nan aka yi, kuma bana so kiyi missing"
ɗauko handout ɗin tayi nan ta fara koya mata. Nan da nan Anisah ta gane cigaba da jan ta da hira tayi har sukayi exchanging Contacts. Da suka gama lectures ɗin ranar tace tazo ta rage mata hanya amma taki nan suka yi sallama ta tafi.
#𝙵𝙰𝚃𝙴𝚈𝚉𝙰𝙰𝙷𝚁𝙰𝙷👯
Follow My Pages😍🤍
Wattpad: https://wattpad.com/fatimaintisar1
Arewa Books: https://arewabooks.com/fatimaintisar1
09047574404
WhatsApp Only
Please Share & Comments 🙏

𝐏𝐚𝐠𝐞 𝟕&𝟖
𝖄𝖆𝖜𝖆𝖓 𝖈𝖔𝖒𝖒𝖊𝖓𝖙𝖘 𝖞𝖆𝖜𝖆𝖓 𝖙𝖞𝖕𝖎𝖓𝖌 𝖋𝖆𝖆
𝐌𝐮𝐭𝐚𝐧𝐞𝐧 𝐀𝐦𝐚𝐧𝐚 𝐦𝐚𝐬𝐮 𝐜𝐨𝐦𝐦𝐞𝐧𝐭𝐬 𝐝𝐚 𝐫𝐞𝐚𝐜𝐭𝐢𝐧𝐠 𝐈𝐧𝐚 𝐠𝐨𝐝𝐢𝐲𝐚✯
✫✫✫✫
Anisa Rabi'u Sada shine cikakken sunan ta haifafiyar garin Katsina suna zaune a Funtua, Mahaifiyar ta ƴar garin Kano ce, ta haɗu da mahaifin Anisah a Kasuwa lokacin da take gurin Babanta, yaron ɗan Abokin baban ta ne, basu daɗe da haɗuwa ba akayi musu Aure. ya tafi da ita Katsina, Allah ya albarka ce su da samun ƴa suka saka mata suna Anisa. Watan Anisa goma Allah Yayi wa mahaifin ta ras
Sun dawo garin Kano ne bayan Rasuwar Mahaifin da shekara ɗaya suna zaune a Mandawari, anan tayi primary da secondary ɗin ta jefi-jefi tana zuwa Katsina gurin dangin Babanta.
Tunda mamanta ta ɗauke ta suka dawo Kano da zama suka tsane ta sun cire ta daga sahun ƴaƴan su tunda abinda ya haɗa ya raba, ko taje sai su ringa nuna basu santa ba, ba sosai take zuwa wajen su ba, kuma suma basa zuwa.
*Kun san dai yadda abin yake in ka rasa iyaye, ƴan uwa please mu gyara in Allah ya karɓi wani daga cikin ku please ku rin ga jan ƴaƴan su a jiki a daina watsar da su kamar ba'a san su ba. Allah yasa mu dace yasa muyi kyakkyawar ƙarshe. Ameen*
Anisa yarinya ce mai ha zaƙa bayan sun gama secondary ta fitar da ran cigaba da Karatu basu da shi, ƙawar tace ta sanar mata ana bada scholarship mai zai hana ta nema tunda tana da hazata kuma duk taci exams ɗin ta. Tayi shawara da mahaifiyarta ta amince sai ta nemi scholarship, cikin ikon Allah yasa ta samu ta fara karatun ta a B U K har suka haɗu da ita...