Sashe 13
Hooriyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tun daga lokacin komai nashi ya tsaya shi yake wa Ammi'nsa duk wani abu sai masu aikin ta da suke taya shi bashi da lokacin kowa aikin da yake yi ma ajiye sa yayi har sai ta warke.
Ƴanmata da yawa suna kawo kansu ya Aure su wasu kuma Iyayen sune suke kawo su tun yana sauraren su har ya daina Sarki ya kira shi yayi masa faɗa amma yace shi duk basu yi masa ba basu da tarbiyya a karshe sarki ya goya masa baya duk lokacin ɗaya kawo wadda yake so yaga zai iya zama da ita yayi Aure.
Komawar sa India wani ne a cikin gidan ya zuba masa guba a abinci yaci yasha wahala sosai Kamar bazai rayu ba har sai daya tafi India jinya.
Wannan kenan.
𝔸𝑵Ɩ𝘚𝔸Η
Rayuwa tayi mata zafi ga ciki ga rashin mutunci kala-kala da ya fito da shi da duk baya mata sai yanzu halin sa mara kyau yake fito wa. Wani lokacin ko makaranta baya barin ta taje a haka dai aka ƙara sa lokacin Graduation da kyar ya barta taje yanzu bashi da aiki sai zancen zai ƙara Aure kullum zancen sa kenan zai samo wadda ta fita komai ga Ummanta ba lafiya ya hana ta zuwa duba ta ko ta faɗa wa iyayensa sai suce Aure dan hakuri ne kowa haka yake yi basa ganin laifin sa kwata-kwata komai yayi dai-dai ne a gun su suna matuƙar ƙaunar sa.
Tun safe ake kiran ta daga unguwar su tazo jikin Ummanta yayi tsanani sai kiran sunan ta take yanzu ma zaune take a palour ta buga uban tagumi kira ne ya shigo wayar da Sauri ta daga ganin ƴan unguwar tasu ne bansan abinda ake faɗa mata ba kawai ta zaro ido tana cewa
"Ta mutu fa kika ce, Innalillahi wainnaillaihir-rajiun, na shiga Uku"...................✍️
# 𝙵𝙰𝚃𝙴𝚈𝚉𝙰𝙰𝙷𝚁𝙰𝙷👯
Masu son Hooriyah daga Farko zasu iya Following WhatsApp Channel ɗin nan
https://whatsapp.com/channel/0029VaOeCGv42DcbctBrce2I
Follow My Pages
Arewa Books:https://www.arewabooks.com/u/fatimaintisar1
Wattpad: https://www.wattpad.com/u/fatimaintisar1
09047574404
WhatsApp Only
Comments & Share Fisabillah🥰👏
𝔽𝔸𝕋𝔼𝕐ℤ𝔸𝔸ℍℝ𝔸ℍ✍️
♡ ԋσσɾιყαԋ ♡
https://chat.whatsapp.com/InjFDl8g9KiCk5F8oos5Yz
𝚂𝚃𝙾𝚁𝚈 𝙰𝙽𝙳 𝚆𝚁𝙸𝚃𝚃𝙴𝙽
𝙱𝚈 𝙵𝙰𝚃𝙴𝚈𝚉𝙰𝙰𝙷𝚁𝙰𝙷
тԋє ɯɾιтєɾ σϝ
*ʂιʅαɾ ɯαყα*
𝗔𝗡𝗗 𝗡𝗢𝗪
♡ ԋσσɾιყαԋ ♡
بسم الله الرحمن الرحيم
𝙵𝙰𝚃𝙴𝚈𝚉𝙰𝙰𝙷𝚁𝙰𝙷✍️
𝐏𝐚𝐠𝐞 𝟒𝟕&𝟒𝟖
__________________________________________________________________________________
Wayar ce ta faɗi kasa faɗa wa tayi ragab akan kujerar hawaye ne ya fara zubo mata surutai ta fara"Umma ta rasu, Ummana fa itace ta rasu" neman wayar Tata ta fara yi a kasa ta ganta number Zaid tayi dailing yana ɗagawa tace "Allah ya isa mugu ka cuceni ka hanani zuwa Duba Ummata gashi har ta rasu banje ba" wani kukan ne ya ƙara kufce mata ajiye wayar tayi ba tare da ta kashe ba bedroom ɗin ta ta nufa mayafi da key ɗin Mota ta ɗauko rufe gidan tayi ta fice a guje. Hanyar babu kowa dan haka ta samu damar sharara gudu san ranta ƙatuwar trailer ce ta taho itama gudu take sharara wa kanta tayo gadan-gadan kafin ta farga Ta kauce mata har tayi gaba da ita.
✨😍✨
A bangaren Hooriyah kuwa kwanciyar ta tayi a palour Sajeedah ta shiga kitchen cigaba da taya su aiki. Yana shigowa gidan ya san ta sani amma ya basar tashin ta yayi zama tayi tana ƙaƙalo murmushi
"Yau da wuri ka dawo" ƙoƙarin rufe damuwar ta sake yi "Sannu da zuwa Yaya"
"Yauwa, ɗauko mayafinki zamu je gida"
"Yaya gida kuma, ai ba sai mun wahalar da kanmu zuwa gida ba dan ku sanar da Ni na riga da na sani" ta faɗa tana aro jarumta dan kar ya gane tana cikin tashin hankali
"Kin sani fa kike ce" gyaɗa masa kai tayi
"Eh Yaya Aunty ma ta sani, kaga babu maganar muje gida wahalar da kanmu na ɗauki ƙaddara Allah yasa haka ya zame min alkhairi"
Jikin sa ne yayi sanyi jin abinda ya fada tashi yayi ya barta a gurin Kitchen ya nufa inda yaji hayaniyar su aiki ya tarar da su suna tayi Sajeedah yayi wa alamu ko ta sanar da su ta girgiza kai
"An fasa Auren ku daina wahalar da kanku, abinda baku yi ba kawai ku barshi" yace musu kawai
Gurin lokacin ɗaya hankulan su ya dawo kansa "An fasa fa kace?" Suka haɗa baki gurin faɗa...
💥💥💥
Tunda ta samu Labarin farkawar Abeedah hankalin ta yake a tashe waya take ta yi amma anki ɗagawa ta rasa yadda zata yi sai zuwa ake yi mata murna sai yanzu ta samu damar kebe wa amma anki ɗaga kiran.
💦💦💦
Rungume ta shima yayi har gurin minti goma sannan ya cika ta maimarta ba ne yayi gyaran Murya
"Abeedah muna son jin abinda ya faru dake" sarki ya faɗa
"Zan sanar wa Arshad sai ya faɗa muku" ta fadi tana ɗauke kanta. Tunda ta farka haushin shi take ji gani take kamar ya Aure ta bata da mai bata amsa ta sai Arshad shiyasa take so ya basu guri tayi magana da ɗanta
Jinjina kai yayi sai kuma ya kalli waziri yace masa "A sanar da kowa gobe karfe goma suzo fada ina neman su, Allah ya ƙara Afuwa" yana gama faɗa suka fice
Har dare yana tare da ita da hadimai tana son suyi magana amma ta kasa cewa su fita su basu guri sai haƙura tayi. sallah ce kaɗai take fitar da shi gani yake kamar in ya fita kafin ya dawo ta koma yadda take ada.
Washegari
Zaune suke a fada kowa na family ya hallara Abeedah kawai ake jira ta fara magana ƙasa ta ƙara yi da kanta tana share hawayen ta Yana Zaune a kusa da ita ƙara Riƙe hannun ta yayi yana magana "Ammi ki daina kuka, ki sanar mana abinda aka yi miki dan Allah, ance kin sani ya kamata ki sanar mana ko zamu fita daga rudanin nan"
Magana ta fara kamar haka:
ᴡᴀɪᴡᴀʏᴇ
Ranar wata Laraba da safe ina zagaye kamar yadda nake yi kowane lokaci naji Habiba tana waya a bayan garden kasa kunne nayi na saurari maganar da take faɗa
"So nake a kashe miji na, kasan nayi ƙoƙarin zama da shi na tsawon shekarun nan, kuma karka manta a dasawa sarki sona a saka tsanar matar sa da ɗansa a zuciyar sa yadda ina gama takaba zai Aure Ni" dan jimm tayi tana jiran amsar da ake bata sai kuma ta cigaba da cewa
"Ai ita bai damu da itaba kamar Abeedah daga ita har ƴaƴan nata ba wani sonsu yake ba kaga bani da matsala da su, in na shiga zan saka ya sake ta"
Jin abinda take faɗa yayi matuƙar tayar mata da hankali ai bata jira ta gama maganar ba a fusace ta hau cewa
"Yanzu yadda muke da ke Habiba abinda kike min kenan? Duk yadda da amanar da na baki? Habiba bani da kamar ki duk gidan nan amma sakayar da zaki nuna min kenan"
A firgice ta juya ba tare da ta kashe wayar ba dan bata yi tsammanin wani yana jin ta ba
"So kike in cigaba da zama a ƙarƙashin ki ba cigaba kullum sai ci baya, kin san ina son mijin ki amma kika sa aka Aura min Hakimi. Sarki nake so ba Hakimi ba kin sani"
"Dan shi kike so shine zaki yi wannan abin? Ai ko sai kowa yasan abin nan" ta ce tana saurin juya wa da sauri ta shaƙo wuyan ta
"Ba sai kin ƙara magana ba sannan zaki tona min asiri? ɗan naki ma da kike tutiya da shi raba ku zanyi kowa ya huta" ta faɗa ta sakar mata wuya tare da wucewar ta
Ɗaki Nima na koma da zummar idan Arshad ya shigo in sanar masa amma tunda ya shigo nake kokarin yin magana na kasa.
Shine abinda ya faru tun daga nan na daina ji kuna ta zargin Kareema bata da laifi ko kaɗan nasha bibiyar rayuwar ta inga ko tana wani abu mara kyau amma ban taɓa kamata ba kawai faɗa ne da yayi mata yawa.
****
Share hawaye ta tayi bayan ta gama basu labarin kowa jinjina lamarin yake matar da take simi-simi bata da hayaniya ba ruwanta da kowa ko faɗa ba tayi amma itace da wannan aikin. Mijin ta ne ya mike da sauri jikin sa sai tsuma yake yi inda take ya nufa yana ɗauke ta da mari Sannan ya cigaba da cewa "Amma kin cuceni kin ɓata sunan gidan mu, Aure na da ke ya ƙare. Bari Ni in fara Kashe ki kafin ki kashe ni"ya faɗa yana shaƙo wuyan ta...................✍️

𝐏𝐚𝐠𝐞 𝟒𝟗&𝟓𝟎
————————————————————————————————————————
Sarki ne yayi masa magana da kyar ya sake ta sai kakari take duk ta shiɗe ruwa aka bata ta sha tana ta nishi
"Me yasa kika yi wannan laifin" Sarki ya jefo mata Tambayar
"Bayan kasan yadda nake sonka tun kafin kayi Auren fari, nayi ƙoƙarin danne san da nake maka in zauna da wanda ka Aura min amma na kasa ƙawata ta bani shawarar bin malaman za'a samo kanka har ka amince ka Aure Ni wallahi ranar da taji ina waya ranar ne na biyu dana kirashi jin zata tona min asiri yasa nace ya rufe bakin ta amma sai ya kurmantar da ita ya makanta ta na tsoro ta ƙwarai da lamarin tunda na gane ba Aure na zaka yi ba na tuba na ƙyale ta ban ƙara neman wani abu a gurin saba. Dan Allah ku yafe min"
"Wane tuba, kin cuceni ana ta zargi na, kuma ai Nima ke kika zo 𝒕𝒂𝒏𝒂 𝒃𝒊𝒏 𝒎𝒂𝒍𝒂𝒎𝒂𝒊 𝒅𝒂𝒏 𝒕𝒂 𝒓𝒂𝒃𝒂 𝒎𝒖 Ni kuma na tada hankalina na daina kula ta Ashe karya kike" Kareema ta faɗa kamar zata dake ta
"Ni kuma?"
"Eh ke din zan Miki karya ne" Kareema ta ƙara faɗa tana huci
"Dama ance rana dubu ta ɓarawo rana ɗaya tame kaya, Sharrin Shaidan ne yasa na faɗa Miki haka Amma Abeedah mutuniyar kirki ce na sani kawai dan ku rabu ne yasa na faɗa Miki haka" ta faɗa tana rushewa da kuka