Sashe 11
Hooriyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"mun gani Wallahi, Amma kika zaɓi sanar mata da wannan maganar"cewar ƙawar Noor ɗin
"Ba ita ba duk wanda zai Auri Hooriyah sai na faɗa masa an taɓa fasa Auren ta ranar ɗaurin aure"
Shiru suka yi sai can Noor ta cigaba da cewa"So muke duk wanda yazo tare da Ni Ko ba dani ba Indai yace daga gurin Zaaheed ne kice masa cikin shege tayi asirin ta ya tonu aka fasa Auren, ke kuma ba zaki iya kin fadar gaskiya ba kike tonawa"
"Kamar ya kenan ƙarya kuke so inyi gaskiya ba zan iya wannan ba"
"Zamu biya ki ko nawa kike so indai zaki faɗi haka"
Washe baki tayi taji maganar kuɗi"kace Nima na kusa zuwa Hajj, nasan abinda zan ƙara bayan haka. yaushe zasu zo" inji Aunty Safiyya
"ko wane lokaci daga yau zuwa kafin auren, kema burin ki zai cika sai ta Auri ɗanki Nima in Aure shi"
Buɗe jakar ta tayi raffer kuɗi ta fito da shi ta miƙa mata "ga wannan mu zamu tafi, so min taɓi ne Indai kika yi abinda muke so zaki samu ninkin su"
Karɓa tayi tana ta godiya ta raka su har kofar gida suka yi tafiyar su. Tunda suka tafi take irga kuɗin bakin ta yaƙi rufuwa sai murna take
●○◌ ●○◌
"Arshad tunda ka nace Allah ya tsare ka kawai zance"
Amin yace sai kuma yace"Bari in tafi kar suga na daɗe" yana faɗa ya tashi sallama suka yi.
Fitowa yayi daga cikin gidan motar sa ya shiga key yayi mata ya fice daga cikin gidan.A hankali ya cigaba da tukin bai nufi ko ina ba sai fada tunda ya shigo ya kula fadar Tsit take Ba mutane da yawa bai kawo komai a ransa ba ya gangara zuwa part ɗin sa Ba kowa a bakin part ɗin na sa ma shiga yayi nan ma ba kowa sai da yaje kofar da zata sada shi da ɗakuna nan ya ga me tsare gurin wuce wa yayi har ya kusa ƙara sawa ɗaki sai kuma ya juyo ko me ya tuna tsaya wa yayi ya fara tambayar wanda yake gurin
"Ina suke naga ba kowa"
"Yarima Hajiya ce ta suma tun ɗazu suna can"
"Ta suma kuma? bata da lafiya ne?".............✍️
# 𝙵𝙰𝚃𝙴𝚈𝚉𝙰𝙰𝙷𝚁𝙰𝙷👯
Masu son Hooriyah daga Farko zasu iya Following WhatsApp Channel ɗin nan
https://whatsapp.com/channel/0029VaOeCGv42DcbctBrce2I
Follow My Pages
Arewa Books:https://www.arewabooks.com/u/fatimaintisar1
Wattpad: https://www.wattpad.com/u/fatimaintisar1
09047574404
WhatsApp Only
Comments & Share Fisabillah🥰👏
𝔽𝔸𝕋𝔼𝕐ℤ𝔸𝔸ℍℝ𝔸ℍ✍️
[5/18, 7:35 AM] Fatima Zahra Intisar: ♡ ԋσσɾιყαԋ ♡
https://chat.whatsapp.com/InjFDl8g9KiCk5F8oos5Yz
𝚂𝚃𝙾𝚁𝚈 𝙰𝙽𝙳 𝚆𝚁𝙸𝚃𝚃𝙴𝙽
𝙱𝚈 𝙵𝙰𝚃𝙴𝚈𝚉𝙰𝙰𝙷𝚁𝙰𝙷
тԋє ɯɾιтєɾ σϝ
*ʂιʅαɾ ɯαყα*
𝗔𝗡𝗗 𝗡𝗢𝗪
♡ ԋσσɾιყαԋ ♡
Follow My WhatsApp Channel

بسم الله الرحمن الرحيم
𝙵𝙰𝚃𝙴𝚈𝚉𝙰𝙰𝙷𝚁𝙰𝙷✍️
𝐏𝐚𝐠𝐞 𝟑𝟗&𝟒𝟎
__________________________________________________________________________________________
"Haka dai ake ta faɗa Yarima"
"Tun yaushe ta suma ba'a sanar dani ba?"
"To nidai bana ce ba" "Amma naji ance"
da sauri ya juya batare da ya jira Abinda zai ƙara faɗa ba duk da nisan dake tsakanin su a ƙafa ya tafi. Kofar part ɗin nata cike da Hadimai Suna ganin shi suka hau gyara masa yana shigewa. A zaune kan gado ya tarar da ita gefan ta mai martaba ne sai doctors guda biyu mata Mai martaba ya kalla sannan yace masa
"Me ya faru da Ammi aka ce ta suma, dama bata da lafiya ne baka faɗan ba?"
"Ba abinda ya faru Arshad" matar da ke zaune ta faɗa
A bazata yaji ta bashi answer hankalin sa ya dawo da shi kanta gaba ɗaya sai yace"Ammi kin warke yanzu kina iya magana kina jin abinda nake faɗa" ya faɗa yana riƙe hannun ta kuka na kufce masa
"Na warke Arshad, matso kusa dani" Matsowa yayi ya rungume ta. Hannu tasa tana share masa hawayen Fuskar.
Waye Yarima Arshad???
💦💥🤍
Tana dire ta a gida sai ta wuce gidan su Zaaheed maimakon gidan Khairat a cikin bedroom ta tarar da Mommy'n su Zaaheed gaishe ta tayi
"Ohhh Noor kin guje mu ko zuwa bakya yi"
"Mommy makaranta ce ta boye ni yanzu ma wani labari naji nace sai na sanar da ke bazan ɓoye miki ba"
"Me ya faru kuma Noor"
"Akan matar da Yah Zaaheed ya kawo ne"
Bata rai tayi don ta tsani a kawo wata banzar magana akan Matar da Zaaheed zai Aura
"Noor kenan duk ana ta zuwa ana faɗan zasu maganganu amma ba zan saurare su ba nace, inaji ke kuma me ya faru kika zo?"
"Wallahi Mommy yah Zaaheed yana cikin Matsala Indai ya Auri Yarinyar nan bata da tarbiyya ko kaɗan"
Nan ta sanar da ita komai har da ƙarin ƙarya
"Innalillahi wainnaillaihir-rajiun, anya Noor ba ita ba ce Yarinyar kirki ce fa wannan, Innnnaa gaskiya ba ita ba ce"
"Wallahi Mommy ita ce ban sanar da kowa ba sai da nake har gidan matar na tabbatar ta ƙara da ce min ƙanwar mahaifin Hooriyah ce"
"A ina take"
"Bata da nisa sosai"
"Bari in ɗauko mayafi ai zama ban ganni ba inje in tabbatar da kaina" tace tana miƙewa zuwa ɗaki. Dariya Noor ta kwashe da ita bayan wucewar ta
"Tunda kunki bari na Aure shi ta lallami ai yanzu na Aure shi ta tsiya yah Zaaheed nawa ne Ni kaɗai banda ko wacce mace" Fitowar Mommy ce ta saka ta yin shiru"tashi mu tafi Koh" cewar Mommy da sauri ta tashi suka fice.
🌟🌟🌟 🌟🌟🌟
🌟🌟🌟
A kofar Gidan Aunty Safiyya tayi parking motar kallon Mommy tayi sannan tace "Mommy mun ƙaraso"
"Nan ne" Ehh tace tana fito wa daga motar shiga ciki suka yi a tsakar gida suka tarar da Aunty Safiyya maraba tayi musu tace su shiga daga ciki palour ta kaisu ta kawo musu ruwa Sannan ta zauna
"Hajiya sannu da zuwa"
"Sannun mu"
"Wannan Maman Zaaheed ce tazo jin gaskiyar lamarin" cewar Noor
Washe baki ta ƙara"Sannu dai Hajiya"
Shiru Mommy tayi bata answer mata ba
Noor ce ta cigaba da cewa"ki sanar da ita ba hira ba sauri muke"
"Toh toh" nan ta sanar da ita kamar yadda Noor ta faɗa mata
"Kiji tsoron Allah karki mata sharri
"Ƴa tace fa Hajiya kina ganin zan mata sharri? To kije duk inda zaki ki tambaya ki ji wannan Labarin za'a sanar Miki ɓoyewa suke kawai ba sa so a sani" nisawa tayi sannan ta cigaba da cewa
"Ba zan rufe miki ba har zubar da ciki ta taɓa yi"
Salati Mommy ta saka tana rufe baki
"Amma shine suka liƙa masa Ita sun san bata da tarbiyya" "Innnnaa ba zai yu ba, Noor tashi mu tafi" tana miƙewa da sauri.
Zuciyar Noor fess dan daɗi dan tasan Aure ba zai yi ba angama wannan kuma.
🌞
Kaikawo take yi a palour buɗe Kofar aka yi gaba ɗayan ta tajuya
"Gwara daka ƙara so, dan yanzu nake shirin ƙara kiran ka"
"Me kuma ya faru kin ɗagan hankali ina cikin meeting"
"Maganar Auren Zaaheed ne an fasa dan bazan yarda ɗana ya Auri ƴar iska ba"
"Kamar ya? Wace ƴar iskar?"
"Ita yarinyar da kake nema masa Aure
"Wallahi Alhaji ba zai Aure ta ba Hauka ake yarinya har ciki ta zubar amma su ɓoye mana"
"Calm down mana ki tsaya a kira su muji dalilin daya sa suka ɓoye mana wannan babban al'amarin"
"A kira su? Tsoron su ma ake ji kenan, ai kawai an fasa" wayar ta ta janyo number ta lallubo ta dana kira
"Wa kuma zaki kira?"
Buɗe baki tayi zata bashi answer aka Ɗaga kiran
"Kana ina" tace wa wanda ya answer kiran
"Kazo yanzu ina jiran ka a palour" ta faɗa tana katse kira................✍️

[5/19, 4:00 PM] Fatima Zahra Intisar: ♡ ԋσσɾιყαԋ ♡

𝐏𝐚𝐠𝐞 𝟒𝟏&𝟒𝟐
________________________________________________________________________________________
Kaikawon ta cigaba da yi ba jima wa sai gashi ya turo Kofar Palour ganin su a tsaitsaye ya tsorata shi ƙara so wa yayi ko zama baiyi ba tace "Na soke Auran ka da wannan Yarinyar
"Mommy me Hooriyah tayi miki?"
"Sai ta min wani abu zan soke Auran?, Na samu labarin bata da tarbiyya ne har ciki ta zubar"
"Innalillahi wainnaillaihir-rajiun, ciki kuma Mommy ciki dai dana sani?"
"Ehh shi cikin, kuma suka ɓoye mana, kasan ma an taɓa fasa Auren ta?"
"Mommy masan wannan"
"Kasan da shi amma ka tafi neman auren ta ba bincike, shine dalilin da yasa wancan mijin ya gudu yace ya fasa"
"Mommy Abiee fa yasan mahaifin ta kowa ya mata shaidar arziki a makaranta babu ruwan ta da kowa, amma ce min aka yi Ƙawar tace ta yaudareta ta Aure shi"
"Kabar wani zagaye zagaye kawai an fasa Aure kirata ka sanar mata"
"Wait haka kawai zamu kira su muce mun fasa haka ake yi, bayan mu muka je neman Auren, baku da hankali ne" cewar Abiee
"Nasan Hooriyah ba zata aikata wannan laifin ba, in ma ta aika ta Abiee Ni Ko a haka inason ta zan iya Auren ta"
"Ku bari mu kira su muji gaskiyar lamari da dalilin kin faɗa mana"
"Abiee ta sanar dani, kuma Nima tun kafin ta faɗa min na Sani an fasa auren ne saboda ƙawarta ta Aure shi"
"Wallahi Indai baka bar Maganar yarinyar nan ba zan tsine maka, haka kawai ka janyo mana jaraba a gida"
"Waya sanar dake ma wannan zancen"
"ƙanwar mahaifin ta ce ta sanar dani ba wani ba"
"Ƙanwar Mahaifi kai ina sai dai wata, amma wace ƙanwar mahaifin ce zata so a fasa auren ƴar danuwan ta"
Nan ta sanar dasu yadda suka yi da Aunty Safiyya
"Tirkashi" shine abinda Abiee kawai yace
Da sauri Zaaheed ya ce"Wallahi Abiee ƙarya take matar nan maybe ma bata san ta ba"
"Kai a ina Kasan haka"
"Jiki na ne ya bani haka Abiee amma Bari in kira ta in tabbatar"
"Ba sai ka kira ta ba ma. Gwara in sanar da kai kasani Ranar Friday za'a ɗaura maka Aure kowa ya huta. A bar zancen Hooriyah take ko wa, ohhho kai ka kasani"
"Aure kuma Mommy? Dawa?"