Sashe 12
Hooriyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ehh Aure da Noor ina ce ƴar Uwar ka ce tafi baren nan da kake jajiɓo mana"
"Amma" ɗaga masa hannu tayi tana ƙara bata rai
"Dakata Zaaheed kai ka haife mu ko mu muka haife ka da ba za muyi maka umarni ba, na gama magana tashi ka bani guri"
Tashi yayi ya fice. Nan tayi ta famfa Abiee har sai da ya kira gidan su Hooriyah aka sanar da su sun fasa Auren.
💥🌟✨
Sun shiga matukar rudani jin an ƙara fasa Auren kuma sun ki sanar musu dalili ga gobe za'a kawo lefe ba shiri Daddy ya nemo Abduljawwad ya sanar da shi neman layin Hooriyah ya shiga amma baya samu sai ya yanke shawarar kiran Sajeedah ta haɗa shi da Hooriyah.
Aiki suke ta yi gobe za'a kawo lefe duk matan Yayyen ta suna gidan Tun safe wayar ta ta ɗauko missed Call gurin ashirin kuma duk Zaaheed kiran sa tayi baiyi picking ba kawai ta ƙyale shi maybe Yana lecture ne. Sajeedah ce ta shigo
"Nan kika dawo kuma"
"Eh na gaji ne hutawa zanyi sai na fito"
"Yayan kine ya ke ta kira wai ya kira baki ɗaga ba yace in haɗa ki da shi"
"Banga kiran ba ma, To Allah yasa lafiya"
"Gashi ki kira shi" ta faɗa tana miƙa mata wayar zama tayi kusa da ita
"Ina ta kira ba kya ɗagawa"
"Yaya banga kiran bane" ta bashi amsa
"Zaaheed ya kira kine"
"Eh"
"Yaushe? Ba abinda yace Miki"
"Missed Call kawai na tarar Yaya"
"Shikenan, inya kira karki ɗaga kinji Koh"
"Tohmm" tace masa ta katse kiran. Tashi tayi ta miƙa wa Sajeedah wayar ta dawo ta zauna tana sanar da ita abinda yace
"Saboda me zaice karki ɗaga"
"Aunty bai sanar min ba"
"Kawai ƙyale shi in ya kira ki ɗaga sai kice baki ɗaga ba"
Suna cikin maganar sai ga kira yana shigowa Sajeedah ce tace
"Wa yake kira"
Janyo wayar tayi ta duba sai tace mata
"Zaaheed ne, ga yaya yace kar in ɗaga, ban san meyasa ba"
"Ɗaga kawai ki rabu dashi yasan kin ɗaga"
"Kar yaji yayi faɗa fa"
"Ki ɗaga kawai ai ba sani yayi ba sai dai in ke zaki faɗa masa"
"Bama zan faɗa masa ba Insha Allah" tace tana daga wa muyar mace taji maimakon ta Zaaheed ɗin
"Ana ta Murna an samu ɗan Masu kuɗi za'a Aura Koh?
"Please wace?"
"Bashi yasa na kira ki ba, kin san Zaaheed ya fasa Auren ki?"
"Kamar ya?"
"Auuuuu Ashe bai sanar da ke ba to bari in sanar da ke ya fasa Auren ki, ranar Friday zamu yi Aure da shi"
Wayar ce ta fadi daga hannun ta abinda yaja hankalin Sajeedah da take wa Batool wasa ajiye Batool ɗin tayi tana tashi da Sauri ƙara so wa kusa da ita tayi tana dafa ta sai kuma tace mata
"me ya faru kuma?"
"An kuma fasa Auren Innalillahi wainnaillaihir-rajiun" kawai tace mata tafiya tayi luuuuuuuu ta faɗi sumammiya.....................✍️
Wasssh na gaji 😂 inga ruwan Comments da Like Much Kauna mutanen Amana😍✨
# 𝙵𝙰𝚃𝙴𝚈𝚉𝙰𝙰𝙷𝚁𝙰𝙷👯
Masu son Hooriyah daga Farko zasu iya Following WhatsApp Channel ɗin nan
https://whatsapp.com/channel/0029VaOeCGv42DcbctBrce2I
Follow My Pages
Arewa Books:https://www.arewabooks.com/u/fatimaintisar1
Wattpad: https://www.wattpad.com/u/fatimaintisar1
09047574404
WhatsApp Only
Comments & Share Fisabillah🥰👏
𝔽𝔸𝕋𝔼𝕐ℤ𝔸𝔸ℍℝ𝔸ℍ✍️
[5/21, 12:27 PM] Fatima Zahra Intisar: ♡ ԋσσɾιყαԋ ♡
https://chat.whatsapp.com/InjFDl8g9KiCk5F8oos5Yz
𝚂𝚃𝙾𝚁𝚈 𝙰𝙽𝙳 𝚆𝚁𝙸𝚃𝚃𝙴𝙽
𝙱𝚈 𝙵𝙰𝚃𝙴𝚈𝚉𝙰𝙰𝙷𝚁𝙰𝙷
тԋє ɯɾιтєɾ σϝ
*ʂιʅαɾ ɯαყα*
𝗔𝗡𝗗 𝗡𝗢𝗪
♡ ԋσσɾιყαԋ ♡
بسم الله الرحمن الرحيم
𝙵𝙰𝚃𝙴𝚈𝚉𝙰𝙰𝙷𝚁𝙰𝙷✍️
𝐏𝐚𝐠𝐞 𝟒𝟑&𝟒𝟒
___________________________________________________________
𝐍𝐎𝐎𝐑
Tana daga cikin ɗaki take jiyo hayaniyar su abinda yaja hankalin ta kenan ta fito a bakin ƙofar ɗakin Mommy ta tsaya tana jinsu jin maganar Zaaheed ya Aure ta aka yi ya sata daka tsalle da yake tana nesa dasu basu jiyo ba da sauri ta shige ɗakin ta tana murna wayar ta ta ɗauko rasa wa zata fara faɗa wa wannan Albishir ɗin tayi sai daga can tayi dailing number ta kira ringing uku ta ɗaga
"Bestie Albishirin ki" ta faɗa da sauri ba tare da ko sun gaisa ba
"Goro" aka bata amsa daga can
"Ranar Friday ɗaurin Aure na" tace cikin zumuɗin ta
"Da gaske, wa zaki Aura?"
"Wallahi yanzu ake sanar dani, Masoyi na mana"
"Kina nufin Zaaheed, But How comes?"
"Eh shi" nan ta kwashe labarin komai ta sanar mata
"Kai amma bestie kin iya makirci"
"Bawan nan ba shawara nake so ki bani"
"Wace irin shawara kuma bayan kin samu abinda kike so ɗaurin Aure kawai ya rage"
"Da saura fa, so nake Ni in sanar mata ya fasa auren ta tunda shi yaƙi amma na rasa wace hanya zanbi in faɗa mata"
"Baki da number ta?"
"Allah ya kiyaye me zanyi da number ta"
"Bari kiji wata shawara..."
Faɗa mata shawarar tayi
"Wow amazing, banyi tunanin wannan Bama"
"Gashi yanzu na sanar dake"
"Bari inyi sauri kafin ya fice"
"Ok sai na jiki" ta katse wayar
Ajiye wayar tayi tana miƙewa dan ta aiwatar ta abinda ƙawarta ta sanar mata Part ɗin Zaaheed ta nufa baya palour sai wayar da kawai ta gani ɗauka tayi ta koma cikin gidan ɗakinta ta nufa sun card ɗin sa ta cire ta saka a wayar ta ta ɗau nata ta saka masa komawa tayi ta ajiye masa wayar tasa ta koma ɗakin ta number Hooriyah tayi ta kira bata ɗaga ba ƙara kira tayi nan ma bata daga ba ta kira ya kusa sai ashirin ganin ba'a ɗaga ba yasa ta ajiye wayar ta shiga wani abin baifi awa biyu ba sai ga Hooriyah ta kira sai da ta bari ta katse sannan ta kira ta sanar mata tana gama faɗa mata tayi dariya sai tace
"Mayya abi wani kuma ba dai Yah Zaaheed ba dan nawa ne"
"Nan da Friday na zama tashi ya zama nawa, Daɗi kashe Ni, yanzu da banbi wannan hanyar ba sai dai ya subucemin Allah na gode maka"
ta faɗa tana sakin wani malalacin murmushi. Da sauri ta tashi maida masa sim card ɗinsa sai ta dawo ta zauna Aunty Safiyya ce ta faɗo mata a rai
"Ya kamata inje in sallami matar nan kar ta tona asirin ba'a ɗaura ba" ta ce tana tashi. Yanzu ma Palour'n ba kowa dan haka ficewar ta tayi bata sanarwar Mommy ba.
Gidan Aunty Safiyya taje sallame ta. Gida ta nufa dan ta huta sai ta fara shirin biki kuma...
💥💫
H̶O̶O̶R̶I̶Y̶A̶H̶
Sajeedah hankalin ta tashi yayi rasa abinda zata yi tayi sai can shawara ta faɗo mata kwantar da ita tayi buɗe fridge tayi ruwa mai sanyi ta ɗauko tana kwara mata shiru bata motsa ba hankalin ta ƙara tashi yayi ƙara kwara mata ruwan tayi atishawa ta saka tana buɗe idon ta nan abinda ya faru ya dawo mata Kuka ta saki riƙe ta Sajeedah tayi tana bata haƙuri
"Aunty shima ya fasa da gaske Koh?" Shirun da Sajeedah ta mata ne ya sata ƙara cewa
"Ni kuma yawa ƙaddarar Kenan, sai anzo Aure sai suce sun fasa"
"Ki daina faɗin haka mana, shi ya faɗa Miki ne?"
"Wata ce kuma cewa tayi ita zai Aura ranar Friday"
"Kiyi shiru kar yayanki yazo ya ga kina kuka bayan yace karki ɗaga kiran sa"
"Ashe abinda Yaya ji kenan yake son ɓoye min, baya san tashin hankali na Aunty Nima bazan tayar masa da hankali ba Insha Allah zan dau Ƙaddara ta"
"Nace ki daina faɗin haka, Kiyi shiru ko yazo kar ki nuna masa kin ji sai muji abinda zaice" kai ta gyaɗa mata "Yauwa tashi ki wanke fuskar, by now Yana Hanya kar yazo" Toilet ta shiga ta wanke fuskar powder Sajeedah ta miƙa mata "me zanyi da ita?"
"Goge Fuskar zaki yi ko sai ya gane kin ji"
Karɓa tayi ta goge fuskar. Fita Sajeedah tayi ba jima wa sai gata da kwalli miƙa mata tayi tana cewa "ungo saka har yanzu ana ganewa kinyi kuka"
Sakawa tayi badan ranta yaso ba. Sauka kasa suka yi dan kar a zargi wani abin kuma...............✍️

𝐏𝐚𝐠𝐞 𝟒𝟓&𝟒𝟔
___________________________________________________________________________
Aminu Abubakar Muhammad (Arshad) shine Cikekken sunan shi Haifaffen Garin Abuja ɗa ɗaya tilo da Allah ya bawa Mahaifiyar sa shekarar sa Talatin da Biyar a duniya yana da ƙane guda biyu mata ƴaƴan Kishiyar Ummi'nsa. Kyakkyawa ne ajin Farko tsayawa kamanta muku kamarsa ma ɓata lokaci ne.
*𝐾𝑎𝑟𝑠ℎ𝑒 𝑛𝑒 𝑎 𝑔𝑢𝑛 𝑘𝑦𝑎𝑢 𝑘𝑢 𝑎𝑦𝑦𝑎𝑛𝑜 𝑑𝑢𝑘 𝑘𝑦𝑎𝑛 𝑑𝑢𝑛𝑖𝑦𝑎 𝑘𝑢 𝑎𝑧𝑎 𝑚𝑎𝑠𝑎 𝑦𝑎 𝑘𝑎𝑖 ℎ𝑎𝑟 𝑦𝑎 𝑘𝑢𝑠𝑎 𝑤𝑢𝑐𝑒𝑤𝑎😂💔*
Alhaji Abubakar Muhammad Sarki mai ci a garin Abuja Matan sa Biyu Hajiya Abeedah ita ce Uwargida Ba ƴar Nigeria bace a Saudiyya take ya Aure ta suka dawo Nigeria ɗa ɗaya ta haifa Arshad daga shi bata kuma haihuwa ba. Yana ce mata Ammi. Abeedah bata da matsala kowa nata ne a gidan bata da abokin faɗa. Shekarar Arshad Goma a duniya Sarki ya ƙara Aure ya auri Hajiya Kareema sai da ta shekara Biyar da aure Sannan Allah ya bata haihuwa ta haifi Asma'u Husna sai ƙanwar ta Zainab tun daga lokacin haihuwa ta tsaya a gidan ba wacce ta sake haihuwa. Kareema ƴar uwar sa ce da Akwai ɗagawa da girman kai bata son raini ga ta tsani Abeedah bata shiri da ita ko tafiya take ta hango Abeedah chanja hanya take dan kar su gaisa taso Aurar Abubakar tun kafin ya haɗu da Abeedah amma yaƙi sai daga baya ya Aure ta.
Yayi karatun sa ƙasar Indai inda ya karanci medicine yana aiki a National Hospital Abuja. Babban likita ne da ake ji da shi a Asibitin suna jin daɗin aiki da shi.
Tun yana ɗan shekara Ashirin Ammi ta kamu da lalura rana tsaka ta daina ji ta daina magana sun shiga tashin hankali Babba nan aka fara neman magani amma shiru an fita da ita daga kasar maimakon samun sauƙi sau larura ta ƙaru ta daina gani gaba ɗaya. Haƙura suka yi da Asibiti suka koma gida ana yi mata addu'a amma shiru bata warke ba.