← Book details Gurbin Ido Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 88 OF 113

Sashe 88

Gurbin Ido Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Idan daddynku ya kira fa ku sanar mini" ta qarasa maganar idanuwanta na sauka kan fuskar maimunatu da ta waiwayo gaba daya zuwa gareta.

Cak tunaninta da kwanyarta suka daskare suka daina aiki na wucin gadi,kafin kuma su dawo dai dai,ta miqe tsaye zumbur tana duban maimunatu wadda ta zame hannunta daga na ja'afar,tanason qafafuwanta su dauketa su kaita inda matar ke tsaye amma sunqi mata wannan aikin

"Maim.... maimunatu ce?" Ta tambaya bakinta yana rawa don kawar da shakku

"Umma sa'adeee" ta fadi sunan da wani irin qarfi sannan ta kwasa da mugun gudu tayi wajenta,tana isa umma sa'aden ta bude hannuwanta ta kuma rungumeta da kyau,sannan dukkaninsu suka saki kuka a tare kamar ransu zai fice.

Kiran sunan juna sukeyi,kowa yana jin kamar a duniyar mafarki yake,yayin da yaran matar suka zubar da duk abinda sukeyi suka qaraso wajen,cikin tashin hankalin kukan da mamansu takeyi suka tsaya carko carko suna kallonta gami da kiran sunanta.

Tuni ja'afar ya riga jabir isowa wajen,shi da fatima na tsaye a bayansa shima cikin rashin fahimtar meke faruwa?,zaya matsa gaba kadan ganin yadda maimunatun sa ke kuka jabir ya riqeshi,saboda ambaton sunanta da maimunatu tayi ya tuna masa da ko wacece ita a rayuwar maimunatu.

Taga tagar da sa'ade zata fadi yasa maimunatu da yaranta tarota,ta samu ta tsaya sosai tana sake kiran sunan maimunatu,gami da dagowa tana riqe da fuskarta,wasu irin hawaye masu zafi suna mata zirya a kuncinta,tana kallon fuska mafi soyuwa a fuskar maimunatun,fuskar 'yar uwarta qwaya daya tal data mallaka wato shatu

"Umma ki zauna,kinga shirin faduwa kike" diyarta ta fada cikin damuwa,sai maimunatu ta kamata da kyau suka koma saman abun zama suka zauna,tana riqe gam da hannun maimunatun kamar zata sake bace mata.

Sai a sannan idanuwanta ya hangi su ja'afar dake tsaye,suma sai lokacin suka ga fuskarta da kyau

"Momma?" Jabir ya fada yana dubanta

"Jabir?" Itama sa'ade ta fada tana kallonsa,sai ya matsa daga inda fatima take ya tako gabanta

"Barka da rana momma"
"Jabir barka kadai,kai da waye?,daga ina haka kake?" Ta tambayeshi fuskarta jiqe da hawayen da taketa qoqarin tsaidasu,waiwayawa yayi ya kallo ja'afar da dukka hankalinsa yake kan maimunatu,kukan da take yana ta tabashi,banda jabir ya hanashi da tuni ya isa gareta ya janyeta

"Dude" yayi kiran ja'afar a tausashe,sai a sannan yakai fuskarsa kansu,ya gane fuskar matar,matar baaba ambassador ce,kuma tamkar uwa take a wajensa,sign jabir yayi masa na ya matso,don yana tsammanin ja'afar din bai ganeta ba,saboda yasan ba shiga sha'anin mutane yakeyi ba,sai ya waiwaya ga fatima itama ya kirayeta.

"Ja'afar?" Ta kira sunansa shima sand ya iso din

"Nigeria zamu wuce,munzo hutu ne na sati daya,ga mijin maimunatu" wata ajiyar zuciya me hade da qwalla sa'ade ta sauke

"Allah kai ne Allah,Allah mai yadda yaso da bayinsa,Allah mai qaddara dukkan abinda zai afku,ubangiji kai kasan kalar abinda ka shirya har ka qaddaro min matsalar da bazan iya fita daga qasar daka ajiyeni ba tsahon shekaru,sannan kuma ka qaddaramin fitowa daga wannan qasar a yau,Allah na gode maka" sai ta rungume maimunatun sosai suna sakin sabon kuka.

Idanu ja'afar ya runtse kana ya budesu,bayason kukan da maimunatu take ko kadan,yana jinsa yana sauka can tsakiyar zuciyarsa,kiran da akema wadanda zasu tashi a jirginsu ya katse komai,saidai kuma sa'ade taqi rabuwa da maimunatu,tana riqe gam a hannunta,har zuwa sanda aka kammala komai suka shige jirgi.
[11/24, 10:10 PM] Safiyyatulkiram: 67

A tausashe ya zame duka hannuwan rigar daga jikinta,yakai bakinsa a hankali saman wuyanta yana sauke mata hucin numfashinsa da kuma dumin dake kan soft lips din nasa,take tsigar jikinta ya zuba da wani irin yanayi daya tsarga har cikin jininta,ta runtse idanunta da kyau,tana jin saukar wani abu a jikinta,kamar a yanzun ne tasha maganin wajen anty maama,cikin kunnensa yakai bakin nasa,cikin laushi kamar mai jin bacci da wata irin murya me zurfi

"Uhmmm,tell me.....me kike tsoron?" Yadda yayi maganar tsakiyar kunnenta sai ya rikitata gaba daya,taji kamar zata fadi duk da a zaune take,bata gama dawowa hayyacinta ba ta sake jin dumin hannunsa saman wuyanta,kamar mai tafiyar tsutsa ya shafi wuyanta zuwa saman qirjinta,wani shock ya sake sakar ma jikinta duka,hannunsa ya sanya ya kama habarta ya juyo da fuskarta,karon farko da idanunsu ya sarqafe cikin na juna a yanayi irin wannan,wani irin kallo yake mata kamar zai narke a cikin idanun nata,duk da idanun suna cikin nata amma sun gaza tsaiwa saboda abinda yake ji cikin jiki da zuciyarsa,duk bayan sakanni sai ya lumshesu ya kuma budesu a kan fuskarta,yana jin kamar lokaci yayita tsaiwa a haka ya daina motsawa.

Ta qasan rigar ya zura hannunsa ya shafi mararta,mutuwar zaune ta sakeyi,wannan karon tayi yinqurin riqe hannunsa,fuskarta a narke tana girgiza kai tana kuma kallonsa da idanuwanta da suka yara qwallar kunya da tsoro,abinda ya sake qara masa shauqi kenan a kanta,sai ya sakar mata wani galabaitaccen tattausan murmushi,sannan shima ya girgiza mata kai alamun a'a,ya zame hannunsa daga cikin nata,ya sanya duka tafukan hannuwansa a gefe da gefan qugunta,ya fara murza rigar zuwa sama(scrolling up),a hankali tattausan fari sol din jikinta ya fara bayyana,idanunsa cikin nata yana dasa mata wasu irin kibiyoyi da suke isa direct daga ruhi zuwa gangar jiki su kuma sauka a azuciya.

Ci gaba yayi da nade rigar tas a haka,har hannuwansa suka isa ga qirjinta,sai yasa hannu ya zare rigar gaba daya kamar nannadaddiyar takarda ya jefar da ita gefe guda tabi bayan fasashen kofin tea dinsa na dazu.

Zaucewa ya kusa yi sanda ya yiwa hannuwansa masauki a samansu,maimunatu kuwaqi wani irin numfashi mai sauti ta zuqa ta kuma sauke,sannan ta aza nata hannuwan saman nashi da zummar turesa tana kuma yunqurin miqewa daga saman cinyarsa

"Noo,please... don't...... do....." Ya fara fada a tsintsinke,bai kuma iya qarasa fadar ba,saboda kasa jurewar da yayi,ya janyota cikin jikinsa da dukka qarfinsa,ya tura kansa tsakiyar qirjin nata ya zagaye hannuwansa a bayanta ya matseta gam har taji kamar zata balle balle biyu,wani irin salo ya fara mata tsakanin dukiyar fulaninta,sai taji gaba daya wuta ta dauke mata,ta shiga wani irin shauqi da yanayin da tunda tazo duniya bata taba jin irinsa ba,tana jinsa yana bidirinsa yadda yaga dama,ba inda bai yamutsa a jikinta ba yadda yaso,ba inda harshe da hannuwansa basu kai ba,wani irin galabaitaccen numfashi dukkaninsu suke saukewa,bugun zuciyarsu na wani irin sauri,kada ma ja'afar yaji labari,wanda yakejin zuciyar tasa kamar zata faso qirjinsa ta fito,yana jin heart beat din nasa har cikin kunnuwansa,wanda banda shi da qarar fitar numfashin maimunatun babu wani abu da kunnuwansa ke iya ji,ciki harda knocking din da jabir keta musu don su karba dinne dinsu,da ya gaji sai ya koma daki ya dauki wayarsa ya kira number ja'afar din,saidai ko kadan ko kusa ko alama ma cikinsu ba wanda yaji ringing na wayar.

Cak ya dauketa kamar wata baby,bai sauketa ko ina ba sai saman gadon,sai daya tabbatar ya fida duk wani abu da zai kawo masa delay daga jikinsa sannan ya sanyata tsakiyar qirjinsa yana boyeta,haduwar fatar jikkunansu a waje daya ya haifar musu da wani irin gigitaccen yanayi mr tafiya da qwaqwalwa dama dukka tunanin dake cikinta.

Cikin zafin nama yaci gaba da aike mata da saqonni masu nauyi,cikin salo na qwarewa tausasawa da kuma sanin hanyar zautar da mace,abinda ya sake gigitar da maimunatu kenan,shi kuma ya sake ficewa daga hayyacinsa,gaba daya jikinsa rawa yake,zaka dauka matsanancin sanyi yakeji,irin sanyin dake tafe da zazzabi mai zafi,sai daya tabbatar bazai iya qwacetar kansa ba,yakai matakin da babu abinda yake buqata illa maimunatu,illa kuma kasancewa da ita,ya sanya fuskarta a tsakiyar tafukan hannayensa yana dubanta da jajayen idanuwansa,fuskarta ta kada tayi jazir saboda yamutsa da tasha da kuma nauyin saqonninsa zuwa gareta,hade fuskarsu yayi waje daya suna musayar numfashi,yana fusgar kalaman bakinsa da qyar labbansa suna rawa

"Kiyimin alfarmar......do me this favor" ya matseta sosai a jikinsa

"bana bir iyilik yap" ya sake fada cikin turkish language yana mannewa a jikinta yanajin kamar ya narke su xama abu daya tsabar yadda yakeji.

Sai da hankalinta ya fara dawowa gangar jikinta sanda yake neman hanyar da zata maidasu xuwa abu guda ita dashi,sai a sannan ta fahimci bata da wayo,ta kuma gane zallar wauta da rashin hankalin data tafka,cikin tsananin azaba ta riqeshi gam tana roqorsa gami da bashi haquri,kalma daya da take fada bai fahimta ba,illa dai ruwan hawayen daya fahimci suna fita daga idanunta sakamakon shafar fuskarsa da sukayi,harshensa ya maye gurbin handkerchief a ranar,ya dinga lashe duk wani hawaye daya silalo zuwa kuncinta

"Am sorry,am so sorry angel" sunan ya kufce daga bakinsa ba tare da yasan hakan ya faru ba,wasu irin kalamai ne suka dinga kwance kansu da kansu daga can qasan zuciyarsa zuwa harshensa,wanda tabbas inda cikin hayyacinsa yake tabbas ba zasu fita din ba,idanunsa cikin nata yake kallonta,yaci gaba da kuma da maidata zuwa cikakkiyar mace.

Bai fahimci komai ba,yaga dai hawayen ya tsaya,sannan kuma idannta suka dinga lumshewa a hankali,kalaman bakinta suka tsaya cak,sai motsa bakin nata data dinga yi a hankali a hankali,har idanuwanta suka kammala rufewa,bakinta ya tsaya da motsi.

Wasu qididdgaggun mintuna suka biyo baya kafin ya kira sunanta da wani irin amo mai qarfi,sautin kiran da ya dawo da ita hayyacinta,ya matseta kamar xai rabata biyu gumin dake jikinsa yana sauka a fatarta.

Kuka take son saki amma kuma ta kasa,gaba daya wani irin wahalallen numfashi take saki,numfashin da baya ko sauka cikin hunhunta,sannu a hankali ta saki wani marayan kuka mara sauti sai zallar hawaye masu zafi,tana jin azaba kota ina, cinyoyinta sun mata nauyi kamar idan akace ta motsa ba zata iya ba.

Kansa na kife akan qirjinta yana sauke numfashin dake tattare da samun cikakkiyar nutsuwa,idan yace xai tuna duniyar daya tafi yasan yayi tabbas yayi babbar qarya,wani nisan kiwo yayi da tafiyar da bai taba tsintar kansa a cikinta ba,wasu abubuwa suka dinga dawo masa a kansa

"Wannan itace maimunatu?,maimunatun da anni ta zaba min?"idanunsa ya runtse yana tuna me da me ya yiwa anni sanda ta shaida masa zabinta

"Maimunatu...maimoon" ya sake nanata sunanta cikin zuciyarsa yana zube idanuwansa da suka koma kamar na wanda yasha abun maye ya bugu a kanta,duk da baya iya ganin fuskarta
Chapter 88 · 0% Book details