Sashe 93
Gargada So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hawwa na zaune kan dadduma tareda Noor sun idar tana koyama Noor azkar yarinyar is 4 amman wai bata zuwa islamiyya sannan babu mai koya mata agida, Baba kuma na hira da Ammi da Dado da Anty Lami Miemie da Ramla basa dakin sallama akayi Aminu ya bude kofan dakin yashigo dawata katuwar kwali na LG washing machine saiga su Hafsat duka biye dashi Hawwa tabisu da kallo Ammi tace “a’ah wannan kuma menene Aminu haka”? Dan murmushi yayi yakalli Hawwa dake kallonsu yace “Ammi hada kudi mukayi muka saiwa Ya Hawwa washing machine na tambayi Hafsa tace shine kadai baku sayo ba dakukaje sayayyan kayan daki” yadanyi shiru yakalli Hawwa ahankali yace “Ya Hawwa I wish nafara aiki and I wish I can afford more than this wlh Ya Hawwa zan iya baki duka duniyan nan kin chanchanci haka”dakin kowa yayi tsit yana kallonsu, Ahankali Hafsa tashare hawayen daya zubomata tace “Ya Hawwa baki taba kallonmu kaman yaran kishiya ba, ko ki kallemu da abinda Umma take miki, Ya Hawwa da Baby Minal na ciwo bataci abinci ance a asibiti she is under weight Babanta baida kudin soyamata abinci” tai dan shiru saikuma tafashe da kuka sosai tace “Ya Hawwa kadaice tafito da kudi tadinga siyanma Minal abincin yara daban daban, kala kala, wlh babu wanda bata siyamana ba, cerelac su gaber rice babu kalan abincin yara da bata soyama Minal ba har yarinyar tazo tafara ci tanata kumari” ahankali Hawwa ta tashi dagakan dadduma idanunta yayi ja kanninta are making her emotional, Hafsa tace “I wish kowa aduniya zai sami big sister kaman Ya Hawwa, she takes care of dukanmu zuciyan Ya Hawwa daban ne, she’s too good” hannu Hawwa tabude mata dasauri Hafsa ta rungumeta tsamtsam a jikinta su Khadija ma haka, Aminu Hawwa ta kalla tace “come here big head” zuwa yayi tabashi side hug tareda shafa kanshi hawaye na zubowa daga idanunta she wish this was real marraige, all this farin cikin da yan uwanta keyi she wished for mutum better than Khaleel sukemawa, su Ammi kowa saida ya goge kwalla ganin Hawwa dasu Aminu, ahankali Hawwa tace “zan dinga amfani da washing machine din nan kullum kobanda wanki ma” dariya duk sukahau yi su da ke kuka daidai nan akai sallama ana bude kofan dakin duk suka dago Umma ce sanye da Hijabi kowa ya tsaya turus yana kallonta Umma bata taba shigowa dakin ba, Hawwa ta kalla daga bakin kofan tace “nashigo?” Gyadamata kai Hawwa tayi da sauri shigowa Umma tayi tazo gaban Hawwa ga mamakin kowa kawai saitai kasa zata duka dasauri Hawwa tariketa tace “Umma mehaka”? Fashewa tayi da kuka kawai tace “Hawwa ki yafeni ki gafarceni duk abinda na miki na dauramiki tsana akan abinda baki duniya akayi, na dinga miki mugun fata kema ki dade baki aure ba kaman yanda mahaifinki yamini, nayi kuskure amman yarana sun ganar dani, sun nunamin hanyar gaskiya Hawwa kiyakuri dan girman Allah” Dasauri Hawwa tace “Umma wlh bakımın komiba kiyakuri ki yafeba both Babana da Mamana abinda suka miki kinji” Gyadamata kai tayi tace “na yafe musu har abada” ta rungume Hawwa tace “Allah yamiki albarka, Allah ya albarkaci aurenki yabaku zaman lafiya da yara masu albarka” kowa na dakin harda Baba sukace Ameen, Umma tadauko tadauki ledan data taho dashi tabude atampa mai kyau ne ciganvi na gold irin na 15k dinnan tace “ga gudunmawa kinji” cikeda farin ciki Hawwa tace “Umma wayyooo Allah na nagode Umma tayi kyau ina sonta wlh saida salla zan dinga nasaka” Umma ta washe baki she loves yanda Hawwa ta nuna tanaso itadakeda atampopin millions a akwati Hawwa tawuce takaima Baba dasu Ammi tace “Baba Ammi kallo abinda Umma na tabani” Baba da Ammi tace akashe lafiya zuwa wajen dash Baba suke Umma tayi tace “Zainab Malam kuma kuyafemin” Ammi tace “Zainab komi yawuce amanta da baya” Baba yace “nayafe miki Zainabu nima kiyafeni” ahankali tace “nayafe Allah ya yafemana duka yahadamu a Aljanna” kowa yace Ameen, tace “Zainabu meya rage ba’ayiba? Mezanyi?” Ahankali Ammi tace “jere za’aje gobe agidanta inaso ke zaki jagoranci abin Umma, ga Lami kuma” Umma tace “ba matsala Allah yakaimu gobe da rai da lafiya” kawai suka shiga hira ana planning biki gobe dan akwai dinner da daddare karfe takwas Hawwa sai kallon kowa take adakin one big happy family all this farin cikin da planning bikinta hala nan da wata daya, ko sati daya, ko sati biyu yasaketa fa ko? Gashi mashayi, dan party, dazata gayamusu bazasu yarda ba, babu mai daukar bad magana akan Khaleel, lallen hannunta dayayi fitinannen kyau ta kalla wai itane zatai aure yanzu, kiranta Munawwarah tayi hakan yasa ta tashi ta kwantar da Noor datai bacci agado tawuce taje ganin magani zata bata yasa tace “ba Ammi tace adakata ba Anty” Munnawara ta dungure mata kai tace “wannan ba maganin mata bane, maganin cicciko da naman gaba ne taciki, batace kar abaki wannan ba ai, shanye nidai kibani kitafi” kama hanci Hawwa tayi tasha da kyar tanayi kaman satai amai Munawwarah tace “za’asha daga kafin afasa” Dasauri Hawwa tace “meza’a fasa”? Dan bata gane maganan ba Munawwarah tace “tashi kije nidai bacci zanyi” tashi Hawwa tayi tafice abinta taje ta kwanta.
[10/6, 7:32 AM] +234 903 908 6385: EPISODE 7️⃣3️⃣
Da asuba Ammi ta tada Hawwa dan ta hada important kayanta datake bukata su Hafsat suka tayata akwati daya tahada na kayan datakeso uniform nata da credentials dinta, Umma ta karba sannan su Ammi da manyan maza suka shiga kai kayan Hawwa zuwa trailer da Khaleel ya aiko musu aka fitar da komi waje, zuwa around 10 mata suka shiga jeep da yazo daukan su, Aminu ma yabisu as namiji aka tafi dasu jere gidan Hawwa.
Kowa saida yayi salati dasukaga gidan Hawwa gate harsun gaji da kirgawa ga yan sanda da sojoji tako’ina, Mommy na tsaye wajen window office nata su Umma suka sauko daga mota tsaki tayi tace “bunch of local people look at them” tawuce ciki Excellency na falo tareda Khaleel daya kwanta yasa kansa akan cinyansa yana chatting abinsa cikeda masifa tace “wai Khaleely akanme zakaje kayi aure from this local family kuma harda biki maisa ba’ayi descreet marraige damuka sabayi ba? Wlh kunyan gayyatan mutanena reception na yau nake sabida kalan yar gidansu wayanda ka auro, batare da Khaleel ya dagoba yace “Pops talk to Mommm oooooo” Dasauri Excellency yadan rufe Mommy da fada yace “wai me haka Madam? How many time will you go forth and back on this matter eh? Kibar yaro yayi abinda yakeso idanma destination wedding yakeso let it be, meruwan mu da family su ko status nasu badai ya auri abinda yakeso ba fakat!”
Tashi zaune Khaleel yayi yakalli Mom cikeda rashin mutunci yace “ko kallon banza kikama family matana you will see the other side of me Mom” yana maganan yawuce hanyan side nashi yace “ask the workers akaimu su abinci da drinks” kaman Mommy zatai kuka cikin masifa tace “PA” zuwa yarinyar tayi da gudu Momy tace “attend to Khaleely Inlaws” ran Mommy abace tawuce fuuu tayi ciki Excellency yabita da kallo yana kadakai kafin ya cigaba da waya abinshi yau da gobe da jibi yadauki off sabida bikin dansa.
Mutane cike gidansu Hawwa kaman zasu zauna akatanga sabida yanda jama’a suka cika ko’ina, Hawwa na daki tayi wanka tasaka atampa mai bala’in kyau dinkin yamata sai addu’a ake ana mata Allah sanya alheri.
Wuraren 5 stylist nata da makeup artist nata suka fara shiryata in white gown around 7:30 aka gama shiryata lokacin duk an tafi da yan gida hall, salla tayi sannan aka mata daurin kai, wani diamond sarka aka samata Hawwa was screaming money ya Allah ita kanta data kalli madubi sai kawai ta tsaya dan she can’t believe itace, bata taba sanın she’s this beautiful ba, she looks like all this instagram brides da ake gani online, dagata sukayi Hafsy dake rike da wayanta tace “mijinki sai kira yake Hawwa” kin magana tayi dan batajin dadin komi fita waje sukayi wani red roll Royce ke pake akofar gidansu da akai arranging da flowers ga motocin security gaba da baya bude mata akayi ta shiga ahankali batare data kalli Khaleel dake zaune yana kallonta ba aka rufe akaja motan hannunshi yakai zai taba bata tadauke dasauri shi kawai kallonta yake gobe tana dakinshi around this time dan tun 5 zai turo atafi da ita tahowa yayi yadaura fuskanshi akan shoulder nata yakawo wayanshi yayi snapping nasu yana murmushi yace “I have the most beautiful girl as my wife” mtswww Hawwa taja gajeren tsaki gaban hall din akai parking aka bude musu suka fito suka tsaya Moh yazo yana sanye da suit yace “you are late” Hawwa ya nuna da kanta ke kasa yace “matana tarikeni” “Welldone Mrs Lee” Sam yafadi yajuya yakoma ciki dan bride da grooom shigowansu su kadaine bayason hayaniyan mutane na binsu, daganan waje sukaji muryan MC yana ladies and gentlemen the moment is here, Momy and addy Uncle and sister the bride and groom gasunan abasu standing ovation DJ DJ” DJ yasaka wakan like my father by Jax wanda Khaleel yace asamai idan zasu shigo sabida Baba yabashi labarin Mahaifiyar Hawwa and he wants to communicate to Hawwa da wakan ya gayamata cewa he will loves her the way Baba loves her Mom,
Shiga Hall din Khaleel yayi da ita ya Allah Hawwa da Khaleel sunyi kyau watttttt🔥 Tana sanye da white gown nata gawani net da aka dauramata akan gashinta da aka gyara yayi kyau kaman tasaka attachment, Khaleel na sanye da suit black yarike musu hannu, yanda ake kallonsu sai Hawwa taji kuka, wakan dake tashi that is so cool na ratsata kallonta Khaleel yayi cikeda so yanuna mata Baba dake sanye cikin kaya exactly irin na Excellency yana tareda excellency yana kallonsu yana murmushi sosai, kawo kanshi yayi saitin kunnenta suna tafiya yace “I will love you Hawwa just like the way Baba keson Maman ki har yau dudda she’s late, I will love you a million times more!” wani irin kallon Khaleel tayi tayi cus she felt his words har cikin heart nata cikeda so ya gyadamata kai yana kallonta.