Sashe 20
Gargada So Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
4- TIPS FOR AMAXING WEDDING NIGHT SEX
5- BEGGINERS SEX SYLES
6- YANDA AKE IHUN KISSA DA KUKAN DADI IDAN KUNA SEX
7- YANDA AKE SHAGWABA MAI DABURTA MIJI
8- UNDERSTANDING LIBIDO NAKI DA NASHI
9- BEST POSITION NA BAWA MIJI NONON KI DA YANDA ZAKI KULA DA NIPPLES BAYAN YASHA ZUKA
10- BEGINNERS SHAN DIDI
11- KUNYAZA
12- CAT
13- MM
14- NIPPLE PLAY
15- EROTIC MOANS
AND SO MUCH MORE BAZAN IYA LISTING ANAN BA JOIN NOW WITH JUST 5k na shekara daya gabaki daya
WATSAPP ME wa.me/+2347012181461
EPISODE 1️⃣9️⃣
Salla Hawwa tayi sai alokacin ma taji yunwa takeji tashi tayi tasa hijabi tafito kitchen nasu ta shiga tabude tukunya luckily taga shinkafa da miyan stew diba tayi tadawo daki tazauna tafaraci tadauki wayanta tana replying chats taga Abraham yamata magana ta amsashi wanda yawanci gaisuwan ya jiki ne itama tamai hakama Hayatu ta amsa sai chatting take da Ni’ima dake bata labarin wata a office nasu dasukai fada yau tana dariya, haka tagamaci ta tashi ta kuskure baki tai isha’i tai nafila wayanta yahau ringing dayake tanada Truecaller Kabiru Musa tagani na kiranta, abu taji ya tsayamata arai ta tashi kawai tacire kaya ta daura zani a kirji tasa hula tana kallon kitson kanta dake bukatan saloon sannan tadauki kwandon soson wanka tafito ruwa ta tara a famfo tashiga bayi dan bata iya bacci idan batai wanka ba, tadawo tazauna tayi shafe shafenta tasa kayan bacci ta kwanta tana lumshe idanu tamika hannu takashe wutan dakin, dan juyawa tayi gadon yamata fadi, most times da daddare anytime tazo bacci saitai yan tunane tunanen nan unless randa tai aiki tagaji ko idan Mims tadawo gida sabida adakinta take kwana tana debe mata kewa, wayanta ta dauka ta danna sai kawai ta shiga dial calls nata batada wani me kiranta banda Baba sai Ni’ima ko yan aikinsu ba waya take dasu ba saita kama, dan fuzar da iska tayi tana shiga contact list she is just craving tasami wanda zasuyi hiran soyayya dashi like kowace yammata wanda zai kira yaji muryanta yamata goodnight kafin tai bacci, watsapp ta shiga tashiga account na Ni’ima tasan ta kwanta yanzu, dan runtse idanu tayi ta ijiye wayan tajuya tareda kifa kanta a filo wlh wlh tanason aure, tana mugun so itama tai aure taje gidan mijinta tabar gidan mahaifinta but batada mijin, yazatayi shi wannan Kabir din baimata ba at all bazatama taba zama dashi ba, ahankali tace “Ya Allah kabani mijina nima, Ya Allah banso nakoma gareka banyi aure ba, nima inaso nai aure kaman kowace diya mace” ta sauke ijiyan zuciya ahaka bacci yayi awon gaba da ita.
Koda ta farka da asuba taga miss calls na Kabiru Musa yafi sau goma, wanka tayi tai brush dan yau akwai office, salla tayi tana zaune kan dadduma tayi azkar nata da karatun Qur’ani har zuwa seven sannan ta tashi ta linke komi tazo gaban mirror tayi morning routine nata na skincare yau yawanci uniform sawa suke last Thursday of the month sabida suna meeting da ake kira da Intelligent Briefing, wanda harda chef of staff da manya manyan mutane na kasa dai, tundaga kan yan military da other security personnel, zama tayi tana kallon kayan makeup na gaban madubin Baba pressure her so much da yanzu gani take kaman ita mummuna ce batada kyau maybe saisa babu mai nemanta, hannunta tamika ahankali tadauki powder zata shafa a fuskanta saikuma ta ijiye, makeup bashine zaisa a sota ba, and abin will look somehow dan bata sabayi taje wajen aikiba, murya chan ciki tace “Ya Allah kasa wani yace yana sona, na burge wani awajen meeting din” tadanyi murmushin kunya tadauki kwalli tasaka tasa lipgloss dayama lips nata kyau yafito baby pink yir abinshi, tawuce ta bude sip tana ciro uniform nata, singlet tafara sawa fari kafin tasaka rigan police din mai dogon hannu, daman akwai skin tight short one black datasa tazauna ta saka safa sannan tadauki dogon wandon uniform din tasa tayi zanzaro da rigan ciki tadauki bakin belt nasu ta saka kayan sun mata kyau bana wasaba, wandon nada fadi bai wani nunata sosai ba, bakin veil tadauka tai rolling akanta ta tura gyalen cikin riganta sannan tasake maida boturan rigan, tadauki boot nata tasaka baki dake shinning yaji shoe polish.
Komawa wajen madubi tayi ta feffesa turaruka sannan takara kallon kanta a madubi takoma baya tace “Hawwa kinyi kyau” sannan tadauki handbag dinta ta tarkata yan tarkacen ta cikinsu tafito tarufe kofan dakinta tayi hanyan waje Baba na zaune a kofar gida yabita da kallo dukawa tayi tace “ina kwana Baba” anatse yace “kintashi lpy ya hannunki”? Smiling tayi tace “dasauki” “Alhaji Kabiru yace yanata kiranki baki dagawa mesa baki daga wayanshi”? Dauke kanta tayi tafara kokarin mikewa tace “bansan shi bane” shiru Baba yayi yana kallonta saikuma yahade rai yace “idanba kinaso nayi mummunan sabamiki ba makesure kin kirashi sannan kidawo dawuri dan zaizo anjima da yamma ya ganki” murya ciki ciki tace “to” tawuce tadan dudduba motanta tayi warming sannan taja motar tabar unguwan.
Parking motarta tayi tafito bayan tadauki duk abinda zata dauka tawuce ciki direct office din Hayatu tawuce knocking tayi tareda bude kofan yana cikin office din tareda Abraham duk suna sanye da uniform gani ta yasa Abraham yatashi da sauri yana murmushi yace “welcome back Miss Hawwa, how is your hand”? Smiling kadan tayi tace “fine ya jiki? Hope you guys are good”? Gyadamata kai dukansu sukayi saikuma tai shiru saikuma tajuya zata fita Hayatu yace “Miss Hawwa” juyowa tayi ta kalleshi duk kallonta suke yace “kina bukatan wani abu ne?” Dan shiru tayi kaman mai tunani sai kuma ta shigo office din da kyau tazo gabanshi ta tsaya tace “uhmm actually I kinda need your help dukanku biyun banda wanda zan tunkara sai ku” Hayatu na kallonta yace “whatever you need we are here” gyadamai kai Abraham yayi yace “yes Miss Hawwa” cus bata taba zuwa da sunan tana neman su mata wani abuba, sakeyin jimm tayi sai chan tace “wani mutumi nakeso kudan tsoratamin shi ya rabu dani” tasake shiru kaman maijin nauyin maganan dazata yi tace “arrhhhhh daga ta bangaren Babana yafito yanason ya aure ni and and…uhmm bana sonshi i just want him to leave me, so please can you scare him off”? Calmly Hayatu yace “we got you” anatse Abraham yace “always! Give me his number ta track him” dan murmushi tayi tabude wayanta tashiga kiramai number sannan tace “thank you guys” tawuce tafito hankalinta ya kwanta office nata tashiga ta zauna tadan fara paper work, she needs to write detailed report na abinda yafaru a field takai office na DIG, karfe 10 suke shiga meeting din, 10 daidai akai knocking kofan office nata Abraham ne rike da two cup of coffee yashigo ciki ya ijiye daya agabanta yace “let’s go” mikewa tayi tadauki coffee din tace “thanks” suka fito tare zuwa meeting din wanda 12 suke gamawa.
12:15 suka gama tafito DIG yace “meet me in my office” gyadamai kai tayi tace “yes sir” tai discarding cup na coffee a trash na wajen tawuce Abraham yabita da kallo kawai yasan he doesn’t stand a chance ne but Miss Hawwa na burgeshi, she will forever be his crush.