← Book details Gargada So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 98

Sashe 3

Gargada So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Kowa na dakin kallonta yake sabida yanda muryanta is so captivating, wani irin sirkakkiyan murya gareta dake dauke da authoritative charm, calmness, and femininity, kowa kallonta yake barinma Excellency da saida tagama magana tass ya jinjina kai cus he felt confident yes yarinyar tasan metakeyi, she knows her job, yakalli security sa dake tsaye wajen kofa yace “bring those Nanies da two securities dake tareda ita, and call My Hajiya tazo nan” yadan kalli Hawwa yace “ahhhmmm for mahaifiyar yarinyar sun rabu da dana for a very long time basu tare” hannu Hawwa tasa a aljihun gaban riganta taciro jotter, ta zare pen dake makale awajen, kai tsaye tace “for how long kenan basa tare”? Dady dayay kaman mai tunani dan yamanta yace “I think duka duka aurensu lasted for about 3-4months, bayan ta haihu muka karbi custody jikata, do you still needs to see her? Is it necessary”? Kallonsa Hawwa tayi anatse tace “Yes Sir” shiru Dady yayi yana kallon Hawwa data cigaba da rubutu abunta ganin haka yasa DIG dasauri yace “your Excellency kasan a aikinmu anybody can be a suspect sometimes harnaka ma najini, Miss Hawwa can do her job well idan tagama ruling out duka yan gida tagano basu da hannu, kana ganinta haka by mare magana she can fish out kowaye keda hannu in this kidnapping, she has a masters degree in criminologist currently running PHd dinta still on the field, just watch her magic Allah taimaki Excellency” jinjina kai Dady yayi cikeda gamsuwa yace “is that all abinda kike bukata?” Anatse Hawwa tace “for now yes Sir!” Gyadamata kai Abba yayi yadaga wayanshi yace “bari na kira Khaleely na shine Baban Noor da aka sace” yashiga kiran number Khaleely daidai lokacin Momy na shigowa dakin da kawarta Hajiya Daraja.

Ganinta yasa Dady yace “yauwa Madam come, ga special task force danai involving in this matter” yayi pointing Hawwa yace “she needs to talk to Noor’s parents, ko kinada number matar data haifi Noor”? Dan yatsine fuska Momy Noor’s irin na isa dakuma rashin mutunci tace “I don’t have number ta but lemme call Bisola tanada number ta I think a diary dina” dasauri Dady yace “okay kirata muji nima Khaleely nake kira baya daga wayana” itadai Hawwa da har su DIG kallon wired family suke jin yanda suke addressing Mahaifiyar little gurl din da aka sace wai matar data haifi Noor, number ma wai basuda ita that means bamata san an dauke yarinyarta ba. Duk suna ahaka aka bugo kofan office din kaman za’a cire da sauri kowa ya kalli kofan kamshi mai shu’umin dadi na ketowa cikin office din before wani tall black skin guy ya shigo ciki dakeda crazy ass gym body, ko
kallon jama’an dake cikin office din baiyiba yawuce wajen mahaifiyar shi data tashi da sauri ganin yanda yashigo da bacin yanuna mahaifinsa dake kallonshi zaune kan office chair hankalinsa atashe yace “Mommm I told Pops karyayi involving kowa mesa Pops always enjoy doing abinda nace karyayi?” Cikeda damuwa sosai Momy ta tausasa murya takama hannunshi tace “Khaleely calm down kasan babu abinda ke dagamin hankali aduniya irin fushinka, Babanka yasan meyakeyi bawai police yakiraba special Anti Crime and Kidnapping task force yakira, look at them su uku ne DIG shine in charge of the task force shiya kawosu calm down please, kai suke jira they want to talk to you” cikin fushi sosai ya fizge hannunshi yace “Mom if anything happens to Noo…..” taushemai baki Mom tayi da gudu tace “kul babu abinda zai sami jikata don’t even utter dat word, come” Momy taja hannunshi zuwa kujeran dake kusadana Dady ta zaunar dashi kaman wani basarake tace “calm down hasken idanuna and answer them please do it for me and Noor kaji, just talk to them my love, ina zuwa” tayi maganan tana juyawa tama Baban alamu da ido daya lallashesa tafice, gyara zama Dady yayi yakai hannunsa zai kama hannun Khaleel din ya dauke hannunshi yace “don’t touch me Pops” dan dago kai Hawwa tayi zata kalli wajen sai kuma ta fasa, rage murya Dady yayi yace “toka yakuri kaji Khaleely” dauke kai yayi kaman badashi akeba, Dady yajuyo ya kalli Hawwa daketa yan rubuce rubuce abinta yace “ga mahaifin yarinyar nan Miss, ask him abinda zaki tambayeshi” dan dago kanta ahankali Hawwa tayi ta juyo da kwayan idanunta ta saukesu kan Khaleel daya hade rai yana zaune gefen mahaifinshi bamaya kallon inda suke yadaura kafa daya kan daya yana karkada kafansa daya sanye da wasu designers crocs, ijiyan zuciya ta sauke a boye tanamai kallo da kyau reading how bossy and angry he looks tace “Sir how close are you with your daughter”? Batare daya kalli inda takeba yace “I’m her best friend and everything, what else”? Ya amsata annoyingly, da dan damuwa Excellency dake kallon Hawwa yace “he’s very close to her, just like yanda yafadi shine best friend din Noor, itama haka Noor nason Babanta sosai kaman zata cinyeshi” gyadakai tayi tace “shin ta taba sanar dakai koda wasa akwai wani ko wata dake mata mugun kallo? Ko bata tsoro? Ko dai wani abu makamnacin haka maybe ko a school ne”? Kai tsaye yace “no” still tana kallonshi batare data dauke ido ba tace “kaifa? Kanada wani enemy ko wayanda ke jin haushinka and are trying to hurt you and cause you pain at all cost”? Shiru yayi kaman mai tunani yadan dafe goshinshi ahankali yace “I can’t think of anybody” alalace akuma shagwabe yadan kalli Babanshi yace “Pops ko inada shi?”

[9/10, 10:54 AM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫

✍🏻M SHAKUR

5 REASON WHY KIKE BUKATAN INTIMACY CLASS☺️☹️
1- BAKI IYA KUKA DA SUMBATU AGADO BA🫣
2- BAKI IYA SUKUWA DA NANAYE A OZA ROOM BA🙄
3- BAKI IYA TASHIN KAN MAI GIDA BA😉
4- MAI GIDA BAI TABA MIKI KUKAN DADI BA😫
5- BAKISAN INANE YANKUNAN LALATAN JIKIN YALLABAI BA🔥

RUN AND JOIN INTIMACY CLASS NOW TO LEARN, IS TELEGRAM GROUP YOUR IDENTITY IS SAFE, UNLESS KINYI MAGANA A AJIN BABU WANDA ZAI TABA GANIN NUMBER KI KO ASAN KINA CIKI, I RESPECT MY CLIENT PRIVACY
IS 5K ONLY
CHAT ME UP AND JOIN
wa.me/+2347012181461

EPISODE 4️⃣

Calmly Excellency yace “uhnnnn I can’t think of any kaida banda su Sameer ai bakada wasu abokai, to ko maybe matayen ka kasan mata da kananun magana” ahankali Hawwa na kallonshi tace “banda mahaifiyar Noor akwai wasu matan ne?” Kallonta Excellency yayi kai tsaye yace “eh, dana aurenshi tara but you know yanda lamarin aure yake duk ya rarrabu dasu, some at 2months some 4month, wasu 6month, akwai ta 1week ma, inaga to duk sunajin haushin yarona” shi kanshi DIG saida maganan ya daki kanshi but yanda uban ke bada labarin as if is nothing bawani abu bane wai kudi shegen abune wlh, rubutu Hawwa tashigayi professionally batare data nuna anything ba chan tace “can I know me suke fadamaka idan sun kira ko kuma sako?” Kaman bazaiyi magana ba sai kawai ya kishingida ya daura kanshi kan kafadar Babanshi yace “I don’t know! Banda number su they normally call my P.A but I asked him to block them, but if I remember correctly yace suna cewa narabu dasu, naci amanansu bla bla bla” yadanyi tsuki kadan yace “they’re just so bittered narabu dasu, I got tired of them saina cigaba da zama dasu Pops?” Dasauri Excellency yace “inafa ai ba’a aure haka, daka ijiye yarinya ka gaji da ita kaita cusguna mata gwara ka sallameta ka auro wata wacce tamaka, life is not hard some people intentionally make it hard for kansu, aure don’t have to be forever and ever it can always be temporary as long as babu feelings of love” abu Hawwa ta hadiye awuya jin maganan uba da dan tace “I need to interrogate all the 8 ko 9 of them” juyo da kanshi Khaleel yayi ya kalleta for the first time suka hada idanu sparking idanunsu sukayi atare, hade fuska Hawwa tayi tamau ta tashi tana daukan wayanta tace “I need to talk to Nanies din da driver dake tareda Noor suna waje ko?” Ta tambayi security da Dady yacema yakawosu dazu ya gyadamata kai tayi wajen kofan hartasa hannu zata bude kofan awulakance Khaleel da tunda yafara kallonta bai dauke idanunsa akanta ba dawani tsinannen voice yace “ke, why do I need to call them?” Chak Hawwa ta tsaya cus yanda yakare maganan sounding kaman yana magana da wata wulakantacciya mara daraja, da kyar ta danne zuciyanta dan kawai taji ta tsani yaron da iyayenshi sabida dan short halinsu data gani, ta juyo ta zubamai bewitching eyes dinta kaman yanda yake kallonta shima ko kyafta idanu bayayi, tace “you need to call them cus they’re potential suspects duba da whatever transpired between you people, ina bukatan magana dasu dan kauda zargi basu da hannu cikin dauke yarka da akayi before we look outside the box, and be fast” takalli agogon hannunta tace “i need to wrap up this case within 24hrs, 1hr is almost gone” sannan ta juya harta daura hannunta kan handle tasake juyowa tasake zubamai idanu tace “next time address me as Miss Hawwa not Ke” tana maganan tabude kofa tafice.
Chapter 3 · 0% Book details