Sashe 92
Gargada So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Yau Friday budan kai a hall za’ayi tun around 1 motoci luxurious bus na yan gayu sukai layi a unguwan kai mutane zuwa venue ga kaya an kawoma duka kanninta ashobe harda su Noor ga kayan Ammi na yan gayu, kasa daurewa Hawwa tayi tace “waya muku kayan nan”? Doddo tace “mijinki duka harda kayan ranan asabar yama kowa da takalma da jaka, wasu ma’aikata sukazo suka aunamu muma mu zama yan gayu” shiru Hawwa tayi aka shiryata cikin wani traditional clothes na atampa blue light and dark daya mata bala’in kyau ga katon lullubin atampa da aka dauramata akai, da Ammi tashigo taga Hawwa sai hawaye yataru a idanunta duk yanda taso ta daure saita fashe da kuka Hawwa tafashe da kuka itama Ammi tace “inama Mamanki na raye taganki Hawwa kinyi kyau Allah miki albarka, Allah sanya albarka a aurenki” kankame Ammi tayi da kyar aka hanata kuka aka gyara makeup din kafin finally aje asata awani arnen sabon jeep gal aka tattafi Umma kawai aka bari agida da Baba, Event aka fara harda yan uwan su Khaleel but banda Mom but Maman Sam da Hajiya Daraja na wajen, duk wanda yazo daga side na Khaleel dadan korafinshi Khaleel na auren yar gidan talakawa ya auro da akaga Hawwa sai ayi shiru cus Hawwa ta hadu ba karya, Khaleel carry better eye go market, chan akai annoucing zuwan ango yaye lullubi, waka aka saka na burina by Hamisu breaker saiga Khaleel yashigo yana sanye da dark blue yard da babban riga dayamai kyau na bala’i yasa hula ga manyan abokanshi Moh da Sam da sauran abokanan all in white da black huluna kana ganinsu ka ga big boys, mic yarike yana murmushi yana kallon Hawwa yafara mata wakan yana nunata da hannu filled with love ba kunyan iyaye yace.
Babban burina ki kasanche dab da ni
In za ki kirga masoya ne ki sanyo dani
Ki duba kan ki ana kallo na majanuni
Ni kuma nace indai kai naki ne ban fadi ba
Sako ya bayyana ni tun daga zuciya
Sannan kaunar ki tana kaman zuciya
Kin kama mini kurwa ta tun jiya
Har ya kai matsayin bana samun lafiya….. yawani nuna kirjinshi yace
Kin shiga raina
Kin zauna dan kin sami guri
Naji kiranki
Na amsa kuma nazo da wuri
Kece farko kuma kece karshe
Bishiyar nan tai girma wadda kikayi mini dashe daidai ya iso gabanta yawani duka yana kallon fuskanta yanuna kanshi yace
Bana ji bani gani bana son mai kushe
Buri na rayu dake har numfashin karshe
Kin rikita duka tunani na
Taimaka ki bani gurin kwana
Son ki ya hana mini bacci na
Ina ganin ki har a mafarki na
Son ki yanai mini dadi ban son mu rabu
Ki jaddada jarumta ta ki nadan kambu
Bani da komai sai ke
Ina tafe ya wa wani falke
Ina duhu ki kunnan haske
Ina na je dake?
Ihu akahau yi na bala’i awajen na Khaleel is super romantic, he’s just madly in love da Hawwa, yamika hannu Moh yabude jakan LV dasuke rikeda shi yafara zubama Hawwa dollars Mom Sam tarike baki da sauran kawayen Mom like dama Khaleel ya iya soyayya haka? Ya iya wakan hausa haka wat? Rufe Hawwa sukayi da manni shida abokanshi, MC tace “abudemai fuskan amarya” Babban Aminiyan Ammi Anty Lami ta zo tabudemai fuskan Hawwa fuskan Hawwa da Khaleel yagani kawai saiya rungumeta baimasan meyake ba zokaji ihu DJ yasaka musu kida MC tace “Ango fito da amarya ku taka” dayake kamu ne wakokin hausa ake sawa komawa baya su Moh sukayi Hawwa bataso ta tashi amman haka Khaleel yadagata yana rungume da ita kunya ya gama kasheta, yafito da ita dance floor kanta akasa daidai DJ na sakin beat yasaka wakan Mai kishina na Sadiq Saleh kaman Khaleel aka samawa kawai kama hannun Hawwa yayi yawani jawota jikinshi yakama waist nata ko kadan baida kunyan iyaye, Hawwa namai wani irin kallo da jama’a ke gani na soyayya ne but shi yasan na haushi ne dana mehaka, yawani lumshe mata idanu yana daga mata gira daidai anfara wakan yace”
uhm Uhmmmmmmmmmmmmmm
Uhmmmmmmmmmmmmmm
Uhmmmmmmmmmmmmmm
kunga inajin dadi
inajin dadi na samu muradin raina tana kishi na nidai
kunga inajin dadi inajin dadi na samu muradin raina ya na kishi na nima
Uhmmmmmmmmmmmmmm
Uhmmmmmmmmmmmmmm
sonki ya fattatakenii harna durkusa shiya addabeni haryasa na fallasa Ni Dake mu raini so takai mu kyankyansa nayi binciken kamarki babu na rasa”
woooo haukacewa akayi a hall din kawayen Mom su Hajiya Daraja da Mom Sam suka taso ana ciro bundle na kudi dan Khaleel da Hawwa sunyi kyau, abokannan shi suka taso su Ammi da Jama’anta suka taso dan Khaleel yabama Ammi sababbin kudi dayawa bana wasaba tai manni cus itace Maman Amarya, Khaleel ganin an tattaso za’azo kawai yawani bude babban riganshi yajawo Hawwa cikin jikinsa yarufe babban rigan da ita yana rawa.
Tundaga kan Abokan Khaleel da family shi babu wanda yataba ganin Khaleel this happy, su Moh at first sun dauka this marraige is just to teach the police girl a lesson but yau different abu suke gani a idanun Khaleel cus this is love! Khaleel has never been this happy, sosai Hawwa take kallon Khaleel ganin farin cikin dayakeyi and he looks damn handsome bata taba ganinshi da manyan kayaba sai yau.
[10/6, 7:32 AM] +234 903 908 6385: EPISODE 7️⃣2️⃣
Wajajen 7:30 aka gama kamun su hafsa kanninta da Khadija wanda sune suka dawo best ladyn Hawwa suka kaita jeep ganin Khaleel na cikin jeep din yasa tahade fuska ta shiga ta zauna suka rufe kofa suka wuce tasu motar, Driver yaja motan Khaleel yakai hannunshi zai kama hannunta dayasha lalle ta dauke hannun dasauri maida hannunshi yayi back sai kawai yaciro wayanshi yataho inda take yawani jawota zuwa jikinshi yamusu hoto tana turomai baki sannan yasaketa yace “lemme post it on insta all those girls Susan I’ve been taking ga yar sandan data kwance musu ni” hararanshi tayi shima bai kulata ba ganin kumbure kumbure takeyi kiris take jira so he’s going to be patient daga gobe ne on Saturday ware haka an kawomai ita gidanshi har gida sukaje da kanshi ya sauko yabude mata mota yamika mata hannu danta rikeshi ta sauko sabida gown nata ta kabar da hannunshi ta sauko ahankali abinta tawuce shi tai cikin gida yabita da kallo dakinta tawuce Ammi kadai ne tana kwasan some jakan gifts ganinta yasa tace “kun dawo Amaryana” adan kunyace ta sauke kanta kasa tace “Ammi zip” ijiye bags din tayi tazo tashiga jamata zip tana kwance mata head tace “Hawwa Khaleel na miki matsanancin so kinga hakan kuwa?” Shiru Hawwa tayi tashiga cire kayan tana mamaki inasu Noor dasu Ramla da Miemie, Ammi tace “suna gidan Malam Sama’ila wajen yammatan gidan wai harsunyi kawaye, bari na sallami baki na” Gyadamata kai Hawwa tayi tana mamakin duk inasu Hafsa wannan da dakinta is empty.
A uwardaka duka suka zagaye mahaifiyar tasu dake zaunw abinta tana duba wani azkar, daga Aminu har Hafsa, Kadija da Rahama Mimie ce kawai babu wajen suma sabida yarane. Anatse Aminu yace “Umma this is your last chance akanme zaki rike Hawwa aranki kan abinda ba itane tamiki ba? Bata duniya akayi? Ni aganina koma menene mahaifiyarta tamiki base on abinda yarinyar nan tamana yaci kin hakura kin yafemata, Umma school dina kap zuwa yau dana gama Hawwa ce babu kwandalan Baba, gasu Khadija, Hafsa da Rahama su basuyi university ba amman Hawwa ce ta aurar dasu Baba baida ko sisi kudaden Hawwa ne akayan dakinsu, banda haka akai akai take turamanakudi takirasu ta tambayesu yaransu, Mama kinga makarantan masu kudi da Miemie keyi Hawwa ce Umma menene wannan abun wannan wani irin tsana ne eh Umma” ahankali Hafsa tace “Umma dukanmu yaranki mun hadu yau muna miki fada muna nuna miki gaskiya bazaki dauka ba?” Khadija da duk tafisu zuciya tace “kai wlh Umma Allah karya bani bakar zuciya irin taki” dasauri Umma ta kalleta saikuma tafashe da kuka tace “ohh nice mai bakar zuciya ba Mahaufitae Hawwa data rabani da baban ku ba, nakasa auruwa sai bayan tarasu yadawo yawani aureni kuna cemin kaza kaza, ina mahaifiyarku baku sona kin fison Hawwa shikenan na barkı da Hawwa gaku ga ita kufitarmini daga daki” shiru Aminu yayi saikuma yace “shikenan Umma bazamu tursasaki kiyi abinda bakiso ba, kituna Allah yana tareda masu hakuri, sannan Allah baya kama laifin wani da wani, banda haka Umma shi Allah yanada adalci” yawuce yafita, su Hafasat suka bishi abaya dakin Aminu duk suka shiga.