← Book details Gargada So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 98

Sashe 5

Gargada So Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Maman Noor na kallon Hawwa tace “there’s no relationship cus bama tare, we don’t talk, da Nany Noor kawai nake magana a duka gidan nan itama ranan Saturday kadai ne ake barina magana da ita” ahankali Hawwa tace “are you happy about that? Yarki ce Noor ke kika haifeta but sai an gayamiki sanda zaki magana da ita? How do you feel about that”? Dan ijiyan zuciya ta sauke tana kallon Hawwa dake kallonta tace “ai sai su cinyeta all i know is nina haifeta kuma idan ta girma she will look for her Mother”Hawwa na kallonta tace “how long kukai zaman aure da Babanta”? Dan ijiyan zuciya Maman Hawwa ta sauke tana huci tace “satinmu shidda da kwana shidda ya saken” ahankali Hawwa tace “kece matarsa tanawa”? Shiru tayi sai chan tace “I think ta hudu” taidan huci da saida yafito tace “ko kwana goma banyi agidaba bayan ya sakeni ya auro wata” anatse Hawwa tace “how come kika aureshi? A ina kuka hadu kuka fara soyayya” kallon Hawwa tayi tace “ai aduka aure auren da Khaleel yayi aduniya banjin akwai wacce yahadu da ita ba, kawali ke hada auren Hajiya Daraja, best friend din Mamanshi, fita ake musamman asamo kyawawan yan mata ahada aure abama iyayenmu kome sukeso a auremu” tai dan shiru tana huci anatse Hawwa tace “why are you angry Maman Noor”? Kallon Hawwa tayi takasa hadiye abinda ke ranta tace “kullum addu’ana shine Allah ya gwada musu abinda sukema yaran mutane” dasauri Hawwa tace “me sukeyi? Yana dukanki ne ko yana miki wani abu”? Dasauri ta girgiza kai tace “no ba duka ba, kai aure agidan nan bazaka taba rashin kudi ko yunwa ba wlh za’a kula dakai kawai basusan menene darajan dan adam ba, Khaleel thinks mata are like riga yacire wannan zai dauki wata sabuwa yasaka, iyayensa basa kwabansa suna supporting halinsa tsaf, I hate them” anatse Hawwa tace “is that why kikasa akai kidnapping yarki?” Dawani irin sauri Maman Noor ta kalli Hawwa gabanta yayi mugun fadi saikuma ta tashi tsaye da sauri tana zaro idanu tace “mene? Wat? Wait? Kidnapping wane akai kidnapping? Did I hear you say y’ata? Anyi kidnapping Noor? Innalillahi wa innailaihi raji’un” duk Hawwa na kallonta ko gezau batayi, tsawa Maman Noor tamata tace “talk to me wat happens to my daughter?” Dan murmushi Hawwa tayi tarufe jotter ta ta ijiye ta kalleta tace “I don’t know you, but someone I understand situation naku dukanku matansa wanda cikinku babu wacce ta nunamin auren dole tayi, babu wacce tai complaining an taba dukanta ko wani abu makamancin haka, kudi dama makes masu shi suyi feeling power, kome sukeso they will use kudinsu su samu, suna chanza mata kaman riga but still yet is using yarki the best solution for your problems? Yarinyar 4yrs”? Dasauri Maman Noor tadawo gaban table din hawaye na saukowa daga idanunta tace “kinsan what it means a sakeki sati uku babu wani dalili? Bayan an gano inada ciki suka sake dawo dani gidansu aka ijiyeni waje guda ana kula dani dansu na aure aure yana sheke ayarsa yana shaye shaye baitaba zuwa yadubani ba koyamin sannu, ina haihuwa suka karbe yarinyar suka aikani gidanmu Noor batasha nono na ba” ta nunama Hawwa nononta tana kuka, tace “I will cry all night nonuwana sun kumbura sun kwacemin yarinya ana bata abincin madara, and suka sani a kotu suka karbe custody da kyar nasamu ana kirana na ganta ta video call sau daya a sati, waye Khaleel is he God dayake tunani he can do anything dayakeso? Haaa” dan lumshe idanu Hawwa tayi batason ta nuna ta bata tausayi tace “hakan yakai kisa ayi kidnapping yarki a karbi 100M kuma kunki badata” dasauri tace “zanyi using kudin mubar kasan wlh bazai kara ganin Noor ba” ahankali Hawwa tasauke ijiyan zuciya tace “tell me Noor na ina I can help you out” dasauri tace “bansan inda takeba nima” dan manne lips Hawwa tayi tana kallonta sai kawai ta tashi ahankali tace “I wish I can help you” tawuce tafita daga dakin Maman Noor na biyota dasauri security yatareta dan yana bakin kofa Hawwa ta shiga office din Excellency kowa ya bita da kallo banda Khaleel da kansa ke kafadan Babanshi ya lumshe idanu kaman yana bacci.
[9/11, 8:36 AM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫

✍🏻M SHAKUR

EPISODE 6️⃣
5 REASON WHY KIKE BUKATAN INTIMACY CLASS☺️☹️
1- BAKI IYA KUKA DA SUMBATU AGADO BA🫣
2- BAKI IYA SUKUWA DA NANAYE A OZA ROOM BA🙄
3- BAKI IYA TASHIN KAN MAI GIDA BA😉
4- MAI GIDA BAI TABA MIKI KUKAN DADI BA😫
5- BAKISAN INANE YANKUNAN LALATAN JIKIN YALLABAI BA🔥

RUN AND JOIN INTIMACY CLASS NOW TO LEARN, IS TELEGRAM GROUP YOUR IDENTITY IS SAFE, UNLESS KINYI MAGANA A AJIN BABU WANDA ZAI TABA GANIN NUMBER KI KO ASAN KINA CIKI, I RESPECT MY CLIENT PRIVACY
IS 5K ONLY
CHAT ME UP AND JOIN
wa.me/+2347012181461

DIG na ganin Hawwa yace “are you done? Any progress? What is the result of your findings”? Dan shiru Hawwa tayi tana kallonshi saikuma ahankali tace “Sir can I talk to you in private”? Dasauri Excellency yace “talk koma menene anan” kallon DIG Hawwa tayi gyadamata kai yayi alamun koma menene tafada anan din hakan yasa ta sauke ijiyan zuciya tace “I have a suspect!” Kowa kallonta yake barinma Khaleel da gabanshi yahau fadi dum dum dum, yabude idanunsa kadan yasaukesu akan Hawwa dake tsaye, adan birkice Momy tace “Suspect? In this our house? Who? Tell us waye?” Abu Hawwa ta hadiye awuya anatse, she just pity the woman dan tasan bazasu barta ba, dasauri Excellency yace “Miss Hawwa tell us” iska ta fuzar ahankali sannan tace “the girl’s Mom! Noor’s Mother is my suspect!” Zumbur Khaleel yamike kaman zaki, hakanan kawai Hawwa taji gabanta yabuga dum! Awani irin zuciye yazo zai wuce Excellency yabiyoshi da sauri yana kiranshi Momy ma haka tace “Khaleel Khaleel ina zaka?” Chak Hawwa ta tsaya wajen kofan batare data matsaba tana kallonshi tace “if you try anything you might jeopardize chances namu na ganin yarka” wani irin waigowa Khaleel yayi saikuma ya taho gaban Hawwa kaman zaki yamata wani irin ihu! “Who do you think you are to tell me wat to do or wat not to do lady?” Yanda yake tsaye dab da ita kaman zai matseta jikin kofan yasa gaban Hawwa ya shiga faduwa dasauri su DIG suka tashi harda su Abraham da Hayatu ma, Excellency yarikemai kafada Mommy takamamai hannu suna janshi amman ko motsi bayayi huci kawai yake yana kallon Hawwa, DIG yakasa magana, cikeda karfin hali batare data nuna tsoro ba Hawwa tasake juyo da fuskanta kar ta kalleshi ido cikin ido batare datace komiba cus yazo gabanta dayawa she felt so uncomfortable but still kallonshi take, Excellency yajashi yace “enough mana Khaleel muje ka zauna” yatsu yanuna Hawwa yace “careful Lady! Dont overstep your boundary” sauke kanta Hawwa tayi takalli DIG daya girgiza mata kai alamun kartai wani abu, yakalli Excellency yamai alamun yacire Khaleel daga gabanta kaman kwai Excellency yashiga janshi tareda Mommy yace “calm down Son please kaji, dan Allah, don’t take it out on this poor woman she’s just trying to help us find Noor that’s her work, calm down Khaleely na” Mommy ta shiga mannamai kiss a hannu tace “calm down yarona, kayakuri, people like this can be so annoying, so mu barsu ayi agama kowama yahuta, calm down she’s not worth your anger” zuciyan Hawwa har wani makyarkyatan baci yake tadai daure batace komiba.
Chapter 5 · 0% Book details