Sashe 24
Gargada So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Babu kowa a tsakar gidan hakan yasa tawuce dakinta tasa hannunta a aljihu taciro key motarta dake wandonta key dakinta dake jiki tasa tabude dakinta ta shiga ciki ta ciccire kayan jikinta tanemi wasu kaya harda rigan sanyi ta saka ta kwaso kayan tafito tasasu a bucket anjima idan tarage jin sanyi zata wanke su yunwa takeji sosai abincin da Baban Yaseer yasaya mata ta faraci tadauki wayanta tana daddannawa har zuwa magrib tafito tai alwala tashiga tai salla tana zaune tana zikiri kaman daga sama taji muryan Baba na kiranta kaman zai daga gidan ransa abace tafito, cikin fada sosai yace “wato yanzu kin kawo matsayi kin isa sabida kinga kece ke bada abincin da akeci agidan sai yanda kikeso zakiyi, bakiji ina kiranki bane?” Baba fa ya iya masifa sometimes itama takanga kaman zafin Baba ta dauko baki tabude zatai magana yadaga mata hannu alamun tai shiru ya nunata da hannu yace “Hawwa yanzu nizan kawomiki abu sabida tsabagen isa da son nunamini ni ba kowane arayuwanki ba ban isa dake ba tunda bani bakici bani baki sha banda kafafu kece ke nema ki bamu, Hauwa nizan kawo mutumi ki aika amai dukan jina jina”? Masifan da Baba yakeyi yana magana da sauri yasa bama ta gane me Baba ke fadaba hakan yasa tace “Baba maganan wa kake haka?” “Maganan uwaki nake!” Ya zubamata ashar yana kumfan baki, yace “bakida mashinshini shekaranki talatin agidana nayi shiga nayi fita na nemo miki Alai Kabiru kinsa yaran aikinku sunje sunmai jina jina daga asibiti nake yanzu” faduwa gaban Hawwa yayi sosai yanzu su Hayatu dukan Alhaji Kabiru sukayi? No anya? There’s no way zasu dakeshi she knows her team, yanda tai shiru hakan ba karamin batama Baba rai yayi ba yanuna kanshi yace “Hauwa nike miki magana kika tsaya kina kallona ba uppan eh”? Umma tace “to kai waye banda abinka Malam, gaka ga ita kadan kagani ai” kallonta Hawwa tayi saikuma takalli Baba da idanunshi sukai jajir yana kallonta ahankali tace “Baba kayakuri nayi kuskure aika su Hayatu danayi su tsoratasa amman na tabbata basu tabasa ba Baba karya yayimaka” Baba namata wani kallo yace “nafito daga asibiti yanzu ni da Malam Sama’ila kice karya yamini”? Gyadama Baba kai tayi kafin ahankali tace “Baba kayakuri banason na batamaka rai yasa nakasa fadamaka, banason Alhaji Kabiru, ni bazan iya aurenshi ba bazan iya zama dashi ba saisa nasa su tsoratashi sabida yarabu dani”ihu Baba yayi yace “so kike na ninke hannu ina kallonki kikai shekara hamsin agidana baki aure ba? Me kike nema ajikin da namiji da Alhaji Kabiru baidashi? Bakimaji dadi kinsameshi ba keda kikai kwantai agida” lumshe idanu Hawwa tayi maganan Baba na mata zafi azuciya, Baba yayi ihu da kusan duka yan anguwan na jiyosu yace “nagaji da zamanki agidan nan nagaji Hawwa ki tattara ki barmin gıdana idan kinsan baki shirya aure ba gwara nasan eh zaman kanki kike da ki zaunamin agida ahaka” bude idanu Hawwa tayi takalli Baba idanunta sunyi ja ahankali tace “Baba ni kake kora daga gida?” Azuciye Baba yace “Abinda kikeso kenan tuntuni ban barkiba yanzu nabaki dama kije kiyi zaman kanki” hawaye masu dumi suka zubomata dasauri tashare su takalli Baba tace “Baba tunda nataso arayuwana bantaba nayi wani abin kunya dazai jamaka abin magana agariba, nakare mutunci na, nayi karatu nadage nazama wani abu sabida na taimakama mahaifina, na dauke maka duk wani wahala da tunani dazakayi da damuwa, Baba kadauka banson aure ne? Kadauka ban gaji da maganganun dakakemin kullum ba? But ya zanyi banda mai sona banda mai nemana titi kakeso naje natare hanya nace sai anzo an aureni dole eh Baba? Yakakeso nayi da raina Baba? Umma ta tasani agaba, kaima haka, yan anguwa haka ina zansa kaina naji dadi Baba yakakeso nayi da raina? Banda me aurena” Baba yace “karya kike Malam Kabiru dakikasa aka dakeshi fa? Shibamai son aurenki bane”? Hawaye Hawwa ta goge tace “bana sonshi bazan aureshi ba” cikin fushi Baba yace “nikuma idan bazaki aureshi ba ki tattara kibarmin gidana nasan banda y’a Hauwa nahuta” Hauwa zatai magana Baba yace “fita kibarmin gida” kallon Baba Hawwa tayi sai kawai ta share hawaye ta tajuya tana huci sosai takoma dakinta, tanada zuciya fa babban akwatinta ta sauko dashi kasa tabude sip tashiga kwashe kayanta tana zubawa ciki tana goge hawaye masu zafi da bayan hannunta taje gaban madubi ta kwashe kayan shafanta tasa tahade akwatin ta rufe taduki wuyanta tasa ajakan goyon ayanta tafito tanajan jakan da karfi Umma ranta kaman an wanke da ruwan zamzam ta taho da sauri tace “au da gaske Hawwa tafiya zakiyi eh? Bazaki bama Babanki hakuri ba ki yarda zaki auri wanda yakeso ki aura ba? Tafiya zakiyi yanzu da daddaren nan” ihu Hawwa tayi. “Tashin mini daga gaba Umma!” Dasauri Umma ta tashi ko kallonsu Hawwa batayiba taja akwatinta tafito waje ga mutane a kofar gidansu ko kallonsu batayiba tadinga jan akwatin tana tafiya ranta yayi masifan baci, wlh da za’a tareta ace ina zataje batasani ba kawai dai tasan bazata taba zuwa gidan Ni’ima ba, batason tana burdening Ni’ima da problem nata, tana fitowa ta tare keke tashiga ciki tama rasa mema zata gayama keken inama motanta na tareda ita, samin kanta tayi da gayama keken yakaita layinsu Excellency tun kafin su shiga wajajen aka taresu ahankali ta kalli keken tace “dan Allah kajirani anan zan biyaka inason na shiga gidan nan nadauko motana ne” da dan saurinsa yace “kai Hajiya, da akwai inda zani gaskiya bazan iya jiranki ba” gyadamai kai tayi tace “ba matsala nawa zan baka”? “Dubu biyu” kirga kudin tayi ta bashi yatayata sauko da akwatin security dake maingate din yace “Hajiya daga ina kekuma? Wakikazo nema anan”? ID card nata ta nunamai tace “I’m officer Hawwa, dazu i came for work nabar motana anan” gyadamata kai yayi yace “hold on” tana tsaye awajen yawuce yashiga office nasu yana waya kusan 10mins tana tsaye sannan yafito yace “kibar akwatin ki anan u can go inside” gyadamai kai tayi tawuce ciki, almost kowani gate taje sai an tareta haka dai at last tashiga compound din ga ma’aikata babu wanda yace mata wani abu tawuce wajen motarta tana sauke jakanta na baya tana ciro car key dinta hakanan taji ajikinta ana kallonta samin kanta tayi da dago kanta sama Khaleel ta hango tsayi a balcony dakinshi asaman bene yana huro hayaki daga bakinshi ga wata ta rungumeshi da bataga fuskanta ba dan macen ta bata baya.
Chak Hawwa ta tsaya tanamai kallon kaman tazo wajen ta kasheshi tana tuna abinda yamata dazu, shima haka comfortably yake kallonta bayako kyafta idanu yana zukan shisha daya daga cikin matayen sa da aka kawomai yau na shafashi tana manmannamai kiss ajiki tana sanye da arnen kayan bacci abinda yakirata kawai tamai kenan he just want mace ta matse shi, faduwa gaban Hawwa tayi ganin macen na mannamai kiss a wuya da sauri ta daukekai jikinta na wani iri tawuce wajen motanta tabude kawai ta shiga taja motan tafito daga parking space saikuma ta tsaya ta sauke glass na motan tareda dan leko da kanta ta kallo saman still kallonta Khaleel yake kur yana busa hayaki da yatsu Hawwa tamai alamun f*ck you sannan takoma cikin motan taja motan tai gaba abinta, hakanan Khaleel yasami kanshi da dan sakin murmushi kadan, the first ever gurl datamai f*ck u aduniya, yarda pipe na shishan yayi kawai yajuya yarinyar yasa ta rike glass na benen wajen, yaja zip din wandonshi kawai yaciro abin ya caka mata babu tsoro ko kunyan ma’aikatan su ko yan aikinsu dudda suna sama ana ganin fuskokinsu da movement nasu bai damuba, yafara yi yanadan murmushi yana kallon gate har saida yadaina ganin motanta yana nishi sama sama yana dan sumbatu about 20min yayi sannan yatureta tafadi awajen tajuyo tana kallonshi maida dick dinshi yayi cikin wandon yaja zip sama sannan yajuya yawuce ciki abinshi yafada gado sai bacci.
[9/18, 7:39 AM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 2️⃣3️⃣
FOLLOW MY ACCOUNT ON AREWABOOKS GUYS BANDA FOLLOWERS AWAJEN💔😭
IDAN LINK DIN BAIYIBA KU SHIGA AREWABOOKS KUYI SEARCHING SUNANA MSHAKUR ZAKU GANNI SAI KUYI FOLLOWING THANK YOU❤️
GARGADAN SO:: https://arewabooks.com/book?id=66e1430aa85339246a463225
Tana fita ta tsaya ta dauki box ta loda a boot sannan taja motan tana danna waya ta turama DIG message kan bazata iya zuwa aiki gobe ba, tunda dama gobe Friday zataje zaria wajen Sister Mom dinta batada lafiya, baidauki lokaci ba yace permission granted, agidan mai ta tsaya ta cika motanta kawai tafada titi da daddaren nan tayi zaria daga Abuja.